Sashe 3
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ja lallausan bargon ta rufe fuskarta ruf, tai saurin goge hawayen fuskarta, had'i da runtes k'ananun shanyayyun idanunta, tana sauke wani irin fitinannan numfashi, wanda dakyat take janyo shi tana k'ok'arin fesar da hucinsa waje.
Baccin k'arya ta soma, tana sake rungume Teddy d'inta cikin k'irjinta.
Ahankali ya maida k'ofar ya rufe, bakinsa d'auke da sallama ya fara takowa cikin takunsa na dattaku mai d'auke da nutsuwa tamkar matashin sauraya d'an kimanin 37, haka yake jin kansa, idan yana tafiya haka, tafiyarsa gwanin ban sha'awace wa kowa.
Babban mutum ga tsantsar kyau ga
kud'i kamala haiba kwarjini wajan mutane ga farin jini.
Gefen tamfatsetsan Royal bed d'in nata ya zauna, yana sakin wani irin tattausan murmushi.
Sanya farin hannunsa yay mai cike da yalwar gashi, ya janye lallausan bargon iya fuskarta ya tsura mata manyan lumsasaun idanunta, har yanzu tattausan murmushin yake saki, wanda ya bayyana tsantsar baiwar kyawunsa, hakan yaba wushiryasa damar bayyana, had'e da lob'awar dimple d'insa. can k'asa-k'asa ya furta.
“Uhmm! Baby ummina bacci ko?â€
Ya k'arashe mgnar yana sanya dukkan hannunsa biyun ya fara janye dogon gashinta wanda ya rufe mata fuska, take kyakkyawar fuskarta mai tsananin Kama da shi ta bayyana, tana fitar da numfashi, cike da nutsuwar da ta daddage ta sakawa kanta adole.
Kanta ya d'ora saman cinyarsa, ya tattare mata dogon gashinta, ya d'aure shi ya saka mata ribbons.
Har yanzu murmushi yake, yana kallon kyakkyawar fuskarta sosai suke tsananin kama.
Juyi ta fara ta shige jikinsa ta tura kanta tsakiyar k'irjinsa, tana sauke numfashi cikin nutsuwa, wanda ba k'aramin namijin k'ok'ari ta yi ba, tare da temakon daddad'an k'amshinsa wanda ya saka taji nutsuwar gasken lokaci d'aya. Cikin sanyin mgnarta ta kirasa, da amon muryata mai zak'in gaske.
“Abie nah!â€
“Na'am Baby ummina!â€
Shiru yaji sai sauke masa hucin numfashinta take atsakiyar k'irjinsa, wanda yake jiyo bugun zuciyarta da sauri², alamar baccinta take.
Duk'o da kansa yay, ya sumbaci kumatunta da goshinta, ya mayar da kanta saman pillow ya kwantar, ya runguma mata Teddy d'inta, ya lullub'eta kamar yadda ya iskota, ya mik'e ya nufi k'ofar fita. Taku d'aya biyu uku, ya juyo.
Cikin daddad'ar muryashi ya ce.
“Ya ubangiji ka tsaremin 'yata ka bata miji nagari wanda zai sota da dukkan zuciyarsa, tsakaninsa da Allah badan abinda na mallaka ba! ya kulamin da ita fiye da yadda nake kulawa da ita, Ameen ya Rabbil Al'amin.â€
Ya amsa ya juya ya bud'e k'ofar ya fice ya rufo mata k'ofar, ya zura hannayensa cikin aljihu ya fara takunsa mai nagarta ya shiga taka steps da bibbiyu cikin kuzari da lafiya.
'Bangaran Raiyana kuwa bayan Abdul Majeed ya korata, part d'inta ta tafi cike da tsoron abinda zai biyo baya.
Cikin tashin hankali ta Kira auntie Saro, da harshen larabci take magana hankalinta atashe.
“Hello Auntie Saro kina ji, wlh mutumin nan sai nayi da gaske fa! Haba! Dan ni na nuna masa so haka kawai sai ya tauyemin hakk'ina akan k'udirin banzan shi, na kasa gane inda ya saka gaba, fafur yak'i amince min, mace da aka sani da Jan aji ni nake kai kaina wajansa amman shirune, inaga fa da gaske baida lafiya b'oyewa yake dan kar duniya ta sheda. Yo idan ba haka ba, ayadda nai masa tijara yau tabbas da ya rufar min ta k'arfi, aure wata 3 ace namiji bai kusance ka ba.â€
Daga can wacce aka kira da Auntie Saro wata jibgegiyar macace, 'yar kimanin 37 years zaune ta hakimce tana yagar cinyar kaza, tana korawa da sansanyan drink, ko uban sanyin nan da ake zubawa ba taji.
Tanada kyau sosai farace tass. Kallo d'aga zaka mata kasan shuwa arab ce, ga tsantsar kama nan ita da Raiyana. Sake yagar cinyar kazan tai ta ce“
“Kai! Raiyana bakida hankali Ashe? Sbd Allah bak'in ciki zaki mana? Badai kina sonsa ba ya kuma aureki darajar mahifiyarsa da son da kike masa, ki tuna irin bak'ar wahalar da mukaci kafin ki shigo gidan, sannan ki tuna ya ce miki zaki basa lokaci sosai koda kunyi aure kafin ya waiwayeki, kika ce kin amince. Meye damuwa tinda kina gidan? Sannan gamu cikin daula? Haba ki tausaya mana mn, wlh nasan zai waiwayeki kinsan manyan mutane bai cika zama ba, sannan ya gindaya miki sharud'a kafin aurenku amman yau duk kin manta sabida kinci kin k'oshi yanzu abinda yake gabanki.... Bari kiji wani abun....â€
Tsaf cikin wayo da siyasa ta samu ta ciyo kan Raiyana, har ta ajiye k'udirinta na sai Abdul Majeed ya kusance ta adole sai yanzu ta tuna sharud'ansa na duk yanayi da taga suna ciki zatayi hkr ta amsa da eh.
A hawa na 1 yaci karo da Raiyana ta fito daga bedroom d'inta tsaf ta sake shigar kaya.
Ko kallon arzik'i bata ishesa ba ya sa kai yabi ta kusanta zai wuce.
Gabansa ta Sha tana washe baki kamar ba ita bace tagama gaggaya masa bak'ak'en maganganu ba!
“Abein ummi sai yanzu za'a fita? Allah ya tsare ya bada sa'ar abinda akaje yi. Ina ummi ko bata farka ba? Dan naji Ammi na fad'in shayi ta sha kad'ai.â€
Ta k'arashe mgnar kamar zata rungume shi.
Da sauri ya kauce yana watsa mata kallon kin raina min hankali.
Sai kuma ya saki lallausan murmushi aransa yace“Shi fa yak'i d'an zambane, kamar ba d'azu ta gama sunan tijara ba.
Kallonta yay ya ce“Eh bacci take idan ta tashi ki kula pls har ta ci abinci sai kuzaga gari ta motsa jikinta, bye.â€
Ya tafiyarsa.
Yawun kwad'ayinta ta had'iye, ta bisa da kallo, tana ciza lips.
Ummin Adnan ta shigo da sallama ta rusuna da harshen larabci ta ce“Barka da warhaka Jaddatu Rahamu.â€
Latifa ta rusuna can nesa ta ce“Jaddatu ga ummin Adnan d'in zan iya tafiya zuwa aikina? Ko na tsaya anan ko matsae k'afa na miki kafin Rahma ta farka?â€
Jaddatu Rahamu ta kalleta, ta d'aga sandar hannunta ta kwad'awa Latifa ta goce ta mik'e aguje ta nufi hanyar kitchen, tana fad'in.
“Yau shi kenan banda izinin walawa, sai na fad'awa Rahma ta shiga tsakanimu, wanga tsohuwa Allah shi shiryeta.â€
Ta k'arashe mgnar tana bin hanyar da zata kaita kitchen.
“Kiyi hak'uri Jaddatu.â€
Cewar Ummin Adnan.
Jaddatu Rahamu ta kurb'i shayi ta ce“Ummin Adnan nasan ke ba munafuka bace, don Allah me Latifa tace ne da yarensu na Hausa? Shiyasa na ce bana sonta amman Rahma ta matsa wai abarta tanada kirki, yau tsawom kwana 6 banga kirkin da take min ba, bayan sace-sace da lek'e-lek'e acikin gida.â€
Ummin Adnan ta danne dariyata ta ce“Allah ya wuci zuciyarki Jaddatu kiyi hkr za'a mata fad'a, yabonki tai da hausa ba zagi ba.â€
Jaddatu ta ce“Ai ke na yarda dake je ki d'auko min wayana ad'aki na kira Abien Rahma.â€
Cikin girmamawa ta mik'e zata tafi sallamar sa ta kard'e wajan tare da sansanyan k'amshin turAddu'asa.
Ummin Adnan ta zube tana gaishesa cikin girmamawa.
Ya amsa fuska a sake ta mik'e.
Jaddatu Rahamu ta ce “Kije ma aikin ki tinda ya fito.
Da “Tohâ€
Ta amsa ta koma wajan aikinta.
“Wai duk sanyin ne Abein Rahma?â€
Cike da ladaba ya zube k'asan k'afafunta yana gasheta.
Cike da sakin fuska ta amsa, tana fad'in.
“Fatan kana lfy?â€
Kai ya jinjina ya ce“Alhmdllh! Ala kullun halin Ummi. Bari na fita na makara sosai inada meeting bayan azuhur.â€
Addu'a tai masa ya sumbaceta agoshi ya fice.
Tin daga nesa securities suka tsinkayo shi, har rigai² suka wajan bud'e masa mota.
Cike da girmama ma'aikatan wajan mutum 7 kowa da aikinsa Kama daga mai kula da lambu da mai kula su talato talato d'awisu jimuna tantabaru aku da sauran abin kiwo. Masu gadi mai wanki mai bawa flowers ruwa, dukkansu suka gashesa cike da girmamawa.
Fuskar shi sake dukkansu ya bek'a musu hannu suka gaisa. Cike da dattaku cikin muryasa mai taushi ya ce.
“Am! Yahuzaya anjima idan ummina ta farka daga bacci zaka kaita wajan shak'atawa, k'ila da amminta pls waje mai kyau ok?â€
Cike da girmamawa ya rusana yace “Ok Yallab'ai insha Allahu.â€
Kai ya jinjina ya nuna Abbas da Khaleefa cikin securities d'insa ya ce“Yauwa Abbas and Khaleefa ku jira ummina ta farka zaku fita da ita awannan farar mota.â€
Cikin girmamawa suka masa.
Ya shiga bayan bak'ar motar securities biyu suna gaban motar kusan direba.
Jarida Abie ya d'auka ya fara karantawa.
Tin kafin direba ya iso d'aya daga cikin masu gadin au 2 ya na sanye da uniform ya wangale musu k'atoton gate mai girman gaske, kalarsa golden.
Rahma da take tsaye ta k'urama motar Abie ido har lokacin da motar sulale ta fice daga gidan.
Wata irin wahalalliyar ajiyar zuciya ta sauke mai k'arfin gaske, hawaye na silalowa daga cikin k'ananun idanunta masu matuk'ar haske, wanda b'acin rai ya saka ya canza Kala.
Sosai hawayen ke zarya saman kyakkyawar fuskarta, ta rufe glass d'in window tana Jan labulen, taja k'afafunta dakyar ta koma ta zube saman Royal bed d'inta, tana sakin wahalallan kuka, mai tsuma zuciya.
“Allah sarki Abiena, Ya Allah kaima ya baka mata ta gari wacce zata kular min da kai tasan darajarka ta zauna dakai akowane hali, ya Allah ka saka Abie mai lafiya ne ba gaskiya bane abinda take fad'amaka, na tsani Raiyana tinda har bataga girmanka ba take maka rashin kunya.â€
Su na fita daga gidan Abie yacema direba.
“_*Hôpital de la Renaissance*_â€.
Direba ya amsa cikin girmamawa“Ok Yallab'ai.â€
*Niger*
💃ðŸ»TAHOUA lele birnin adar.
Unguwan ( *Geban zogi*)........... Billahi akwai k'ura😹ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸
*DATTIJON ARZIK'I* N300 katin MTN ta wannan number *+22796515805*
TSINTACCIYA
Nimcyluv
SULTAN
mss flower
BAK'AR FATA
AUTAR MANYA
Gaba É—aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 za ku tuntuɓa. To show evidence of payment 08142105218
*Real Ladingo+22796515805* For more information😇
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu baðŸ™ðŸ¼.*_
2/2/22, 09:18 - Buhainat: _*DATTIJON ARZIƘI*_
*BY*
_Rahma ladingo Ummu Fareesa😘_
*🔥FITATTU HUƊU🔥*
_*HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCIATION*_
*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*
_*cнapтer 5&6*_