← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 118

Sashe 101

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
5/17/22, 22:52 - Buhainat: ```D A```

```96```

_Rahmerh Ladingo😉_

Ja'afar ya 'dago da kansa ransa amugu b'ace, ya kalli Alhaji Dauda ya ce.
“Ban wayata ka fa Kama girmanka, bana shiga sabgar kowa, akan aikina nake komai, taya za'a dinga baku kaya akan farashi mai sauqi sai kuje kuna linka ku'da'dan kaya, bayan kunsan dokar da mai dukiyar ya sanya?â€
Cikin hasala Alhj Dauda ya ce“Kai D'an talakawa 'karya kake wlh, waye ubanka a 'kasar nan da har zakayi sa'insa dani?â€
Murmushi Ja'afar yay ya ce“Ba kowa bane sai nagartaccan mutum Wanda yaban tarbiya,da ba dan haka ba...! Ban wayana kaya dai bari mai shi yazo wlh ba za'a baka sarinsu ba.â€
Abie da yake jin komai ta wayar Ja'afar, wacce take hannun Alhj Dauda, ya furta.
“Hasbunallahu wa ni'imal wakeel! Me yake farune?â€
Kiran ya katse ya sake kiran wayar Ja'afar.
Alhj Dauda ganin kiran yana surfa ruwan masifa yay wurgi da wayan yana huci.
Ja'afar ya 'dauki wayansa, yay picking call 'din, yana murmushi.
Abie daga Chan ya ce“Ja'afar meke fatuwa ne?â€
Ajiyar zuciya ya sauke ya ce“Abie Alhj Dauda ne wai sai dai abasa sarin sarqoqin nan akan qasa da farashin da akebawa 'yan uwana talakawa, bayan kanata sanarwa cewar bakayi dan masu da shi su sare suna muzgunawa talakawa ba, inada labarin yadda yake business 'din sarqoqinka a zaman gold Anya hakan yayi kuwa? Shine dan na Hana abasa sarin yazo ya tisani gaba, shiyasa nace kazo da kanka zai fi.â€
Abie ya dafe kansa, ya sauke numfashi me zafi ya ce“Ok bani Daudan.â€
Wayar Ja'afar ya beqa masa, ya fizgeta kamar zai tizga masa hannu.â€
Cikin masifa ya ce“Alhaji AbdulMajid! Wane matsiyacine wannan ka d'ora akan kayanka?â€
Abie ya ce“Subahanallahi haba Alhj Dauda ya zaka kirasa matsiyaci bayan kaine babban mataiyaci, ta ya na bu'de company Ana sarrafamin Abu na 'kwarai domain bayin Allah marasa k'arfi su siya su saka masu sari su Sara su sayar ban hanaba amman ba irin ku ba, na kuma ce duk Wanda yake mai qarfi yazo yay basaja ya siyi sarqoqina yaje ya siyar da mak'uddan ku'da'de ban yafe ba, shine kai Ashe kana siya ya ganoka ya hana zaka cimasa mutunci?â€
Dauda ya ce“Ta ya zaka bu'de company irin wannan kayi zaton zamubar talakawa su anfana su kad'ai? Humm! Toh ni dai ba wannan ba don Allah abarni na Sara daga wannan karon ba qari.â€
Abie ya ce“Ban bada dama ba, bashi wayan.â€
Ja'afar ya amshi wayan.
Abie ya ce“Ban Baku damar siyarwa masu ku'diba sbd zalumci dayawa sukeyi suna siyar da sarqar a zaman gold. â€
Ja'afar ya ce“Wlh Abie inayi daidai gwargwadona, ina kuma kamosu.â€
Wayar Abie ya katse Ja'afar ya ce“Sai kayi hkr bazamu bayar ba.â€
Alhj Dauda ya ce“Ni kukawa cin mutunci zaku gani daga kai har uban gidan naka wallahi na rantse da Allah.â€
Ja'afar ya ce“Muga alkhairi, addu'ar iyaye na tare damu, indai akan gaskiyar mune, toh ba mutum ba sai dai Allah.â€
Alhj Dauda ya fice azafafe yana nuna masa yatsa, ya ce“Zaku gani kuwa.
Ja'afar ya ka'da kafa'da, ya ce“Tawakaltu Alallahi.â€

Abie bathroom ya shiga ya watsa ruwa ya fito ya shirts cikin wani lallausan yadi blue ya sauko k'asa ta 'kofar baya.

Da misalin qarfe 8 na dare
Abie2 dawowarsa kenan zaune yana Jan casbi, yana kallon Tv tashar Al'jazeera, Abie1 ya shigo da sallama.
Cikin sakin fuska ya amsa yana fa'din.
“Ango kasha 'kamshi.â€
Abie ya murmusa ya basa hannu sukayi musabaha, ya zauna.
Abie2 ya Ce“Fatan kana lfy?â€
Abie ya amsa da“Lafiya lau Alhmdllh! Yau duk bamu ha'duba, na hangoka masallaci.â€
Abie2 ya sauka qasa saman carpet ya ba cicciro kayan abincin da Meerah ta kawo masa yay serving d'insu shi da Abie.
Sai da sukaci suka idar Abie 1 ya fuskanci Abie2 ya ce.
“Am inaga fa yanzu ya kamata ka ajiye iyalai zaifi, ya za'ayi zaka zab'o ko na zab'omaka?â€
Ya 'karashe mgnar yana tsare Abie2 da manyan idanunsa, yana son ya ga wace irin amsa yama mgnar.
Abie2 ya kurb'i ruwa ya ce“Uhm! Na baka zab'i, toh ni ina nake zuwa bare nasan matar aure.â€
Murmushi Abie yay ya ce“Ok good zan duba, na wuce Allah ya bamu alkhairi.â€
Abie ya miqe ya rakasa har qofa ya dawo.

Zazzaune suke a falo, kowa na nan banda Rahma tana d'akin Jaddatu mab'oyarta.
Da sallama ya shigo yana binsu da kallo.
Ummiterh tsabar tsokana ta ce masa.
“Abien Ummi tana mgna fa!â€
Jaddatu ta ce“Ke! Wlh bana son mgnar banza uwar me zata basa?â€
Abby yay murmushi ya ce“Haba! Rahmu kin 'dauko da zafi tsokanar Zahra ne fa!â€
Hanan da Haleesa suka k'yalk'yale da dariya.
Abie ya zauna kusan Jaddatu yana gaishe dasu Abby.
Jaddatu ta kalleshi ta ce“Abinci fa?â€
D'an mufmushi yay ya ce“Ai yanzu naci wajan Abie2.â€
Iman tai tsalaf ta ce“Abie d'azu naji Auntie Rahma tana cewa ta yi kewarka...â€
Jaddatu ta ce“Kakan kewansa tai da shegen bakinki kamar na Aku.â€
Hanan ta ce“Tashi kije ma ki tayata fira, Ummi abun Nata ba sauqi.â€
Abie ya murmusa ya ce“Ummi yanzu nai mgna da Abie2 akan ko yanada wacce zai tsayar, ya ce A'a ina take zuwa da zai samu wacce zai tsayar, inaga ki tuntub'i Meerah sabida tin kwanaki na masa harinta, idan ta amince ba matsala bayan biki idan mun nutsu sai muje Neman aurenta...â€
Jaddatu ta ce“Kai Masha Allah wlh naji dad'i bari ai da zafina na isketa tana ciki wajan Rahma.
Abie aransa ya ce“Wayyo My Baby baiwar Allah, I miss you so much.

Jaddatu ta miqe ta nufi ciki Hanan ta ce“Gaskiya Yayana ka kyauta wannan had'i zaiyi.â€
Abie ya ce“Allah ko?â€
Abby babba ya ce“Wlh sosai ma Allah ya tabbatar da alkahiri.â€
Abie ya amsa da “Ameen ya Allah. â€
Ya miqe ya musu sallama ya haye sama yanaji Haleesa da ummiterh na tsokanarsa yay murmushi ya tafiyarsa.

Rahma zaune tauna hirasu da Meerah cikin jin dad'i yayin da Latifa take linke kayan Rahma na bacci, Jaddatu ta shigo.
Rahma ta kalleta ganin bakinta awashe har kunne.
Rahma ta kirata.
“Ummi!â€
Jaddatu ta amsa da “Na'am takwara.â€
Meerah ta miqe zata fita Jaddatu ta ce“A'a ki zauna mgna zamuyi.â€
Meerah ta zauna cikin ladabi tana amsawa da.
“Tohâ€

Jaddatu ta ce“Latifa jeki sha'aninki Meerah zata qarasa linkewa.â€
“Tohâ€
Kad'ai ta amsa ta ajiye linkin kayan ta fice.
Rahma da idanu take bin Jaddatu.
“Yawwa Meerah daman mgna nakeso muyi akanki na ce dan Allah ko kin tsayar da mijin aure acan Morocco 'din?â€
Meerah ta sadda kanta ta ce“A'a Jaddatu babu gskya.â€
Jaddatu ta ce.
“Madallah amatsayinki na yarinya wacce bazata haura shekaru 25 zuwa da 27 ko zaki Iya auren Abien Rahma Abie 2? Karkiji kunyata ki fito ki gayamana gaskiya ba dole sai kinji za ki Iya?â€
Meerah kunya ya lullu'beta ta qara 'kasa da kanta ta ce“Wlh ba komai Jaddatu ni haka kawai nake kwa'dayin kasancewa daga d'aya daga cikin zuri'arku sabida dattakunku bakwa kyamar mutum ko ya yake, kuma damna Rahma tamun tayin banqi ba.â€
Kai Masha Allah, naji dad'i wallahi, amman takwara shine baki sanar damuba sai yau Abienki yay mgnar?â€
Rahma murna ya saka ta manta 'yar kunyar da take da Jaddatu ta haye samanta ta maqalqaleta tana jin dad'in lamarin.
Ta ce“Wlh Jaddatu ni bansan ta yadda zan faro miki zancan bane shine na bari har anutsu, kai gaskiya naji dad'i Meerah Allah ya saka miki da alkahiri.â€
Jaddatu tai dariya ta ce“Ameen dai, Allah ya tabbatar da alkhairi.â€
Rahma ta amsa da “Ameen tana qara shigewa jikin Jaddatu.
Jaddatu ta ce“Ni d'agani wannan k'amshi naki sai ya sakani mura ai.â€
Rahma sai lokacin ta dawo haiyacinta ta miqe aguje ta shige bathroom.
Meerah tana dariya qasa².

*Gabon*
Misalin 8 na dare Aishatu zaune gaban iyayanta, cikin shirinta tsaf na tafiya gidan mijinta, Tasha k'unshi da kitso ta yi kyau sai uwar Rama abinka daman da ramammiyar mace.
Abbanta ya ce“Aisha ki 'Kara hak'urin zama da 'dan uwanki, shima hkr take dake, dan idan zama ya ha'da na aure toh fa kowa hkr ne yake 'dan uwansa, dan haka kai Ma'aruf ka qara hkr da 'kanwarka Allah ya Baku zaman lafiya kutashi kuje. Au Hajiya qara musu fa'da.â€
Murmushi ta yi ta ce“Alhaji Ai ka gama gayamusu duk abinda zan fad'a musu kawai sai dai na bisu da addu'a Allah ya qara kiyayye gaba koma menene ya had'asu, Allah ya muku albarka Ku tashi kuje.â€
Aishatu ta share hawayen fuskarta ta ce“Ameen ta miqe ta fice.
Ma'aruf sanye cikin wata rantsatsiyar shadda maroon color ta masa kyau duk da ramar da yay,ya sake rusunar da kansa ya ce“abba nagode sosai Allah ya qara girma.â€
“Ameen ya Allah kuje Allah ya muku albarka.â€
Ma'aruf ya miqe zuciyar fal farin ciki yau Aishatunsa ta dawo garesa, duk da fargabar abun da zai biyo baya akan Rabi'ah yake mugun fa'dar masa da gabansa.

Tsaye ya isko gindin motar ta had'e fuska ba alamar walwala atattare da ita.
Bu'de mata gaban motar yay, ya ce“Bismillah Masoyiya.â€
Kicin² tai da fuska ta shiga ba tare da ta kallesa ba.
Rufewa yay yana murmushi ya bud'ema Uwani baya ta zagaya ya shiga 'bangaran direba ya tayar da motar ya nufi gate.
Cikin sauran jarumtarsa yake janta da hira, amman ko ci kanka bata cemasa ba, har suka isa gida.
Kai tsaye bedroom 'dinta ta wuce ta murza key bata bi ta kansa ba.
Ma'aruf sai da ya gama shirin kwanciya ya 'dauki ledar kajin da ya siya ahanya tin lokacin da zaije d'aukar Aishatu.
Chapter 101 · 0% Book details