Sashe 28
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_Afuwan ina busy ne kwana 2 mu ha'du gobe insha Allah._
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/12/22, 20:44 - Buhainat: _*DATTIJON ARZIƘI*_
27&28
_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_
Idanunsa ya runtse cikin tashin hankalin marar misaltuwa. sbd babu wata hanya da zai iya ceton rayukan wa'danda suke cikin taxi daga babbar motar da take neman isowa gab da su.
Jama'ar da suke bakin titin kowa kiran sunan Allah yake.
Cikin hukuncin Allah, babbar motar na gab da isowa wajan taxi Allah ya basa ikon take burki da 'karfi, yana sharkafa uwar zufa. Jin motar ta tsaya bai bi ta Kansu ba, yay hamdala wajan Allah.
Abie jin tsayuwar motar cak, yay saurin bu'de idanunsa yana 'dago kansa, yaga mutane har sun fara zagaye motar harda securities 'dinsa, wanda sukai saurin zuwa wajan tin kafin 'yan sanda su iso.
Abie cikin rawar jiki ya bu'de motar ya fito yana fa'din.
“Alhamdulillah! Ubangiji kasa bayinka wa'danda suke cikin motar nan, ba wanda yaji mugun rauni.
Wlh ummina yau kin sakani cikin wani hali.â€
Can kuwa an samu an 'daga motar.
An bu'de Ibtisam kwance cikin jini kanta ya yi mugun buguwa bata ko motsi hannunta da 'kafarta kamar sun karya. Me taxi kuwa da ransa ras sai dai ya karye a hannu goshinsa ya jimu sosai, haka bakinsa ya 'dan tsage.
Abie na isa yaga halin da ake ciki ya qara rikicewa ganin Ibtisam kamar ta mutu.
Arikice ya furta.
“Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Abbas ku kamasu muje asibiti.â€
Ya 'karashe mgnar cikin fitar haiyaci, ya ya sunkuya ya cicci'bi Ibtisam cikin jini aguje ya nufi motarsa.
Su Abbas su ka 'dauki me taxi wanda yake jin jiki sosai, suka nufi motarsu.
Da mugun gudu ya bar wajan, yayin da su Abbas suka rufa masa baya.
Kai tsaye *Hôpital général*
Ya nufa, tin ahanya ya kira Dr Salis, yay masa bayanin komai.
Su na isuwa daman an fito da gadon marasa lafiya, aka 'dora Ibtisam da me taxi aka nufi emergency dasu.
Sosai likitocin suka duqufa ceton ran Ibtisam da take cikin mawuyacin hali.
Haka 'bangaran me taxi ma.
Abie ya kasa zaune ya kasa tsaye acikin tashin hankali yake, idan Ibtisam ta mutu ya kashe mutum.
Kallon Abbas yay yana sauke numfashi ya ce“Ta ina za'a fara neman iyayan yarinyar nan? Ya Rabbi!â€
Abbas ya ce“Yalla'bai insha Allah komai zai zo da sauqi ka kwantar da hankalinka.â€
'Bangaran Ja'afar da Rahma, suna zaune a falon, hirasu suke cikin walwala da annushuwa. Abie 2 ya ma Ja'afar tambayoyi akan shi na inane, Ja'afar ya masa bayanin rayuwarsa da komai wanda da ahaiyacinsa yake bai fiye mgna ba Sam bare ya tsaya bada dogon tarihin gidansu dan a basa mace, tabbas Ja'afar bazai ba hakan.
Abie 2 ya jinjinawa Ja'afar sabida yana son namiji mai takaici da neman nakansa. gaba ya saka su cike da tarin tausayinsu.
Dai-dai lkcn da hatsarin ya faru lokacin gaban Ja'afar da Rahma suka buga atare, sai da suka mi'ke tsaye suka dafe 'kirji kusan atare suka fa'di.
“Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!â€
Abie 2 ya raqesu yana tambayar.
“Me ya faru daku atare haka?â€
Rahma ta rungume Abie 2 ta ce“Wlh gabana yay mummunan fa'duwa Abie2.â€
Ja'afar ya ce“Nima gabana ya fa'di, bari kuka Qalbi insha Allah babu wani abunda zai mana shamaki da mallakar junan mu kinji?â€
Kai Rahma ta 'daga lokacin da take kafeshi da 'kananun kyawawan idanunta masu lumshewa, wanda suke qara masa 'kaunarta.
Abie 2 ya ce“Kaga Ja'afar yanzu dai muje mu rakaka ka tafi gida dare ya fara, sannan pls kayi qoqarin yin sallar tsakiyar dare ka karanta Qur'ani mai girma.â€
Ja'afar ya sosa kansa ya ce“Tom Abba sai da safe.â€
Ya 'karashe mgnar ya na kallon Rahma.
Har wajan mota suka rakoshi ya kalleta ya ce“Qalbi sai na kiraki anjim Ok?â€
Rahma ta shagwa'be tana langwa'bar da kai gefe, ta ce“Ok Habiby na ina jiranka bye agaishe min da su mamah.â€
'Yar hararata yay ya ce“Tana Niger zan fa'da mata ta waya.â€
Murmushi suka sakarwa juna suna 'dagawa juna hannu har ya 'bacewa ganinsu ya nufi gate.
Su na dab da shiga ciki wayar Rahma da take hannun Abie tai qara ya beqa mata.
Ganin Abie ne ta 'daga tana murna ta ce“Abie nah Ja'afar yanzu ya tafi.â€
“Ok ban Abienki idan yana kusa.â€
Beqama Abie 2 wayar tai.
Sallama yay masa.
Abie ya ce“Abdulmajid an sami matsala, tsautsayi ya gifta na bige mota taxi me motar da wata yarinya, sun jimu yarinyar tana cikin wani hali, duk na rasa nutsuwata.â€
Abie 2 ya ce“Subahanallah! Kuna wane asibitine?â€
Abie ya ce “Hôpital général kazo da Rahmatullah kar afa'dawa Ummi hankalinta zai tashi.â€
Abie 2 ya amsa da“Toh insha Allah.â€
Rahma ta ce“Abie me ya sami Abiena¿â€
Hannunta ya Kama ya ce“Muje Yahaya ya kaimu wajan abinki ya buge motar me taxi sosai sun jimu.â€
Kuka ta sanya tana fa'din.
“Wayyo Abie nah Allah yasa komai yazo da sauqi.â€
Ja'afar yana fita ya nufi gidan Ma'aruf. Ya na zuwa bayan ya shiga yay parking, ya fito ya nufi ciki domin basa makullin.
Ma'aruf na zaune daga shi sai 3 quarter ba ko Riga jikinsa, shi da Aishatu suna aikin nasu na video call, ya cikata da zancan batsa, tana dariya.
Knocking 'din 'kofar da yaji anyi yasan bai wuce Ja'afar.
“Maman Babyna ina zuwa zan amshi key 'din mota.â€
Aishatu ta ce“Humm kai kam akwai sauqin yarda, baka tsoron ya gudu da motar?â€
Hararenta yay ya ce“So what? Ai yana cin ribata bazai ta'ba guduwa ba sannan wannan ba lusarin namiji bane mai budurwa zuciya wannan jarumine yasan darajar kansa.â€
Dariya tai ta ce“Ok bye.â€
Katse kiran yay ya zura rigarsa ya nufi hanyar falon.
Kira ya shigo masa ya 'daga.
“What? Da gaske an kamasu? Wlh azim idan sunana ya fito mutuwace makomarku, ku kiyaye.â€
Ya katse kiran yana wuci ya nufi 'kofar.
Bu'dewa yay yana sakin fuska ya ce“Ja'afar.
“Barka oga.â€
Ya fa'da yana basa key d'in ya juya ya ce“ bon nuit.â€
Ma'aruf ya ce“Gobe karka zo da wuri sai wajan goma ok?â€
“Okâ€
Ja'afar ya ce ya saka kansa ya fice.
Ma'aruf ya ce“Saura 'kiris Ka 'kwamuso min Rahma Abdul Majeed,nasan zaka iya jira nake na qarasa da mutanan can, ban ha'da abubuwa waje 'daya sbd tsaro.â€
Ya qarasa mgnar ya na sheqewa da dariya.
Kiran Rabi'ah ne ya shigo wayarsa.
'Dagawa yay baice komai ba.
Daga can cikin kwarkwasa d kissa ta ce.
“Amincin Allah ya tabbata gareka ya ma'abucin fara'a my husband insha Allah.â€
Sheqewa yay da dariya ya ce“Idan kinason na kulaki na baki ha'din kai aduk abinda kikeso sai kin bayyana min kanki da sunanki da garin da kike sbd naga kin 'boye numberki idan ba hakaba karki sake nema na, ban soyayya cikin duhu.â€
'Kitt ya katse kiran.
Kanta ta dafe cikin takai ci ta ce“Zanyi hakan amman ba yanzu ba.â€
Sosai likitocin suka du'kufa neman ceton ran Ibtisam, sunyi sa'ar tsayar da jinin, ta samu karaya 'kafa da hannunta, wanda zuwa anjima za'a 'dorasu.
sun mata 'dinki agoshinta da tsakiyar kanta. Har yanzu bata farfa'do ba, dan ba qaramin jimuwa tai ba.
Me taxi ahannu kawai ya karye sai 'dinkin goshinsa da le'bansa na qasa.
Rahma tin daga nesa ta hango Abie tsaye yana kai komo bakin 'kofar room 'din da aka shigar dasu.
Da sassarfa ta qaraso wajansa ta fa'da jikinsa tana kuka, ta ce“Abie! Allah yasa basu ji mugun ciwo ba.â€
Hannayensa ya maida bayanta ya zagaye yana bugawa, ya sauke wahaltaccan numfashi.
Ahankali cikin lallashi ya ce“Bar kukan ummina kinji?â€
La'bewa tai jikinsa ta lumshe idanunta ta 'daga kanta.
Zama sukayi, Abie 2 ya ce“Abien Rahmerh kayi tuqi da garaje ne ko? SBD ka fito bakada nutsuwa, don Allah ka ajiye hankalinka akan yaran nan, insha Allah komai zai zo da sauqi ka ban sati zan fara wata istahara.
Sannu Insha Allah komai zaizo da sauqi akan wa'dan da ka buge 'din, ka daina tuqi duk lokacin da kaji bakada nutsuwa.â€
Abie ya sauke ajiyar zuciya yana kallon Rahma wacce tai luf jikinsa idanunta arufe,kallo 'daya yay mata yasan hakan ba qaramin nutsuwa ta samuba, sbd tafi sati hakan bata ha'dasu ba.
Sake 'boyeta yay cikin jikinsa, ya fesar da zazzafar iska daga cikin bakinsa, ahankali ya furta.
“Abdulmajid bazaka ganeba ne Allah ya yayyafawa abin ruwan sanyi kawai.â€
Ya 'karashe mgnar yana sauke wani irin numfashi mai wuyar fassarawa, sabida yadda hucin Rahma yake sauka 'kasan wuyansa.
Abie 2 ya ce“Yanzu ta ina za'a fara neman 'yan uwansu? Dan nasan zuwa anjima dole hankalinsu zai tashi a duk inda suke.â€
Abie bai ce uffan ba, sbd kansa ya 'dauki chaji, addu'arsa yarinyar da yagani kamar gawa yasa bai mata babbar illah ba cikin rayuwarta.