Sashe 71
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rahma tana fitowa daga wanka Ana kiran la'asar tai sallah ta miqe ta shirya cikin Riga da sikir coffee brown 'yan indai sunbi kyakkyawan jikinta sun la'be shape 'dinta ya fito sosai ta Saki gashinta har gadon baya ba tare da ta kame ba, ta fesa turare ta canza sarqar 'kafarta ta saka sarka da 'dan kunne na azurfa da awarwaro wanda Abie ya siyamata kwanan nan, sbd ta ce azurfa na burgeta.
Sosai tai wani irin kyau, na fitar hankali, takalmi mai ma'dauri ta fito.
Anutse take tafiya cikin sanyinta fuskarta Sam ba alamar walwala.
Gabanta taji ya fa'di lokacin da tazo dai-dai 'kofar falon Abie, wucewa tai abinta tana share 'kwallar da ta taru cikin idanunta.
Meerah ta hango zaune 'kasa kusan Jaddatu suna fira.
Tana wucewa hanyar dining area ta ce“Meerah kincin abinci kuwa?â€
“Meerah ta ce“Eh naci.â€
Jaddatu ta ce“Rahma lafiyarki kuwa? Abie 2 yazo miki sannu da zuwa ya tafi.â€
Murmushi tai ta ce“Wlh lfy lau Jaddati wayyo nayi missing 'dinsa bari naci abinci naje na gaishesa.â€
Ta 'karashe mgnar tana nufa kan dining area.
Kujera tajata zauna tana bu'de kululin.
Baki ta ta'be sam batajin zata iya cin wani abun.
Pizza ta yanka wacce taji 'kwai da hanta da koren tattasa ta tsine albasar ta zubar dan sam arayuwarta ta tsani alabasa.
Jug ta 'dauka ta tsiyayi fruit ta ajiye ta yanki pizza tai bismillah ta kai bakinta tana taunawa.
'Kamshin turarensa ya kawoma hancinta farmaki, ta lumshe idanunta tana sake kai pizzar bakinta.
Kujera ta ji anja ta kusa da ita an zauna muryasa dab da kunnenta ya ce“Babyna ke 'daya kike cin abinci bakya neman Abienki?â€
Ya 'karashe mgnar yana zare sauran fizzar hannunta yakai bakinsa yana 'daukar cup 'din fruit 'dinta ya kai bakinsa saitin bakinta da ta kur'ba.
Jin murya Rayyana na dariya ta ce“Ummina wai baccine kikeyi akan dining area?â€
Sai lokacin Rahma ta bu'de kyawawan 'kananun idanunta ta saukesu akan fuskar Abienta wanda ya tsareta da manyan shanyayyun idanunsa.
Sanye yake da fararen kaya na shan iska masu masifar kyau da laushi sun kar'beshi sosai, ga wani irin fitinannan 'kamshi da yake.
Diriricewa tai ta kauda kanta ta kalli Rayyana tana qaqalo murmushi ta ce“Ammi wlh maganin mura nasha Ashe wai bacci na fara bari naje na kwanta.â€
Ta 'karashe magnar tana 'ko'karin miqewa.
Tattausan hannunsa ya 'dora saman kafa'darta ya mayar da ita ta zauna ya rankwafo sosai jikinta yana mata wani irin kallo wanda ya sakata zaucewa asakalce ta Kira shi.
“Abie!â€
“Na'am My Baby oya sha.â€
Ya kafa mata cup 'din fruit daidai inda ya kafa bakinsa.â€
Tsintara kanta tai da 'dora hannunta saman nashi mai cike da gargasa tana shan fruit 'din suna kallon juna ta lumshe idanunta sbd bazata iya jure kallonsa ba, sai 'dumin hucin lumfashinsa yake sauka 'kofofin hancinta .
Ta tsinci kanta da zura hannun ckin tafin hannunsa ta nimqe sosai.
Rayyaan kuwa tana famar zuzzubama Abie girke² da ta yi masa.
Rahma bata ankare ba ta shanye sai da taji ya janye cup daga bakinta tai saurin bu'de idanu taji ya sauke mata la'bbansa saman goshinta, ya yanko pizza ya gutsira ya saka mata sauran abakinta.
Daurewa tai tana ci.
Rayyana ta zauna kusansa ta ce“HABIBY bismillah!â€
Rahma tai sauri ta miqewa tana fa'din. ammi zanje toilet.â€
Abie ya bita da idanu yana girgiza kansa wani irin smile akan fuskar shi.
Rahma ta 'dauki mayafin Hanan da yake ajiye saman kujera tana qoqarin saita kanta ta ce“Jaddati bari na gaishe da Abie 2.â€
Jaddatu ta ce“Yauwa da kin kyauta yazo dubaki kina sama.â€
Har zata wuce ta hango Ibtisma na leqe kamar ma kukane take, sai ta dawo baya ta nufi corridor 'din.
Kusanta ta tsaya da harshen French ta ce“Ibtisam lafiyarki kuwa?â€
Ibtisam ta share hawayenta ta ce“Uhmm! Babu lafiya wlh ciwon son wani yake neman kasheni ga shi inada miji ga Babana ya ce idan na kaso aurena babuni babu shi, wlh ina cikin masifa da jarabawa, don Allah Balaraba ki temaka min.â€
Ta 'karashe mganr cikin kuka.
Rahma baki ta saki tana kallonta ta ce“Ke bakida hankali kikeson wani bayan kinada aure? Toh wai wayema kikeso?â€
Ibtisam ta riqe lallausan hannu Rahma tana sha majina ta ce“Wlh balarabe babanki wanda naga kuna kama wanda dai kukazo dazu...â€
Rahma damm! 'Kirjinta ya buga fizge hannunta tai, ta ce“Na shiga uku! Abie kikeso? Toh wlh bazaki samuba kuji jiraba da masifa, ina zuwa.â€
Ta fa'da tana juyawa har zata bar wajan ta juyo ta Kama hannun Ibtisam zata zare zoben hannunta.
Ibtisam taqi tana fa'din.
Don girman Allah karki rabani da zoben nan kiyi hkr...â€
Rahma bata San ya akayi ba ta 'dauke Ibtisam da gigitaccan mari tana huci ta ce“Zan miki tijara mafi muni da ba'a ta'ba miki ba, ke wacece? Waye ubanki za ki kalli 'kwayar idona ki ce Abiena kike so? Wai ma kinada aure?â€
Wani irin Jan zoben tai cikin 'bacin rai ta zare shi daga hannun Ibtisam ta zura a yatsarta ta nunata da yatsa.
“Ki cire Abie nah aranki bazaki ta'ba samunsa ba.â€
Ta 'karaahe mgnar tana Jan tsuki tabar wajan.
Ibtisam hannu ta 'dora akai tana 'kurma ihuuun da ya janyo hankalin su Latifa suna kitchen.
Dasu Jaddatu wanda suke falo.
Aguje Laraba ta taho su Jaddatu na bin bayanta.
Abie Rayyana ta temaka masa wajan cin abinci tana zuba masa surutu bai tankata ba, abincinsa yake ci.
Ta tsiyayo masa fruit ta beqa masa cup ya amsa yana kaiwa bakinsa ya ji hayaniya kamar ihu da kuka ya miqe yana cewa“Lafiya kuwa wa yake mana ihu haka cikin gida?â€
Rayyana ta ce“Wlh ban saniba bari na dubo.â€.
Rahma kuwa fucewarta tai ta nufi fart 'dinsu Abie 2.
Abie anutse yake takowa wajan yana kallon yadda su Jaddatu su ka kewa Ibtisam tana birgima 'kasa, jikinta na wani irin 'bari tana fa'din “abamu zobenmuâ€.
Laraba ta ru'de ta kamota tana fa'din.
“Na shiga uku! Ibtisam aljanu kuma¿
Jaddatu ta ce“Subahanallahi aljanu¿ Latifa ki kirawo Abie 2 don Allah ya temaka mata da addu'a.â€
Abie iso yana kallon irin abinda Ibtisam take, tana kiran zoben su ya kalli hannunta ya ga babu zoben.
Kallon Jaddatu yay ya ce“Ina Baby ummi?â€
Jaddatu ta ce“Naga zata fita sai naga tayo nan tana wucewa naji ihun yarinyar nan ashe aljanu gareta ka temaka mata da addu'a.â€
Abie ya ce“Idan aka Baku zoben zaku tafi?â€
Ibtisam wani irin sanyi ya ziyarci zuciyarta, ta sake 'kandarewa kamar gaske ta ce“Eh balaraba ta mana duka ta mashe zoben.â€
Abie dariya taso ku'buce masa ya danneta ya ce“Rayyana kawomin ruwan zafi na tofa addu'a aciki axuba masu. Ki biyo min da wayar charger. â€
Rayyana jiki na rawa ta nufi kitchen.
Jaddatu ta ce“Kayi da yaren da zamu gane meke faruwane?â€
Abie zaiyi mgna da larabci ya ga ibtisam ta miqe zuwat tana atishawa tana fa'din mun tafi amman amaido mana zoben mu.â€
Abie ya ce“Ummina dan Allah kuje Ku zauna ta ce sun tafi.â€
Ya 'karashe mgnar yana tafiya.
Rahma kuwa tana fart 'din Abie 2 suna hirasu ta saki jikinta ta danne 'bacin ranta.
Abie 2 ya ce“ 'Diyar albarka Abienki ya min bayanin komai akan dawowarki tin kafin Ku taso hakan kuma ya yi daidai, nima ina son naga mijin 'diyar albarka.â€
'Dan murmushi tai tana rufe fuskarta da tafin hannunta.
Mal Adamu ya ce“Ina Baban naki muje sannu da zuwa yana sama?â€
Rahma kallonsa take dan batasan me ya ce ba.
Miqewa tai ta ce“Abie ina zuwa zan dawo anjima.â€
Karo sukayi da Abie a 'kofa ya riqota yana binta da kallo.
Cikin raunanniyar murya ya ce.
“My Baby haka kika fito bakiga kayan sun kamaki ba? Mayafin baida girma sosai, duk da ya rufeki.â€
Ya 'karashe mgnar yana janyota bayan 'kofar yana sumbatar goshinta ya 'dora bakinsa 'kasan wuyanta ya ri'ko 'kugunta sosai, ya sakar mata Sumba 'kasan wuyanta.
Fuskarta ya tallabo ya kai bakinsa dab da hancinta ya kirata cikin siririyar murya “My Baby! Menene wai kike fushi dani? Oya gayamin Baby.â€
Ya 'karasa mgnar yana 'dora bakinsa saman nata ya sumbata ya kamo lips 'dinta na 'kasa ya tsotsa second 5 ya saki.
Rahma 'Kala bata cemasa ba, da idanu take bisan zuciyarta na bugawa.
Qamqameta yay yana sauke ajiyar zuciya ya ra'dama akunnenta.
“Oh! My God! Babyna menene pls kiyi min mgna.â€
Kuka ta sakar masa mai sauti tana son 'kwace jikinta.
Matseta gam yay ajikinsa yana sauke ajiyar zuciya yana buga bayanta akaunnenta ya ra'da mata muje 'dakina ki zayyane min laifina muje 'kofar 'kasa OK babyna? â€
Kafa'da ta maqale tana dukan 'kirjinsa cikin kuka ta ce“Yanzu nakeso waccan yarinyar tabar garin nan bana son su sake kwana a Tchad, sannan kuma karka sake rungume ammi agabana,zuciyata zafi take sai naji kamar na ha'diye zuciya na mutu...â€
Murmushi yay mai sauti ya sumbaci la'bbanta ya kamo dogon hancinta ya tsotsa, ya kamo hannunta yana kallon zoben da ta amshe wajan Ibtisam.
Wani irin sanyi yake ratsashi tare da azababbiyar 'kaunar Rahma.
Zagaye hannunsa yay ya qamqameta ya ra'damata.
“Ok My Baby amman kinada fitinannan kishi, oya Ruhina rungumeni da kyau pls.â€
Rahma ta sanya hannayenta dukka biyun ta zagaye gadon bayansa ta qamqameshi sosai. Ajiayar zuciya suka saki atare suna sake qamqame junansu.....
_Rahmerh ladingo😉_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/22/22, 23:24 - Buhainat: ```D A```
```71&72```
_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_