Sashe 33
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsaitsaye suke abakin 'kofar room 'din da aka kwantar da Rahma.
Dr Salis ne ya fito tare da wata nurse.
Abie da Ja'afar rigai² tambayar Dr.
“Dr ya jikin nata?â€
Dr Salis ya ce“Alhmdllh! Ta farfa'do daman taji tsoro sosai ne lokacin da taji an buga mata kome meye akanta, shine yay nasara 'dauke numfashin mun tsayar da jinin, wajan bai kai 'dinki ba an mata dressing.â€
Abie ya ce“Zamu iya ganinta?â€
“Eh muje.â€
Kai tsaye Dr Salis ya fa'da.
Dukkansu suka nufi room.
Rahma na zaune tana hawaye tana kiran Ja'afar.
Da sassarfa ya isa wajanta yana fa'din.
Na'am Qalbina ga ni sannu ya jikin?â€
Ya 'karashe mgnar yana zama dab da ita, ya kamo hannunta yana jera mata sannu, ya shafa wajan da aka mata dressing.
Wa ni irin murmushi take sakar masa ganinsa akusanta ta kwantar da kanta 'kirjinsa tana sauke numfashi.
Abie 1 sandarewa yay atsaye ya kasa ma isa wajan idanunsa dishi-dishi suke gani.
Ganin hakan Abie2 ya kamasa suka fito nan 'kofar room 'din
Yayin da Baba Tsalha dasu Yahuza sukayi mutiwar tsaye wajan.
Abie 2 nutsuwarsa ya tattaro waje 'daya yana kallon Abie 1 ya ce.
“Pls ka nutsu na maka alqawalin zanyi iya qoqarina na rabasu da wannan masifar da aka ha'dasu da ita.â€
Abie 1 ya saki murmushi mai ciwo yana fa'din.
“ba wai ina 'kin lamarin bane, A'a ina duba wasu lamurane wanda bayan bikin idan sun dawo hayyacinsu zai biyo baya, ba wai lallai su so juna ba, nasan wace ce ummina, shima wannan yaron tabbas yana son yarinyar nan da na bige amota, me kakeji idan ya dawo hayyacinsa bayan na aura masa ummina? Wlh itace abin tausayi duk da bansan gaibu ba, bazan so asako min ita ba wannan shine abin da zai iya buga zuciyata na mutu.â€
Abie 2 ya shiga lalla'bashi da nuna masa hakan ma bazata faru ba.
“Yanzu mu nuna musu zamu aura musu juna dan su nutsu na tabbata kafin lokacin insha Allahu 'kullin da aka musu zai warware.â€
Kai Abie 1 ya jinjina suka koma ciki.
Abie idanunsa ya runtse ganin Rahma ta lafe 'kirjin Ja'afar.
Abie 2 ya ce“Daga yau idan kuka sake ko ta'ba hannun juna bazamu aura muku juna ba, Ku Saki juna sai bayan aureâ€
Rahma ta matsa da sauri tana ha'de hannayenta alamun ta tuba.
Baba Tsalha dasu Harisu 'kwarai sun shaida Ja'afar baya hayyacin sa, sanin waye Ja'afar 'din.
Rahma ta kalli Abienta ta shagwa'be tana beqa masa hannunta tana fa'din.
“Abiena mutafi gida kaga Jaddatu ta buga min sanda.“
'Kayataccan murmushi ya qaqalo, yana kamo hannunta ya kalli Ja'afar ya ce“Karka damu na baka aurenta amman sai kun nutsu kun daina riqe hannun juna ok?â€
Ja'afar cikin murna ya ce“Wallahi Abie mun daina muna godiya.â€
Dr Salis ya sake duba kan Rahma ya ce“Bata wata matsala, ga maganin da zaku siya mata ta Sha shi kenan zaku iya tafiya tinda waccan baiwar Allah bata buqatar mai jinya sai bayan ta farfa'do, ahi kuma mai taxi yanada iyalinsa kusa da shi ana kulawa da shi.â€
Abie ya ce“Alhmdllh! Zan basu dukkan wata kulawa na 'dauki nauyin iyalinsa ci da sha da komai har sai ya warke ras na saka ayo masa order 'din sabuwar taxi.â€
Dr ya jinjinawa dattakun Abdul Majeed sosai.
Ja'afar ya amshi takardar da aka rubuta sunan maganin ya fice da rawar jiki.
Rahma ta visa da kallon so tana murmushi.
A harbar asibitin suka ha'du dasu Jaddatu suka nufi gida wanda Rahma ko kallo Jaddatu bata isheta ba.
Har su Baba Tsalha sukazo gidansu Rahma wanda suka gigice da ganin makeken gidan da tsaruwarsa kamar a'kasar larabawa.
basu ta'ba saka ran ko amafarki zasu ta'ba shiga irin gidan ba.
Falon Abie 2 aka zazzauna baki 'daya.
Abie 1 yay gyaran murya ya ce“Ummi don Allah karki tayar da hankalinki akan wannan lamarin kinga halin da kika saka Ummi, ni bazan qi aura masa ita ba, abinda nakeji shine bayan sihirin ya sakesu ba lallai su zauna da juna wanda hakan tamkar nine aka nakasa bayan nan ga baiwar Allah can kwance wanda bamu san lokacin farkawarta bare musan matsalar kuma itace zabinsa, kawai mu dage da addu'a insha Allahu ba abinda ya gagari Allah, idan mun fa'dawa Allah al'amura basu sauya ba kenan aurensu shine alkhairi sai muga iyayansa ayi komai itama waccan zan fita da ita waje bayan ta warke zamu roqe iyayanta su aura masa ita sabida itace za'binsa.â€
Dogon numfashi yaja ya kalli Ja'afar ya ce“Me sunan wacce yarinya?â€
Ja'afar ya ce“Ibtisam.â€
Rahma ta hararesa tana turo baki gaba.
Da idanu ya bata hkr.
Kanta ta 'dauke ta mi'ke tana fa'din “Wallahi banson kishiya Habibyna.“
Ta fice aguje tana sakin kuka.
Ja'afar ya miqe jikinsa na rawa.
Abie ya ce“Idan ka bita zan hanaka aurenta fa!“
Cak ya tsaya, yana runtse manyan idanunsa wanda suka riki'de, zuciyar shi na masa 'kuna.
Abee ya ce“Ban number mahaifin Ibtisam, da ta mahaifinka.â€
Ja'afar ya ciro wayarsa daga aljihun ya duba ya fito da ita ya shiga zayyanawa Abie yana 'dauka ya saving, ya sanya wayar cikin aljihun gaban rigarsa ya ce“Kuje insha Allahu komai zai dawo normal.â€
Baba Tsalha godiya sukayi suka miqe.
Jaddatu ta ce“Allah ka tsinewa wanda ya ha'da wannan masifar Allah ya saukar masa da aya cikin gaggawa ya tozarta shi fiye da yadda ya tozarta mu.â€
Abie miqewa yay ya Kama hannun Jaddatu suka nufi ciki.
Raiyana hankalinta atashe yake, ta Kira malam bata samunsa bare ta masa bayani, ta kira Wahida bata gari tayi tafiya.
Rahma sama ta haye ta fa'da saman bed 'dinta ta saki kuka mai ciwo.
Abie sai da ya kwantarma Jaddatu hankali shi da Hanan, kafin ya haye sama.
Wanka yay ya sanya wasu fararen kaya na shan iska ya nufi wajan Rahma.
Kwance take ta na'de cikintattausan bargo tana kuka marar sauti.
Tin daga falonta yake jin kukanta wanda yake masifar masa ciwo har can 'kasan zuciyarsa.
Bedroom 'din ya shige, ya nufi 'katon Royal bed 'din Nata ya nufa ya zauna bakin gadon ya janye bargon ya sanya santala-santalan hannunsa ya janyota ya zaunar da ita dab da shi har suna shaqo numfashin junansu, ya 'dago fuskarta ya matso da fuskarshi dab da tata, ya sauke mata wani irin 'dumamenman numfashi mai fitar wani irin 'kamshi, ya kirata cikin taushin murya.
“Baby ummina!â€
Kallonsa tai ido cikin ido tana lumshe 'kananun kyawawan idanunta masu lumshewa.
Ta zum'buro bakinta gaba ashagwa'be ta ce“Abiena fushi Rahma take ka hanata za'binta.â€
Ahankali ya 'Dora bakinsa saman goshinta ya sumbata ya kashe mata ido 'daya dab da kunnenta ya ce“Karki damu nasan abinda kika fi so aduniya rasa shi zai miki illa, zan baki abinda kikeso ok Baby?â€
Cikin farin ciki ta fa'ada jikinsa ta qamqameshi tana dariyar farin ciki, ta 'dago ta kamo fuskarshi da dukkan tafin hannunta ta fara kissing 'din kumatunsa zuwa goshinsa hancinsa.
Da sauri ya janyeta ya riqe hannunta yana mata wata wani irin sihirtaccan kallon da ya sakata runtse idanunta tana riqe kafa'dunsa cikin sanyin murya ta ce“Abiena kaina ciwo bacci kaji.â€
Wajan da aka mata dressing yay kissing ya kwantar da ita ya miqe ya 'dauko bottol 'din water ya 'ballo magani ya zauna ya 'dago kanta dab da kunnenta ya ce“Pls Baby banson musu karki bu'de idanunki haaaaaa zan baki sweet abaki ok?â€
Rahma langwa'be kai tai, ashagwa'be ta ce“Abiena duk lokacin da kace sweet ba sweet bane magani ne wollah.â€
Sumbatar hancinta yay da ha'barta yana shafa 'dan cm'karamin bakinta jajir irin nasa, ya ce“Oya haaaa Abie zai baki sweet, idan ba haka ba bazan aura miki Ja'afar ba.â€
Cikin rawar jiki ta damqe hannunsa bakin ta bu'de ya jefa mata maganin ya 'dora mata gorar ruwan.
Anutse take shan ruwan, tana ha'de maganin ya jan ya kwantar da ita ya lulu'beta, ya mata ra'da.
“Oya Baby ummina bacci.â€
Zaune yake yana shafa kanta hannunsu sarqe da juna har bacci ya 'dauke.
Zare hannunsa yay, ya rage mata gudun Ac ya miqe ya fice yana rufe mata 'kofar bedroom ya rufe ta falo ya sauko.
Rayyana tana hayowa sama shi yana sauka zaije zasuyi mgna da Jaddatu.
Kallonsa tai tana kamo hannunsa taji 'kamshi Rahma na tashi ajikinsa.
Wani 'katon abu taji ya tokareta a 'kahon zuciya, baqin ciki ya sauka azuciyarta, amman tuna 'yarsa ce sai ta 'danji sauqi.
Wani kallo ya watsa mata da ido ya tambayeta lafiya?
Raiyana susucewa tai ta shige jikinsa tana sauke numfashi ta ce“Wlh ina sonka Abien Ummi.â€
“Hummm kinsan wani abu?
Da sauri ta 'dago ta kalleshi gabanta na fa'duwa.
Zan fa'da miki ba yau ba.â€
Ya 'karaahe mgnar yana janyeta gefe ya 'karasa sauka ya barta sake da baki.
Ja'afar bayan sun tafi gida hankalinsa ya kwanta sosai jin za'a basa Rahma da Ibtisam. Baba Tsalha ya amsa nasiya sosai duk da yasan baya hayyacinsa.
Motar Ma'aruf ya shiga ya mayar masa.
A farfajiyar ya iskoshi tare da wasu baqi bayan sun gaisa ya basa key ya tafiyarsa.
Ma'aruf sheqe da dariya ya kalli Habu ya ce“Sauran qiris na gama da Tchad. â€
Habu ya ce“Har yanzu kana nan da qudirin Rahma Abdul Mjeed 'din?â€
“Yes yes Habu.â€
“Ok Allah ya temaka.â€
Ma'aruf zaiyi mgna yaga Kira ya 'daga ya miqe ya shige flowers.
Kafin zuwa dare duk wasu manyan malamai da Abie ya Sani suke mutunci harda wanda yanar gizo ne ya ha'dasu irin su (Twitter Facebook Instagram telegram) duk ya musu bayanin abinda yake faruwa da roqon su tayasa addu'a akan A ya karya al'kadarin abin.
Kuma kowanen su ya aika masa ma'kuddan ku'di sabida sun ce sauka za'ayi sau 3 koma meye sai ya karye da izinin Allah.
Abie 2 ma can tsakiyar dare yay shiri mai kyau cikin fararen kaya ya fara ibada yana fa'dawa Mahaliccinsa buqatarsa yana kuka akan ya tarwatsa wannan sihiri da yake jikin bayainsa.
*Bayan kwana 6*