Sashe 17
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wayarta nata ringing, kasancewar bata sakata a silent ba.
Ahankali ta fara motsawa, tana sake 'kan'kame 'katuwar Teddy 'din da take rungume a'kirjinta.
Bu'de shanyayyun 'kananun idanunta tai ahankali, wanda suke cike da bacci jin anqi daina kiran wajan karo 4.
A hankali mi'ke zaune tana murza idanu, bakinta na motsawa alamar addu'a take.
Matsowa tai sosai ta be'ka hannunta, ta 'dauki wayan da take a gefen bedside drower, ajiye tana neman agaji.
Ahankali ta furta.
“Abie! Lfy kuwa?â€
Ta 'karashe tana picking call 'din, ta manna wayan akunnenta.
Ashagwa'be ta ce“Wayyo Abie I miss u jiya bamuyi fira dare ba, bacci wallah.â€
Murmushi mai taushi ya yi, ya ce.
“Uhmmm! Babyna ni ai na kasa inata tunaninki na ce sai na kira naji lafiyar tilon 'ya Ummi baby. Amman jiya ko 'dazu dai za ki ce.â€
'Kyal'kyalewa tai da dariya tamkar ba daga bacci ta farka ba, ta ce.
“Abie na manta na zata asubah ne video call pls naga farin cikina.â€
“Wayyo Baby kiyi hkr oya bacci dare ya yi sosai 'karfi biyu fa!â€
Kukan sangarta ta sanya masa yana ji tana harbe-harbe, wanda ga shinta ya gama rufe mata fuska.
“Ya Salam! Ok bari na kira video call 'din.â€
Kira yay ta 'daga tana murmushi da guntin hawaye, ta janye gashin da ya rufe mata fuska.
Hannu ya me'ka ya ce“Sai na mare ummina, rigimarki Abie mgnarki Abie ko?â€
Idanu ta 'kura masa ta turo baki “Toh Wa gareni bayan Abie nah?â€
Murmushi yay ya ce“kwanta ki lullu'ba muci gaba da mgna.â€
Kwanciya tai sunata fira har kusan 3 'barawo bacci ya saceta.
Abienta yay murmushi ya datse kiran...
Washegari Ja'afar da wuri ya shirya, ya ma su Yahuza sallama, su sai tara zasu fita aiki.
Ya na zuwa Lawi me gadi ya ce ya shiga.
A 'kofar falon ya tsaya yana knocking.
Ma'aruf yana na'de cikin bargo suna video call da Aisharsa.
Dariya ya kwashe ya ce“Ban gani ba da kyau, cire komai malama tare kike da mijin ki.â€
Aishatu daga can ta 'kyal'kyale da dariya ta ce“Wai ba kace fita zakayi ba?â€
“Yes naji Ana buga 'kofa amman sai kin nunamin abubuwana.â€
Ba yadda ta iya ta shiga nuna masa komai yana dariya, ya ce“Wlh badan sonki ya rufemin ido ba, da ba abinda zai hana na qaro 'yar duma-duma, na dinga shafa manya 'duwai...â€
Cikin masifa ta ce“Ga hanyar nan jarababbe kawai.â€
Ta tsinke kiran tana sakin kukan kishi.
Ma'aruf ya bushe da dariya ya mi'ke ya sauko ya saka kaya dan ba uwar komai ajikinsa.
Falon ya fito yaje ya bu'de 'kofar.
Ja'afar tsaye can nesa.
Ma'aruf ya ce“Ka iso? Meye sunanka?â€
Ja'afar ya ce“Ja'afar.â€
“Ma Sha Allah, shigo toh na kintsa zamu fita.â€
Ja'afar bai musaba ya shigo. Ya nuna masa wajan zama ya zauna shi kuma yaje ya shirya.
Mamaki Ja'afar yake namiji da lafiyarsa kamar wannan wai sai anyi driving 'dinsa, da zuwa siyo masa duk abinda ya keso ko kai masa.
Bai jimaba ya fito cikin shigar suit ba'ka'ke, sun masa kyau sai 'kamshi yake.
Makullan motar ya bama Ja'afar ya amsa ya mi'ke suka fita.
Motoci ne biyu 'dayar arufe Jar suka shiga.
Tin layinsu ya gano Ja'afar babban direba ne sosai hakan yay masa da'di yasan komai zai kammala cikin satittika.
*Gabon*
Abdul Majeed zaune cikin falo ya na mgna alamun mgnar ta sirrice, ya nutsu sosai yana sauraron bayanin, kafin shima ya fara mgna.
Kusan 20 minutes kafin ya gama wayan ya mi'ke ya kira security 'dinsa ya ce“Shirin tafiya Espagne an gama shirya komai jirgi nan da awa 1 zai 'daga.â€
Cikin girmamawa ya amsa ya fara ha'da kayansu.
Aishatu zaune ta 'kurama Tv idanu, amman ranta Sam ba da'di.
Wai ita Ma'aruf zai gayama mgna dan tana ramammiya?
Knocking 'din 'kofar akayi, ta 'kwalawa uwani kira.
Aguje ta fito cikin girmamawa ta ce “Ga ni hajiya.â€
“Dan Allah uwani wai inada rama sosai ne halan?â€
Uwani ta 'kunshe dariyarta ta ce.
“A'a hajiya bawai sosai ba, amman ai bakida laifi.â€
Aishatu ta ce“Humm ai daman nasani masifarsa ce kawai, jarababbe je ki bu'de 'kofa.â€
“Toh an gama.â€
Uwani na bu'de 'kofa Rabi'ah ta shigo tana taunar cihngam.
Aishatu ta ce.
“Uhmm! Ina aka fito da rana tsakiya?â€
Rabi'ah ta zauna tana yatsina fuzka ta ce“Kinji haushin kanki, kin manta yau bikin Zaliyah?â€
Aishatu ta ce“ni wlh na manta daman kuwa ban zuwa, an 'batamin rai. Wai ke! Sosai nakeda rama?â€
Rabi'ah ta fashe da dariya ta ce“Au yanzu abun atare dake baki saniba?â€
Ai wlh kin fiye tsunburewa, ki faso gari hajiya....â€
“Ya isa! don Allah malama! Ta shi kije banson buro uba 'yar ba'kin ciki kawai.â€
Rabi'ah ta ce“Wlh bazan tafi ba sai Ac ya gama kaimin karki min iskanci kinji ko.â€
Aishatu ta mi'ke cikin 'bacin rai ta ce“Tinda gidanku ne sai ki zauna.â€
Ta nufi bedroom 'dinta ta rufo 'kofa.
Rabi'ah kwanciya tai saman kujera tana dariya, ita tasan me take kisimawa aranta...
★★★★★★★
*Bayan kwana 9*
Rahma sosai tai wani irin shaquwa da dattijon nan, da ta mayar da shi tamkar Abienta, ya murje ya goge ya yi wani irin kyau, baida aiki daga ci sai Sha sai ibadah, Rahma gefensa na zaune ko bazata masa mgna ba, yana tsintar kansa cikin farin ciki.
'Bangaran Ja'afar da Ma'aruf sosai sun saba ya siya masa kaya na zamani harda takalma, da waya wanda dakyar Ja'afar ya amsa, ganin Ma'aruf baiji dad'i ba sosai.
Ya basa albashinsa na sati wanda yawan ku'din sun tsorata Ja'afar, ya ce bazai amsa duka ba, dik yadda Ma'aruf yakai da naci Ja'afar yaqi a uku ya raba ya amshi kaso 'daya.
Can Tahoua Ibtisam ta na cikin tashin hankali, sbd afarko, yaqi batun Jamilu Laraba harda kukanta, ta rasa ya zatayi, har wajan mahaiyarsa Dadah taje ta ce bazasu ma Ibtisam auren dole ba.
Tanko ya saurari Ja'afar sunyi mgna akan ya kwantar da hankalinsa shi zai aura ma Ibtisam.
Amman dare 'daya Tanko ya ce ya fasa yaba Jamilu Dadah ta goyi baya, yanzu haka an sanya ranar aure sati biyu masu zuwa. Yaan musu gyaran gida an shafasa da siminti, anyi forge gidan ya dawo tsaf
Ibtisam ta rame tai ba'ki hankalinta atashe kullun cikin zazza'bi take.
Ja'afar baki 'daya baida nutsuwa da kwanciyar hankali, sabida Baaba sunyi mgna akan ya fawwalawa Allah lamarin, kar ya kuskura ya zuga Ibtisam ta bijirewa iyayanta.
Hakan ya saka Ja'afar ya rage waya da Ibtisam, duk da yana cikin damuwar rashin jin muryata, ko ta kira shi bai d'agawa, idan ma ya d'auka hkr yake bata akan tai biyayya, har hawaye yake a 'boye dan ba qaramin so yake mata ba.
Misalin 3 na dare wanda ya rage yau sauran kwana 2 'daurin aurenta da Jamilu.
kwance take kamar an tsinketa ta mi'ke ta bu'de 'kofa ta 'dauki wayar da Laraba ta tirsasata take 'daga kiran Jamilu.
Buta ta 'dauka ta shiga bayi.
Number Ja'afar.
Ya na cikin tsakiyar bacci yaji ringing 'din wayar.
Lalubo wayar yay ya bu'de gajiyayyun idanunsa ya bu'de wanda suke cike da bacci, ya kalli screen 'din wayar ganin Ibtisam gabansa ya fa'di yay saurin 'daga kiran.
“Baby lfy me ya faru bakiyi bacci ba?â€
Ibtisam ta fashe masa da kuka ta ce.
“Mon amour kai har bacci kakeyi kaga yadda na koma sabida rashinka ko wata ka samune a can?â€
Ja'afar ya dafe goshinsa da tasan me yakeji da batace hakan ba!
â€Yi hkr fa'damin me ya sameki?â€
Ashagwa'be ta ce“Ni ba mafarki nayi kazo shine na kiraka naji. Don Allah Mon amour me sunan garin da kake a Tchad?â€
Ja'afar ya ce“Me yasa kika tambaya, ko nan zaku zauna da mijin naki?â€
Kuka ta sanya masa harda shashe'ka.
“Sorry yi shiru Ndjamena muke, baby wlh ina ta addu'a kinga yaune kawai bacci ya rinjayeni tinda muka shiga halin nan zaune nake kusan kwana, ina fa'dawa Allah wani bin sai asubah nake baccin da bai fi awa biyu ba na tafi wajan aiki. Don Allah ki nutsu ki rabu da iyayanki lfy, yadda nakeji akanki nasan wani banza bazai shiga min gonataba da garaje, Allah yana sane da kowa da komai kije ki amince karki musu ayi auran kinji Babyna.â€
Cike da farin ciki ta ce“Allah yasa ni matarka ce Sahibina, ina sonka bye kayi bacci lfy na gayamaka bana son Baba jimilu bani ba kaima yakusa haifarka.â€
'Kitt ta kashe wayar baki 'daya ta buga tsalle ta ce.
“Ndjamena.â€ðŸ’ƒ
Komawa ta yi tai kwanciayarta.
★★★
Bayan kwana biyu
Abien Rahma sai da tai da gaske ta damesa da koke² yay shirin tahowa, sbd uzururuka sun tisasa gaba sai 'kasashe yake wucewa.