← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 118

Sashe 112

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Abie sanye da kayan bacci yana baza k'amshi, ya kalleta ya rusuna gabanta yana kamo hannunta mai riqe da roban Laban ya tsura mata idanu, yana murmushi.
Fuska ta kawab'e tana narai² da kyawawun k'ananun idanunta, ta ce.
“My Abieh! Kalli fa yadda babyn ka ke min yawo.â€
Abie ya zauna gabanta saman carpet ya amshe Laban d'in da wayo da dubara ya shigar da ita jikinsa sosai ya sunkuya ya janye rigarta ya shafi cikin Wanda yake motsi kad'an².
Kiss yama cikin yana lasar ramin cibinta.
Ajiyar zuciya ta sauke cike da shagwab'a ta ce.
“My sweet darling kace ya daina min yawo sai motsi yake dayawa².â€
Abie ya d'ago kansa yana dariya, ya lashe mata bakinta yadda ta b'atasa da Laban, ya ce.
“Toh naji matar Abienta, yanzu dai muje mu kwanta kafin lokacin sahur Ok?â€

Kai ta d'aga tana sake shigewa jikinsa, tana wasa da gemunsa.
Cad'ak ya d'auketa suka nufi bedroom.
Da kansa ya shiryata cikin kayan bacci ya rungume abarsa suka kwanta, manne da juna tana aikin masa tab'ara sai biye mata yake, har bacci b'arawo ya sace shi.
Motsi tai ajikinsa tana turo baki ta shiga kirasa.
“My Abieh!â€
Abie da bacci ya fara fizgarsa ya bud'e idanunsa, yana riqo k'ugunta ya amsa da.
“Na'am My baby menene? Oya fad'amun naji.â€

Kuka ta sanya masa tana tutturo baki gaba tana kallonsa.
Murmushi yay yasan tana buqatarsa ne, dan tunda sukazo ibada sukasa gaba baya kusantarta sai romantic.
“My baby Abie ne koh? Sorry zo maza muyi wasan lada.â€
Ashagwab'e ta ce“Eh My Abieh kaine kayi bacci ka barni.â€

Sumbatar kumatutun yay da idanunta yana murmushi, ya kwance mad'aurin igiyar gaban rigata, ya manna bakinsa saman kunnenta ya sauke mata numfashi mai d'umi, tsakiyar kunnenta ya sumbace cikin kunnen muryan da yake sake siyemata zuciya ya ce.
“Sorry my baby shiru bari muyi sahur koh?†ya k'arasa mgnar yana lasar gefen² kunnenta, ya had'e bakinsu yana kissing d'inta cikin wani irin yanayi mai tsayawa azuciya.
Shiru tai tana sauke ajiyar zuciya.
Wata irin miqa ta yi lokacin da taji bakinsa saman k'irjinta yana kissing d'insu yadda take so, har komai ya kankama.
Ai fa luf mutuniyar tai tana karb'ar saqonnin Abie, sai shagwab'a take zuba masa, tana masa kukan shagwab'a Wanda yake zautar shi.
shi kuma ya nutse yana kwasar gara, duk ya susuce sai wani irin nishi yake tare da sauke numfashi, ya k'amk'ameta k'am acikin jikinsa yana sarrafata cikin wani irin salo mai zautar da mace, yana kiranta, cikin murya da dad'i ya kaisa k'ololuwa.

“My Honey! My baby I love you Allah ya miki albarka.â€
Ire-iren zantuttukan nan yake mata, ita kuma sai kukan zallar shagwab'a take masa. Sun jima sosai kafin su gamsar da junansu suyi wankan tsarki su kwanta, zuciyoyunsu cike da farin cikin yanayin da suka kasance atare.

★★★

Yau take sallah ga baki d'ayan al'ummah musulman duniya.
Ibtisam ansha kwalliyar zuwa idi, wata irin ratsantsar shadda Green colour doguwar riga daga sama ta tsuke sai ta baje daga k'asa,Masha Allah ta mata kyau sabida yadda ta ciko tai k'iba, sai ta matseta daga saman abun har mamaki yake bata.

Ja'afar zaune yana jiranta sanye yake da irin shaddarta.
Tin daga nesa yake kallonta yana danne dariyansa.
Tana isowa ta shiga diddira qafafunta tana fad'in.
“Mon amour ni dai wlh nagaji muje asibiti, ya za'ayi duk kayan da nasaka sai su matseni daga ciki kalli sabon d'inkin nan ga shi ya matseni, jamun zip d'in, kalli fa yadda cikina yake kumburu.â€
Ta k'arashe mgnar kamar zatayi kuka ta haye saman cinyarsa.
Cikin danne dariyarsa ya ce.
“Allah nima abun na damuna qibar cikin naki tayi yawa, kalli Masha Allah sai kace me ciki fa!â€
Ya qarashe mgnar yana shafa cikinta Wanda ya taso sosai Masha Allah.

Ibtisam ta ce“Haba! Ai da cikine ba ina nan kwance ba, ciki fa rashin lfy akeyi sosai ayita amai ba'a cin abunci sai zazzab'i ciwon kai ciwon ciki zubar da yawu, ni kuma ai kaga banyin komai sai ma qaran lfy daci.â€
Ja'afar ya ce.
“Eh ai shiyasa nace lafiyarki lau bakida ciki nine na iya kiwo, oya muje lokaci na qurewa, muga zip d'in.â€

Ya qarashe mgnar yana jamata zip d'in rigan, ya sumbaci bayanta ya miqar da ita ta sanya hijab ya Kama hannunta suka fito.

Gidan Abie.
Can ma Jaddatu dasu Latifa da Abie2 antafi sallar Idi.

Rayyana anci kwalliyar sallar idi ba laifi, sanye take cikin wani baqi lace me kyau ta sanya farin hijab baqin takalmi, tayi kyau ba laifi.
Bayan gama sallar kowa yana kokowar tafiya gida, cikinsu harda Rayyana da auntie Saro.
Alhaji Nafi'u tinda yaga gilmawarsu Rayyana yaji matar ta kwanta masa sai dai sam baisan ya abun yake ba, ga shi yana tsoron iyalinsa su gansa, da gudun kar aje matar aure ce, hakan yasa yay dubara wajan tafiya ganin taxi suka shiga yasa akabi bayansu abinci ka masa.

Ja'afar daga masallaci sai da suka biyo suka gaishe da Jaddatu da Abie2 daga can suka wuce gidan Baba Tsalha.

Acan Gabon ma haka take Aishatu ansha kwalliya Masha Allah sunje sallar idi itada da Ma'aruf.
Daga can ta takurasa sai sunje ganin Rabi'ah yaqi fafur yaqi ya fatattaketa da fad'a, dole ta hkr.
B'angaran Rabi'ah ma haka ta daure ta cije taje sallar idi.

Acan Saudiya kuwa Rahma tinda suka dawo daga sallar idi take bacci abinta ko waya batayi dasu Jaddatu ba!
Abie yana zuwa daga masallaci ya zuba musu daddad'an girkin sallar da aka kawo musu daga Abdallah abokinsa da yake cikin garin makkan.
K'ananun kayane na shan iska ya saka yana baza k'amshi ya zauna bakin bed, yana kallonta, daga ita sai wata 'yar k'aramar riga kad'an ta wuce cinyarta, cikinta ya fito Masha Allah.
Cikin ya shafa ya sunkuya ya sumbace shi, ya janye rigan ya kifa fuskarshi kan cikin yana fad'in.
Yaron kirki ko yarinyar kirki barkanmu da sallah hope kuna lfy? Kunata Sanya Mamy bacci da rigima.â€
Ya qarashe mgnar yana sumbatar cikin, cikin dubara da siyasa yadda bazata masa rigima ba, ya tasheta ya d'auketa cad'ak ya shige toilet da ita.
Miqa tai cikin ruwan tana lumshe kyawawan k'ananun idanunta. Ta turo baki gaba ashagwab'e ta ce.
“Wayyo Darling Abieh baccin bai isheni ba.â€
Kiss ya manna mata a lips ya ce.
“No! My Baby ya isa ayi abinci oya mufita.â€
Murmushi tai, tana jan dogon hancinsa.
Da kansa yay mata wanka suka fito ya shiryata tsaff suka baje falo sukayi abinci suna idarwa ya kira Jaddatu.
Bugu d'aya ta d'aga tare da sallama.

Abie ya sake matse Rahma jikinsa yana amsa sallamarta tare da gaisheta ya d'ora da cewa.
“Ummi barka da sallah fatan kunyi sallah lfy? Ayimana aikin gafara kuskuren da muka San munyi da wad'anda bamu saniba.â€

Jaddatu tana murmushi ta ce.
“Wlh ni bana ce ga ranan da ka b'atamin ba Abdulmajid koda ka b'atamin na yafe maka duniya da lahira, Allah ya maka albarka. Ina takwarata?â€
Abie ya amsa da.
“Ameen Ummi Allah ya qara miki lfy da nisan kwana, gata Ummi.â€
Ya k'arashe mgnar ya manna Rahma wayan akunnenta.
Cike da jin kunya kamar tana gaban Jaddatu ta gaisheta, had'i da neman gafara.
Jaddatu ta ce“Kinga fa bana son kunyar nan taki, baki b'atamin na yafe miki Allah ya miki albarka, ya muran da sauqi sosai koh?â€
Rahma ta ce“Eh Jaddatu naji dama sosai muryan ta saki sosai sai abinda ba'a rasaba.â€
Jaddatu tai murmushi ta ce.
“Masha Allah naji dad'i sosai Allah ya qara lfy yasa ibadar da mukayi karb'abb'iyace...â€
Sun jima suna hira kafin suyi sallama Abie ya Kira Abie2 yajisa busy.

Rahma ta qamqame Abie.
“My Abieh wai har yanzu ba'a samun Abienah?â€
Dogon gashinta ya shafa ya ce.
“Yi hkr yana amsa wayane kinji Babytah?â€
Kai ta d'aga tana shafa k'irjinsa ta ce.
“Koda Meerah yake waya ba!â€
Gira ya d'aga mata ya ce.
“Oya muje mu dawo zakuyi waya sai kin gaji zuwa anjima OK Babyn Abientah, wai kinsan me...?â€

Rahma ta girgiza kanta qaran wayan Abie ya katse ma Rahma mgnar da ta so yi.
Abie ya ce.
“Masha Allah My baby ga Abienki ya Kira.â€
Ya k'arashe mgnar yana d'aukan kiran.
Sallama yay masa yana fad'in.
“Har na gaji da Kira kaina busy, hope kayi sallah lafiya?â€
Chapter 112 · 0% Book details