Sashe 41
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
“Haba! Ja'afar ya zaka biye mata, ka sakata gaba kana kallo zata illata ka. Duba yadda goshinka yake fitar da jini, ita fa ba ruwanta bata san me take ba, amshe pls. Toh wa ma ya kawo kwalbar lemo kusanta ya ajiye?â€
Ja'afar yay saurin damqe hannunta mainlafiyar, wanda kuma shi ne yaqe ri'ke da kwalbar, yay saurin matseta jikin bangon gadon yana son amshewa.
Kokowa suka fara, tana 'kurma ihu iya 'karfinta, tana wawuransa cizo.
Mal Adamu da Tanko Laraba Karime wacce tazo yau dan ganin jikin nata,da su Harisu aguje suka shigo 'dakin, sukaga abinda yake faruwa.
Dr ya ce“Karkuyi mgna dole ya kuyi zama da ita, sbd shi ne mai jinyarta ta haqiqa.â€
Kallon ikon Allah suke barin Mal Adamu wanda yama 'dansa Ja'afar farin sani,wajan jarumta da 'karfi dan tabbas Ja'afar yama 'kato bugo 'daya mai kyau sai yakai 'kasa, amman ga shi yana 'ko'karin kasawa wajan mace.
Ja'afar kuwa ganin fa da gaske idan ba 'karfin ya sakawa Ibtisma ba toh tabbas zata 'barar da shi, shi kuma tausayinta yake.
Sosai ya saka mata 'karfi ya amshe kwalbar ya beqawa Dr Salis, ya riqeta gam sai fizge² take tana son cizonsa ta 'karfi yaqi bata damar yin hakan.
Cikin 'kasa² da muryasa kamar yadda ya saba mgna ciki² yake amsawa Dr tambayar da yay masa tin shigowarsa.
“Dr ni ne na shigo da ita nan cikin asibiti na siya ina bu'katar abu mai sanyine, ban san ya akayi ta janyo kwalbar, ban ankare ba karatu nake.â€
Ya fa'da yana mata kyakkyawar runguma tsam cikin 'kirjinsa ya saka mata 'karfi duk yadda taso 'kwacewa ta kasa sai dukansa take tana kuka tana yagonsa, ta koma 'kyal'kyala dariya.
“Pls Dr yi mata allura ta koma bacci.â€
Ya 'karashe mgnar yana tallabe fuskarta da dukkan hannayensa, ya 'kura mata idanu cike da tsantsar tausayinta da sonta.
Manyan idanunta masu matu'kar haske da kyawu wanda suka riki'de sukayi jajir ta qara zarusu tana masa wani kallo tana zum'buro baki tana son mgna ta kasa.
Laraba ta fashe da kuka tana fa'din.
“Ni kam an nakasa min yarinya shi kenan, wlh Ja'afar bazan ta'ba yafe maka ba...â€
Tanko ya daka mata tsawa yana fa'din.
“Fita waje Laraba.â€
Karime ta ce“Laraba ki kasance mutum mai tawakali da Allah, addukan abinda ya sameki ba ki 'dora alhakin akan wani ba.â€
Sai lokacin Ja'afar ya lura da iyayansu a 'dakin, yay saurin janye Ibtisam daga jikinsa yana riqe hannunta. Dr Salis ya ce“Kuje waje pls.â€
Bayan sun fita Dr Salis yama Ibtisam allaru take bacci ya 'dauke, sai lokacin Dr yama Ja'afar dressing 'din goshinsa, yana masa fa'da.
“Ja'afar sai kayi taka tsantsa ka lura dan ita ba ruwanta ko wuqa zata iya caka maka aciki ganinta dai daine.â€
Ja'afar ya ce“Ok Ngd zan kiyaye.â€
Wajan iyayansa ya dawo ya 'dan zauna ka'dan yacema su Harisu su tafi gida zanje ya canza kaya sbd jini ya taba kayansa.
Mal Adamu ya ce“Sai kana lura Ja'afar.â€
Kai ya jinjina ba tare da ya yi mgna ba suka nufi gida.
Ja'afar sosai yake gudu saman titi, har sai da Harisu ya ce“Malam ka bimu asannu karka juyemu a saman titi.â€
Lips 'dinsa ya cija ka'dan bai ce komai ba, daman sun san bazai ce 'din ba.
Dab da zai karya kwanar da zata sadasu da layin gidansu ya hango wani yaro bazai wuce 'dan shekara 10 ba, kana kallon kasa shuwa arab ne, da sanda alamar ma makahone yana sanye da jallabiya fara tafara 'daukan datti.
Ganin gadan-gadan ya nufi titi ga wani mai mashin daga nesa alamar gudu yake sosai.
Ja'afar ya taka birki da mugun 'karfi ya bu'de motar aguje ya nufi wajan yaron.
Cikin zafin nama ya finciko yaron wanda mai mashin 'din yay nasaran buge gefen kafa'dar Ja'afar sosai yaji zafi ya jure yana riqe da yaron wanda ya sanya kuka sbd mugun tsoron da ya ji.
Mai mashin 'din kuwa bai tsaya ba shegen ya arce sbd yadda yaga Ja'afar bazai tsaya ba ya masa bugun mutuwa.
Jama'a sai sannu suke masu, Ja'afar da gutun larabcinsa da ya fara koya masa mga.
“Bari kuka tinda Allah ya kiyaye amman ka daina fitowa kai 'daya kaji? Toh kai baka gani me yasa ka fito? ina ne gidanku na kaika?â€
Yaron ya ce“Kanada kirki ba dan kaiba da na rasa wani abun daga sassan jikina ko na mutu ma, ngd yayana kaji, gidanmu ba nisa nan bayane ka tsallakani zan iya zuwa.â€
Ja'afar ya yi mamakin yaron da ya masa hausa, ya kama shi ya 'dauko masa sandarsa ya tsallakasa sai da ya kaisa har kan layin da ya nuna yace nan ne layin gidansu ya koma ya shiga mota.
Yahuza ya ce“Kaga da kai an kashe ka abanza kali har ka gwalje.â€
Ja'afar ya ce“Ba komai bakaga amarsu ta fashe min goshi daman.â€
Yay mgnar cikin raha, har mamakinsa sukayi dan sunsa ba wani mgna yake da sakin fuska ba.
Auntie Saro sam ta manta za'a iya jinta tin tana kukan a'boye har ya fito fili.
Ummu Adnan ta fito daga kitchen tana tambayarta.
“Saro lafiya kuwa?â€
Cikin kuka ta ce“Lafiya lau kawai ina tausayin Raiyana ne Allah bata lafiya.â€
Ta fa'da tana meqewa.
Jaddatu tagani tsaye da sandarta.
“Haba! 'Yar nan kokuma kinyi mana la'be ba, kinji abinda Abdul yake fa'da, dan Allah bar kukan. Karki damu insha Allah zataji sauqi akwai malamin da maganinsa warkada masu manyan aljanu Abdul ya ce zaizo ya dubata.â€
Jaddatu tana 'karashe mgnar tana tafiya tana kallon hanyar bene ganin Abie tsaye ya fara taka stairs yana waya ya ri'ke 'karfen benen, sai murmushi yake.
Jaddatu ta ce“Hanan wannan yayan naki yau kam acikin nisha'di yake fa!â€
Auntie Saro kunya taji ta ce“A'a wlh banji komai ba Ummi.â€
Jaddatu wacce tin tuni ta bar corroded 'din kitchen, kai ta ka'da dan ta jiyota.
Hanan tai dariya ta ce“Ai haka mukeso wlh ya kasance cikin farin ciki Ummi.â€
Abie 2 ne ya shigo bakinsa 'dauke da sallama.
Jaddatu ta amsa ya gaisheta cikin girmamawa yanama iman wasa.
Jaddatu ta ce.
Ya wajan masu jikin? Ni kuwa uwar Ibtasam take kowa tanada cikakken hankali kuwa Abdul?
Abie 2 yay murmushi ya ce“Ummi kinsan irin abun nan ba kowane yake tawakali ba, gani take yaron shi ya hurema 'yarta kunne ta baro gida.
Yauwa Ummi ga ruwan addu'ar nan aba Raiyana.â€
Ya 'karashe mgnar yana hango Abie 1 na 'daga masa hannu alamar ya jira shi.
Kafa'da ya maqale ya miqe yana murmushi ya musu sallama iman ta bisa suka fita, Jaddatu na saka masa albarka.
Hanan ta ce“Ummi kije ki bata ruwan addu'ar mana.â€
Sanda Jaddatu ta buga mata duk da ta goce sai da ta sameta.
Ta ce“Ahir 'dinki ki kiyayeni bari mijinta yazo shi ya ga ya iya.â€
Auntie Saro taje wucewa taji dole ta toshe kunnenta ta fice.