← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 118

Sashe 97

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana idar da sallah kwanciya ta yi saman darduma.
Ja'afar ya miqe yana 'kumshe dariya sa ya ce.
“Haba! Mon cÅ“ur yi hkr muje kici abinci kisha magani.â€
Ya 'karashe mgnar yana kamota ta miqe tsaye, ya Kama hannunta, ahankali take takawa, cikin rawar murya ta ce“Don Allah zanci anan, kar Maimou ta ga irin tafiyata.â€
Tsayawa yay yana kallonta, sai ta basa tausayi ya rungumota ya sumbaci bakinta ya ce“Ok an gama.â€
Saman carpet ta zauna tsakiyar 'dakin ya fita.
Maimou kuwa ta ha'da abinci ta zuzzuba a plates tana jiransu.
Ja'afar ya fito ya ce“Yauwa kici naki.â€
Na 'dauki plates biyu ya koma bedroom ya dawo ya 'dauki ruwa da juice ya koma.
Kusanta ya zauna ya ajiye mata plate agabanta ya ce“Oya ci.â€
Nasa abinci ya fara ci.
Ibtisam yinwa takeji sosai amman bata buqatar cin kome, spoon 'daya tai ta ajiye.
Ja'afar ya matso ya rungumeta jikinsa ya shiga bata abaki, yana ha'dawa da nama, sosai ta ci shinkafa da Jar miya Tasha naman rago zuqu².
Ya bata juice ta sha, da ruwa ya 'ballo maganinta ya bata ta sha, tana jikinsa ya ci abincin yana gamawa ya miqe ya kamata ta miqe taje ta kwanta.
Shi kuma ya kwashe kayan ya fita.
Maimuna ta kammala cin abincinta har ta gyara wajan. Ja'afar ya bata ku'din keke napep ta shiga tama Ibtisam sallama ta tafi.
Kwanciya yay kusanta yana rungumota, ya mata ra'da akunne“Na miki tausa?â€
Jikinta na rawa ta ce“A'a jikina baya ciwo.â€
“No! Yana yi bari na matsa miki.â€
Ya 'karashe mgnar yana bin jikinta da lafiyayyar tausa yana sumbatar fuskarta zuwa wuyanta.
Yadda yake binta sannu ahankali yana yana mata massage, yasa taji gabobinta da suke ciwo suna saki ahankli, ga sumbar da yake mata mai tsayawa azuciya, sai kawai ta sakar masa jiki yana mata massage.
Bacci ya fara fizgarta taji yana kissing 'din bakinta, hannunsa na shafar 'kirjinta.
Kuka ta sakar masa, dole ya hkr yana buga bayanta, haka bacci ya kwashesu.
Kiran la'asar ne ya tashe sa ya zare jikinsa ya shiga yay alwala ya fito yazo ya tasheta ya temaka mata ta shiga toilet ya tafi masallaci.
Ai kuwa Ibtisam na gama sallah 'yan gidansu na zuwa da 'yan gidansu Ja'afar.
Haka ta daure ta saita tafiyarta ta fito.

Can kuwa gidansu Ibtisam sun ciki da murna da farin ciki Ibtisam ta kai darajarta.
Karime ta kalli Laraba wacce bakinta yaqi rufuwa tin safe, yanzu ma cikin zuciyarta addu'a take ma su Taslmi da Aydah da Nadra Allah ya tsaremata su da sauran 'ya'yan musulmi.

“Laraba duk murnace?â€

Laraba ta ce.

“Bari Yaya Karime Allah dai ya shirya mana 'yan baya.â€

Karime ta ce“Ameen ya Allah, naba Shamsiya garin bagaruwa nace ta ce mata tashigacikin ruwan zafi sosai sai wancan ha'din da na amso shi sai bayan kwana uku zanje da kaina na hwada mata yadda zatayi.â€
Laraba ta ce“Ikon Allah! Ashe rabo da ya kasheni Jafar mijinta ne.â€
Ta 'karashe mgnar tana goge hawayen fuskarta.
Karime zatayi mgna sukaji sallamar su Ja'afar da abokanansa.
Karime ta amsa ta miqe tana fa'din.
“Ku shigo mana.â€
Tabarma 'katuwa suka shimfi'da musu Laraba ta kawo musu ruwa suka zazzauna aka gaisa cikin mutunci, suna tambayar Tanko.
Karime ta ce“Ya fita.â€
Sukayi godiya da kyautar 'diyar da aka basu, Harisu ya ajiye musu ku'di masu yawa suka miqe suka musu sallama.
Karime ta 'dauki ku'din tana fa'din.
“Masha Allah, ubangiji ya albarkaci aurensu.â€
Laraba ta amsa da“Ameen.â€

Acan Gabon kuwa.
Aishatu tin bayan da tasan Rabi'ah Nada ciki, ta tattara al'amarin tabarma Allah tana 'kudirin da jikinta ya qara sauqi zata koma gidan Ma'aruf duk da batajin nan kusa zata iya amincewa da shi.
Rabi'ah kuwa gabaki 'daya duniya tai mata 'kunci, batajin da'din rayuwarta ga laulayi ya sakata gaba ga tsangwamar da take sha agidansu, ta yi kuka har ta gode Allah, banda nadama ba abinda take.

*Tchad*

Abie tin fitar da yay bai dawoba sai dare, yanzu da dare wajan 9 dan har sun gama abincin dare.
Rahma bacci takeji sbd ayau batayi baccin Rana ba, jiran Abie take yazo ta masa mgnar sai ta kwanta.
Zaune take kusan Jaddatu da shigar ninja kamar kullun, tana Danna wayanta.
Jin sallamar Abie ya sanya ta sauke ajiyar zuciya, ta 'dago asace ta kalleshi.
Su na gaisawa da su Abby.
Zainabu ta ce“Yau wane dawa ya cinye mana Kaine?â€
Kallon Rahma yay cike da kewarta yana zama ya maida hankalinsa wajan Zainabu ya ce“Wallahi abubuwan ammi sai ahankali,Baby ba gaisuwa ne um?â€
Rahma tai saurin kallonsa ta yi narai² da idanu, sbd muguwar kunya takeji idan ya mata magana kowa na falon.
A daburce ta ce“Abie ina wuni sannu da zuwa.â€
Ta janye idanunta kansa ta miqe sum² ta nufi bedroom 'din Jaddatu.
Hanan tai dariya ta ce“Ummi ya Kora miki 'diya.â€
Jaddatu ta ce“Barni da shi zai Sani.â€
Abie ya miqe ya ce“Dan Allah Jaddatu akai min wani abun naci zan shiga wanka nagaji sosai. Ina ummiterh da yaran?â€
Jaddatu ta ce“Ai suna ciki kamar bokaye daga aikin waya sai waya su kuma kamar wasu jarirai suna niqe da ita. OK zan turo yarinyar kirki ta kawoma.â€
Abie kamar an saka shi a cikin aljanna amman ya waske yana shafa sumar kansa ya ce“A'a Ummi aba ko Hanan ta kai min ita da guduna ma take.â€
Dariya abin ya ba Abby ya ce“Mutum da 'yarsa 'kanwarsa matarsa ba ruwanmu kunfi kusa.â€
Abie hayewa sama yay yana addu'ar Allah yasa Rahma zata kawo masa abincin.
Rahma kuwa tsakiyar Ummiterh da yaranta ta shiga suna hira, wayarta ahannunt tana shiri turama Abie saqo.
Jaddatu ta shigo da sallama.
“Takwara ta so ki kaiwa Abienki abinci kina kaiwa ki dawo kinji?â€
Rahma kanta k'asa ta ce“Toh Ummi.â€
Jaddatu ta fita tana girgiza kanta, ita kam batajin da'din sauyin Rahma.
Rahma akunyace ta miqe ummiterh na mata dariya ta ce“Uhmm! Wai yaushe Abien naki ya zama surukin ki sai kunyarsa kikeyi?â€
Rahma ta langwa'bar da kanta ta sanya niqab 'dinta ta ce“Uhmm wlh azabar kunyarsa nakeji ayanzu.â€
Ta 'karashe mgnar tana ficewa daga 'dakin.
Koda ta fito falon ta isko Jaddatu ta ha'do masa komai, banda coffee.
Kitchen ta nufa ta isko Latifa ka'dai tana wanke² ta ce“Pls Latifa ki ha'do coffee me da'di sai ki kawo sama wajan Abie ina jiranki pls.â€
Ta 'karashe mgnar tana ficewa.
Latifa ta amsa“An gama uwar 'dakina.â€
Tray'n Rahma ta 'dauka cike da kunya ta nufi sama.

Abie kuwa yana shiga ya rage kayan jikinsa ya shiga bathroom, ya saki shower, bai wani jimaba gudun kar Rahma ta shigo ta tsere.
Agaggauce ya shirya da yake daman ya yi sallar isha a waje, kayan shan iska ya saka wando iya guiwa sai singlet lafiyayar fatarsa sai sheqi take, gashin kansa wanda yasha gyara sai sheqi yake jikinsa me 'dauke da gargasa ko ina baqiqiran sai sheqi suke, yana baza 'kamshi ya fito falon ya kunna Tv CNN, ya zauna yana lumshe idanunsa jiran Babynsa 'duminta kawai yake son ji ba wai dan zai iya cin abinci ba.
5 minutes da zamansa tai knocking 'kofar, ya bata izinin shigowa.
Bu'dewa tai ta shigo 'dauke da tray tana sallama.
Amsawa yay ya waigo ya zuba mata idanu.
Akunyace kanta a'kasa ta fara takowa wajansa, gashin jikinta har miqewa yake ganin yadda komai na Abienta abayyane, gashin cinyarsa sai qyalli yake.
Saman center table ta ajiye tray'n.
Ta du'ka zatayi serving nasa ya damqe hannunta ya janyota jikinsa ya kanainayeta ya cire niqab 'din ya sumbaci wuyanta ya hura mata iskar bakinsa, idanunta da 'kofar kunnenta.
Ajiyar zuciya ta sauke ta ce“Abie zan ha'da maka abinci ne, kuma Jaddatu ta ce nayi sauri na koma.â€
Fuskarta ya tallafo yana shafawa ya tsareta da manyan idanunsa cikin wata irin murya mai dadin gaske ha'di da shagwa'ba wacce ya karaya mata dukkan kuzarin jikinta ya ce“My baby ni banson abinci ke nakeso nagani akusa dani me yasa bazaki bari na saka amtso da ranan bikinmu nan kusa? Pls ki bari naji 'duminki na rasa me yasa ayanzu na fiye ha'dama akanki.â€
Ya 'karashe mata tambyar yana sumbatar goshinta ya kamo le'benta na kasa yana tsotsa, ahankali yana mata wani irin shu'umin kallo, hannunsa 'daya yana murza fatar wuyanta.
Rahma kallonsa tai wata irin azababbiyar 'kaunarsa take ratsa dukkan illahirin jikinta barin da ta tuna nasihar abienta.
Hannunta ta 'dora saman fuskarshi ta shafi sajansa ta lumshe idanunta tanaji yana shan le'benta na kasa ta zagaye hannayenta bayansa tana shafawa sannu ahankali.
Qamqameta yay ya zura mata la'bbansa biyu cikin bakinta.
Kawai sai ta tsinci kanta da kamowa a ahankali ta fara tsotsarsu idanunta a lumshe, awannan lokaci batada burin da ya wuce ta kwana da Abienta su kasance ahaka manne da juna bakinsu cikin na juna suna shan zumar bakinsu.
Abie ya cusa hannunsa cikin lallausar sumar gashinta yana caku'dawa yana shanye yawunta wanda take tura masa cike da shauki.
Da sauri ta zare bakinta acikin nasa, tana maida numfashi cikin fizgo numfashi me qarfi ta ce“Abie zan tafi Jaddatu ta ce kar na tsaya.â€
Idanu ya kafa mata cike da zallar 'kaunarta, yadda take mgna cike da zallar shagwa'ba tsoro 'karara ya bayyana akan fuskarta.
“Uhmm! Babyna mgnar gaskiya bazan barki ko 5 minutes bakiyi ba ki tafi...â€
'Kofar Rahma taji anyi knocking, ta fara qoqarin zare jikinta yaqi.
Ahankali ya ce“Wai Baby me kike hakane? Ko cinyeki zanyi?â€
Rahma ta sadda kanta tana girgizawa, ta koma jikinsa ta kwanta tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya.
Ahankali ta ce“Abie Latifa ce ta kawo coffee ni nace ta dafa.â€
Ha'barta ya 'dago cikin sanyin murya ya ce“Pls kalleni my baby.â€
Rahma ta kalleshi akunyace.
Chapter 97 · 0% Book details