← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 118

Sashe 93

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abie kwance saman makeken gadonsa sai juyi yake kewar Rahma ta addabeshi yana ta kiranta yaqi d'agawa, dan lokaci tama yi bacci wanda tana jikin Jaddatu rungume.
Tsuki yaja yana caku'da sumar kansa ya furta.
“My baby pls kizo ko 'duminki naji.â€
Yajima kafin bacci ya sace shi.

★★★★★★ ★★★★★★
Bayan kwana 7
Tin randa su Abby suka zo rabon da Abie da Rahma su ke'be, wasan 'buya take da shi, idan zataje wajan Abie2 suyi fira sai ta tabbaatar baya gidan take tafiya, dan ta dawo 'kasa wajan Jaddatu.
Abie duk wayonsa da dubara ya kasa ke'bewa da Rahma, dan Jaddatu ma ta saka masa ido bata son ya b'ata musu shirinsu da suke fara mata yau tsawon kwana 6.
Wani irin tsumi Zainabu da Jaddatu suke mata, Ummiterh da Hanan kuwa gyaran jiki da turare suke mata, tun tuni ta fara canzawa jallabiya Jaddatu take sakata ta saka har 'kasa sannan kullun fuskarta akwai niqab, kome nata sun rufe mata hannunta safar hannun 'kafarta safar 'kafa, basa buqatar Abie yaga komai nata sai ran bikinsu.
Abie kamar ya yi kuka idan ya ha'du da Rahma a falo komai nata baya ganinsa sai idanunta.
Abie ya cika alqawali ya samoma Ja'afar gida 'dan 'karami me kyau 'daki uku da kitchen da toilet akwai 'yar 'karamar rumfa ta ajiye mota, gidan tsaf me kyau ya zuba musu komai aciki Masha Allah Allah ya biyasa da alkhairinsa.

Acan kuwa Niger yau take sallah, dan yau ake bikinsu Ja'afar idan kaga yadda ina ake hidimar biki abun sai ya burgeka, su Yahuza sun iso yin daren jiya, tare ake shagalin biki dasu.
Ja'afar ya ce baishagalin komai suna nan 'bangaransa da abokansa, ya samu gida me kyau ya Kama haya kasancewar ba jimawa zasuyi ya dai kamane kafin su tafi Ku'din wata 2 ya bada shi da ko wata bazai ba, can akaje aka shiryama Ibtisam kayanta daman katifa ce babbar sai carpet da labulaye da tarkacan kayan aiki, tinda daman Abie ya cema Tanko kar ya siyi kaya sosai zai zuba musu komai anan.
Yau Laraba baki yaqi rugowa sai sutturo ake sauyawa.
Ibtisam kuwa ansha kyau Masha Allah ba 'karya, an tauma ta taumu sai zuba take Tasha murza tayi wani irin kyau na ban mamaki. shegiyar ba gayyar 'kawayen da ta yi ko mutum daya duk Taslim ce ta gaiyato 'kawayenta, suke gwangwajewa.
Kowane 'bangare anyi bajinta dan Mal Adamu Sa ya yanka haka Tanko ko almajiran inguwa sunsan yau anyi biki na 'ya'yan gata.
Misalin 'karfe 8 aka gama shiryata don zuwa 'dakin mijinta, banda kuka ba abinda take.
Laraba da Tanko sun sata gaba da nasiha sun ja mata kunne sosai, Tanko ya ce“Don Allah ki zauna da mijinki lafiya kiyi nayi bari na bari don Allah ki fitar Dani kunya Ibisam ki temakeni ki zauna lafiya da mijinki.â€
Cikin kuka ta ce“Insha Allahu Baba.â€
Rungumeta yay ya sanya mata albarka.
Laraba ta qara da tata nasihar da sanya mata albarka kafin Karime, nan ta kamata suka fita tana ihun kiran Babanta da Anna.
Taslim ma.kuja take shi kenan ta rabu da 'yar uwarta.
Haka aka sakata mota suka tafi tana kuka kamar ranta zai fita, Karime na lallashinta, dan tasan kowace amarya tana tsintar kanta cikin wannan yanyi.

_Rahmerh ladingo😉_

_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
5/3/22, 13:18 - You added Firdausi Yunus Ce
5/3/22, 17:51 - Buhainat: ```D A```

```91&92```

Gidane 'dan madedeci me kyau na talaka, ashafe da siminti ko ina 'dakuna guda biyune kowane akwai toilet avijinsa kitchen atsakar gida.
Karime na ri'ke da hannunta suka shigo falon, su Ramlat duk suna zazzaune suka tarbesu cikin sakin fuska, suka gaisa suka musu jagora har bedroom 'din.
Katiface inci shabiyu shimfi'de tsakiyar 'dakin an shimfi'da carpet, 'dakin sai 'kamshi yake.
Saman katifar Karime ta zaunar da ita akwai jama'ar ango sosai awajan.
Sadiya tana tsokanarta.
Yayarmu a bu'de mana fuska mugani.â€
Maimou ta ce“A'a aunty Sadiya barta har Ya Ja'afar yazo da abokanansa.â€
Karime nasiya ta qara mata zasu tafi, Ibtisam ta riqesu gam tana shar'bar kuka ta ce.
“Dan Allah mamata karku tafi.â€
Karime ta zauna ta ce“Ai tafiya ya zama dole kiyi hkr, kowace mace da haka ta faro.â€
Dakyar suka tafi suka barta Shamsiya 'diyar Karime sai Ja'afar yazo sai ta tafiyarta.
Ja'afar kuwa su na can abinsu da bokanansa, sunata hirasu.
Yahuza da Harisu su suka siyo manya-manyan zabbi agshe guda biyu, juice yoghurt aybah.
Sai wajan 11 saura suka shigo gidan.
Falon ba kowa dan su Sadiya kusan tare suka tafi dasu Karime.
Amutunce akayi siyan baki suka musu nasiha, da za'a tafi da Shamshiya Ibtisam ta riqe tana kuka, ta ce“Dan Allah karki tafi.â€
Ja'afar ya riqeta ya ce“Shamsiya jeki.â€
Suna fita ya ce“malama imun shiru wai kukan me kikene haka? Ko duk 'kiyayyar tawace?â€
Ita kam shiru tai sbd azabar da ya mata ranan tsoron masa rashin kunya take.
Murmushi yay ya saketa yaje ya rufe gidan, ya dawo ya rufe falon ya 'dauko plate da cups ya zuba naman aciki ya ce“Zo kici.â€
Kai ta girgiza gabanta yana fa'duwa ta cw“Naqoshi.â€
Cinya ya yago yana ci ya ce“Ki dai ci dan ba wai zan jira ki huta ba ah toh.â€
Hawaye ya wanke mata fuska tausayin kanta take sosai.
Kusanta ya dawo ya ce“Haaaaa bakinki.â€
Bu'de bakin tai ya saka mata ba wai dan tana soba sai tsoron hukuncin da zai mata.
Sannu ahakanli yake bata tana ci, yana bata yoghurt, taci ka'dan ta fara kuka ta qoshi.
Kafa'da ya maqale yaci ya yi nanir ya kwashe kayan, yakai kitchen yazo Kama hannunta suka nufi d'aki jikinta na rawa.
Wanka ya yi ya sanya jallabiya ya sakata tai wanka ta 'dauro alwala ta mayar da kayan jikinta.
Sallah ya jazu raka biyu ta godiyar Allah ya kamata ya mata addu'a ya mata tambayoyi game da addini yaji ta amsa ya jinjina kansa ya ce“Ashe tsabar rainin hankaline kika 'daukeni d'an iskanki ko? Zamu fitar da rainin ai yanzu.â€
Kuka ta fashe masa da shi, tana ha'de hannayenta ta ce“Don Allah kamin rai wlh banida lafiya.â€
Miqar da ita yay yana murmushi ya ce“Uhmm! Rai nima Allah yamin kamar yadda ya miki ta ya ni zan miki rai?â€
Kayan bacci ya saka mata shima ya saka ya kashe wutar 'dakin ya ce“Zo mu kwanta bacci nakeji.â€
Jin abinda ya ce ta isa bakin katifar ta 'dosana mazaunanta baki² gabanta na fa'duwa.
Ji tayi ya janyota ta kwanta ya matseta jikinsa.
Baki ta bu'da da niyar mgna taji ya ha'de bakinsu, ya shiga bata hot kiss yana yawo da hannunsa cikin sassan jikinta, wani irin wasa yake da ita na fitar hankali, wanda Ibtisam Sam ita abin baya mata da'di azabar tsoro ya shigeta.
Ganin hakan ya sanya ya mata ra'da akunnenta “ki Saki jikinki wasa kawai zamuyi ban miki kome amman idan kinqi zan miki irin na ranan.â€
Ibtisam jinsa kawai take amman tsoro ya cika mata ciki.
Salon da ya fara matane ya sanyata sakin ajiyar zuciya, amman tsoron bai barta ba taji da'din ba, tin tana gane me yake har ta kasa ganewa, sbd abubuwan sun girmi tunaninta, tsaf taji numfashinta na qoqarin 'daukewa, bata tashi sanin me yake faruwa ba sai da taji, an shigeta tamkar an tsaga gabanta da reza.
Wani irin gigitaccan ihu ta saki me firgitarwa tana masa magiya.
“Dan Allah kayi hkr na tuba karka kasheni Ja'afar ka tuna nice Ibtisam d'inka wacce kake so, me na aikata gareka na yankar min naman jikina, Ja'afar kayi hkr dan Allah..â€
Bakinta ya damqe, yana wani irin gurnani sabida albarka da yake kwasa, ya kasa saurara mata Sam ya tafi duniyar da bai isa ya dawoba sai yaji kome ya kammala, ihu take tana dukansa da yago shi kuma gurnani kawai yake yana sanya mata albarka yana zuwa da dawowa....

Washegari.
Ibtisam azaba ta isheta sallah ma bayan Ja'afar ya mata wanka ya gasata sallama azaune ta yi.
Ganin kamar yajimata ciwo suka tadi hospital aka duba bataji ciwoba gefe² ta gwarje sbd 'kin tsayawa da tayi ya yi anutse.
Kwance take saman 'kirjinsa yana mata massage sai hucin zazzab'i take duk da an mata alluran, Tasha magani.
Cikin shasheqar kuka ta ce“Don Ja'afar ka kaini wajan Anna da Baba ni nasan suna buqatar ganina kafin na mutu, sbd abinda nakeji ba natashi bane, indai wannan abar daji an turamin baza'a ragetaba da ka sake mutuwa zanyi ...â€
Dariyarsa ya danne ya d'ago da fuskarta yana shan hawayen fuskarta ya ha'de face ya ce“Wlh idan bakiyi shiru kinyi bacci ba, zan qara kawai sai awuce wajan..â€
Cikin rawar jiki ta rufe masa baki da tafin hannunta ta ce“Kayi hkr wlh mutuwa zanyi nayi shirun bacci ma zanyi kaji.â€
Gira ya 'daga mata yana kamo la'bbanta yana tsotsa, anutse yana mata massaging tana kukan zuci ba halin yi na waje.
Minti shabiyar ya ji saukar numfashinta.
Zareta yay ajikinsa ya sumbaci goshinta ya ce“Ina sonki duk da kin sauya nasan yanzu na sauyaki kuma, Allah ya miki albarka da kawomin Abu mafi daraja.â€
Ya 'karashe mganr yana murmushi yana shafa fuskarta rufeta ya yi ya rage gudun fanka ya shiga ya yi wanka ya saka wata shaddah mai shegen kyau milk ya shirya ya fito ango sak.
Waya ya 'daga ya Kira Maimou ya ce tazo ta zauna da Ibtisam idan ta tashi ta kirasa ya dawo.
Ba jimawa ta zo sabida ba nisa cikin unguwa 'dayane, shi kuma ya fita.
Chapter 93 · 0% Book details