← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 118

Sashe 55

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

“Jaddatu Rahamu ganiâ€
“Yauwa kicema ummu Adnan ta gyara kaza ta min dumbun naman kaza mai da'di da rana, ni shi nake sha'awa, je kawomin dabino 'danye.â€
Cikin girmamawa ta amsa ta miqe tana hamdala zasu rabu lafiya.
Saukowar da takeji yasa ta 'dago kanta,Raiyana ce tana tafiya kamar 'kwai ya fashe mata aciki.
Baki ta ta'be ta kauda kanta.
Da sallama ta iso.
Jaddatu ta amsa tana ma Iman mgna ta ce“Iman ke fa bakyaji kin cikani da qaran game.â€
Raiyana ta zauna 'kasa kusan Jaddatu ta ce“Don Allah Ummi kiyi hkr ki yafemin wlh banyi dan cutar da su ba, kawai 'kaddarace nayi nadama wlh kunyarku nakeji bansan ya zanyi ba, don Allah ki tayani ba Abien Ummi hkr bazan sake ba.â€
Jaddatu ta ce“Rayyana ai bani kikawa laifi ba, wannan tsakaninki ne da Abdul and Rahma su kika cutar sune sukeda alhakin yafe miki ba niba.â€
Raiyana ta riqe qafafunta tana kuka ta ce“Don Allah ki saka baki ya 'dauki koda wayatane, na roqeshi gafara.â€
Jaddatu ta ce“A'a wallahi anyi na farko anyi na 'karshe, bazan sake shiga tsakanin mgnarku ba ba ruwana ruwansa ya yafe ruwansa ya zauna dake Allah ba ruwana don Allah karki sake min mgnar da ta shafeku.â€
Latifa ta dire trayn dabino tai gaba.
Raiyana tana gefe tana kuka har cikin zuciyarta takejin ta yi nadama.
Doorbell aka Danna.
Jaddatu ta kira latifa ta ce taje ta bu'de.
Wahida ce ta shigo da sallama tana wani washe baki.
Rayyana ganin Wahida ya saka ta miqe ta rarumi cup glass da yake ajiye kan table ta bita aguje tana fa'din “Shegiya tsinanniya kin sakani cikin masifa ga aurena na gilgilwa wlh sai na kasheki Allah ya isa tsanina dake.â€
Wahida ganin Raiyana ta biyota ta zaro idanunta, tana fa'din.
“Innalillahi! Kenan bata warke ba?â€
Aguje ta nufi 'kofar fita kafin ta qarasa wucewa Raiyana ta sauke mata cup glass atsakiyar kanta, ihu ta saki ta wuce aguje kanta na fitar da jini.
Aguje ta bita tana fa'din “wlh sai na kasheki muguwa azaluma.â€
Ihu Wahida take tana “Kukawomin “Dauki mahaukaciya.â€
Mal Adamu da Abie wanda fitowarsu kenan daga 'bangaransu zasu 'dan fita zagaye a'kafa, suka ga Raiyana na bin Wahida kanta na fitar da jini.
Abie 2 yay saurin tare Raiyana ta hanyar shan gabanta ya ce“Dakata! Me ya faru haba kekuwa bakiga kin jimata ciwo ba?â€
Kuka Raiyana ta fashe da shi ta zube gaban Abie 2 kan guiwarta, tana fa'din.
“Abie 2 Wlh tinda nake ban ta'ba zuwa wajan boka ba ko Malam dan nawa wani asiri amman wannan tsinaniyar she'daniya tinda na shigo gidan nan daga mata mgnar inajin ciwon yadda Abdulmajid yake kulawa da Ummi qarama fiye dani komensa baby Ummi shegiya itace ta ban shawaran mukaje wajan wani Malam, akan na mallaki Abie ni 'daya abinda yaqi cinsane na saka aka ha'da soyayyar Ja'afar da Rahma, wanda har yamin zancan sai munyi jima'i buqatata zata biya naqi, nasan shiyasa ma ya karya asirin.â€
Ta 'karashe mgnar cikin kuka tana sake cewa “Don Allah Ku nema min gafara wajan Abie da Ummi and Ja'afar na gane kuskurena wlh na shiryu dan Allah kar ya sakeni.â€
Abie2 sosai ta basa tausayi sbd yana son mutumin da zaiyi nadama da gaggawa akan kuskure da ya yi.
Abie 2 ya furta.
“Hasbunallahu wa ni'imal wakil! Raiyana ta shi ki shiga ciki insha Allahu komai zaiyi daidai fatan dai tsakaninki da Allah kikayi nadama? Cikin rawar murya ta ce“Na rantse da Allah nayi nadama daman Wahida ce ta zugani.â€
“Abie 2 ya ce“Alhmdllh! Kici gaba da istigfari sbd kinyi babban sa'bo jeki zanyi mgna da Abdulmajid insha Allahu.â€
Godiya tai masa tana miqewa ta nufi ciki jikinta ya yi sanyi.
Mal Adamu ya girgiza kansa ya ce“Allah ya kyauta sha'anin mata sai su dan Allah meye dan uba ya nuna 'yarsa kulawa kije kiyi wannan mummunan aikin kawai dan ya mata aure ta bar miki gidan, Allah ya shirya Ja'afar ya yafema insha Allah.â€
Abie 2 ya girgirza kansa yana fa'din.
“Wlh da wuya Abdulmajid yaci gaba da zama da ita, amman zan gwada neman mata afuwa ban son taje ta shiga wata rayuwar daban sbd tana sonsa zanso ya yafe mata ya sake bata dama ta biyu.†(Zuwaira Ummun maryam)
Mal Adamu ya ce“Allah ya amince toh.â€
Abie 2 ya amsa da “Ameen.â€
Wahida kuwa da ihu ta fice da gidan tana fa'din mahaukaciya zata kasheta.
Ma'aikatan gidan sai dariya suke sbd sun hango Raiyana lokacin da Abie 2 ya tareta.
Jaddatu da kallo tabi Raiyana ta kwashe cup glass 'din da ya fashe.
Tsaf ta gyara wajan ta koma ta zauna ta sadda kanta 'kasa.
Jaddatu bata tankata ba harakokinta take.
*Espanol*
Misalin 'karfe 5:30 pm suka fito daga cikin class ita da Anee hannunsu sarqafe da juna,suna mgn, Rahma tsantsar gajiya ne atare da ita sai yamutsa fuska take, ji take kamar tai jifa da jakarta tsabar gajiya.
Rahma ta yi wani irin kyau sosai doguwar rugar jikinta ruwan sararin samaniya ta amsheta sosai.
Ahankali ta ce“Wlh cikina Anee ya 'kulle tsabar yunwa.â€
Anee ta ce“Ni rabu dani kin fiye kafiya, muje restauranta kici wani tin yaushe kinqi, ai sai kiyi ta jin yunwar.â€
Rahma ta yamutsa fuska ta ce“Wlh tin safe marata take ciwo kome bayamin da'di pls muje gidana daga can sai na kaiki gida.â€
Anee batayi musuba suka nufi wajan motar Rahma securities 'dinta biyu suna tsaye jikin motar.
Dab da zasu isa wata narkekiyar Jeep baqa wulik ta Sha gabansu.
Rahma ta tsaya tana kallon taga wane me 'karfin halin ne.
Wata zafgegiyar 'kafa fara tass tana sanye da wani shegen takalmi wanda aqalla ku'dinsa zai kai kimanin dubu 'dari da hamsin a naira, a CFA dubu 'dari da hamsin da biyar.
Fitowa yay baki 'dayansa farine dogo 'dan talaulayi mai kyawun gaske kallo 'daya zaka masa kasan cikakken 'dan Espanol ne, sanye yake da 'kananun kaya wanda suka masa mugun kyau, saurayine matashi mai jini ajika, 'dan kimanin shekaru 27.
Cikin muryasa mai sanyi da'di ya ce“Hello Baby cute, welcome. â€
Anee ta tintsire da dariya tana fa'din.
“Rafeek wlh ka bayar damu lallai Rahmerh ta daban ce wannan motar ban Santa ba.â€
Rahma ta kalleshi tana 'dan hararsa ta ce“Ban son sannu da zuwanka ban waje na wuci.â€
'Kayataccan murmushi ya sakar mata yana matsowa dab da ita yana marerece fuska“Uhmm! Haba Baby cute afuwa ni ya kamata nai fushi.â€
Zatayi mgna kiran Abie ya shigo wayarta.
Ganin me kiran ya saka ta diburburce ta nemi nutsuwarta ta rasa gabanta na fa'duwa ta 'daga kiran tare da kai wayar kunnenta zatayi mgna taji muryar Rafeek yana fa'din.
“Baby cute pls kiji dani waye ya kiraki kika gigice haka?â€
Rahma da sauri ta matsa ta nufi wajan mota tana amsa wayar, muryata na sarqewa.
“Hel...lo A...bie Ra..bin rai...na!“

_💃ðŸ»'Yar Ajin Ma Sha Allah🥰_

_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/10/22, 08:08 - Buhainat: ```D A```

```55&56```

_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_

Tinda Abie ya ji Rahma ta diririce tana mgna a rarrabe, ya tabbatar da zarginsa. Wato ita ce wani qato yake Kira da Baby cute'n sa?
Narkakkun idanunsa ya lumshe yana tura hannunsa cikin yalwatacciyar sumar kansa, wadda ta fara fitar furfura tsirirai, wadda bata fi ka 'kirgesu ba.
Wani irin wahalallan numfashi yaja, ya fesar da iskar waje, yana kiran sunan Allah.
Rahma jin yadda Abien yake sauke mata numfashi ta cikin wayar, ya tabbatar da ya ji abinda Rafeek yake fa'da mata.
Cikin dauriya gabanta na fa'duwa, ta matsa can nesa dasu Anee wacce suke hira da Rafeek suna 'yar dariya.
Rahma ta numfasa ta ce.
“Abienah! Ina wuni wlh yanzu muka fito da class.â€
Ta 'karashe mgnar tana 'kif² da 'kananun kyawawan idanunta.
Abie ya saki murmushin da yafi kuka ciwo, ya saita nutsuwarsa ya ce.
“Am Baby kina jina?â€
Rahma tamkar tana gabansa ta jinjina kanta, asanyaye ta ce.
“Eh Abie Rabin raina ina jinka pls kaji.â€
“Ok maza shiga mota karki waiwaya karki koma fatan kin gane.â€
Cike da tsantsar biyayya ta 'daga kanta ta isa wajan motarta suka bu'de mata, ta shiga, asanyaye ta ce“Abienah da Anee zamu tafi.â€
Abie ya sauke mata numfashi ta wayar yana fa'din“Baby kirata sai ku tafi, idan kin isa gida zan kiraki amman ki tabbatar da kin cika cikin ki OK Baby?â€
Kai ta jinjina tare da cewa.
“Ok Abienah.â€
'Kitt taji ya katse kiran.
Wayar tabi da kallo jikinta ya yi sanyi zuciyarta ba da'di.
Number Anee ta dannawa kira.
Rafeek ya 'kurama motar da Rahma take ciki idanunsa, ya juyo yana fuskantar Anee ya ce.
“Kinga 'kawarki ko? Wlh na rasa yaushe zata ban hnkalinta da zuciyarta mu fahimci juna?â€
Anee zatayi mgna kiran Rahma ya shigo wayarta, bata 'daga ba ta kalli Rafeek ta ce, “Uhmm! Karka damu Rafeek wlh habibty na sonka, amman yau zan titseta sai naji ta bakinta agame da kai OK?â€
Kai Rafeek ya jinjina ha'de da sauke ajiyar zuciya ya ce.
“Ngd Anee ina jiranki.â€
Motarsa ya nufa ya bu'de ya shige ya fizgeta da 'karfi ya nufi get.
Rahma tabi motar Rafeek da kallo tana sauke ajiyar zuciya.
Allah ya gani tana son Rafeek, kawai dai tana gudun abinda zaije yazo tinda ance tana da miji, shiyasa bata sakar masa fuska take basar da shi.
Anee har ta shigo motar direba yaja ya sulale daga cikin makaranta Rahma bata saniba, ta yi nisa cikin tunani.
Anee ta dafata ta zabura tana marerece fuska.
Anee tai dariya ta ce“Duk tunanin Rafeek 'din ne?â€
Rahma ta kai mata duka ta zabga mata harara. Dariya Anee ta kuma yi...
Chapter 55 · 0% Book details