Sashe 87
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baby haka muka dinga rayuwa nida ke ba yadda ba ayiba na qara aure naqi har kikayi wayo shekarunki goma cif Abbu da Abby suka sanyani gaba akan dole sai na sake aure, ni kuma nafison abarni na kula da karatunki na boko da na addini har ki zama budurwa na auri abina amman sunqi. Dan lokaci kinyin wayo sosai na hanaki kwana wajena tin kina kuka har kika dangana kikayi fushi kika koma wajan ummi, amman shaquwarmu kullun gaba take daman ina yawan tafiye².
Akwai wata Naja'atu amakarantar ku malamace wannan kuma kinsan mgmar baby tinda ke kika ha'damu sabida kirkin da take miki duk da har yau bakinsa asalin abinda tai ba na Hana afa'damiki tinda lokacin kinje Yemen Hutu abin ya faru.â€
Cikin za'kuwa Rahma ta ce“Yauwa Abie bayan irin kirkin da take miki muka fara gaisawa daga nan har tambayeka kana sonta zaka aureta sai taci gaba da kulawa Dani zata dinga koyamin karatu agida.â€
Sumbatar kumatunta yay ya ce“Yes my heart, bayan kin amince nayi shawara dasu Abbu sunfi kowa farin ciki, ina samunta ta amince ba 'bata lokaci akayi bikinmu, itama banyi gaggawar kusantarta ba na zuba mata idanu akan duk wani motsinta kuma yarinyar tayi jarumta bata ta'ba nunamin tana son na bata haqqinta ba, saima kulawa da take baki wadda ta linka zuwaira.
Tsawon wata uku ahaka na gama dukkan jarabawar da zanma Naja'atu wlh ban kamata da laifi ko 'dayaba akanki da kan dukiyata.
Hakan ya saka na shiga nuna mata soyayya na sauke mata haqqinta da yake kaina, bayan kwana 6 da fara saninta, ban sakeba sai da ta warke bayan mun raya sunna munyi wanka na ro'keta ta yafemin lokacin da na 'dauka ban bata haqqinta ba.
Kallona tai tana shigewa jikina tana shafa fuskata ta ra'damin akunnen.
“Sweetie ni kai nakeso ba kome ba burina na kasance da kai har Abadan na mallakeka ni 'daya muyi rayuwarmu wlh ina kishinka bazan jure ganin wata ta rab'eka ba, zan riqemaka kaina da yarmu baby Ummi da wanda zan haifama nan gaba ka'dan Amana.“
Murmushi nayi nace“Allah ba ki iko Naja'atu ngd Allah ya miki albarka.â€
Ta amsa da “Amin sweetie, tana kame bakina.
Haka rayuwa taci gaba...â€
Shiru Abie yay jin shasheqar kukan Rahma tana qamqameshi.
“Ya Salam! Baby me nayi kuma? Fa'damin pls kinji Ruhina?â€
Kukan ta ha'diye ta sake qamqameshi cikin sanyin murya ta kirasa.
“Abienah Rabin raina Babyna!â€
Wani irin sanyi ya ziyarci zuciyar Abie ya amsa da “Na'am My heart my baby Mah chocolate. Muahhhh I love you kinji Tawan.â€
Sosai Rahma ta samu nutsuwa daman batasan ya akayi ta kece masa da kukan ba.
Akunne ya ra'da mata“Kin hkr My Ruhi?â€
Kai ta 'daga tana sake shigewa jikinsa tamakr zai gudu.
Sumbatar tsakiyar kanta yay ya ce“Shkuran Babyna.
Haka rayuwarmu ta ci gaba da tafiya sam Naja'atu bata nuna kishinta akan yadda kike min shagwa'ba bakida wajan zama sai ajikina idan ina gida sai dai kuma idan karatu take koya miki, hakan ya qaramata daraja ashe dai ita tafi zuwaira mugunta sbd ita ba da gangan ta kashe 'dantaba jin dariyarmu yasa ta manta tana rungume da pillow ta sakeshi sai saman fuskar 'danta.
Ajiyar zuciya ya sauke.
Auremu shekara biyu har lokaci ban ta'ba kamata da laifi ba, kumanbatayi cikiba har lokacin tana min qorafi sai na ce mata komai daga Allah ne, kuma alokacin ne kika cika shekaru shabiyu kin fara zama 'Yar budurwa duk da alamun budurcin basu fara bayyana ba.
Ana Baku hutun makaranta kika matsa zakije wajan Saleeha Yemen Inda take aure wanda lokacin bata wuce shekara da aure ba dan ke kallon 'yan gidansu uncle Aliyu kike dangin mamarki sabida hakan families 'dinmu suka tsara har sai kin girma kafin kisan gaskiya, shiyasa kike 'daukarsu iyayan Aymana ni kuma mahaifinki Jaddatu kakarki wanda kece kika dasa mata Jaddatu.
Kasancewar Hanan ba ahannun ummi ta girmaba tana Yemen hannun yayan Abbu bai ta'ba haihuwaba 'kanin matarsa Haleesa take aure shiyasa abu dayawa bata saniba agame da sha'aninmu tasan dai ke 'diyar Aliyu ce bata san ajiyayyar mgnar aurenmu ba, da yake rabonta a Morocco Allah ya ha'data da miji a nan gida sojane, can yake da zama kinsan labarin auren bayan kinada shekaru tara akayi shi tare mukaje bikin, tanada shekara akayi na Haleesa ummiterh kumaa duk tana gabansu duk ita ce 'kanwar Haleesa ita karatu ta yi me tsayi, fatan kin gane bayanina my baby?â€
Kai Rahma ta jinjina, tana shafa sajansa.
“Cikin shiri na fito ina zaune a falo ina waya da commando, kuka shigo keda Naja'atu niqi² da kayan tsarabar zuwa Yemen, har iman lokacin tana rarrafe bata iya zaman da yaron Haleesa kin musu tsaraba.
Kina zuwa kika 'dare saman cinyata kina maida numfashi.
Kanki kika tura cikin 'kirjina ashagwa'be kikace“Abienah na gaji wlh, duk laifin Momy ne wai sai mun tsaya wajan wasa mukayi wasanmu yanzu duk jikina ciwo yake.â€
Kika qarasa mgnar dab da fuskata kina kallona 'kur kamar sabuwar halitta.
'Yar dariya nai na kamo hannun Naja'atu na zaunar gefena na kwantar da kanta kafa'data,na ce“Iyayan wasa sannunku ya gajiya?â€
Naja'atu ta saqalo hannunta wuyana tana kallo cike da tsantsar 'kaunata ta marerece can 'kasa ta ce“Sweetie pls tausa wlh nagaji.â€
Sanin bakiji mgnar ba na ce“Ok an gama amman sai anjima jirginsu Baby ya tashi ko?â€
Cikin murna ta ce“Shkuran Sweetie ta sakeni tana zama 'kasa saman carpet ta fara bu'de mana kayan tana numanin ni kuma ina miki tausa bayanki zuwa 'kafafunki kinyi lamo jikina idanunki a lumshe.
Nasan duk kina tune ko babyna?â€
Rahma ta 'daga kanta cikin sanyin murya ta ce“Pls Abie na 'kagu ka fad'amin me Momy tai kamar baya inata bin kanka.â€
Kwaikwayon mganarta yay ya ce.
“Nan take bacci ya 'daukeki na kwantar dake saman sofa na sauko 'kasan muna duba kayan, nan muka lalace wajan romance daga massaging, na 'dauketa muka shige ciki.
'Karfe biyar muka nufi gida da kayanki kin shirya domin kimasu Abby sallama.
Daga can muka biya gida ka musu sallama, nan muka isko Zaidu mijin Hanan dan daman da shi zan ha'daki.
Jaddatu ta ce“Toh takwara ki gaishe da kowa na Yemen banda rashin jini ki kula sosai kinji?â€
Kika 'daga kanki kina kallon na 'daga miki gira.
Zamu tafi Abbu yay gyaran murya ya ce“Abdul Ku dawo tanan idan kun dawo daga airport harke Naja'atu.â€
Cike da ladabi muka amsa muka tafi.
Sai da jirginku ya tashi muka dawo gida, wanda kewarki ta isheni.
Zaune muke gaban Abbu da Ummi.
Gyaran murya yay ya ce.
Abdulmajid ayau bayan sallar juma'a na sauke nauyin da yake kaina, na cika alqawalin Aliyu da Ummul Aymana, na aura maka 'yarsu, sai ka riqeta amana, har zuwa lokacin da zata girma.
Naja'atu kiyi hkr nasna kowace macace idan an mata haka zataji ba da'di amman kiyi hkr dole tinda kina cikin families 'dinmu kisan matsayin Rahma wajan Abdul 'kanwarsa ce ba 'yarsa ba yau ta zama mata garesa don Allah kici gaba da mata kallon 'ya ba kishiya ba.â€
Ba Naja'atu ba nima na girgiza da labarin kum wlh masallaci 'daya muke zuwa sallar juma'ah masallacin da yake mallakinsa kawai yau sai naga nayi latti sai na tsaya na barikin sojoji nayi sallata.
Naja'atu kallo 'daya na mata naji taban tausayi duk da ta yi namijin qoqari wajan danne kishinta da tashin hankalinta amman ina dole zaka gane ta shiga tashin hankali.
Kanta k'asa ta ce“Allah ya sanya alheri Abbu ba komai.â€
Jaddatu ta ce“Allah ya miki albarka gaskiya Abdul ka samu mace tagari.â€
Adaren kwana nayi ina lallashinta sbd taban tausayi kuka kawai take tana cewe“Kishinka nasan shine zai kasheni duk radda Ummi ta girma muna jerawa matsayin kishiyata.â€
Kalamai na mata masu kwantar da hankali har ta 'dan sakko.
Bayan tafiyarki da kwana 6 wani irin matsanecin ciwon ciki ya kamani wanda anyi likita banji sauqi ba Abbu ya ce mu dawo gida adinga addu'a.
Kwananmu biyu naji sauqi Ummi da Abby da Naja'atu murna sosai sukeyi.
Ana gobe zamu tafi gidanmu cikin dare naji Naja'atu ta raba jikinta da nawa ta sauko daga gadon tana kallona sai nayi kamar irin bacci yamin mugun 'dauka, kirana tai nayi shiru nazata fitsari zatayi sai naji ta bu'de 'kofa ta fita.
Zatona shan ruwa zata, falo jin ta jima bata dawoba na miqe na fito wayam bata falon.
Kitchen na nufa nan ma batanan, na fito naji magana 'kasa² kamar ana waya, muryar Naja'atu kuma 'dakin Abbu ba ummi ba.
Gabana naji ya fa'di nai saurin isa 'kofar na Kara kunnena.
“Yauwa Ku shigo na kammala nawa saura naku na bu'de 'kofar shigowa gidan na bu'de ta falon Ku farama medagi jina-jina Ku 'daure shi yadda komai zai tafi 'daidai.
Ga shegen tsohon gabana na luma masa wuqa Ku Kuwa tsohuwar zaku shaushauta min, karku kasheta nima Ku yankeni ka'dan sai Ku yanki mijina ka'dan amman sai kun 'daureshi sojana mai masifar 'karfi ne...â€
Idan nace miki ina fitar da numfashin kirki ko akwai sauran jini ajikina alokacin na miki 'karya, sabida wani irin razanannan ihu nai nama 'kofar bugu 'daya duk 'kwarinta sai gata 'kasa na shiga aguje ina kiran“Abbuna...â€
Cak na tsaya ina kallon Naja'atu riqe da wuqa sharkaf da jini 'kafarta 'daya saman halittar Abbu ta caka masa wuqa aciki da ma'koshi ko ina jini yake zuba ajikinsa baya motsi...â€
Wani irin kuka ya ku'bucema Abie ya 'kam'kame Rahma jikinsa na rawa.
Rahma ta ce“Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Abie sabida ni aka kashemana Abbu? Ta 'karashe mgnar cikin wani irin matsanicin kuka. Wani irin kuka suke rungume da juna ba maiba wani hkr....
_Rahmerh ladingo😉_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/30/22, 21:21 - Buhainat: ```D A```
```87&88```