Sashe 63
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Meerah kuwa tana famar wanke apple tana yankawa,Rahma ta shigo kitchen 'din, bakinta 'dauke da sallama.
Meerah ta amsa tana fa'din.
“Madam Rahma yankawa na tsaya yi.â€
Murmushi tai fararen haqoranta suka bayyana ta ce“Lah! Ba komai wlh, tsaya ina zuwa.â€
Kankana ta 'dauko da kanta ta wanke ta yankata fito da strawberry ta yanka mangwaro 'daya tajera tsaf ta ce“Kaima Abie.â€
Ta fa'da tana 'dora masa coffee 'din.
Cikin 10 minutes ta ha'dama Abie coffee me da'di sai 'kamshi yake ta zuba cikin wani irin cup na glass na shan coffee blue ne me shegen kyau, yanada 'dan girma, ta juye coffee'n aciki, ta fito.
Zaune yake yana amsa waya yana danna laptop.
Rahma ta zauna kusansa har jikinsu na ha'duwa, ta ajiye cup 'din saman table ta kwantar da kanta kafa'dar Abie, ta sanya hannunta 'daya ta zagaye damtse hannunsa wanda yake amur'de tamkar soja, ta sanya 'dayan saman fuskarshi tana ta'ba gemunsa zuwa sajansa, tana kallonsa tana murmushi.
Gira ya 'daga mata, yana sakar mata tattausan murmushi, ya janye wayar daga kunnensa ya ra'da mata.
“Baby barni na amsa waya, kalli kin riqe min hannun danna laptop. â€
Ya 'karashe mgnar yana sumbatar gefen kunnenta, yaci gaba da amsa wayar atsanake.
'Yar dariya tai tana zagaye hannayenta bayansa ta 'boya kanta cikin 'kirjinsa.
Yafi 12 minutes yana wayar kafin ya gama ya ajiye wayar yana rufe laptop 'din, ya kalli coffee'n yana murmushi.
'Dago kanta yay yana fa'din.
“Baby ummina wannan coffee ha'dinki ne ko?â€
Galala ya saki baki yana kallonta bacci take abinta cike da nutsuwa.
Kanta ya shafa ya sake maidata jikinsa ya mata yadda ya 'dagota ya sanya hannunsa ya rungumeta gam.
Coffee' ya 'dauka yana kur'ba, wani irin da'di ya gauraye bakinsa ya lumshe idanunsa yana ha'diyewa, ya sake kai cup 'din bakinsa, bai direba sai da ya shanye tass yana santin coffee'n lallai Babynsa kome nata daban yake.
Yanka apple 'daya ya 'dauka ya kai bakinsa, ya tauna yana kallon Rahma.
Strawberry ya 'dauki 'daya ya gutsira ya kai saitin bakinta ya matsa ruwan ya sauka saman 'dan 'karamin bakinta daidai wajan tsagar hakan yaba ruwan damar fara shiga bakinta.
Lashewa tai tana lasar baki.
Murmushi yay yakai sauran bakinsa ya cinye ya 'dauki yankan kankana guda ya ci, mangwaro shima yanka guda yaci.
Ya miqe da ita ya nufi corridor 'din zai sada shi da bedroom 'dinta.
Wani irin sansanyan 'kamshine ya tarbesa tin daga 'kofar yana bu'de 'kofar,ga wani irin sanyi mai ratsa zuciya da ganganr jiki.
Ajiyar zuciya ya sauko ya shige cikin bedroom 'din ya kwantar da ita saman royal bed 'dinta ya rufeta da blanket, ya sumbaci goshinta, ya kunna mata A/C ya juya ya fice daga 'dakin.
Falon ya dawo ya 'dauki laptop 'dinsa da wayoyin, ya kira Meerah.
Cike da ladafi ta rusana tana fa'din.
“Ga ni Yalla'bai.
“Yauwa ki 'dauke mata kayanta ki saka fridge har ta farka ta yi bacci, me kike girkawa ne?â€
Meerah ta ce“Madam ta ce“alfatat kawai take buqata na niqa naman rago na zuba wajan gasawa, nayi miyar hanta zallah, kaima ta ce shi zakaci kana son sa, sai lemon inabi shi ta taban umarni Yalla'bai.â€
Abie ya jinjina kai yana tafiya ya ce“Akwai hantar ne?â€
“Eh Yalla'bai akwai.â€
Bai sake mgna ba ya tafi.
Miqewa tai ta 'dauki tray'n ta nufi kitchen, dan cigaba da aikinta.
Bedroom 'dinsa da take kallon ta Rahma ya shige ya rufo 'kofar ya ajiye wayoyinsa da laptop ya nufi bathroom.
Bai jima ba ya fito ya kunna A/C ya haye saman lafiyayyan bed ya kwanta. Ba jimawa bacci ya kwashe sa, sbd daren jiya baiyi wani bacci ba
*Gabon*
likitoci tsaye akan Aishatu suna famar cefon ranta, wani irin jini take zubarwa abin akwai firgitarwa sosai.
Ma'aruf tsaye yake yana kuka mai cin rai yana leqe ta glass yadda likitoci suke tsaye akan Aishatunsa.
Duqewa yay yana fa'din.
“Astagfirullah Allah na tuba, yanzu da wani idanu zan kalli Aishana naci amanarta amamn ya akayi hakan ta faru? Wlh tin bayan mgna da na mata akan Aisha na wajan biki bansan me nake ba, wa zai fuskanceni wai zai yarda dani? Shin ya zan kira gida na sheda musu Aishata na halin mutuwa da rayuwa ciki wata 6 ana zubada jini! Ya Allah ka yafemin, tabbas alhakine yake bibiyata, ba'awa Allah wayo ban ta'ba zina ba amman na saka anayi ga ta inda Allah ya jarabeni..â€
Ya 'karashe maganar yana zube awajan yana wani irin kukan nadamar dukkan abinda ya aikata aduniya.
tinda yake bai ta'ba zaton zai riski rana me muni irin wannan ba, bai zata rana irin wannan zata ritsa da shi ba, ya yi nadamar zuwansa duniya, ya yi da nasanin abinda ya aikata ayau, ya rasa taya ya aikata zina, tabbas yasan yana aikata mugayan halaiya wanda ya tuba ya ji ya yi nadama, ko ada can ya tsani kusantar macan da ba tashi ba, bai ta'ba aikatawa ba, duk da kuwa yadda manyan 'yan mata suke bibiyarsa sbd Allah ya basa baiwar kalamai na saye zuciyar 'yan mata amman bai ta'ba zina ba, sai dai yasan yana dillancinta sbd Safarah da suke aciki ya tabbata ba mata duka bane suke aikatau idan sunje 'kasar larabawa dayawa zina sukeyi.
Zabura yay ya miqe tunawa akwai najasa ajikinsa, kallon likitocin yay ta glass yana zubar da hawaye, ya juya cikin zafin nama gudu².
Nura na ganin halin da yake yay saurin bu'de masa bayan mota ya shiga, ya rufe ya zagaya ya shiga ya tasheta ya fice daga hospital 'din.
Suna zuwa gida ya kalli falon inda komai ya faru ya runtse idanunsa ya nufi bedroom.
Agaggauce yay wanka tsarki ya sanya jalabiya ruwan toka, ya 'daukarma Aisha kayan sakawa ya fito suka koma hospital.
Rabi'ah tinda ta iso gidansu ta shige uwar d'aka tai wankan tsarki ta canza kaya ta takure a 'dakin tana kuka tanajin wani irin 'daci cikin ranta ta rasa me yake mata da'di ahalin da ta ga Aishatu ta tabbata ko zata rayu sai taji jiki, idan ta mutu yana nufi ita ce sila?
Su na isowa asibitin ya yi dai dai da fitowar doctors wanda yake kanta na goge gumi.
Ma'aruf aguje ya taresa yana tambayarsa “Doctor ya matata don girman Allah...? â€
_Rahmerh ladingo😉_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/14/22, 19:46 - Buhainat: ```D A```
```63&64```
_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_
Doctor ya sake goge zufar goshinsa ya ce, “Muje office kayi gaggawar saka hannu za'a cire abinda yake cikinta kafin ayi biyu babu.â€
Ma'aruf kansa ya dafe yana fa'din.
Hasbunallahu wa ni'imal wakil LA haula wala quwwata inna billahil aliyul azim.â€
Jikinsa na rawa yabi bayan doctor yana kuka, suna shiga office 'din ya sanya hannu, aka gama komai aka shirya Aishatu aka shiga da ita 'dakin tiyata.
Ma'aruf sai lokacin ya yi tunanin zuwa kawai ya fa'dawa iyayansu.
Can gidansu Aishatun yaje ya fa'da, mahaifiyar ta shi ma tana can gidansu Aishar wajan bikin. wanda cikin lokaci qalilin gidan yanayin fuskokin su ya canza zuwa damuwa.
Mama Adiya ta shiga tashin hankali harda kuka ta shedawa su Munnira.
Munnira ta ce“Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Aishar dai mama?â€
“Eh ita dai muje muga halin da za'a fito da ita.â€
Hajiyar Ma'aruf hankalinta idan ya yi dubu ya tashi, ga Ma'aruf ya sakata gaba yana kuka.
Hajiya Ma'aruf ta kira Alhaji babba ta sheda masa abinda yake faruwa ya ce su fito baki 'daya suka 'dunguma zuwa asibitin.
Haka suka tafi hankalinsu atashe harda uwani me aikin Aishatu.
Kai komo kawai suke suna jiran fitowar Aishatu.
Ana kiran la'asar aka fito da ita, aka kaita 'dakin hutu.
Ma'aruf jin anyi nasara ciro yaron ita tana lfy sai dai jininta ya hau sosai tana buqatar hutu, dan har yanzu bata farfa'do ba. Dr ya ce akiyaye duk abinda zata gani ya 'bata mata ranta.
Koda suka shiga wajanta bata San wanda yake kanta ba.
Akaba su gawar yaron da ba'a gama masa halitta ba.
Ma'aruf yana kuka aka binne yaron da shi acan babban gida.
*Espagne*
Kiran sallar la'asar ya tashi Abie daga dadda'dan baccin da ya 'dauke shi.
Wanka yay ya fice masallaci.
Rahma kwance ta yi 'dai'-daya baccinta take shararawa.
Har Abie ya dawo daga masallaci, ya zauna a falon ya kunna Tv yana amsa waya ya ga shiru bata fito ba, ya miqe ya nufi bedroom 'dinta.
Kwance take tana sharara bacci.
Bathroom ya wuce ya ha'da mata ruwan wanka masu 'dumi.
Zama yay bakin bed ya janye blanket 'din jikinta, ya rankwafo yana kallon kyakkyawar fuskarta.
Ya sanya hannunsa ya gyara mata gashinta, wanda ya rufe mata fuska.
Anutse ya tattarashi ya 'dago kanta ya 'Dora saman cinyarsa ya kitse mata gashin a 'daya ya saka ribbon, ya sumbaci tsakiyar kanta, ya shafi gefen fuskarta, ya 'dora bakinsa kan kunnenta ya kirata“Baby Ummi! Oya tashi anyi sallah.â€
Ya qarashe mgnar yana cizon fatar kunnenta.
Idanunta ta bu'de tar tana kallonsa, ta turo 'dan 'karamin bakinta gaba.
Murmushi yay ya kwantar da kanta saman pillow, ya kamo lallausan hannunta ya miqar da ita zaune ya 'dauke cak kamar 'yar baby ya shiga bathroom da ita, ya direta ya ce“Oya wanka azo ayi sallah, aci abinci OK Babyna?â€
Kai ta 'daga tana shigewa jikinsa tai lamo, ta 'dago kanta tana kallon kyakkyawar fuskarshi, tana 'kif² da qananun idanunta masu matuqar masa kyau, da sanyasa shauki.
'Yar dariya yay ya ce“Uhmmm! Baby mage oya wanka lokacin sallah zai shige, idan kin gama kome sai ki shige jikin Abienki kiyi luf ba me hanaki Ok.â€
Janyewa tai ta amsa da “Toh Abie Rabin raina.â€
Hancinta yaja ya fita ya rufo mata 'kofar toilet 'din.
Kayan jikinta ta cire ta shige cikin ruwan 'dumin, wanda yake fitar da wami irin 'kamshi.