← Book details Dan Adam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 116

Sashe 100

Dan Adam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

  119

Murmushi ta yi ta k'ara muskutawa gami da k'ara k'ank'ame lallausan bargo wanda ya hade da tsadadden kamshin turarenta da na Faruk, saidai kasancewar nashi yafi nata karfi yasa ya rinjayi nata, mafarki ta ke yi mai dadi wanda gaba daya cikin baccin ta ke yinsa har tana murmusawa gami da k'ara rukunkume bargon, wai ga ta ga Faruk yana kara jadaddamata irin mugun son da ya ke yi gareta. Ta yi nisa a mafarkinta ta ji ana zagaye kunnenta da yatsa, firgigit ta farka, Faruk ta gani zaune sanye da jallabiya wacce ta manne jikinsa kasancewar daga wanka ya fito sai kuwa fuskarsa da ta nuna hakan don jik'e ta ke da ruwa har kuwa sumar kansa.  Ai da gudu ta tura kanta cikin bargon tana jin kamar ta nutse awajen ga wani radadi da ta ke d'an ji a jikinta. 
    "Morning Ummina, tashi ki yi wanka kada lokacin sallah ya wuce ko na yi miki?"
Da sauri ta girgiza kai, murmushi ya yi kafin yasa hannu ya lalubo nata, wani sanyi ya ratsata. Ya soma kokarin taimakamata ta mike saidai ita gaba daya nauyi ta ke ji ya ganta a yanayin da ta ke duk kuwa da cewar a daren ya fadamata kunya tsakaninsu yanzu ta kau.  
  Mikewa ya yi ya bar mata dakin ganin yanda ta ke d'ari-d'ari da shi. Yana fita ta yi wuf ta dauki abinda zata dauka ta fad'a bandaki. Saidata yi wanka da ruwan dumin da ya tara mata kafin ta fito. 
   Nan kuma ta maida hijabinta ta d'ora zani a samansa, zata tayar da sallah ya shigo dakin. 
"Zo mu yi jam'i mana."
Ba musu ta bi bayansa ya tada kabbara ya ja su sallah, bayan sun idar ya yi musu addua suka shafa. Ta karasa ta durkusa gabansa kanta a k'asa.
"Barka da Asuba."
Ya sumbaci goshinta.
"Kin tashi lafiya? Ya gajiyarki?"
Murmushi ta yi a kunyace saidai bata iya amsawa ba. 
  Ta mike zata fita ya dakatar da ita.
"Ina za ki kuma?"
Ta dubeshi a sanyaye.
"Shida naga ta kusa kada ka makara a ofis zan dora maka kari ne."
Ya taso ya zagayeta da hannuwansa.
"Kar ki takura kanki, yau babu inda zanje ina nan tare da ke koyaushe."
  Ta lumshe ido tana murmushi ya ja ta suka koma daki nan ya kwantar da ita bayan ya rage mata kayan jiki ya barta daga ita sai fingilar rigar baccinta, hakan shima ya rage sannan ya hau suna fuskantar juna, ya kuramata idanu ya matse hannuwanta cikin nasa.
"Allah Ya albarkaci rayuwarki Ummina, Allah Ubangiji Ya bani ikon kyautatamiki har abada, Allah kada Ya kawo kaddarar da zata gifta tsakaninmu har ta rabamu. Ina sonki ina kaunarki, bayan Hajiyata da Daddy, bani da wacce nakeso nan duniya kamarki, bazan gaji da gayamiki kin mamaye ko wane sak'o na zuciyata ba Ummina, bazan gaji da gayamaki yanda nake sonki ba, da ace akwai kalmar da ta fi I love you nuna tsantsar so da kulawa da na fadamiki, saidai fatana bai wuce na Allah Ya bani ikon nunamiki a zahiri ba a kuma kowace rana. Matso nan."
Ya karashe gami da janyota ta kwanta saman lallausan kirjinsa, ta lumshe idanunta tana jin so da tsananin kaunarsa na k'ara zagaye jini da jikinta. 
"Kinji yanda bugun da zuciyata ya k'aru?"
A hankali ta gyada kanta. Ya shafi kanta.
  "Haka ya ke yi tun farkon ganin da na yi miki a gidan Modibbo (Ranar meeting), haka ya cigaba da yi har zuwa ranar daurin auren Haidar, bai tsananta ba sai a daren da na daukoki daga wajen party zuwa gidan Mami, kinga kuwa Faruk ya jima cikin mayen son Asiya. Ki rike Faruk da amana, ki guji yi mishi hali irin na DAN ADAM na butulci, in sha Allah za ki ji dadin zama da shi."
So kenan, don kuwa Ummi batasan sadda ta matse Mijinta a jikinta ba.
  "Ina sonka Yaya Faruk, kai ne hasken rayuwata, da kai nake tunk'aho, kai ne ka soma nunawa duniya nima mutum ce kamar kowa, ina da tawa darajar, zan iya mallaka maka dukkan abinda na mallaka ba ma jikina kawai ba, ina sonka ina kaunarka, bana fatan Allah Ya nunamin ranar da zan yi butulci agareka."
   Baisan lokacin da ya dagota ba, ruf ta rufe idanunta yayinda kirjinta ki matsanancin bugu, ya zubamata idanunsa masu nuni da tsantsar kauna kafin yasa hannu ya ja abin rufa....!
     Sai wajen takwas na safe suka farka daga baccin da ya kwashesu, ta rigashi farkawa hakan yasa ta zare jikinta a hankali daga nasa, ta zubamishi ido tana murmushi, komai na shi abin sha'awa ne, a sannu ta dauki abinda zata dauka ta fice zuwa dakinta. 
  Kai tsaye wanka ta yi ta shirya cikin wani jan yadi ta yi kwalliya. Har wani ajiyar zuciya ta saki ganin yanda ta fito ta yi kyal da ita. Murmushi ta yi ta murza daurin dankwali kamar yanda Husna ta koyar da ita bayan bidiyo kala-kala da ta aikomata na daurin dankwali.  
   Saida ta kammala ta feshe jikinta da turaruka masu dadin kamshi kafin ta fita zuwa kicin ta soma kiciniyar hada musu karin kumallo, tana cikin yi ta ji mutum a bayanta. Har saida ta firgita ta juyo, ganinsa yasa ta sunkuyar da kai tana murmushi. 
"Bana ce karki wahalar da kanki ba?"
Ya fada a shagwabance. Ita kam batasan ita da shi wa zai rarrashi wani ba...!
  ((Sorry yau na fita ne...manage))
[2/6, 1:41 PM] ‪+234 703 962 5239‬:   
    DAN ADAM
@RUFAIDA OMAR

   120
Chapter 100 · 0% Book details