← Book details Bakar Taada Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 146

Sashe 69

Bakar Taada Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washagari ko da na fito na tarar ya tafi gidan burodi. Dan haka na k'ira layin Gwaggo. Ta amsa tare da ce wa "Inji dai lafiya kika k'ira ni da duku dukun nan?" Na ce "K'alau Gwaggo. Na gaishe ta, ta amsa. Na k'ara da ce wa "Ki turo mini Anas ya zo ya karbi ku'di, za'a siyo mini lalle da mahallabiya. Sannan salatip din mai kala za'a siyo mini. Zan bashi da ku'di, dubu biyu naki ne, dubu uku kuma ki bawa Baba ya yi cefane, sauran kisa mini a bankina". Ta amsa da "To" tare da saka albarka mai yawa. Sai kuma ta ce "Zan dauki dubu a cikin wanda za'a jefa a bankin na bawa abokan zaman nawa,kowa drmaei biyar ko omo ne sa siya Yabi". A dole na ce "To domin dai mama idna yaranta suka kawo asafi sau tari ma ba'a ji. Idan kuwa an ga ni ma, to mafi yawa baka sanin yadda aka yi da shi. Na kasa komawa barci. Sai kawai na tsiri shara, na gyara ko ina. Sanin zai dawo da burodi ya sanya ban yi haramar dafa wani wani abu ba. Na yi wanka, na shirya, na zauna a falo. Babu wuta bare na yi kallo. Ina ta sake sake har ya dawo. Ya shigo ya kalle ni ya ce "Asiya Toro kina da kunnen k'ashi. Wata'kila dai kin fi son sai na fito na fa'di gaskiyar yadda muke zaune". Na sha kunu ban tanka masa ba. Ya zauna ya ce "Abin da kika yi jiya ya yi dai-dai ke nan? Kin b'ata mini rai. Amma na yafe miki, sai dai ki sani idan kika sake bazan yafe ba". Na sake yin shiru. Ya tashi yana ce wa ni fa yunwa nake ji". Na fito, ganin yana janyo ruwa na tabbatar wanka zai yi, tunda sai zufa yake yi. Bayan aikin k'arfi da da ya yi nasan kuma da gudu gudu yake dawowa saboda ya saba da atisaye. Na duba ledar da ya ajiye, burodin ne da donot din. Sai madara da milo na sacet ko wanne guda daya. Tausayinsa ya kama ni, nasan ni ya siyo wa, shi kuwa sai ya sha ba'kin shayi abinsa. Muka karya, yana ta jana da hira amma na d'ad'are. Ya zabura ya fita da hanzari, alamun ya tuna wani abu. Sai ga shi ya dawo da leda ya mik'o mini. Na kar'ba, na bu'de ganin uniform din makarantana ne. Ya sanya na kalle shi da neman k'arin bayani. Kai-tsaye ya ce "Na karbo miki ne saboda ina da sha'awar ki samu takardar kammala sakandire. Tuni an gama ristar Waec. Amma ta Neco da saura. Idan Ubangiji ya hore mini zan biya miki ki zana. An kusa fara yin tumfirint zaki je ki yi nan da sati biyu". Wani irin farin-ciki ya kama ni marar misaltuwa. Na dinga fa'din "Na gode sosai Tijjani". Domin ban ta'ba hakaito hakan ba, tunda dama ni karatun ba damuna ya yi ba. Amma na ji da'di, zai zama ni ce mace ta farko a gidanmu da nake da takardar kammala sakandire. Ya ce "Amma fa idan kina mini rikicin banza, da rufe k'ofa haka siddan zan fasa ne, tunda alheri misaye ne". Da sauri na ce "Na daina, amma kai ma ka daina yi mini yarfe". Ya kwashe da dariya ya ce "Lallai Asiyata ba yarinya ba ce tunda tasan yarfe har tana jin ciwo idan an yi mata." Na b'ata fuska na ce "Kallon dai mahaukaciya ka ke yi mini kawai". Ya ce "Haba ni yanzu idan za'a tambaye ni kaf gudan Marina wa cece ta fi hankali kina ganin zan tsallake matata ne?" Na dauke fuska ina motsa bakin ni ban yarda ba, da'din baki ne kawai. Ya yi murmushi ya ce "Asiya kin same ni da yawa. Kin shiga zuciyata kin yi kane kane, sai wahalar da ni kike yi. Ko tausayi babu a lamarin ki". Na cuna baki na ce "Gwano baya jin warin jikinsa ai". Ya basar ya ce "Nan da sati uku zan je Toro daurin auren diyar Baba Shehu. Jibi ma zani daurin auren abokina amma bazan kwana ba, idan kuma na ga zan yi dare zan kwana d'aya. Na washe baki na ce "Ka ce na shirya kawai." Ya zuba mini ido ya ce "ke yanzu sai ki bi ni?" Na ce "Ai na je ma na gama. Ya shiga girgiza kai ya ce "Bazan je da ke ba, bana son rikici, wata'kila dai nan da sati ukun na tafi da ke." Na b'ata rai na ce ", Gaskiya ni dai zan je". Ya ce "gaskiya ba zani da ke a hakan ba. Haka kawai ki janyo mini b'acin rai. Babah tana kallon ki zata gane ke d'in budurwa ce kin kuwa san ai ranta b'aci zai yi, ta yi mini fishi mai tsananin gaske". Kunya ta kama ni. Na yi kasa da kaina. Bakina ya mutu murus. Ya sake ce wa "Wata'kila dai bikin Salima na tafi da ke, idan na gamsu da zamanmu". Ban yarda na sake yin magana ba. Ya ce "Ki shirya da yamma idan na dawo zan kai ki, ki yi barka". Babu walwala na ce "Tom". Muka karya, ya yi wanka ya fice. Yau ma na samu y'an lalle, dan ma wasu hakuri na basu, tunda zan fita. Anas ya zo ya karbi sakon. Sai da ya ci abinci sannan na na bar shi ya tafi. Wajen k'arfe biyar ya dawo na shirya na yi fes da ni l. Sosai na yi kyau, rashin nauyin yadin yana sani d'oki sanya shi. Riguna guda biyu masu kyau muka siya a wani plaza sannan muka wuce. A k'ofar gidan muka tarar da Yaya J. Da kansa ya yi mana iso. Ina falon Maijidda su kuma suna tsakar gida suna hirarsu. Zuciyata sai girgiza take yi. Ga shi dai Bulkachuwa ya kere shi a kyaun sifa da k'irar k'arfi. Amma so ba k'arya ba ne. Haka na baro gidan ban yarda na kalle shi sosai ba. A hanya Tijjani sai ce wa yake yi ba ki ga yadda jinjirar ta yi maki kyau a hannunki ba. Ba ki ji sha'awar ki samu ta ki ba?" Ba tare da na zurfafa tunanin komai ba na ce "Na ji mana, sai na ji kamar su bani na tafi da ita". Da sauri ya ce "Maijidda ba zata ba ki ba. Kawai ke ma ki dage ki samu ta ki". Na ce "To Àllah ya ba ni" "Ameen dai Asiyata. Oh har na hango ki kina bata nono". Kunya ta kama ni na yadda ya fa'di sunan mama gatsar gatsar. Duk yadda na dinga ro'kon sa akan muje gidan Marina. Bayan Isha sai mu koma namu gidan k'i ya yi. Da zai shigo gida bayan isha sai ga shi da kaza da yoghurt. Ya tisa ni gaba da zantuka masu nauyi, masu nuni da ya kai k'ololuwar gajiya da zuba mini ido. Na rasa yadda zan yi, domin gaba'daya ya hana ni samun damar da zan gudu na rufe kaina. Tunda ko bandaki da zan shiga bina ya yi ya tsaya a bakin k'ofar. Duk yadda na share lokaci mai yawa ina ciki. Da na fito a zaune na gan shi yana dakona bai gaji ba. Ya ru'ko hannuna. Har cikin dakinmu. Zuciyata sai harba wa take yi. Gaba'daya harshena ya yi mini nauyi. Ya ja ni jikinsa ya rungume sosai tamkar zai mayar da ni ciki. Gaba'daya ma b'oye ni ya yi a jikinsa, tunda ya yi mini rumfa saboda tsayinsa da zatinsa. A hankali ya ce wannan karkarwar da kike fa Asiya? Nutsu, bazan cutar da ke ba". Ni dai na kasa bu'de baki na ce k'ala kanzil. Sallar da ya sanya ni dole. Na bishi ne mun yi babu nutsuwa a tare da ni. Akan sallayar ya shiga b'are b'are. Ina ji, ina gani ya salube mini rigar jikina. Na shiga ki'dima a dalilin abubawan da yake da sassan jikina. Na fara kuka. A ki'dime ya ce "Kada ki zalunce ni, kukan ki na tayar mini da hankali. Na riga, na ku'dira aniyyar yin aure yau, kada ki janyo wa kanki tsinuwar mala'iku.". Jin hakan ya sanya na saddak'ar babu tsumi babu dabara. Yau sai yadda Allah ya yi da ni. Yana jagwalgwala ni yana ce wa "Ai Baban Marina tuni ya dauka mun saba tsintar kanmu a cikin wannan yanayin. Shi yasa ya dinga farin-ciki da roka mana albarkar rayuwa." Da rawar murya na ce "Ka yi mini girma Tijjani, tsoro nake ji kada ka fasa ni". A kunne kamar mai rad'a ya ce "Za ki dauke ni, Ubangiji ne ya shirya komin girman namiji baya gagarar mace ta dauke shi". Da wayo, da rarrashi, da dabara ya samu ya kai ga gaci. Amma ni din ba k'aramin galabaita na yi ba. Domin kuka da shure shurena bai hana shi komai ba, sai da ya tabbatar ya kai inda yake son kai war." Sosai shimfidar ta baci. Wanda bamu lura da hakan ba a lokacin. Ni kam bayan na samu ya rabu da ni, sosoai na bu'de baki nake kuka domin ji na yi k'asan na zugi tamkar an watsa mini borkonon tsidugu. Sannan haka siddan na ji wata irin fargaba ta yanko mini tamkar ina cikin tsaka mai wuya. Dan haka na dinga kuka tamkar raina zai fice. Tun yana rarrashi, har ya hakura ya zuba mini ido. Ya rasa yadda zai yi. Kan dole ya hakura ya bar ni ya je ya yi wanka. Ya dawo kenan aka kawo wuta. Dan haka ya yi sauri ya jona ruwa a yar karama butar dumama ruwa wacce tafi kama da matsakaicin jug. Da k'yar da makyarkyata na yarda zan yi wankan. Ai ina gwada yin tafiya sai kawai na durk'ushe na sake fasa ihu. Domin zafin da ya sake ratsa ni mai tsananin gaske ne. Bai tsaya bata lokaci ba, caraf ya sure ni ya kai ni bayin da kansa. Ya surka mini ruwan sannan ya fice. Ruwan zafi sai ya zama tamkar garwashi dan haka ban yarda na zauna sosai ba. Na watsa na fito. Yana jin bu'de k'ofar ya karaso. Ya sake surata, yana tafe yana manna mini kises bai ko damu da kukana
Chapter 69 · 0% Book details