← Book details Bakar Taada Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 146

Sashe 41

Bakar Taada Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

ka kawo mafita. Allah kada ka jarribi Yabi da jarrabawar da zata bijire mini. Bare ta haifi wanda zai bijire mata." Na yi kasa da kaina ina kuka kasa kasa.
Chapter 41 · 0% Book details