← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 161

Sashe 98

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Bayan sun dawo daga isha’i Asmeey na kitchen tana wanke plates dudda Mamie tahanata kartayi but taki Mamie tashigo tace “je Babanki na kiranki yana dakin dake kusada na Gwaggo” gyadamata kai tayi ta wanke hannu tafito tawuce ahankali tabude dakin da sallama, murmushi Baba yayi saiyasa hannu yashafa kanta cikeda so yace “how are you Asma’u? Are you fine? Are you happy?” Gyadamai kai tayi ahankali tace “Alhamdulillah Baba I’m fine babu abinda ke damuna” anatse Baba yace “happiness fa?” Sunnar da kanta kasa tayi tai murmushi akunyace tace “I am very happy Baba” wlh wani natsuwa Baba yaji yakara ji, Alhamdulillah baiyi kuskuren auramata Hamadi ba, yayi shiru yana kallonta, dan dagokai tayi ahankali tace “Baba” dasauri Baba yace “na’am Asma’u menene?”? Shiru tayi sai chan tace “dan Allah Baba sonake na roki alfarma kayafema Mom!” Tadanyi shiru ahankali tace “nice daman dalilin fadan, tunda ina nan yanzu please ku shirya, Baba komi yawuce kadawo da ita Baba kaji” tafadi ahankali, shiru Baba yayi sai chan yace “shikenan naji Asma’u, batanan yanzu amman idan ta dawo zan maidata” gyadama Baba kai tayi tace “nagode Baba” anatse Baba yace “mijinki ya samu wani aiki zaije wata kasa nasan bazai iya tafiya dake yanzu ba, ban yarda dan yaje chan yajima bakije kin samesa achan ba ki sashi agaba da bala’i da fada ba, idan maza sukai tafiya mata tends to miss them, kawai kiji kinaso kije wajensa ko yazo wajenki, ki kasance mai hakuri! Nasan waye Hamad dazaran komi ya daidaita basai anma gayamai yakamata matarka tazo ba, dakansa zaiyi hakan, kibasa kwanciyan hankali ba masifa ba, ki bashi support ba trouble ba kinji, dazu nayi magana dashi ya sanar da ni kin gayamai bakiso kije law school ko?” Gyadamai kai tayi, Baba yace “babu wanda zai saki kiyi abinda bakiso, ina miki fatan alkhairi da rubutun dakikeso kifara, Allah ya dafa miki, Allah ya kawo daukaka mai albarka” ahankali Asmeey tace “Ameen” Baba yace “musamman sabida nazo nayi sallama dashi nakuma ganki nazo, nasan baki dade dayin aure ba ga miji zaiyi tafiya da mahaifiyarki mutuniyar arziki ce ita yakamata ta zaunar dake tamiki wa’azin nan, amman hakanan nine zanyi, ki daure nasan babu dadi nakuma san kinason mijinki but kiyakuri kina gidan nan, kowa na sonki zasu kula dake dari bisa dari kinji” kukan da tuntuni bataso tayi na tafiyansa taji yana tasomata amman ta daure bataso tayi, bataso ta dagama kowa hankali especially Hamad din but ita kadai tasan metakeji, anatse Baba yace “kome kikeji karki nunamai you are sad! Asmeey mijinki needs to travel tafiyan nan, cigabansa cigabanki ne, is for you! For future yaranku, babu wanda ke muku fatan ku dawwama a daki dayan nan, rayuwa ana fatan samun cigaba, so hold in your sadness kada ki nunamai ya karaya yaje chan yakasa yin abinda yakamata kinji” gyadama Baba kai tayi ahankali takai bayan hannunta ta goge fuskanta tsaf, ahankali Baba yace “mun yanke shawaram zamu nunama kowa da ke akai tafiyan especially mahaifiyarki sabida tahakura tabar garin nan bayan tasan bakima kasar dan haka ban yarda ki dinga kiran kowa ba banda mijinki saikuma Munir shima sabida yanada hankali ne, Munir can do anything to protect so shi kadai nayi trusting, sister ki ihu daya mahaifiyarku zata musu su nuna kina nan dan haka harsu ban yarda ki kiraba kinajina” gyadama Baba kai tayi ahankali, Baba yace “koda wasa mahaifiyarki tasan badake akai tafiyan nan ba akwai matsala dam naji abinda tazo nan tayi kina jina?” Gyadamai Baba kai Asmeey tayi ahankali, Baba cikeda hikima yace “me kikama mijinki natafiya?” Ahankali tace “munyi dambun nama, dana kaza yau, gobe su Anty Asiya zasuzo za’ayi cincin da cake” Baba yayi shiru saiya tashi yabude wata jaka yaciro wani kwali guda biyu masu kyau yamika mata yace “kena sayoma takalmin nan na Nike da safa dozen na nike, zaije garin ana sanyi, this is a thoughtful gift dazaiji dadinsa and mind you da kudinki nasaya bada kudina ba, dukanku yarana kunada gona ana saida abu inakai kudin na zuba muku a bank, ke bansa naki a bank ba saina sayo da kudinki, Munir ma yatayani zaba shiyasan kan irin abubuwan nan nakawo miki dan kiba mijinki ungo” tashi tayi ahankali tasa hannu ta amsa abin yamata dadi sosai, tai murmushi sosai hakan made Baba felt good yace “kibasa” gyadamai kai tayi sai hawaye ya zubo da sauri ta share tace “nagode Baba” murmushi Baba yayi ya shafa kanta yace “I am happy da yanda kike kula da mijinki Allah miki albarka Asmeey! Allah ya tsareki! Allah ya kare ki kuma! Allah yabaku zaman lpy” ahankali tace “Ameen Baba” Baba yace “kitashi kitafi” paper bag na nike ta maida abubuwan ciki ta dauka tafito daga dakin tawuce sama kunyan Mamie yasa hakanan ta tafi dakin Mamie but taso taje nata dakin she have just tommorow with mijinta jibi zaiyi tafiya, bakowa adakin Mamie ijiye jakan tayi saita jawo drawer dataga Mamie na ijiye books da pen saita dauka tahau gado tashiga rubutu har wajejen 12 sannan ta linke papers din tasaka a jakan tahau gadon ta kwanta sai juye juye take takasa bacci wajajen asuba bacci ya dauketa Mamie tashigo ta tadata bayi tafada tai wanka tai salla tafito suka shiga kitchen rannan basu hadu ba which tasan hakan sai iya faruwa sabida matan yayinsa duka sunzo sai aiki akeyi saida magrib ta gansa daidai tafito daga kitchen hada ido sukayi saitaga kaman yana fushi da ita yawuce yafita, sama takoma bayan Isha’i tashiga dakin abu ya tsayamata a wuya shikenan gobe zai tafi Mamie bazata barta taje ba?.
Chapter 98 · 0% Book details