← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 161

Sashe 43

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Wuraren 9 yashigo gidan daga mosque. Yaji karfin jikinsa he’s not running temperature zai shiga flat dinsu Munir daya fito daga Bq yazo wajen yace “Ya Hamadi Abba na BQ yace ne daman na kiraka daga mosque zanje wajen Asmeey” shiga flat dinsu Munir yayi yaje wajen Asmeey, shikuma Hamad yawuce BQ din, wucewa yayi wajen ya shiga falon baida wani girma, Abba ne aciki sai Mami, sai Kawu, dakuma yayyinsa, wajen Ya Mustapa yaje ya zauna duk suna kallonshi yasauke kai kasa yace “ina Kwanan ku” Abba yace “lpy lau yaya katashi yau”? Ahankali yace “fine” yayi shiru sannan yadan gyara murya yadubi duka yaran nasa yace “akwai very important magana dayasa nataraku, Baba bayaso ya zauna anan sabida baiso wani yaji kunyarsa yakasa magana or yafadi ra’ayinsa” Abba yayi shiru sannan yace “Muhammad Sani na so ya aurar da Asama’u!” Abba Yayi maganan yana kallon yaransa dayaga babu wani wanda yayi motsi cikinsu, Abba yace “Asama’u batada wani manemi ko daya balle ace yafito” yayi shiru na kusan 3min kowa na kallonsa, ahankali Abba yace “inaso ka aureta Hassan!” Dasauri Hameed yadago kansa yakalli Baba cus baitaba kawo kansa maganan zatayo ba, Kawu yace “ka aureta Hameed!” Kallon Hamad Ya Mustapa yayi dake kusada shi asace batare da kowa ya lura ba, kansa na kasa but fingers dinshi yaga sunyi motsi more like rawa sai calmly yaga yaharde hannun nasa biyu yarike ya ijiye kan cinyarsa, Ya Mustapa yadauke kai kaman bai kallesa ba, Abba yakalli Hameed yace “bakace komi ba Hameed bawai tursasa ka nakeba saisa ma Baba yaki zama anan sabida kar kunyansa yasa kuyi abinda zaku cutar da kanku” Hameed is an upright person, he’s outspoken saisa ake cemai baida kunya shi a inda Hamad yake, kai tsaye yace “Abba ni inada budurwa wacce nakeso sunanta Zainab, Yaya Mustapa yamayi magana da ita awaya” Abba na kallonsa yace “and so? This is kanwarka ake magana dan kanada wata budurwa, nan da yan shekaru masu zuwa idan Allah ya budamaka kaga zaka iya rike mata biyu sai kayi” mikewa tsaye Hameed yayi da sauri Abba ya kallesa kowa ma haka banda Hamad da kansa ke kasa har lokacin, Hameed yace “Abba I am sorry gaskiya the same reason dayasa tundaga kan Ya Mustapa, Ya Abdullahi and Yaya Faisal basu taba marmarin auren yaran matan nan ba nima I am no exception” duka yayyinsa kallon Hameed suke, Abba dake kallonsa cikin natsuwa da magana irinta manya yace “and wat is that reason Hameed danni ban sani ba” rai adan bace Hameed yace “Abba have you seen yanda yaran matan nan ke tsoron mahaifiyar su? Tundaga kan Aya down to Munir? Abba kana ganin na auri yaran matan nan will I ever be husband to her? No no no Abba wlh Mom dinsu ce mijin, Mom dinsu ce komi tasu, they fear mahaifiyarsu kaman me, she’s in total control of lives nasu” Hameed yace “Abba idan Mom takira Asmeey tace Asmeey karkima Hameed girki bazatayiba” Hameed yayi magana da muryan Mom da saida Yaya Abdallah yayi murmushi cus he’s saying the truth wlh, Hameed yace “idan tace shigo mota kizo bauchi yanzun nan wlh they no born those children ko Asmeey takejin maganan! Kafin nadawo daga bank Abba Asmeey ta tafi” Hameed yadan lumshe idanu yace “Abba ni bazan taba iya auren wacce uwarta ta maida robot ba, she’s always ready to obey command, this is abinda yayyina suka gani basu taba kwadayin ko marmarin hada zumuncin nan ba cus it will never end well, banda haka that woman hates Mamie na alot! She hates us, she also hates y……” hannu Abba yadagamai hakan yasa Hameed yayi shiru, Abba yace “I don’t care idan she hates us or like us, Muhammad Sani kanina ne and I will always be yayanshi, zumunci is the most important thing to me” Kawu yace “kwarai Yaya” Baba yace “koba kanina araye ni mai daukan Asmeey na aurar da ita ga miji nagari ne, so idan wayannan ne dalilanka ban karba ba inaso ka auri Asmeey Hameed!”.
💫UWA KO UKUBA💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣8️⃣

KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???

JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥

GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA🙈
Chapter 43 · 0% Book details