← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 161

Sashe 35

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da bala’in gudu Asmeey ta juyo tana daukan gyalenta dayayi kasa sabida turota dayayi ta yafa da sauri tana kokarin tashi daidai Fawaz yajuyo yawani fado kanta daga kasan yana kallonta kaman maye Asmeey da zuciyanta kaman zai fashe jinshi akanta ta kankame gyalenta da hannuwanta babu ma hannun tureshi she’s just trying to cover jikinta ko’ina sabida taga kallan kallon dayake mata, hannunshi Fawaz yakai yace “bani gyalen muhau gado mudan huta Wifey stop pissing me off” kuka Asmeey take bana wasaba ta rirrike gyalen tace “dan Allah ka dagani ka kyaleni zanje gida wlh ni ba matarka bace, kaiba mijina bane babu wanda ya daura mana aure, Babana baima sanka ba” ranshi abace yakai hannu zai kaimata mari kawai maganan Ya Hamad yafado ranta da sauri ta tare da hannu dukan ya sauka hannunta jitayi kaman ya karya mata hannu, Fawaz yace “kika kara cewa ni ba mijinki bane ranki zai baci! I don’t need Babanki cus mamanki rule the house and ur life I’m your husband and yazama hakan now give me that veil muhau gado” yakai hannu zaija gyalen taki kawai yawani fizge gyalen da mugun karfi saida taji gyalen kaman ya tsaga mata fatan hannuwa sabida yanda jikinta yayi azaba yakai hannunshi daya ya zare dankwalinta duka atare ya jefar, ihu Asmeey tayi but wuyanta ma ya shake sabida wahala zai dauketa taki hakan yasa ya kama wajen shukunta gashin wajen yawani mike yajata kaman zai ciremata gashi daga jijiya ta fashe da kuka yajata da karfi yadaga ya jefa agado kai nan Asmeey taga tashin hankali kawai saita fara karanto addu’o’i “Ya Allah kada kabashi ikon lalatamin rayuwa Auzubillahi Mina shaidani rajim, La’ilaha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalime…….” Wani kalan kwantowa kanta yayi yakai fuskanshi gefen fuskanta yashiga mata kiss tako’ina ya mugun rude yace “you smell good wifey” tureshi tayi da mugun karfi wani karfi yazo mata bamatasan ya akayi ba jikake tass ta dauramai mari! Ahaukace tace “karka karasa kazamin bakinka ajikina wani irin monster ne kai? I am your sister yayarka kawan sister na ne, our mothers are friends wat are you trying to do to me? Sabida kaganni shiru shiru kadauka bansan menake bane? Ta ina nazama matarka? Indai haka kake Ya Allah ya nisan tanida zama matarka ko zama Matar wani mai irin halinka cus kai bunsuru ne” tana maganan tai baya ganin ya tsaya yana kallonta chak yana shafa inda ta mareshi yana kallon kirjinta sauka Asmeey tayi daga gadon jikinta na kyarma sai shima kawai ya sauko a tsorace ta tsaya tana kallonsa gabanta na faduwa drawer wajen yabude yajawo yaciro wani katon dorina daga wajen mai baki uku zaro idanu Asmeey tayi tana kallonshi tace “dukana zakayi?”Murmushi yamata idanunshi na kadawa yace “it seems baki sanni ba! Try asking Aya waye Fawaz da kyar ta kubuta a hannuna dudda haka saida na murje mata nonuwa kuma na sha tunda ku Allah yamuku nono and I like it!” Wani kalan runtse idanu Asmeey tayi tana ji kaman wani magana dabai kamata takeji ba tace “you are lying karka kara magana akan sister na haka, she’s married” wani kwashewa da dariya Fawaz yayi yace “you know dazu ina ganinta nonuwan nafara kallo yanzu duk sun zube ma mace ta haifa ko? Yarinyar dukta shanye” yadan tabe baki yace “but lokacin kam na moresu nima I sucked nonuwanta so good da nina fara fito da kan nonuwanta sai kuka take tana bankareminsu not until dana farakai hannayena wandonta tahaukace tafaramin kuka stupid girl” taushe kunnuwanta Asmeey tayi tace “dan Allah ka budemin kofa Fawaz natafi wlh bazan fadama kowa agidan mu ba” mtswwww Fawaz yaja tsaki yace “ahhh I need a drink” yawuce wajen fridge na dakin saikuma kafin yabude yajuyo ya kalleta yace “kin dauka inajin tsoro ko shakkan wani yasani? Har gidanku fa nazo na daukeki kowa ya san da hakan, see as long as Mamanki tabani ke and gama ni Mijinki ne cus an bani ko kudin dana ijiyema Mamanki 2000 Dollars sadakinki na biya agarin yarbawa kin zama matata a musulunci ma haka shedu kawai suka rage ai Mom dina was there munada sheda, now undress kihau gado please let’s relax ance na maidaki gida before magrib” yana maganan ya juya ijiye dorinar yayi akasa yabude fridge din dataga kwalaben wine aciki dasauri ta shiga kalle kallen dakin inda take tsaye akwai wani water heater kettle awajen ahankali gabanta na faduwa na hauka ta shiga daukan kettle din tana kallonsa yana ciro wine yana kokarin budewa dagewa ta taka bayanshi batai wata wata ba ta bugamai kettle din akai jikake “guummm!” Fawaz ya saki kwalban yadafe kanshi dayaji ya juya dawani irin sauri Asmeey ta yarda kettle din tayi wajen kofa tana daukan key kofan data gani kan kujeran gefen kofan tana kokarin sawa Fawaz yawani tashi tana dafe kanshi dake jini kaman zaki yace “ni kika buga nawa” tako daya yayi yakai inda take kafanta yaja ta zamiye tana buge kanta yace “you hit me” kawai yashiga dukanta tako’ina yace “you hit me bitch” dunkule hannu yayi yakai mata duka abaki sai jini, kawai yatashi akanta ya tattake hannuwanta on both side da kafafunshi ita tana OC kawai yadaga riganshi sama yakai hannu kan mazarin wando yashiga budewa Asmeey na kallonshi da idanunta dake juyawa danta daku sauke wandon kasa da boxer dawani irin sauri ta kulle idanunta tana kiran sunan Allah, daga hanneyenta yayi yakoma kanta ya kwanta yakai bakinshi gefen wuyanta yana ware mata kafafu yakai hannunshi cikin skirt nata da dan karfin daya rage mata tashiga kokawa dashi murde hannuta yayi taji hannun yayi kara gawani sharp azaba datakeji tama kasa motsi da hannun da kanshi yazaro hannun nata yawani ya yasar kawai kai tsaye ya daura hannunsa saman pant dinta ya yaga ya kakkatsa yana fito dashi ya yar, jikin Asmeey har wani tsirewa yake jin namiji nakai hannunsa gabanta yana yaga mata pant, ya dago kanshi ya kalleta yanda take kallon gefe fuskanta ya kumbura ga jini abakinta yace “good gurl kokefa” yasa hannunshi yanajan riganta kasa dan boobs dinta su fitomai da kyau wani irin juyawa idanunta suke jin yana fama da riganta da kirjinta yasa tadaga hannunta me lafiya tana mikawa ahankali danta dauki bottle daya ciro daga fridge din daidai yayi nasaran yagamata gaban riganta daidai tana daura hannunta saman bottle din da duka karfin da Allah yamata tadaga tawani rafkamai aka saida bottle din ya fashe wine din ya zube akansu Fawaz yayi wani wahalallen ihu zai kai hannunshi wuyanta kawai ta dauki piece na kwalban karami ta chakamai a kirji saiga jini yazaro idanu wani irin turashi tayi yafadi gefe kwance zube awajen yana kallonta yanaso yayi magana yakasa itama tashiga jan jiki ta tashi zaune jikinta ko’ina narawa hannunta daya yaki motsi wajen bayin datagani na dakin tayi tana kallon Fawaz din dake kokarin tashi ganin wayanshi akan gado ta dauka da hannu daya tayi bayi
Ta ijiye wayan kan cinyanta tasa hannun tabude bayin ta dauki wayan ta shiga tanajan jiki ta maida bayin tarufe tasaka key tasaka sakata tawuce chan lungun bayin ta lakure jikinta na rawa ko’ina wayan ta kalla ta danna tana addu’a Allah sa ba password babu dasauri tashiga saka number Baba data haddace hannayenta na rawa…

Shigowansu gidan kenan around 3:15 na rana ganin Hamadi zaune gaban masallacinsu nan kusa da gate fuskanshi bazaka iya tantance mene ke damunshi yaşa Abba yace “ina zuwa yi parking Kawu, kaman Hamadi baida lpy meyakeyi shi kadai anan bawai lokacin salla yayi bane face nashi looks somehow” parking Kawu yayi Abba yabude mota yafita Baba ma yabiyoshi shikuma Kawu yakarasa dan parking motan awajen parking ganinsu Abba yasa ahankali yamike tsaye kai tsaye Abba yakai hannunshi saman kansa yace “bakada lafiya ne you look somehow are you okay”? Baba shima zai tambayesa saiga wayan Baba yahau ringing dasauri yasa hannu yazaro wayan daga aljihun gaban rigansa yana kallon number yace “waye kuma banda number nan” yadanna yasa wayan a kunne while Abba na magana da Hamad.
Baba yace “Assalamu Alaykum” cikin wani irin murya data galabaita Asmeey tace “Babaaa!” Mummunan faduwa gaban Baba yayi dayasa yace “Asmeey! Asma’u” gently Hamad yazare idanunwansa daga na Abba yadaurasu kan Baba dayaji yakira sunan Asmeey, hankalin Baba atashe yace “Asmeey kina ina? Wani number ne wannan saikuma yadago kai yana kallo gidansu yace “ba kina gidan nan ba”? Fashewa da kuka mai tsanani tama Baba tace “Baba bansan inane nan ba” arude Baba cus hankalinsa yatashi yace “inane ina? Wani waje? Ina meke faruwa? Kina ina” yayi maganan yafara tafiya zai wuce ciki dan ya dubata ahankali Hamad yace “bata gida Baba” dasauri Baba yajuyo yakalli Hamad daidai Kawu na zuwa wajen sai kawai Baba yasa wayan a speaker yace “Asmeey kina ina”? Daidai lokacin sukaji ana bubbuga abu Asmeey tai ihu tace “Baba save me zai kasheni” dasauri Abba yasa hannu yakarbi wayan yace “Husna kina ina?….” Dip sukaji kawai Hamad saiya wuce da gudu gudu Baba da Abba Kawu an biye dasu sukai flat dinsu suna shiga daga Hameed Munir da Gwaggo da sauran yaran duk suna falo suna hira Baba yace “ina Asmeey?” Daidai Ya Aya tafito daga kitchen dinsu rike da plate na nama da yaji ta tsaya chak Ramla tace “bata nan” hankali tashe Baba yace “ina taje?” Ramla tace “bamu sani ba” Munir yace “tafita tareda bakin da Mom tayi Hajiya Ramatu da danta Fawaz” cikin tsananin bacin rai Baba yahau kwalama Mom kira daga nan kasa kaman zai tsaya gidan. “Salima Salima Salima!”
Chapter 35 · 0% Book details