Sashe 42
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ahankali Aya ke bude idanunta tamika hannu tana kunna wuta tasaman gadon takalli Asmeey data shige jikinta ta dukunkune lips dinta na motsi sosai, Aya tai shiru tana kallonta cus a bacci taji Asmeey nata kiran Ya Hamad, Ya Hamad, yanzu kuma ta tashi lips dinta na motsi but batajin metake cewa, ahankali takai kunnenta saman fuskanta tayi shiru tana kokarin jin abinda take fadi Asmeey cikin bacci da mafarki tace “Ya Hamad! Ya Hamad” dasauri Aya ta kalleta she’s still calling Ya Hamad dasauri tadaura hannunta saman kanta ko zazzabi take but babu zazzabi ajikinta, ijiyan zuciya tayi tadan jijjigata hakan yasa tai shiru tamaida lips nata tarufe, Aya tasauka daga gadon ahankali batare datai motsi ba kada ta tadata ta rufamata bargo tawuce bayin Mamie tadauro alwala tafito ta shimfida dadduma tahaukai, yau gabaki daya prayer point nata is her sister, she just turn tana kallonta tana mata addu’an Allah ya tsareta, yauta kubuta Fawaz bai lalata mata rayuwa ba, but gobe fa? Jibi fa? Gata fa? Zata kubuta? The solution is Allah ya shigo lamarin tasan ko duniya zata hade after wat happened today Baba bazai taba aurama Fawaz Asmeey ba, but wat next? Will Mom give up? Will Mom backdown? Ga yarinyar batada any saurayi balle tamasaka baki ta zuga Baba ya mata aure to hell with d law school, tayi agidanta, but she has no one! No any man, Mom da bata bari tazo gidajen su wat will even happen? What kind of life is this? Why is Mom like this? Kanta ya kulle batasan how she can save her little sister ba, bataso tace su Abba ko Kawu na Gombe sutafi da ita, Mom are literally enemies da mutanen, she’s a sworn enemies dasu, so is impossible but wat next? What will she do? Tayi shiru tanakan dadduman.
Around 5 na asuba Gwaggo ta shigo dakin tana haki taduka takama guiwowi, Aya ta tashi daga kan dadduma dasauri tace “Gwaggo benen kikahau?” Kaman jira Gwaggo take tafashe da kuka tana haki har lokacin kaman tafito daga yaki tace “Wallahi wallahi runtsawa nan banyi ba Aya sabida yarnan” tanuna Asmeey dake kan gado tace “najama uwarku da yaron nan Yaseen yafi kafa sittin da shidda, wani irin cin zaline wannan uwartaku tamikata da kanta aje amata fyade?” Ahankali Aya tace “Gwaggo hala Mom batasan hakan zai faru ba tunda tace gidansu suka tafi” Gwaggo tace “dalla matsa uwarku duk ta muku fitsarin asuba a kwakwalwa baku gane abinda ke faruwa, ta tsani yarnan, ta tsani Asama kaman makiyarta, ai tasan waye kwalandan yaron nan, kuma da gangan tabasa ita ya lalata mata rayuwa Allah ya hana ai addu’a ta ba banza ba”Gwaggo tai maganan tana sharce hawaye tabuga tafi tace “toh bari kuji, wlh wlh karya tasha karya ke duk uban durun uwar abinda zai faru ya faru amman saina raba Asama da wanchan muguwan Salima wlh kuwa” Gwaggo ta buga kofan da karfi cikin fushi kaman zata karya kofan tar Asmeey ta bude idanunta kawai saitaga Fawaz asamanta zaihau jikinta wani irin mahaukacin ihu tasaki da saida gidan gabaki daya ya dauka da Aya da Gwaggo dake magana sukayo kanta Aya tace “Asmeey Asmeey mune kalla kalli, menene? Stop screaming” ina Asmeey bamatasan me akeyi ba tawani irin kankare ihu kawai takeyi Gwaggo ta buga salati. “Innalillahi Wa innailaihi raji’una, Asama ke ke” Aya tahau gadon tana kokarin dagota but wlh takasa cus Asmeey ta sankare sosai tana ihu, Mamie tashigo dakin da gudu tana “meke faruwa” bama aji sabida ihun Asmeey daya cika dakin, Abba yashigo sanye da jallabiya hannunsa rike da charbi yazo wajen gadon shima yana kokarin dago yarinyar yakasa ihu kawai take. Yace “kira Dr Aya” Aya tarude batamasan da waya zata kirashi ba kawai tayi waje Baba yashiga tofa mata addu’a, Aya na fita taga su Yaya Mustapa harda su Faisal da Munir duk zasu masallaci, Baba shima yana fitowa ganinta tana kuka kawai sai suka taho Baba yataho da gudu duk sukai sama tundaga kasan falon ihun Asmeey akeji Ya Mustapa yazo gadon da sauri ganin suna kokarin daukanta yace “don’t forcefully try to carry her or take her zata karye, Mamie rub her hair” Baba yashigo dakin da gudu wlh wlh yarude gabaki daya yace “Asmeey Asmeey, Husna, ke Husna” yakalli Abba yace “aljanu gareta Yaya? Meya sameta”? Girgizamai kai Abba yayi Ya Mustapa yace “is just fear” tsayawa ahankali Hamad yayi jikin kofan dakin wanda baiso yazo ba but yakasa daurewa saida yazo, duk suka shiga mata addu’a Hameed ahankali shima ya jingina da bango yana kallonta. Ahankali Asmeey tafara sakin jikinta Mamie na shafa mata kai Baba yace “Asma’u bude idanunki gani nan, ga Baba” bakinta ne yayi motsi cikin rashin karfi da yar karaman kofa tace “waya buga kofan? Wanna mutumin ne”? Atare duka sukace “no” Gwaggo tace “nice na buga kofa bansan zaki firgice ba Asama” ahankali Asmeey tace “Baba” dasauri Baba yace “na’am Husna, gani” murya chan kasa tace “Munir” dasauri Munir yazo gaban gadon yace “na’am Asmeey I am here, open your eyes” is as if she wants to be sure da gaske tana tareda su kafin tabude idanunta tayi shiru kusan 2min duk suna kanta suna tofa mata addu’a kafin gently tace “Ya Hamad!” Dasauri kowa na dakin yajuya yana neman Hamad suka ganshi tsaye jikin kofa yasauke kanshi kasa da sauri gabansa yawani fadi jin takira sunansa,Ya Mustapa yace “answer her she’s in shock”kasa magana Hamad yayi kaman zai nutse akasa da kyar yabude yace “uhmm” yana maganan yafice da sauri daga dakin, gently Asmeey tabude idanunta tasaukesu akan Baba hakan yasa tai relaxing jikinta tamika hannunta mai lafiya tabama Baba dasauri ya karba fashewa tayi da kuka ahankali tana kokarin tashi Mamie ta taimaka mata ta taso tazauna ta rungume Baba tace “Baba I am scared” ahankali Hameed yajuya yafice daga dakin, Baba yashafa bayanta yace “babu abinda zai sameki duk ba gamu ba, ga yayyinki kuma, waya isa yataba ki ” gyadamai kai tayi ahankali tace “Baba ina Mom?!” Kowa na dakin saida ya kalleta, murmushi Baba yayi yace “tana dakinta, bari muje muyi salla, Aya taimaka mata tayi alwala” gyadamai kai Aya tayi da Baba da Abba da sauran mazan duk suka fice.