← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 151 OF 161

Sashe 151

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ganin su kawai suka rage a falon yasa Mamie takalli Abba strictly tace “Baban Doctor kasan iya zaman auren mu bantaba enforcing any decision akan wani ba, I’m this child’s mother idan I don’t stand for Asmeey who will? Please banso kamin gardama kai namiji ne kuma nayi magana da yarinyar nan yanzu dan haka zan tafi da ita Nigeria!” Bugawa sosai gaban Hamad yayi harsaida hannayensa sukai rawa ya sauke duka yayyin na kallon Mamie, Abba yakalli Mamie sosai he knows wife nasa sosai Mamie matace mai hikima da kirki he always respect decision na Mamie for her to be insisting on his something must have happened Hamad dansu ne yes but at dsame time they also have to be Asmeey’s parents, anatse yace “yarinyar tace tanaso tabiki?” Gyadamai kai Mamie tayi tace “tace nice mahaifiyarta kowani decision ma yanke daidai ne” adan kufule Faisal yace “common Mamie I don’t support this! Look at Hamadi mana, so kike yafara mana kuka why take his wife back to Nigeria again” Ya Abdullahi yace “besides ma taji sauki Mamie meya rage wat is 8-4, idanma bazata iyaba he can get a nurse for her dazata zauna da ita for those hours Mamie Hamadi nada money to do everything” Hameed yace “Mamie I don’t think no matter wat kinada right to make that decision gaskiya bayan ga mijinta anan mai iko da ita haba mana” wani kallo Mamie tama Hameed tace “kasan kai daman ba kunya gareka ba, mahaifinka ma kamai rashin kunya balle ni rasakunyan beran tanka!”
Magana Hameed zai sakeyi Ya Mustapa ya dakamai tsawa cus he won’t tolerate Hameed yayi disrespecting Mamie, Mamie has never done something like this tasan she must’ve her reason banda haka he will try and talk to her alone when she’s a bit calmer. “Hameed!” Sauke kansa Hameed yayi ransa adan bace he’s not happy at all for Hamadi, an raina Hamadi dayawa, Mamie tawani maida Hamadi yaro karami, haba mana sabida baya magana, Mamie tace “I said wat I said and it’s final!” Mikewa Hamadi yayi ransa amugun bace yakasa hiding bacin ran koya danne, car key nasa dake kan center table na falon yadauka yayi kofa zai fice Ya Mustapa yace “Hamad!” Mamie ta tare numfashinsa tace “kabarsa yadade baiyi zuciya ba fitinanne yaro kawai mara hakuri” Hamad yabude kofa fuuu yafice tare da banging kofan ransa yayi masifan baci.

TOOHHH EXCLUSIVE!

TAKE A LOOK AT MAMIE’S POINT OF VIEW SHE IS ACTING LIKE MOM NA ASMEEY!

ON A NORMS MATAR AURE TAI CIWO HAKA ANA DAN MAIDATA GIDAN IYAYENTA TAGAMA JIN SAUKI KO??

SHIMA HAMADI YAKI DAGAMA YARINYA KAFA ABINDA YA TSORATA MAMIE KENAN DONT FORGET MAMIE WITNESS HAUKAN ANXIETY DA ASMEEY TAYI A BACCI RANNAN IN THE NIGHT!

THIS BOOK I CANT FINISH IT GOBE IS THAT OKAY BY YOU ALL?

BUT I WILL FINISH IT BY NEXT WEEK ARE WE GOOD? KONA GAMA MUKU DIN GOBE????

YANZU DAI IS MAMIE RIGHT OR NOT RIGHT????
EPISODE 1️⃣3️⃣4️⃣

Hameed yatashi azuciye yabi Hamad same with Faisal shima,Ya Abdullahi yatashi yabisu, falon yarage daga Abba sai Mamie da Ya Mustapa, Abba yamike yace “lemme see if I can talk to the boys” yawuce yafice Ya Mustapa yakalli Mamie saikuma yataso ahankali yataho inda Mamie take zaune saiya bata side hug ahankali Mamie tadan sauke ijiyan zuciya, calmly yace “Mamie na why did you do this?” Dan shiru Mamie tayi saikuma takalli Ya Mustapa muryanta kasa kasa datai rauni tace “I know Hamadi will be hurt and will not like this but I have to do it, Doctor kaiba yaro bane I can tell you everything bakaga Asma’u ba, tamaka kama da wacce tasami good 3hours sleep tun dawowan mu daga hospital?” Girgiza mata kai Ya Mustapa yayi, anatse Mamie tace “Mustapa this girl is not well at all, before kazo gidan nan rannan ni kadai nasan mena gani, not just maganin boko har rubutu nakeso na karbo mata, sannan nasata agaba tasauke Qur’ani in period of a month, I promise bazan rikemai mata sama da haka ba, Asmeey needs care idan bukatarsa break her mu za’a bari da collateral damage, Hamadi is not like you da sauran kanninku yaron nan is different, brain nasa is wired daban da naku da duk sanda yasami abinda yakeso he don’t get tired, sannan bai iya hakuri yabi kyale ba muka barsa da Asmeey he will never let her breathe gwara taje gida tasami lafiya tadawo saita koyi yanda zata juremasa tunda taji sauki ta warke” ahankali Ya Mustapa yace “Mamie both of them basuso ki rabasu baki gani ba”? Ahankali tace “nagani!” Tai shiru sai chan ta kallesa tace “Mustapa kaiba yaro bane all those abubuwan aside a kalan abunda matarnan tama tama yarinyar nan ina bukatan nama Asmeey gyara irin namu na mata, tunda yanzu Hamad dai yasamu na good two days yahakura for this own good natafi da ita saita dawo, Mustapa kasan I’ve never ever done this to anyone this is the first time kawai you guys should support me, yarinyar nan batada uwa so kuke na barta haka kaman mara gata? Ai Hamad nawane is hurting me nagansa in pains but tunda nace zanyi this ku barni is final!” Shiru Ya Mustapa yayi yana kallonta ranta yadan baci, Mamie is afraid kar wani abu yasake samin Asmeey and Hamadi is not helping d matter tunda ta tashi takansa kawai yake, murya chan kasa yace “it’s okay Mamie calm down, I love you” dan kallonsa tayi idanunta na ciko da hawaye rungumeta yayi tadan fashe da kuka tace “kanninka duk haushina sukeji sabida zan tafi da matar kanninsu they think I’m a bad person ko basuga barnan da kanninsu ke shirin yi ba” murya chan kasa Ya Mustapa yace “shiiii ya isa Mamie is okay, none of us will ever look at u as the bad person Mamie, you are the best Mom and I understand, and zanyi magana da Hamadi zai yarda kinji” gyadamai kai tayi.

Bayan Baba ya zauna yakalli yaran nasa Ya Aya da Munir wanda yasan basason a komar da Asmeey Nigeria anatse yace “duka family nan banda Yayana babu wanda nayi trusting like Mamie, nasan for she to suggest tafiya da Asmeey tanada reasons nata, idan she stood her ground bazan taba ja da ita ba, itace mai Hamadi mai kuma Asmeey this is the least abinda zamu mata and it’s fine, Asmeey taje ta warke daganan ma taga su Ramla dasu Yusra duk suna Kano” kallon Baba Asmey tayi ahankali tace “agidan su Abba”? Girgiza mata kai Baba yayi yace “no anan jan bulo nima nasai gida mun dawo kano har su Yusra an fara school, once in a while nake zuwa Bauchi naduba business dina”.

EPISODE 1️⃣3️⃣5️⃣
Chapter 151 · 0% Book details