← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 161

Sashe 119

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wuraren 1 Hamad yatashi ahankali Asmeey na jikinsa gabaki daya baccin yamata dadi kaman yanda yamai, yayi murmushi ya gyara mata kwanciya yatashi ahankali ya lullubeta da kyau yawuce bayi wanka yayi yafito ya shirya cikin wani milk yadi mai bala’in kyau yadan kalleta sai ya wuce gaban desk dinsa yaga jotter ta yadauki pen yayi rubutu.
“Natafi masallaci daganan zamuje duba gidanmu sai dare zan dawo, zan ari motarki Mrs Hamad. I love you” yaga paper yayi yazo ya ijiye mata side drawer yawuce yadauki key motarta dake kan desk din sannan yawuce yabude kofa yafito ahankali yarufe yashiga sauka yanajin hayaniya a backyard nasu ana girke girke matan makota duk suna gidan da sauri yafice yawuce motan Asmeey yabude yashiga motan smells good yayi murmushi kawai ya kunna yafito mai gadi yabudemai gate yafito yana kallon two securities da akasa yawuce mosque yayi salla sannan yafito yakira Ya Abdullahi sukace ai duk gasu a site suka turamai location ya kunna motan zuwa wajen.
Tundaga nesa na GRA yake hango estate nasu ga gate budemai akayi ya shiga ga flat guda biyar a jere ga katon compound ga parking space ga flower garden actually flat nasa dana Hameed kawai aka gama fully sai compound nasu Yaya ba’a karasa ba sai daga baya nasu is the most important one ga masu aiki dayawa sai shigar da kaya ake an kawo kayan Zee dudda Hameed yamata abubuwa dayawa, shima Baba yama Asmeey kaya na gani a fada kudi was never a problem to Baba dudda Hamad yaso yayi Baba yace Sam shi Zaima yarsa komi tunda Mom don’t wanna be involve wata interior decor yabiya millions akama Asmeey kayan gida na gani na fada, parking yayi a compound din yana kallon Ya Mustapa daya fito yana waya
Yakashe mota ya sauko Ya Mustapa sai kallonsa yake yanda Hamad yayi bala’in kyau yakara girma yataho anatse daidai Hameed na fitowa yawani murmushi yana kadakai aransa yace “dan iska sai yanzu zaizo kai Hamad na tsorata dakai” ahankali Hamad yace “ina yini Yaya” anatse Ya Mustapa ya gyadamasa kai Hameed yace “muje kaga flat naka” wanda yake shine last 5th one din, na Hameed 4th one haka sukai ginin na Ya Mustapa ne farko shiga sukayi ana aiki har interior decor na nan itama duk suka gaisa duplex akayi kowani flat is a total of 5bedrooms an kowanni daki saida Baba yasama Asmeey kaya da komi na yan gayu anata makala abu ga curtains ana sawa komi yayi kyau Alhamdulillah ko ba uwa Asmeey kam nada tsayayyen mahaifi dan ko cup baibar Hamad ya saya ba.

Yafito suka shiga flat na Hameed nan ma aiki ake wlh komi yayi kyau iyayen Zee sunyi kokari Hameed shima yasa his all in it cus yanada kudin Hamad send him about 50M nasa kawai as gift na biki yama matarsa kayan daki, yanason good house fine furnitures kodan pictures suka zagaye ko’ina har bedroom Hameed yawani hau gadon yace “I can’t wait nima nafara kukan I’m coming kaman yanda kayi” dawani irin sauri Hamad ya kallesa saikuma yadauke kai zai juya dagudu Hameed yataso yarikesa yashiga gabansa yana tare kofa cikeda iskanci yace “ai wlh kawai na rufamaka asiri ne amman har ranann dakayi na sani nafito na asuba najika crying kana Asmeey I’m coming zan kawo” Ya Allah! Dukawa kasa Hamad yayi cikeda kunya aiko me Hameed zaiyi inba dariya ba yace “in my wildest dream bansan cewa Hamadi can moan haka ba kai wai duk dadin ne? Haka zanyi nima Hamadi?” Tasowa Hamadi yayi kaman zaki da gudu Hameed yatashi daga jikin kofan yace “yakuri karka daki yayyanka mara kunya tunda kaga kafini girma” Hamad yafita da sauri Hameed yabisa yana dariya.

Wuni sukayi agidan bayan isha’i shida Hameed sukaje aski da gyaran fuska daidai suna fitowa wayansa yahau ringing dasauri yaciro. Mrs Hamad screen din yanuna wayan yakai kunnensa yace “Hello” awani irin shagwabe Asmeey tace “takwas da rabi yanzu Yayaa” dan murmushi yayi yawuce yashiga mota yace “aski na biya nayi yanzu zan fara dawowa mezan kawo miki?” Murya chan kasa tace “nama da aka gasa” murmushi yayi yace “sai mene?” Ahankali tace “red apple, da grapes amman green” murmushi yayi yace “sai mene kuma mai ciki”? Dan murmushi tayi mai sauti ta turo baki tace “sai mijina dayafi kowani namiji kyau aduniya!” Wani juya idanu Hamad yayi yace “okay my Queen but zan biya pharmacy” dasauri tace “bakada lpy ne”? Cikin yar karaman murya yace “I want to buy lubricant! I need you badly” katse wayan tayi akunyace yayi dan murmushi yabi wayan da kallo sannan yatada motan yawuce yasaya mata komi grape ne ya wahala da kyar ya saman mata green din, ya sayama gidan fruits dayawa sannan yabiya pharmacy yasai lubricant din idanunsa suka sauka kan wani magani wai pregnancy care snapping yayi da sauri yaturama Ya Mustapa ta watsapp yace “can I get this for her Yaya?”

Ya Mustapa na zaune a falonsa yaga message din yayi murmushi yamai reply da “yes latest Dad in town!” Akunyace ya maida wayan aljihu yasai maganin is expensive yabiya akacemai once daily zata dinga chan red daya shi mai kaman oil guda daya, this is all the supplements and nutrients cikinta ke bukata during this period gyadamusu kai Hamad yayi yace “thanks” yakoma mota ya zauna kafin yatada saida ya kara daukan pregnancy care din ya karanta komi na jiki da leftlet din ya sauke ijiyan zuciya shi kadai yasan yanda yakeson cikin nan sannan yatada motan yawuce gida.

Bude kofa akayi yaga Asmeey ce tafito but this time tasa slippers tayi kyau wani abaya ne ajikinta murmushi yayi yabude mota yafito zatai gudu yace “don’t run just walk” tafiya tashigayi da sauri da sauri tazo wajen motan kawai ta rungumeshi shima haka yana murmushi chan yace “kinsan wani abu?” Girgizamai kai tayi tana jikinshi, ahankali yace “actually bantaba zuwa zance ba bamu taba tadi ba ko” akunyace ta manna fuskanta a kirjinshi, ahankali yace “how about muyi first one today do you like the idea Hussy?”
EPISODE 8️⃣8️⃣

Gyadamai kai tayi sai kawai yakama hannunta ya zaga yabude mata gaba yace “sit” ahankali ta sakesa ta zauna ya maida kofan yarufe saiya dawo baya yadauki apples nata da grape yawuce wajen tap na gidan tana kallonsa ya duka ya wanke mata su tsaf yataho yazo gaba yabude kofa ya zauna yadauki babban leda yadaura akai ya ijiye musu ya bude naman yasa toothpick yadauki goran ruwan yakawo saiya kunna Motan ya kunna AC yarage kartaji sanyi yace “ahhh mota ku ba waka” sai taga yaciro wayarsa tabi wayan da kallo har yanzu XR dinsa ce a hannunsa while ita yasaya mata 16 yasayama Munir ma. Sai yayi connecting wani soft waka yarage volume chan kasa sai kallonsa take tanajin wani sonsa yadauko ledan maganin yace “kafin afara soyayya magani first I don’t joke with my Baby” yanuna cikinta yana bude pregnant care din ya ballo maganin guda biyu yace “tunda da daddare muka farasha every night zaki dinga sha yanzu, is pregnancy care once daily” gyadamai kai tayi tana kallonsa yakai ruwa bakinta ta kurba sannan ya jefamata maganin yace “bismillah Allah sa yama little babyna aiki sosai” murmushi tayi tahadiye yashafa fuskanta yace “i love yanda kikeshan magani” murmushi tayi she’s happy da yanda yake bala’in son cikin saitaji she don’t mind duk wahalan da cikin zai sata she’s ready as long as mijinta na son cikin nan she’s ready for the stress, manna mata kiss yayi yace “tunanin me kike?” Akunyace tace “kai nake tunani” ahankali yace “kidena tunani jibi ware haka an kawoki dakina, kina cikin gidan mijinki” wani juyardakai tayi akunyace yace “dena kunya toh eat” gyadamai kai tayi ta juyo tasa toothpick tadauki naman saita dago dan kallonsa tayi suka hada ido gently takai bakinsa ahankali yabude baki tasamai aciki yace “thank you My Baby” shima dauka yayi yabata taci yamata dadi sosai yace “do you like it?” Gyadamai kai tayi tace “sosai yayi dadi” hannu tasa ta gutsiri grape takai baki tahada da nama tana taunawa tace “uhmmm combo dadi”
Hamad yayi murmushi abun na burgesa the way ciki kesata doing things yace “combo Mai Ciki” akunyace Asmeey tarufe fuska ashagwabe tace “Yayaaaa” shima just like her yace “Babbyyyyy ba ciki ne dake baaaaa?” Dariya tayi sosai da kyar ta dakata tace “kadena cemin mai ciki” make mata kafada yayi yace “ni bazan iyaba” He looks super cute, naman ya dauka yakai bakinta ta karba yadauki grape day yakai bakinta yace “do your combo My Yummy Preggy Wifey” Wlh Hamad tsonanata kawai yake tahau dariya tana hadawa tana taunawa bala’in dadi yake mata Hamad yayi murnushi yace “ehennnnn” sai kuma yakasa daurewa the way her mouth is moving bala’in sha’awanta yake kaman yacita a mota yahada bakinsa da nata sai kawai ya kwaso grape da naman data taune yakai bakinsa yadan saketa yana taunawa yace “ba ke kadai keda ciki ba nima cikine dani” saikuma ya zaro idanu yace “dama haka combo ke da dadi ko bakinKi ne Mrs Hamad” turomai baki tayi taki magana saiyasa toothpick yadauki nama ya dauki grape yakai bakinsa saiyawani tauna yace “uhnn ga tsami da dadin grape ga magi da yajin nama dadi Asmeey hmmm masu ciki kunashan dadi” dariya yadinga bata Asmeey nayi ba kakkautawa yanda take dariya was making gabansa yana tashi sosai yadan harde kafansa yace “finish eating muje daki” gyadamai kai tayi tashiga ci sosai taci harya isheta tace “na koshi” Gyadamata kai yayi yarufe komi.
Chapter 119 · 0% Book details