Sashe 125
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikinsa namai wani iri sosai ya ijiye a gefe yadauko allura yahada mom dake kallosa tana yaga rigan ta kasa tace “alluran menene?” Ahankali Chinedu yace “na kashe zafi ne” kawai Mom tasa hannu ta fizge alluran dake syringe ta yar tace “ahaka zaka mata” mamaki saiyasa Chinedu yace “Ajiya are you for real? U want me to kill this girl ne? See I no wan murder on top my case ooo, I dey comot belly but I no dey kill people laaye!” Mom tace “have u ever seen pain kill person? See if you don’t wanna do it I will do it myself show me how to do it and step aside” haaaaa Chinedu yabude baki cus baitaba sanin Barrister muguwa bace haka ba wannan tsana haka! Ai Barrister itace asalin criminal not them da gwamnati keso ta kulle, Mom takai hannu takama pant na Asmeey tasa wukan ta yanka ta fizge pant din da karfi ta yar daidai Asmeey na bude idanunta tasss ahankali Mom takalli Chinedu tace “everything is set fara muyi please kafin Fawaz yadawo” mosti Asmeey keso tayi da hannu amman takasa hakan yasa ta kalli hannunta taga an kulle kafafunta an dage sama an kulle gabanta a bude ga iska tanaji dake buga wajen ga kasan riganta akasa da pant nata akasa ga Mom dawani mutumi kyamurarre tsoho rikeda wani abu a hannunsa yana magana da Mom, motsi Asmeey tayi abala’in rude zata fizge hannunta gadon yayi kara duk suka kalleta Mom ma haka tayi murmushi tace “cire cikin Chinedu!” Wani faduwa gaban Asmeey yayi tawani yunkuro kaman zata zare tace “Mo…….Mmmmm!” Wani murmushi Mom tayi tace “Asma’u kenan yaune rannan dazan gwada miki babu wani abu waishi Mom! Ni Salima zanja miki layi ki tsallake! Hayyayyaaaa yarinya! Nace miki karki rayuwan aure da yaron nan kikiji ki budemai kafafu ya sadu dake harda dirkamiki ciki duk kin manta kalamai na? Kin manta wacece ni? Ke! Yau zan Tuna miki da nice mahaifiyarki and I own your life Asma’u! Start Chinedu”Asmeey tawani yunkuro dakai bata taba sanin menene firgici arayuwanta ba sai yau! Bata taba saninin menene daddaure mutum ba sai yau, wlh tsoro yama hanata tama kasa magana sai wani rawa da jikinta yakeyi kaman an jonata da transformer tana shocking, Chinedu yashiga saka lab coat yadauki handglove yana sawa, yasaka nose mask, yadauki wani farin glass yana sakawa gabansa na faduwa yanda ba’ayi alluran kashe zafiba, yadauki machine din yadan duka yakalli dan gaban yar yarinyar da kana gani kasan ba yar iska bace wlh, cus yasaba cirema karuwai da yan iska ciki and from little maganan Mom yagane aure yarinyar keda shi bama pregnancy iskanci bane, sai ya kasa motsi, Mom tace “Chinedu I said start! See kobazakayi ba bazan tursasakaba as long as nasan this long machine za’asa a gindinta wlh saina saka mata shi saidai ta mutu” wani irin nishi Asmeey take jikinta na kakkarwa tace “M….Mo….m ken……kene Mahaifiyata! Mom na rokeki da Allah daya busa miki numfashi karki tabamin cikin nan, wlh zan miki kome kikeso!” Tana maganan tana wani irin nishi jikinta na karkarwa tana kuka mai motsa zuciyan mumini tace “Mom don’t touch my Baby! Mommy dan girman Yarasulillahi karki ciremin cikin nan! Dan darajan Allah! Na rokeki da soyayyan dakikema Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallama Momy karki ciremin Babyna! Wlh I love my baby! Mom I love cikin nan Momy ki tausayamin kimin rai! Mom ni yarkice! Mom ke kika haifeni! Mom leave my Baby alone! Mommy hurt me not my innocent baby, ki kulleni abayi kimin duka da wayan wuta ba kaya ajikina amman don’t touch my Baby! Malam dan Allah karka ciremin babyna ka kalleni hala Kanada yarinya kaman ni kaji tausayi na, this baby have a father and he loves herrrrrr! Babanta loves her alot! Don’t kill his daughter! She’s not alone mine she’s ours! Don’t kill Hamadi’s daughter!” Kai! Chinedu sai jikinsa yahau rawa yakasa motsi! Allah baitaba dauramai tausayin wata aduniya like this girl right now ha dake gabansa tana pleading adaddaure jikin gado ba, Mom na kallon Chinedu angrily tace “bani Chinedu” kasaba Mom yayi, Asmeey na wani irin kuka da ihu. “Mommmmy wlh inhar kinbarmin Babyna zan miki kome kikeso ko Hamad kikace na bari zan barsa Mom dont remove my Baby wayyooo Momy kiji tausayina kimin rai” hannu Mom tasa azuciye zata karbi machine din dasauri Chinedu yace “zanyi, zanyi u don’t know how to do it Barrister u can kill her idan kika mata, I will do it!” Wani ihu Asmeey tayi tana fizge fizgen cire kafafunta tarufe gabanta amman ina ba hali Mom tace “wlh na kirga uku bakayi ba I will call guard to beat you up and cikin nan za’a ciresa I will find a way na manna maka blame din akanka more crime kenan kaje prison mai dalili, life in prison ni Barrister Salima Muhammad Turaki promise you this Dr Chinedu! One……two……thre……” kawai Chinedu yakai karfen gaban Asmeey yafashe da kukan tausayin Asmeey ya soka sai jini yace “sorry my child!” Asmeey ta yanka wani kalan ihuuuuuuuuuuuu! “Innalillahi wa innnailahi raji’un! La’ilaha Illa Anta Subhanaka inni kuntu Mina zalimin! Ya Allahuuuuuuuuu wayoooooooooooooooooooo!”.
KAI KAI KAI! A MOMENT OF SILENCE FOR ASMEEY!!!
MOMMY PREGNANCY EVALUATION BABU KASHE ZAFI?!
JAMA’A INA IMANIN MATAN NAN???
KAWAI KASHE YARINYAR INDIRECTLY TAKESO TAYI SABIDA TA SAMI FAWAZ KO???
ASMEEY ALLAH YA SAKA MIKI!😭
WAYYO ASMEEY! WAYYOOO HAMADI!
HAKIKA WANNAN SHINE UWA KO UKUBA!
GUYS LETS DISCUSS PLEASE 😭
EPISODE 9️⃣5️⃣
Hameed dasu Baba lodge complain a police headquarter sun rubuta letter that starterd the complaint from scratch right from abubuwan Bauchi down to datazo garin nan da maganin bera down to kidnapping Asmeey mai ciki datayi, nan da nan aka karbi numbers nata daga hannun Baba dan tracking but they couldn’t track her down anan police station sukai asir sukai magrib Ayuba sai kiran Hameed yake karshe saidai Faisal ya karbi wayan yace “Ayuba ku kaisu gida motar ka na nan ba akwai wasu motoci ba chan” Dasauri yace “eh Akwai” Ya Faisal yace “just handle everything zamuzo” Ayuba zaiyi magana sai kuma yace “okay tom” ya katse wayan, babban dan sandan yace “suje gida su basu daganan zuwa gobe ko ba’a sami Mom ba za’a kira sub target nata wato most recent calls nata” suka gyadakai suka kama Hameed daya nuna he’s not leaving that police station without any tangible result da kyar Faisal da Baba suka sasa a mota Faisal ya tuka motan, Hameed ya fashe da kuka yace “I’m tired Ya Faisal! Hamad has been at home for how many years yagama school ba aiki, yanzu da finally yasami aiki he’s creating a career path for kansa a global superstar this woman is trying to make him fall into depression, I didn’t ask him hutun kwana nawa aka basa but nasan there’s no way hutunsa zai wuce 4weeks! Idan yayi loosing this contract Microsoft sukai sacking nasa for being incompetent where is he going to start from? Is not about kudin dayake dasu yanzu wanda mostly munci is about sustainability kudin dazasu lasting nasa har abada kudi duk girman su suna karewa but albashi is a good thing, haukata Hamad takeso tayi?”
I know who Hamad is! Baitaba soyayya ba sai akan Asmeey! Baitaba kaunar wata ba sai that girl! People like Hamad love with all of their heart and soul Wallahi if anything happens to Asmeey that’s the end of Hamad he won’t make it!” Faisal dake tuki ya runtse idanunsa da kyar yabude ahankali yace “calm down Hameed, Hamad will be okay we are all here for him! Calm down you need to put yourself together kaje gida wajen matarka u can’t leave yar mutane alone” cikin fushi yace “you think wani aure nake tunani yanzu when my brother is not okay? Leave me alone Ya Faisal”. Shiru Faisal yayi ahaka sukakai gida parking sukayi duk suka fito Hameed yafarayin cikin gida da gudu du Baba da Kawu suka bisu azaszaune sukaga kowa a falon kaman ana zaman makoki idanun kowa ya kumbure ga Hamad kwance kan dogon kujera shi ba bacci ba shiba a sume ba kawai yana cikin wani kalan state da baimasan inda kansa yakeba Abba addu’a kawai yake masa tun wuraren biyu yana this condition har yanzu bayan magrib Ya Mustapa ma yana wajen karasawa wajen Hameed yayi yakama hannun Hamad ya kifa kansa akai yana wani sassanyar kuka, Kawu kallon Mama kawai yake cus itace ummulhaba’isin wannan fırına gata duk ta susuce idanunta sunyi suntum, Baba yarasa ina zaisa kansa yaji dadi Ammi sai kallonsa take ya mugun mugun bata tausayi.
Kap dakin nan da gidan nan babu wani wanda zuciyansa kemai dadi wlh kaman anyi mutuwa, Gwaggo saida Ya Mustapa yahada da mata alluran bacci cus sumbatu tafara da maganganu daban daban marasa kan gado, wayan Hameed aka shiga kira dayasa Abba strictly yace “tashi ka wuce kaje gidanka Hameed!
Kallon Abba Hameed yayi da jajayen idanunsa zaiyi magana Abba ya dakamai tsawa yace “nace Katashi kawuce kaje gidanka! Zakabar yar mutane ahaka ne? Kayi wani magana anan saina wanka maka mari, Faisal, Abdullahi!” Anatse duk sukace “na’am Abba” nuna Hameed Abba yayi yace “kuzo kuwuce dashi gidansa kuzo ku rakasa” tashi sukayi sukazo suka daga Hameed dayama kasa magana, key motar Ayuba Faisal ya karba daga wajensa while Ya Abdullahi yasa Hameed a motarsa suka tafi da mota biyu.
EPISODE 9️⃣6️⃣
Saida suka tsaya a hanya sukai isha’i sukadan gyarasa da fuskansa, Ya Faisal yasamai dark shade kar aga idanunsa suka biya sukasai kaji sannan suka tafi gidan ga Yan uwa da Abokan arziki ga Abokan Ango duk akazo wajen sai aka hadu all the men aka shiga ciki su Ya Faisal ma basa iya magana basa iya hayaniya su Ayuba keyi aka sai bakin Amarya, Ya Faisal da Abdullahi aka bada bandir bandır na new 1k guda goma that’s 1m haka sai dariya suke ana ayyiriri sannan akace afito atafi.