Sashe 107
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shiru Baba yayi saichan yace “enlargement of the heart sabida hawan jini, damuwa yamata yawa” Baba yadanyi shiru dan son Mom Allah yasani yanayi, ahankali yace “Alhaji narasa yanda zanyi da lamarin Salima bantaba ganin mata mai bakin naci da kwallafa rai akan abu kaman Salima ba, yarinyar nan ta tsaneta bata kaunar ganin Asma’u na aurar da ita nacireta agabanta shima ban huta ba, tace ba’a kyauta mata ba ita bata yardaba saita dauko diyarta” Baba yadanyi shiru yace “nakiraka ai na sanar dakai abinda taje tayi a kano takusan kashema yaran nan mahaifiyarsu, Asama’u kuma ta barbadeta da burkono, wani kalan maita ne wannan? Sabida burinki bai cika ba kashe kanki zakiyi hawan jini haryakai ga zuciya na kumbura yazanyi Alhaji” Cikeda bacinrai Alhaji Mahmoud yace “wace kalan tambaya ne wannan yazakayi? Yako zakayi? Idan mutuwa ta zaba ai shikenan Allah ya jikanta yarinyar zaka dauko kabata takashe tunda ita batada lafiya akai? Da ace haka iyayenmu suka mana danace okay gado halin mahaifiyarmu tayi amman wlh mun taso cikin kauna, iyayenmu na sonmu kafin Allah ya dauki ransu, mahaifiyarmu da mahaifinmu basuda zafin Salima bansan a ina tadauko nata ba bansani ba, tun wuri gwara ta sassautama zuciyanta tsana da ki data saka aciki ko ta mutu abanza a wofi” Baba yayi shiru duk suna wajen akace zasu iya shiga suka shiga Mom ta farfado bata da karfi amann tana ganin Baba da Yaya ta hade fuska tamau duk suka kalleta suna mamakin Salima.
Takalli Baba kur kaman wacce ba yanzu ta farfado ba zuciyanta na radadi idan ta tuna kudin da Hamad yayi tace “ina wayata?” Anatse Baba yace “bansani ba ke kawai na dauko maybe yana gida meke miki ciwo yanzu?” Dan murmushi tayi tana cizan yatsa takalli Baba ko gaida wanta batayi ba tace “Ina y’ata”? Shima yana kallonta yace “tana kasan waje tareda mijinta dayaci abun kampanin nan Microsoft” Alhaji Mahmoud yace “ohh right rashin lafiyan Salima yasa nama manta nace maka Allah ya sanya akheri nagani a news wlh congratulations ai yaron nan kana ganinsa kasan kwanyansa fire ne, kwaro ne yaron Allah yasa albarka” Mom na kallonsu tace “Yaya kagayama mutumin nan inaso ayi agabanka kasheda kada kuga banda lafiya ku dauka ko karshen kenan, Billlahillazi La’ilaha illahuwa idan bai dawomin da diyata ba kome nayi nan gaba kada ya kuskure ya kuka dani ya kuka da kansa” Mom ta nunasa da yatsa tace “Muhammadu Sani saina gwadamaka cewa ba Uba kadai ya haiho yarinya ba dan haka kai kadai bakada iko da ita! Me and you have equal right akan Asama’u, bakada wata uwar hujja ko dalili dazaisa ka dauki y’ata ka aurar batare dana sani ba dan haka I don’t accept auren, kuma kome nayi ka kuka da kanka Muhammadu Sani ka kuka da kank……” Takasa karasa maganan sabida kirjinta dataji yarike Alhaji Mahmoud yace “zaki kashe kanki abanza a wofi sabida tsana da bakar zuciya shashasha, ki mutu ayar, abin kunya ki rasa wacce zaki tsana haka sai yarki, wlh ko kishiyoyi basama junansu wannan tsannan, balle ke Uwa ki daurama yar cikinki kalansa, Allah kara sauki ni sai anjima Alhaji” Alhaji Mahmood yawuce yafita yana takaicin halin sister sa.
Har dare suna asibiti sai kawai out of good will Baba yakira Aya ya sanar da ita but yace mata karta gayama sauran yaran Aya da mijinta sukazo tsaf Mom tai magana da mijin, ai dama ita tahada auren but taki kula Aya saida yabama Mom hakuri Aya sai kallon Mom take imagine tana gadon asibiti zuciya na kumbura but Mom is still holding on to grudges Baba ma abinda kawai yake kallo Kenna but sirikinsa na wajen baice komiba da kyar Mom tahakura hakan yasa yatashi yafita dan Aya tayi magana da Mamanta zama Aya tayi takama hannun Mom tarike gam tana kallonta wlh tausayin Mom take she prays to Allah ya yayema Mom koma menene ke damunta ahankali tace “Mom I’m sorry dan girman Allah Mom kinji, Mom Wallahi Wallahi I will never betray you Mom dan darajan Allah kiyafemin” shiru Mom tayi tana kallonta sai kawai ta gyadamata kai tace “naji yawuce” dasauri Aya ta taso tadan rungumeta tureta Mom tayi but still Aya bata damuba tace “Mom I cooked for you Baba yace you refuse to eat” Aya tafito da warmer tadebo rice ta dago gadon Mom ta zauna Aya tashiga bata abaki Baba na kallonsu shima tausayin Mom din yake but iya bata tausayin kanta babu komi a kumburareen zuciyan nan nata banda bala’i da fitina da tsanan mutane, kowa da jarabawan sa she just pray Allah yabama mahaifiyarta ikon ci cus Mom is lost!
EPISODE 7️⃣4️⃣
Around 8 Asmeey ta shirya cikin wani black abaya after dress ne tasaka wani black inner ciki tasaka botura mai kyau da stones tai rolling gyalenta tadauki handbag tarike, Ya Hameed yace dawuri zasu sabida agama yakaita gidansu Zee, bini bini tana kallon wayanta Ya Hamad bai kiraba, wayan tasaka a jaka tafito Mamie tace “ke kadaine baki breakfast ba zokiyi sai kuje” gaida Ya Hameed dake falo tayi ya amsa tawuce taci sannan ta tashi tace “nagode Mamie” Ya Hameed yatashi da Munir suka fito Mamie har mota tarakasu tace “Hameed kamin gudu da yara ahankali kana jina” dariya Munir yayi yashiga gaba Asmeey tashiga baya, Hameed yace “ni ba yaronki bane”? Mamie tace “ahh ka girma ai saikun dawo Allah kiyaye, kadawomin da yarinya na gida kafin shidda yamma nagayamaka” Asmeey tadanyi murmushi Mamie tace “idan kin gaji da gidansu ki kirani kinji” gyadama Mamie kai tayi tana murmushi suka wuce saida Mamie taga fitansu sannan tadawo ciki.
Saloon sukaje wanke kan tayi aka mata kitso mai kyau marasa yawa to miji bayanan Ya Hameed yabita kudi suka fito sai kawai yakaisu shopping yace “daukan ma keda sister ki abu” Munir yace “nifa Yaya” Hameed yadan hararesa yace “kasai abinda yafi 10k dakanka zaka biya” Munir yayi dariya yawuce yawanci abubuwan ciye ciye suka saya yabiya suka dawo mota around 11 sai gidansu Zee simple gida ne a simple anguwa dan daidai matsakaici ga gate dinsu parking yayi yadaga waya yakai kunne yace “gamu awaje Madam” juyowa Munir yayi yakallo Asmeey suka kashe ido yakallesu yace “gulmana kuke” ahankali Asmeey tace “a’a Yaya” suna ahaka saiga wata yar budurwa tafito daga gidan tana sanye da hijab kana ganinta kasan zata dan girmi Asmeey she’s 23yrs tafi Asmeey tsayi but tanada kyau gata black beauty sai wani kunya takeji taki kallon Ya Hameed tazo baya kawai tabude kofa tace “Sis Asmeeyyyy” tawani rungume Asmeey, akunyace Asmeey tai hugging nata back tace “ina yini Anty Zee” hoto Hameed yamusu a sace yaturama Hamadi see my wife hugging your wife, takama hannun Asmeey tana karban jakanta tace “muje kinji” dasauri Munir yace “ni ba’a sona” tsayawa Zee tayi da sauri takallesa saikuma ta kalli Ya Hameed akunyace dan bata lurama da Munir ba, Hameed yace “baruwana don’t look me” akunyace tace “Sorry Ya Munir ai bansan kazo ba” cus Hameed yabata Munir sun gaisa awaya, Munir yace “toh shikenan na yarda” dasauri tace “dan Allah jirani ina zuwa” takalli Asmeey tace “muje” suka wuce gidan, suna shiga gidan tanada kanni biyu mata uku maza sai gaida Asmeey take suka shiga falo Umma na falo tace “yau ga Asmeey ga Asmeey” akunyace Asmeey ta duka tace “ina kwana Mama” Zee ta wuce kitchen tahado ma Munir everything datama Asmeey dambun nama da cake da shawarma saita sama Ya Hameed shawarma kadai a leda daban tafito tabama Munir ya karba yana godiya tadan kalli Hameed akunyace tasa hannu ya ijiye mai shawarma kan cinya takoma gida yayi murmushi kawai yatada motansa.