Sashe 52
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Around 7:45 na safe Mom tabude kofanta tafito daidai shima Baba na fitowa daga dakinsa ya kalleta ya watsar kaman bai santa ba yawuce stairscase ya sauka, sauka tashigayi tafito falon, tafito tsakar gida, Plastic chair tadauka ta ijiye acikin compound din tai crossing leg like a boss tana jiran fitowan su, Ya Mustapa yafara fitowa rikeda dansa Areef dayasa shadda exactly irin tasa da matarsa abaya Anty Asiya ganin Mom a compound duk sukasha jinin jikinsu Matar tafara cewa “ina kwana Mom” nuna alamun tamaga mutane batayiba Ya Mustapa yacigaba da wasa da Areef yace “morning Mom” yawuce abinsa wajen mota yana kunnawa dudda an riga anyi warming kowace mota, daidai su Faisal da Abdullah da matayensu suma sun fito kowa yaga Mom sai yadanci tura regardless zasu gaidata babu wacce ta amsa cikinsu, Hameed ne yafara fitowa daga flat nasu da box dinsu shida Hamad dan su kadai ne basu hada kaya ba sai this morning yana ganin Mom yadauke kai yace “morning” yayi wucewansa yana loda kayansu a booth.
Tsaf Baba yagano Mom dan daya shigo flat din saida ya kalli window yaga Mom zaune a compound, Mamie na sauko da Asmeey dake kuka nan falo saiya karaso yace “ina kwana Yaya” su Ramla na gaidasa ya amsa ganin yana kallon Asmeey sai Mamie ta saketa tace “bari muje” tawuce Abba yabita, hannayenta Baba yarike Asmeey ta kalli Baba sai kawai tafashe da kuka Baba ya girgiza mata kai yace “ya isa, Ya isa come here” sai kawai ya rungumeta yana shafa bayanta Munir da Ramla na kallo sannan Baba yadagota da kansa yasa hannu yajawo gyalenta yarufa mata fuska yace “kumuje” sai Munir da Ramla suka shiga gaba Baba rikeda ita suna biyedasu, kowa yashiga mota dan da duk basu shiga cikin mota ba, Abba ne kawai da Mamie basu shiga mota ba sai Kawu da Mama wanda gobe ne zasu tafi Gombe suma suna waje sai Ammi da Gwaggo, suna fitowa Munir yaga Mom kirjinsa ya buga Baba yashiga tafiya da Asmeey zuwa wajen motocin sunkai kusan tsakiyan compound din cikin kakkausan murya Mom tace “Asma’u” chak kafafun Asmeey suka tsaya kaman an kafasu Gwaggo dake magana da Ammi tace “ubanme zata miki? Yarinyar nan yau kwana nawa tana akarye baki leko kinzo kin dubata ba sai yanzu kikasanta”? Abba yama Gwaggo wani kallo yace “Gwaggo” Gwaggo tace “dalla kamin shiru Abubakar, nace ubanme zata mata take kiranta, nagadai ba son yar takeba ko, banda haka batada iko kan Asama yanzu dan yarinya tadawo matar Hama……” “Asmeey!”Mom takara kiran Asmeey, a tsorace Asmeey da harwani gigicewa tayi tajuyo dasauri tana jan gyalenta baya ido da ido tayi da Mom dake mata wani kallo da ita kadai tasan meaning dinsa, Gwaggo ta taho da sauri tace “ke dalla chan wuce mutafi me akeyi da wanchan matan” anatse Abba yace “Gwaggo ku cikata taje taga mahaifiyarta” wani kallo Baba yama Abba, Abba ya gyadamai kai, sakin hannun Asmeey Baba wani abu Asmeey tahadiye awuya gabanta na faduwa tana kallon Mom dake kallonta itama ahankali saita fara tafiya hakama Mom saitaga yarinyar ma ta chaxa mata, takara girma tabude kaman yaron yama mata wani abu, tun kafin takai wajen Mom saitaji kafafunta sun kasa daukanta kawai saita duka, Hameed dake motan Ya Faisal yace “now this is wat I was saying jiya, here we go” kasama matsawa kusa da Mom tayi bakinta sai kawai ya shiga rawa tace “i…..ina….kwa….na…..Mo……”
Hannu Mom ta mika mata warmly hakan yasa ta kalli hannun Mom saikuma ta kalli fuskan Mom, murmushi Mom tamata tace “come my baby girl” shiruuu Asmeey tayi tana wani irin kallon Mom kaman tasami tv as long as tundaga time datai hankali tai wayau zuwa yau bata tabajin Mom takirata da My Baby girl ba, and she can’t even remember the last time Mom ta kalleta tayi murmushi, saidai taga Mom nama wasu murmushi ba itaba, ganin takasa motsi yasa Mom tace “nazama dodo ne? I’m calling you, zonan Ma’u na, come, give me ur hand” Mom tasake mika mata hannu sai kawai Asmeey tashiga ciro hannunta mai lafiya tana kaiwa yana rawa sosai tana bama Mom, tsabagen yanda take tsoron Mom koda hannun yakai saita kasa sawa acikin na Mom, ita Mom ce takama hannun nata tarike gently takamota tace “mike kizo Princess” mikewa tsaye Asmeey tayi jikinta kyarma yake kaman ba Mom dinta ba, Mom tace “careful kada ki fama hannunki mai ciwo” kallon Mom kawai Asmeey take tana tafiya ahankali she thought akan dayan chair wajen Mom zata sata sai kawai Mom ta daurata kan cinyanta kaman yar yarinya tace “zauna kan cinya na, zauna kan cinya na my beautiful autan mata na, kyafkyafta idanu Asmeey tashigayi tana kallon Mom cikin wani irin emotional state dayaro ke shiga na mamaki da kewan mahaifiyanta Asmeey tace “Mommy” Mom tace “yes Baby” wani irin rungume Mom Asmeey tayi tafashe da kuka Mom na murmushi tana shafa bayanta tace “stop crying” kusan 20secs Mom tayi da kyar tacirota daga jikinta tana kallonta takai hannunta kan fuskanshi har wani zabura Asmeey take yanda take kuka, rabon datai huging Mamanta haka ta manta tana wani kalan haki, Mom takai hannunta tana share mata fuska tayi murmushi tace “kinaso nadinga miki haka kullum nadena dukanki”? Mom knows yaranta so well, she knows all abinda Asmeey keso is love, she knows damn well cikin yaranta Asmeey duk tafisu sonta, Asmeey loves her Mom kaman wacce akama baki da Mama, yarinyar nan nason mahaifiyarta, gyadama Mom kai Asmeey tayi ahankali, Mom tace “i will make you an offer toh” tayi dan shiru tace “I love you Asmeey, nasan I’ve been super harsh and hard for you but i am doing duka sabida kizama wani abu nan gaba, ki gajeni and be a better woman sama dani, kin taba zama kin tambayi kanki mesa duk cikin yarana kena zaba ki zama lawyer kaman ni? Mesa ban zabi Aya ko Ayasha ba saike Asmeey?” Ahankali Mom tace “sabida duk nafi sonki” wani iri Mom tayi da fuska tace “ranan da Fawaz yamiki this Babanki ya sakeni saki daya!” Dasauri Asmeey takalli Mom, Mom tace “don’t worry I didn’t blame you banji haushi ki ba kaman yanda nasabayi da” Mom tayi shiru tace “Babanki bai sanar dani ya aurar dake ba sai jiya da daddare a well wisher yasanar dani” Mom tasakeyin shiru chan tace “yan uwan mahaifinki kap dinsu sun hadamin kai sun nunamin I am no body, an sakeni kuma aka wulakantamini y’a ta hanyar aurar dake ga mahaukaci mai tabin hankali kuma wanda baida abinyi jobless mutum like Hamad” Mom tasake shiru tace “now this is my offer” ahankali Mom tace “Stand up kitashi daga jikina kiwuce dakina ki zauna cus I don’t accept this marraige zan karba miki saki nida ke will be best of friends, I will shower you with my love and affection sannan zan baki miji na gari kaman nasu Yayyinki Aya or standup and follow them kuje Kano but listen to this” Mom tadan gyara glass din idanunta tana kallon kwayar idanun Asmeey da kirjinta dake dukan uku uku tace “idan kinbi mutanen nan nayafeki as y’ata sannan Allah ya wulakantaki Asma’u!” Wani girrrrrrr kan Asmeey yayi kaman an kunna inji, Mom tace “idan kika bisu na daura bakina akanki Ya Allah yahanaki kwanciyan hankali!” Girrrrrrr haka kanta yakara kara this time around kaman ana zuge zip din riga, Mom tace “idan kika bari mahaukacin chan ya kwanta dake Allah ya hanaki farin ciki bazaki taba ganin daidai arayuwanki ba!”Saikuma Mom tadan sassauta murya tace “I hate mutanen nan sosai
Na musu tsana da bantabama wani ba, I hate Hamad, na tsani yaron nan sabida yataba Fawaz dan haka kikai zaman aure dashi ni uwarki kuma mahaifiyarki nace Allah ya tsine miki albarka!” Rawa kafafun Asmeey yafara hakan yasa Gwaggo da take tafarfasa ta taho wajen tasa hannu takama hannun Asmeey tace “sallaman ya isa haka wuce muje kafin afara cin zali” Mom tama Asmeey da Gwaggo keja wani kallo tace “you have two options trade carefully” Gwaggo tawani jaa Asmeey ta sauka daga jikin Mom tace “dalla muje” Gwaggo tashiga janta Asmeey na bin Gwaggo but kallon Mom take dataki kallonta saima wayanta taciro tana daddannawa wani karfi ne yazoma Asmeey sai kawai ta turje Gwaggo ta tsaya chak tareda juyowa ta kalleta tace “ke Asama” dukawa Asmeey tayi tasa guiwowinta akasa, Abba, Gwaggo, Kawu, Mama, Baba da su Ya Mustapa da matayensu dake cikin mota duk kallonta ake banda Hamad dake gaban motan Abba kansa akasa, Munir yataho kanta azuciye kafinma tayi magana yace “Asmeey don’t even say abinda kike shirin fadi, wai are you mad? Mom will kill you kika cigaba da zama anan?Sabida she hugged you just now is that it? Kin dauka u will keep getting daily doze of hugs ne? Ya Asmeey”?Fashewa da kuka sosai Asmeey tayi cus nobody will understand wat she is going through da tsinuwa da bakin da Mom tamata, kawai sai tayi kneeling tama kasa magana kuka take Ya Allah she is in pain, curses daban daban Mom ta daura akanta idan tabisu bakin uwa na kama yara, kowa kallonta yake, Anty Asiya Matar Ya Mustapa tace “Baban Areef maman yaran nan is a witch wlh, she will kill yarinyar nan eventually, I’m just feeling bad for Hamad and the poor girl as well” tayi tsaki ta dauke kanta cus kallon Asmeey nasa idanunta na ciko da hawaye, Baba strictly yace “Asma’u tashi muje” ahankali tana kuka tace “Baba kayakuri, dan Allah kayakuri bazanje ba” wani murmushi Mom tayi ta karkada kafa tace “Ya isa, tashi kizo muje ciki” babu musu kaman wata robot Asmeey tashiga kokarin tashi har Gwaggo saita bude baki hangame tana kallon ikon Allah, mikewa tayi daidai zata juya sai kawai suka hada ido da Hamad dake gaban motan Abba yana sanye da milk yadi dayamai shegen kyau yazuba mata idanu bazakace ga takamaimen menene kan idanunsa ba, sai kawai takasa daga kafafunta, takasa motsi, takasa daina kallonsa, sai kawai takara fashewa da kuka shikuma yana zaune yana kallonta kur, tasowa Mom tayi tazo wajen tasa hannu takama hannunta tace “dalla wuce muje me kike kallo awanchan mai tabin hankalin”? Tajuya tajata Asmeey na binta but kallon Ya Hamad take dake kallonta tana kuka kowa na kallonsu, chak Mom taji an rike Asmeey cus takasa janta dasauri Mom tajuyo dantaga waye aka dauke Mom da mari da saida taga duhu dayake is unexpected mari jikake taaassssss!!! Asmeey tayi ihu tace “Mommyyy!” Ganin an mari Mom dinta…….