Sashe 29
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba ne yafara shiga dakin da sallama yace “Husna” dawani irin sauri Asmeey ta tashi dan gidan nan kap bataga wanda baya girmama Abba ba shine babba har Baba respecting Abba yake sosai kuma ya manyanta yaye bargon tayi ta tashi ta zauna tace “na’am Abba ina kwana” daga Abba har Mamie kumatunta sukabi daya kumbura gashi tai kuka sai idanunta suma suka tashi karasowa wajen gadon Abba yayi yace “subhanallahi Doctor bai baki magani bane?” Ahankali tace “yabani nasha amman yace nasa kankara jiya nafara sawa sai nayi bacci bansa da kyau ba” tana maganan sai hawaye suka sake fadomata ta share da sauri ta sauke kanta kasa asanyaye Abba yace “ya isa tashi kiyi wanka muje masallaci Doctor sai kara dubaki” gyadama Abba kai tayi ta tashi ahankali tawuce bayi Abba yawuce yafita duk zuciyanshi ba dadi Mamie ma haka suka fito duk an shigo su Ya Mustapa kowa yaci gayu Abba ya kalli agogon hannunsa yace “inaga masallacin 8:30 zamuje ko na 9 Doctor ahmm please kaduba yarinyar nan kumatunta ya kumbura” dasauri Ya Mustapa yace “batasa ice bane” Mamie tace “tafara wai sai tai bacci” Abba yabi duka yaran nashi da kallo sunyi kyau sosai kallo saya Hamad yama Mamie yaga sarkan saya sayamata Abba yasa agogon Ya Mustapa ma yasaka agogon daya sayama hakan yamai dadi sosai.
Bata wani jimaba tafito ta zazzage ledan harda cream Ramla tasa mata sharp sharp tasa kayan atampan da Abba yamusu mai kyau gold atampa mai blue ne embellish an mata riga da skirt da suka zauna ajikinta sosai, bata daura dankwali ba hijab kawai ta saka ta fesa turare tasake kallon madubi she feels pathetic she feels down she’s feeling like the most ugliest girl in the world zuciyanta yayi baki kirin ba dadi ta daga hannuwanta takalli lallinta da duk sun gwalje nothing is right about her banda kitso da dinki she’s having a very very dark salla sai kawai taji tana kunyan ama ganta gashi batada nose mask anan adakinsu akwai daga waje taji Mamie ta kirata. “Ma’u kingama” ahankali muryanta na cracking tace “eh” takalmin sallanta wanda yake hill gold mai kyau sosai very expensive shoe tasaka sannan taja wuyan hijabinta gaba sosai sannan takama hijab din tagaba tarufe kumatun tazo wajen kofa kanta akasa tafito ahankali kowa na falon har Abba kallonta suke banda Hamad dayayi kaman baimasan wani abu na faruwa ba Abba da baison wani yayi maganan fuskan yasata kuka yace “toh kumutashi muje muje muje Husna” Hamad yafara tashi kai tsaye yawuce kofa abinsa yabude yafice, Gwaggo takoma daki taciro gyalenta ja ta yafa wanda Hamad ya siyamata tace “billahillazi banga wanda yakaini kyau agidan nan ba yau” fitowa sukayi sukai wajen motocin gidan da an wanke gasu Nana da Ramla duk an fito suma sanye da irin kayan dake jikin Asmeey, Ramla sai kallon, ahankali ta tsaya gefe daya wajejen taki zuwa wajen su Ramla Munir daya fito daga flat dinsu yana sanye da shadda hadade tasha guga idanunshi akan sister shi yafara sauka yanda yaganta ita kadai tajawo hijabi gaba da sauri wajenta yafara zuwa ya tsaya yadan leka fuskanta yace “mehaka Ya Asmeey kin rufe fus…..” kasa karasa maganan yayi lura da kumburin fuskanta sai yayi shiru yana kallonta ahankali yace “na dauko miki nose mask?” Gyadamai kai tayi da sauri yajuya yakoma flat dinsu daidai Mom na fitowa daga flat din tareda Mama dasu Ammi mugun bugawa kirjinta yayi Mom ce kadai bata sanya kayan da Baba yamusu ba wani HKG atampa ta saka ta daura designers after dress akai ta zuba gwalagwalai awuya da hannu tana tafiya kaman she owns the floor rawa hannuwan Asmeey yafara tajuya tana kokarin zata zagaya ta bayan motan Ya Mustapa yace “Asmeey” arude ta juyo yakalli Hamad ya mikamai key sienna motan Baba yace “all the children su shiga this sienna drive them, get in Asmeey” dasauri kafin Mom ta iso wajen tawuce, ta shiga chan last roll na motan Ramla itama tashigo tazo ta zauna kusa da ita sauran kannensu suka shiga motan kowa na shiga motan Mom ta iso ta gaisa da kowa aka amsata banda Baba daya shige mota abinsa Mom tawuce ta shiga motanta Mama ta shiga tareda ita, Mamie ta shiga mota daya da Ammi da Gwaggo Hameed ya jasu Ya Faisal yaja matayensu shikuma Ya Mustapa yaja su Abba Munir yafito yazo ya shiga gaban motan Ya Hamad yashigo ya rufe motan Munir yajuyo yaba Yusra nose mask yace “mikama Ya Asmeey”. Black glass Ya Hamad yasaka yaja motan duk akabar gidan, hannu Ramla tasa ta karbi nose mask din tajuyo tamikama Asmeey da ke kallon gefe daya ahankali tace “Asmeey take” juyowa Asmeey tayi batare data kalleta ba tasa hannu zata karbi nose mask din dasauri Ramla tarike hannunta hakan yasa Asmeey ta kalleta da rinannun idanunta sosai Ramla taji she’s feeling guilty barinma kumatunta data gani sai taji tai nadama taruwa hawaye yayi a idanunta murya chan kasa tace “I’m sorry Asmeey kiyakuri kinji” shiru Asmeey tayi tana kallonta tana tuna abinda tamata jiya tayi kokarin fizge hannunta Ramla tarike muryan Asmeey na rawa sosai tace “ki sakeni” ta madubin gaban motan Hamad ya kallo bayan, yaran ma duk suka juyo Ramla tace “kice kin hakura tukunna” ranta na tafarfasa tabude baki zatai magana takasa tashiga kokarin fizge hannunta, Munir da iya shiganma yar uwanshi yace “Ya Ramla ki saken mata hannu” ahankali Ramla tace “hakuri nake bata” cikin tsiwa Asmeey tace “bazan hakura ba and baruwana dake kifita harkana you lied kince nace miki wawiya and I never said that, ai yanzu you are happy ko daman kince nasaba shan mari a kumatu kema zaki karamin kumatun is swollen I hope you’re satisfied niki sakeni” tafashe da kuka sosai datake rikewa sake kallonta Hamad yayi ta madubin sai kawai ya dauke kanshi ya maida kan titi Ramla ta rungumeta da sauri tana kuka itama tace “Asmeey dan Allah kiyakuri I’m sorry for whatever I said jiyan nan kiyakuri kinji” shiru Asmeey tayi sai chan ta gyadamata kai Ramla tace “tsaya na samiki nose mask din” hannu rasa ta sharemata fuska sannan tasa hannunta a hijabin tasa mata nose mask ahaka sukakai mosque kashe motan Hamad yayi Munir ya sauko yabude musu duk suka shiga fitowa gabanta sai faduwa yake tadan kalli gaban motan ganin Ya Hamad na zaune dauke kanta tayi da sauri tafita daga motan ahankali daidai Mom na zuwa wajen dawani irin sauri tadawo cikin motan hakan yasa Hamad yajuyo hada idanu sukayi dauke kai tayi da sauri sannan tafita daidai su Mom sun wuce tabi baya ya sauko yarufe motan suka wuce sahu tayi gefen su Gwaggo Mom nadaga chan.
Sallame sallan sukayi kaman ance tadan juyo karaf suka hada idanu da Mom wani kallo da Mom tamata ita kadai tasan meaning dinshi cikinta wani kuka yayi dasauri ta sauke kanta kasa tashi Gwaggo tayi tace “kumuje Billahillazi yunwa nakeji dabino na yana mota shi zanci” hannunta Ramla takama tace “muje” ahankali ta mike dasauri tabi Ramla suka wuce Mom tamata wani kallo ganin kallon data mata dazu baisa ta tsorata tace a motanta zata koma gıda ba ko gaisheta ina kwana batayi ba tafarfasa zuciyanta yashiga yi suka wuce itada Mama.
Wajen motarsu sukaje suka jingina suna jiran Ya Hamad da Munir ganin Mom na zuwa wajen wani kalan dukewa tayi ta tsugunna dan kafafunta sun kasa daukanta ko kallonta Mom batayiba tawuce wajen tata motar abinta tashiga ta kunna tana duke ahaka saiga Ya Hamad da Munir suna zuwa ahankali Ramla tace “tashi muje”
Tashi tayi Munir yabude musu motan duk suka shiga tunda ta shiga motan tai shiru dudda anata hira but Mom kawai zuciyanta ke kawo mata şundan bata lokaci kafin sukai gida parking akayi saukowa sukayi ahankali tawuce flat dinsu Ya Hamad yadan kalleta yadauke kai mazan suka wuce wajen raguna dan tanka su Mamie kuma suka wuce backyard daidai zata shiga flat dinsu Gwaggo tace “zonan Asama tunda komawa inda ake neman kasheki kikeso kiyi” Dan waigowa tayi ta tsaya Baba dayake tsaye kusa da Gwaggo yace “badake ake magana ba” juyawa tayi tayi hanyar flat dinsu Abba Mom data fito daga mota takalli Baba dayayi kaman bai ganta ba zata wuce flat Gwaggo tace “eh aje acire kaya afito ayi aiki” ko kallonta Mom batayiba.
Kananun yaran gidan tea aka shiga basu Ammi tace “Ramla kutashi kuje kuda su Nana ku jera carpet a tsakar gida da kayan abinci anan za’aci” tashi duk sukayi, Asmeey na shiga dakin hijabin ta cire ta zauna ahankali tana zare nose mask daga falo taji Gwaggo tace “kifo Asmeey an saku aiki” tasan aikin already hakan yasa tadauki gyalenta na dakin blue ta yafa akai tadan zazzago dashi tafito slippers data gani so well kept anan side na chair a falon ta zura kafafunta aciki sun mata yawa Ramla dake kallonta tace “jiya da daddare saida nazo na ganki but Ya Twins bansan ko Ya Hamadi ko Hameed bane” da zuciya daya Asmeey tace “maisa kwallin?”Gwaggo dake zaune ta buga salati tace “Hamadi kike cewa maisa kwalli Asmeey ai gashinan yana jinki”? Dawani irin sauri daga Asmeey har Ramla suka juyo daidai yagama saukowa daga stairs gashi bakajin footstep nashi, arude tajuya zata fice gabanta na faduwa calmly yace “my flops” chak Asmeey ta tsaya saita sauke kanta ta kalli kafafunta da sukai dan firit a takalmin, awani irin hankali tajaye kafafunta daga ciki sannan ta sauke kanta sadaf sadaf tafita ahaka Ramla tabita suka shiga warware carpet suna shiryawa a compound din ga pillows sun jefa anyi setting sannan suka tafi backyard su da matan yayansu nafito da abincin da aka dafa daban daban kusan 45mins aikin ya daukesu su Baba kuma an gama gasa musu some part na layyan dasukayi duk akazo aka zauna dan cin abinci Mama tace “bari na kira Maman su Aya”.
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣2️⃣
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥