Sashe 94
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau Mamie tasata ta sauko tayi tafiya ta sauka bene tabi Mamie kitchen wanke wanke takeyi tana sanye da gown na lace sky blue mai kyau ya haskata har yau gashinta a tsefe but Mamie ta gyaramata tayi parking ta daura dankwali bude kofa tayi tafita backyard danta zubar da datti tadawo kitchen din, ba Mamie ciki hayaniya taji sai kawai tacigaba da aikinta kaman daga sama taji muryan Munir ya kwala mata kira. “Ya Asmeey! Ya Asmeey!” Baba yace “wai me haka zaka kashemana dodon kunne ne” saitaji Abba yace “barsa kasan kwana nawa baiga yar uwarsa ba” towel Asmeey ta dauka she can’t believe taji muryan Baba da Munir sai kawai ta ijiye bayan ta goge hannunta ta taho ta leko kanta daga Kitchen din, Baba tagani zaune kusada Abba ga Ya Musty, ga Hamadi da Ya Faisal sai Munir dayake tsaye kusada Mamie daidai nan itada Munir suka hada ido wasu abubuwa taji suna taso mata dawani irin gudu tafito daga kitchen din tama manta tanada ciwo shima Munir yayi wajen da gudu dan dakatawa yayi tunawa da tayi aure yanzu, Asmeey batai wata wata ba tai wani tsalle ta rungumeshi sai kuka, ahankali Hamad ya kalleta bawai kishi yake ba but then kawai yaji shi kadai yakeso tama this kind of hug ya tsareta da idanu, Asmeey ta kankameshi sosai duk kunya yakama Munir cikin whispering yace “kinsan you are married now ko kuma mijinki na kallonmu” Makemai kafada tayi batare data sakeshi ba itama ahankali tace “ai you are my brother” dudda haka Munir sai yadan tureta dasauri tarikemai hannu saikuma ta kalli falon Mamie tace “zoki gaida Babanki” Baba da tunda tafito yake kallonta yakasa yarda Asmeey ce tai kyau haka, akunyace ta sunnar da kanta ta taho falon Hamad kaman baitaba ganinta ba har saida Ya Faisal yataba Ya Abdallah yana nuna Hamad, Faisal ya muntaili Hamad hakan yasa yasauke kansa kasa da sauri ahankali Asmeey ta duka gaban Baba wani kunyan Baba takeji akunyace tace “Baba sannu da zuwa ya hanya? Yasu Ammi da Ya Ramla? Baba mesa baka gayamin zakazo yauba” Baba yace “nazo nai sallama da mijinki ne tunda jibi zai tafi” dan faduwa gabanta yayi amman saita daure tai shiru Baba yakalli Hamad anatse yace “Hamadi!” Dan dagokai kadan Hamad yayi anatse Baba ya shafa kan Asmeey yace “nagode Hamad! Naga Asmeey ta chanza a idanuna kaman ba Asmeey ba wlh sannu da kokari nagode kwarai” kowa yayi murmushi a falon Asmeey ta sauke kanta kasa, Baba yace “Allah ubangiji ya baku zaman lpy, Allah yasa albarka, mijinki zaije wani gari Asmeey, anaso mata ta kasance mai hakuri da juriya da bin mijinta da addu’a ba kidinga tadamasa da hankali ba, komi yi ne na ubangiji dazaran komi ya daidaita kema zaki bisa ne kinji, dan haka yanzu saiki zama mai hakuri kinji ko” gyadama Baba kai tayi Mamie tawuce kitchen Munir na biyota suka shiga fito da abubuwa ahankali ta mike tabisu Hamad ya saci yanda take tafiya da kallo others might not notice something but shi yana ganinta yasan yamata abu, abinci aka kawo aka shiga ci tadauki na Munir takama hannunsa tace “zo muje sama” baiyi musu ba yabita sama dakinsu tabude suka shiga tace “nan ne dakina” Munir na murmushi yace “Masha Allah wlh yayi kyau”.
EPISODE 6️⃣1️⃣
Gado ta nunama Munir tace “zoka zauna anan” hararanta yayi yace “ke wai bakisan i am a man ba? 400 level medicine student going to 500 level now kike cema ya zauna a gadon ma’aurata”? Zamansa yayi akasa itama saita zauna akan carpet din ta ijiyemai abinci tana murmushi tana kallonsa tace “ya su Ammi da Ramla basu taba kirana ba” anatse yace “I believe sabida number da Baba ya chanza miki ne baiso adinga kiranki har Mom tasami number, but idan komi yayi daidai yace zai maidamiki da line dinki back” Asmeey tace “mesa baka gayamin zakazo ba dana maka girki dakaina” murmushi yayi yace “kinsan da Yaya Baba ya yarda yataho dani harda yar kukana wlh Ya Asmeey kawai sabida na ganki, congratulations Ya Hamad ya sami aiki kinga Allah ko, Mom tagama zagin rashinsa look at him yanzu, bakiga murnan danayi ba da Baba yafadamin I am so happy for u Asmeey” murmushi Asmeey tayi ta sunnar da kanta adan kunyace Munir ya kalleta yanda take murmushi he’s a man he knows love when he sees one ganin yanda Asmeey ke murmushi saiyaji yanzu he’s fully at peace Asmeey is happy in her Home may Allah keep it this way for her, gwara kana daki daya a duniyan nan kana farin ciki da kana cikin mansion kana bakin ciki, she’s way happier here than gidansu that’s huge, and she looks so good, fresh, tayi kiba dukta chanza tawani kara girma, dago kanta Asmeey tayi ahankali tace “Mom fa?” Batare da Munir ya kalleta ba yace “Batanan only Gods knows where she’s, as her son nafita hakki ni dai na kirata naji inatake ko lafiyanta bata dagaba dan haka ita ta sani niba ruwana” wani iri Asmeey taji yanda Munir yayi maganan Mom ahankali tace “mesa kake magana akan Mom haka Munir? Babu kyau fa wlh Allah zai kamamu sannan yaranmu zasu mana haka” tabe baki yayi yace “danma nakirata” ahankali Asmeey tace “she come here last upper week” dasauri Munir ya dakatar da cin abinci yace “she comes here? Did she beat u” labarin komi Asmeey tabata Munir nata kallonta alot has changed about Asmeey da dane Asmeey bazata taba fadin abinda Mom tamata ba but look at her Alhamdulillah sister shi is getting matured finally, Munir yace “Allah yadawo da Mom hanyan gaskiya kawai cus tabata” suka cigaba da hira Munir nabata duka labaran gidan dasu Ramla yama kira su Ramla Asmeey tai magana da kowa harda Ammi she was so happy wuraren one yashiga kokarin tashi yace “haba tunda nazo ban huta da magana ba toh lokacin azahar yayi” yamike rikeda plate daidai ana bude dakin da sallama Hamad ne, dawani irin sauri Asmeey tamike tsaye tasauke kanta kasa, Munir yace “Ya Hamadi inane dakina? Inaso naje nai wanka natafi mosque” dakin Munir Hamad ya nunamai yace “you can use that room” Munir yafice Asmeey tazo da sauri zata fice ya maida kofan yarufe tareda murza key ya jingina da bango tareda folding hannunsa a kirji yayi shiru, itama Asmeey takasa kallonsa wani nauyinsa takeji sai kawai tashiga wasa da fingers nata, it feels so awkward just 6days dasukayi basa tare sannan duk haduwansu agaban Mamie ne kuma daga gaisuwa sai ya jiki, jin shiru baice mata bata cemai ba yasa gently Asmeey tadan dago kanta, hada ido sukayi da Ya Hamad dake mata wani irin kallo kaman zai hadiyeta cikin yar kankanuwan murya tace “zan dan fita Yaya zanje dakin Mamie” tahowa yashigayi tana komawa baya ahankali, yana biyota gabanta na faduwa hartakai bango sai kawai tajuya tana kallon bangon shikuma yazo ta bayanta gently yayi hugging nata yana daura fuskansa a kafadanta yana leko fuskanta yace “wat was ur plan? Mijinki zaiyi tafiya jibi and u still wants to be avoiding me? Mamie natare dasu Baba afalo let’s have our moment” yayi shiru yana kallon eyelash nata zara zara bakake cikakku dan idanunta a lumshe, ga lips dinta dake rawa rawa yayi so pinkish, hancinsa ya manna awuyanta yana shakan wani soft cool feminine scent dake fita daga jikinta ahankali yawani ja nose tip din nasa daga wuyanta down to her eye cikin whispering yace “I’ve missed your scent Asmeey!” Saiya sakin mata kiss a kunne mai kara muah! Jikinta yayi wani yirrrr tsigan jikinta natashi yace “I’ve missed the way ur body shakes when I touch you! I’ve missed your breath and how ur heart beat fast when I’m around u” bakinsa na kunnenta taji saukan hannunsa saman boobs dinta ta saman riga awani irin hankali yace “I’ve missed my nono!” Dawani irin sauri ta kabar da hannuwansa kunya na kamata tanaso tafita daga jikinsa yahanata yace “kin warke?” Dasauri ta girgizamai kai shiru yayi yana kallonta saikuma ahankali yace “amman kin iya gudu da rungume rungume” akunyace ta sunnar da kanta tadanyi small smile daya gani maganan yabata dariya kishi yake ko haushi yaji, ahankali yace “inajin bacci sosai” adan hankali tadan kallesa ta gefen fuska suna hada idanu da gudu ta dauke kai, ahankali cikeda so yace “zaki sani bacci? I am very tired da zirga zirga” sai kawai jikinta yayi sanyi zatai magana sukaji muryan Mamie tace “Asmeey Asmeey” dan kallonsa tayi shima kallonta yayi fuskansa duk ya nuna rashin jin dadi saitaji ba dadi adan hankali tace “kaje kai salla toh kadawo sainazo kaga Mamie nakirana” gently ya gyadamata kai sai kawai ya manna mata peck a kumatu yasaketa yajuyo yazo yabude kofa Mamie na tsaye wajajen ta kallesa, dan turo baki taga Hamad yayi yawuce tabisa da kallo Hamad baitaba turamata baki ba sai yau, saitaji abin yabata dariya dakuma tausayi aranta tace kozan barta wajenka sai gobe dan kaji kai mata dadi ko, Asmeey itama fitowa tayi kanta akasa duk kunya yakamata Mamie tace “wuce dakina kije kiyi salla zamuyi aikin su dambun naman mijinki” Gyadama Mamie kai tayi tawuce dakin Mamie ahankali duk sai Mamie kuma taji she’s feeling bad from sanyin jikin yarinyar shows itama tanaso ta zauna awajensa, Mamie takama baki tace “iyyeee ni za’awatsama kasa a idanu shikenan kije ya barkeki tsinke bazan daga ba ai kin iya kuka kyamishi”
Salla tayi tafito tasauka kasa kitchen ta shiga an gama abubuwa akeyi da dama wasu ma sai gobe za’amai harda yaji ganin Mamie na backyard tana duba yajin da ake dakamata yasa ta sulale tafito daga kitchen din Allah yasa ba Gwaggo a falo itama da alamun taje salla ne tawuce sama dakinsu tabude ta shiga ahankali ta maida kofan tarufe tawuce gadon ta zauna ahankali.