Sashe 68
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Cikeda masifa Ya Aysha ganin yanda Asmeey kemata rigiman banza tace “wai daga zuwana sabida kap gidan nan ni kika raina shine kika tittsiyeni? Mesa bakisa su Ya Faisal ko Hameed ko Ya Doctor sun kiramiki Mom ba koma Mamie saini eh? Okay su kin kasa tunkaransu saini dakika raina”?Cikin kuka tace “su ai basa shiri da Mom plus banso tayi fada dasu, Ya Aysha banda natsuwa, kullum zuciyana kaman akwai dutse aciki, kome nakeyi Mom ce tsaye araina, I feel kaman akwai plenty kaya akaina danake dako dashi, Ya Aysha kinga ni kadai nasan menakeji, call Mom for me dan Allah” tsayawa kallonta Aysha tayi somehow somehow she understands all the feelings da Asmeey tai describing sabida idan Mom na fushi dakai haka akeji, jakanta tabude taciro wayanta iphone 16 tai dialing number Mom sau biyu suna kira Mom bata dagaba ana uku Mom ta daga muryanta ciki ciki Mom tace “Hello” dan faduwa gaban Ya Aysha yayi jin muryan Mom, ahankali tace “Mom why is your voice like this? Bakida lafiya ne?” Faduwa gaban Asmeey yayi sosai kafinma Mom tayi magana hankali atashe Asmeey ta karbi wayan daga hannun Ya Aysha daidai Mom na cewa. “BP na yayi dan high ne but don’t worry I’m fin…..” “Mommmm” Asmeey tafada da sauri hawaye na saukowa daga idanunta sosai, Mom tai shiru jin muryan Asmeey tayaya Aysha tahadu da Asmeey? Aysha dake Abuja? But still tai shiru batare datai magana ba, fashewa dawani irin kuka Asmeey tayi ta kankame wayan a kunneta sosai kirjinta da zuciyanta nawani irin karyewa tace “Mom I’m sorry dan Allah Mom ki yafemin, Mom meke miki ciwo? Ina ke miki ciwo? Meka damunki Mommy? Why is your voice so down like this? Tun yaushe ne bakida lpy? Kinje hospital? Mom kinci abinci”? Bata tabajin muryan Mom this low ba, cikin dakakkiyan murya Mom tace “waye wannan dake magana? Give Aysha the phone bansanki ba” dukawa Asmeey tayi kasa tace “Mom nine is Asmeey” “wace Asmeey? Daga ina? Aysha kin chanza yar aiki ne”? Wani irin breaking muryan Asmeey yayi ya da Mom ke nuna bata ganetaba tace “Mom nine! Asmeey ce your daughter! Mom dan Allah kiyakuri” Wani humming Mom tayi tace “hummm yara uku gareni Aya, Aysha sai Munir bansan wakike magana ba, give Aysha wayan please baiwar Allah” no body can understand how heartbreaking it is idan mahaifiyarka na nuna bata ganeka ba, yanda take kuka yasa ahankali Aysha ta tashi takai hannu zata karbi wayan daga hannunta da sauri Asmeey ta tashi fitowa tayi daga dakin sai kawai tawuce tabude dakin Mamie dataji muryanta a falo ta shiga ta maida kofan tarufe harda saka key, ta duka jikin kofan tanasa wayan a speaker tana kallon hoton Mom dake jikin screen din contact dinta tayi kyau sosai, har lokacin Mom na kan wayan bata katse ba, cikin sassanyar Asmeey tace “Mom zuciyana kaman an dauramin duwatsu banajin dadi, everyday I think of you how you are doing Mom sabida I know you are hurt, wallahi Mommy I will always listen to you!” Azafafe Mom tace “ni zaki gwadama kinada mahaifi? How dare you listen to Babanki akan ni wacece ke Asmeey?” Muryanta na rawa tace “kiyakuri Mom bazan karaba” dan shakiyin dariya Mom tayi tace “kince kinaji kaman an daura duwatsu azuciyanki haha yarinya baki riga kinga komi ba indai uwarki ce abin wasa wlh wlh bakiga komi ba, Asma’u sai rayuwanki ya lalace zaki gani! Yanda BP na yayi high nake ciwon nan sabida ke saikin rasa menene kwanciyan hankali aduniya! I told you rannan ai na tsinemiki! Kuma yanzu ina kara tsine miki Allah ya tsine miki albarka kuma kika bari wani abu ya shiga tsakaninki da wannan mahaukacin yaron wlh harna mutu bazan yafe miki ba…..” ganin motsi agado yasa Asmeey dake kuka tashiga kokarin cire wayan daga speaker tana kallon gadon dataga kaman mutum natashi zaune dukta rude sabida kawai sai yanzu taji tanajin kamshin ya Hamad. “Come here!” Hamad yafadi amugun zafafe, daidai lokacin Mom tace “idan kinaso na yafemiki ki shiga hanya kizo kano…..” Mikewa Asmeey tayi ahankali tana kallon Ya Hamad dake zaune bakin gadon ya tsareta da idanu dudda ba haske but taga yanda idanunsa ke glowing, kawai sai gabanta yahau fadi kawai taji tanajin mugun shakkan shi. “Come here!” Hamad yafadi da kakkausan murya dayasa Mom tai shiru jin muryan namiji batare data katse wayan ba cus she wants to know waye awajen, saikuma ahankali tace “waye awajen Asmeey”? Kasa magana Asmeey tayi sai tafiya wajen gadon datakeyi lips dinta na rawa dan nesa da Ya Hamad ta tsaya, hannu yamika mata yace “give me that damn phone!” Azafafe Mom tace “waye wannan Asmeey”? Kasa magana Asmeey tayi sai wayan data shiga mikamai hannuwanta na bari tana kuka, karban wayan Ya Hamad yayi sarai yasan wacece but sabida bakin hali da jin haushin Mom adikile yace “wacece wannan kike waya da ita?” Bura’uba! Mom jitayi kaman an zuba mata garwashi ajiki jin muryan Hamad na tambaya wacece wannan kike waya da ita kaman dawata mara daraja Asmeey ke magana, yaushe yashigo rayuwan Asmeey dahar yakai wannan matsayin haka, to her biggest suprise saitaji muryan Asmeey dake rawa tace “is….is Mom Yaya” cikin zafin tone Hamadi yace “kinsanar dani kafin kiyi wayan nan”? Kai! Mom tafadi azuciyanta sai taji Asmeey tace “I am sorry Ya Hamad bazan karaba” tafashe da kuka sosai Mom tanaji, wayan ya dauka sai kawai yasa hannu ya katse wayan ya yar agado, gently yamika hannunshi yakama hannunta dayaga yana rawa kaman jira take fashemai da kuka tayi dan she’s really hurt tana wani irin kallonshi kaman yanda yake kallonta, lips dinta na rawa sosai tace “zan koma Bau….c” wani kallo Hamad yamata dayasa takasa karasa maganan zuciyanta kaman zai dare, ahankali yamike tsaye yana rike da hannunta kaman wani zaki, dasauri tashiga komawa baya tarude looking confuse tace “yakuri Ya Hamadi bazan kara cewa hakaba! Bazan koma ba wlh! Don’t beat me!” Tafadi hankalinta atashe most of the times idan mutum yayi fushi she feels dukanta za’ayi this is wat Mom always does, same thing da Fawaz, shima Baba ranan dan Abba yarikesa ne daya daketa lokacin dayayi fushin nan, yanzu dataga ran Ya Hamadi yabaci she genuinely thought shima dukanta zaiyi, baya tashiga komawa tana kuka sosai tanaso tama kira Mamie to save her takasa Ya Hamadi na binta har saida sukakai kofa, ta manne da jikin kofan tana kallonsa lips dinta na rawa sosai tana kuka tace “dan Allah don’t beat me I will not do it again! Kayakur…….” “shiiiii!” Hamad yafadi ahankali dayasa ta hadiye kukan da maganan tass but still hawaye bulbulowa suke daga idanunta tana kallonshi kirjinta na bugawa ta mugun tsorata she’s just expecting duka, cikin very raw voice Hamadi yace “close your eyes” kulle idanunta tayi dasauri ba musu, ahankali yasake takowa dab da ita ya manna kirjinsa kan nata babu wani gab between them yashiga sauke kansa saitin fuskanta dan yafita tsayi sosai kirjinshi na racing yana kallonta he has been having this urge from the first day dasukazo gidan nan, ahankali yake kawo fuskansa saitin nata saukan very warm and soft meaty lips din Ya Hamad Asmeey taji akan lips nata abinda bata taba expecting ba, dawani irin sauri tabude idanunta kaman wacce zata zare hada ido sukayi ita yake kallo eyes dinshi looking wild and dirty kaman ba nasa ba, agigice tawani yunkura zata wani irin juya kawai taji yakama waist nata ta baya yawani turata kirjinshi abirkice tabude baki zatai magana yasami big opportunity dayake jira ya shigar da bakinsa cikin nata yafara kissing nata yana wasu irin tagwayen numfarfashi, Asmeey was totally confuse, ta rude to the extreme sabida yanda Ya Hamad yahada bakinsa da nata yana wani irin sha kaman yasami abinci, gabobin jikinta wani irin rawa suke suna shocking gabaki dayan naman jikinta na diban shocking, cikinta na huntsunewa tanaji kaman fitsari na bin cinyanta, sosai Hamad ke kissing nata yakai dayan hannunsa yawani cupping fuskanta ya mannata da kofan ya matseta da kyau yana feeling yanda nipples dinta suka fito suna soke mishi kirji, jin she’s trying to go down kafafunta na sagewa yasa yabita shima suka zube gaban kofan nan kasa he’s still kissing her, harshensa har wajen throat nata yake turawa is as if akwai something in her mouth dayake nema yana making wani crazy malalacin innocent sound da baimasan yanayi ba. “Mmmm! Hmmmmm! Urmmmm! Mhhhhh……” Knocking kofan dakin Mami akayi sukaji muryan Ya Aysha. “Asmeey kina nan”? Rudewa Asmeey tayi zatai magana but Ya Hamad kaman baima san ana knocking ba saima pushing saliva dinsa dayayi wuyanta ta hadiye ba shiri shima yana kwaso nata ya hadiye yakai hannunsa dake rawa sosai saman wuyanta zai sauke kan boobs nata Asmeey tarufe boobs dinta da hanneyenta duka biyu ta kulle awajen gamgam, gently Hamad ya tsayar da kiss din batare daya raba bakinsu ba yana sauke numfashi ahankali kan fuskanta yana kallon yanda ta kankame idanunta lips nata har sundan taso sabida yanda ya tsotsesu sunyi looking plum, da kyar Hamad ya iya daidaita numfashinsa cikin muryan da bata fita sosai yace “stop crying for me unnecessary or get ready to handle a different Hamad Mrs Hamad!” Gently yakoma baya dasauri Asmeey tajuyamai baya ta harde kafafunta ta kifa kanta akafafun tanaji kaman kirjinta zai tsage sabida bugawa ta bala’in tsorace da yanda Ya Hamad kissed her just now kaman zararre sunfi 3mins fa, murza key yayi yana kallonta yabude kofan ahankali yafice yashiga dakin Hameed yamaida kofa yarufe yasa key, motsi Asmeey takasayi daga wurin jikinta ko’ina shocking yake mata she smells like him, she’s still feeling kaman he’s still kissing her.
“Asmeey Asmeey” Ya Aysha takara zuwa wajen kofan ta turo ta shigo da kyar Asmeey ta mike still adaburce take tace “n…..na’am” Ya Aysha tabita da kallo tace “me kikeyi a duhu haka adakin Mamie? Ke kadai?Fito” kawai jitayi maranta yarike da kyar ta daure tawuce gadon Mamie tadauki wayan Ya Aysha tafito Ya Aysha tace “wat happened to your lips yanzun nan? Naga sun chanza ko kuka ne yasa?” Dasauri tadaura hannunta saman lips din tace “uhnn ni…” sai kawai ta wuce dakinsu ijiye wayan tayi tafada bayi da sauri ta kulle tafara pee tarike kafafunta hannunta na shocking sosai kaman electric current cinyanta duka yabaci dawani ruwa da bata taba ganin irinsa ba sai yau wanke jikinta tayi gabaki daya ta kunna pampoo ta shiga wanke fuska da sauri da sauri saikuma ta tsaya tana kallon fuskanta a madubi lips dinta ya chanza yakara wani pinkish yayi kiba dasauri takai hannu ta taba lips din saita kara ganin Ya Hamad kuma dasauri ta cire hannun ta juya kawai ta birkice abin just destabilize her
Knocking kofan Ya Aysha tayi tace “Asmeey are you okay”?.
EPISODE 3️⃣6️⃣
“Asmeey Asmeey” Ya Aysha takara zuwa wajen kofan ta turo ta shigo da kyar Asmeey ta mike still adaburce take tace “n…..na’am” Ya Aysha tabita da kallo tace “me kikeyi a duhu haka adakin Mamie? Ke kadai?Fito” kawai jitayi maranta yarike da kyar ta daure tawuce gadon Mamie tadauki wayan Ya Aysha tafito Ya Aysha tace “wat happened to your lips yanzun nan? Naga sun chanza ko kuka ne yasa?” Dasauri tadaura hannunta saman lips din tace “uhnn ni…” sai kawai ta wuce dakinsu ijiye wayan tayi tafada bayi da sauri ta kulle tafara pee tarike kafafunta hannunta na shocking sosai kaman electric current cinyanta duka yabaci dawani ruwa da bata taba ganin irinsa ba sai yau wanke jikinta tayi gabaki daya ta kunna pampoo ta shiga wanke fuska da sauri da sauri saikuma ta tsaya tana kallon fuskanta a madubi lips dinta ya chanza yakara wani pinkish yayi kiba dasauri takai hannu ta taba lips din saita kara ganin Ya Hamad kuma dasauri ta cire hannun ta juya kawai ta birkice abin just destabilize her
Knocking kofan Ya Aysha tayi tace “Asmeey are you okay”?.
EPISODE 3️⃣6️⃣