Sashe 65
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Kayansu yaso yaje ya dauka but Hameed dake falo yasa bai iya zuwa ba yakoma sama dakinsu yabude yashiga ahankali da sallama Asmeey na zaune kan gado takallesa saikuma ta dauke kanta dasauri tana murmushi without reason Hamad yaje yazauna, kaman bazatai magana ba sai kuma ahankali tace “bakaci abinci ba Yaya” ahankali yana aiki yace “I will eat later” gyadamai kai tayi sai kuma ta kwanta a gadon tana kallonsa bacci na neman fizganta tana lumlumshe idanu, kaman daga sama yace “don’t sleep ice cream and wara Babe” bude idanu tayi suka hada ido ganin yajuyo gabaki daya yana kallonta kaman wata laptop dinshi sai kawai taji kunya yakamata dasauri ta rufe fuskanta da hannayenta biyu jin sunan daya kirata dashi wai Ice cream and wara Babe, Babe fa Ya Hamadi yace.
Tashi yayi daga kujeran yabude kofa yafice, sauka kasa yayi daidai Gwaggo na shigowa gidan yawani balla mata harara baitaba ganin tsohuwa mai shegen yawo irin Gwaggo ba wuni take gidan mutane sabida an mata takwara, tana tahowa tace “bansan kanayi bai naga kwayan idanunka akasa makiri, ni zakasa Asmeey taki bina? Toh wlh muzuba ni da ku agidan nan za’aga wazaici wannan fadan” wucewa yayi backyard kafin tazo wajen ma, kayansu ya kwaso yasa na Asmeey a tsakiyan nasa yanda babu wanda zaimasan da nata yadawo yashigo flat din Gwaggo yagani da Mamie tana ganin Hamad tace “cimini mutumci yayi banda yahana Asama bina, nadawo bakiga kallon banzan dayakemin ba” wucesu yayi abinsa Mamie tace “bari Baban su ya shigo Gwaggo saiki gayamai” dakinsu yabude yashiga ahankali Asmeey na kwance but idanunta biyu daga fitansa taji she’s bored, wajen gadon yazo yazuba kayan dasauri ta tashi ganin nata zatakai hannunta yamata wani kallo dayasa ahankali ta maida hannunta kayan yashiga dauka yana folding zai goge gobe idan yasami time kayanta ya dauka yashiga folding Asmeey tadan saci kallonsa saikuma tamaida kanta kasa zuciyanta duk yayi melting, kwashe komi yayi zuwa wardrobe nasu Asmeey tasake binshi da kallo bangarensa taga yabude ya ijiye komi a side daya kawai zuciyanta yabata gogesu zaiyi yajuyo suka hada ido dasauri ta maida kanta kasa murya chan kasa tace “thank you Yaya” juyawa yayi zaiyi kofa yace “I am going to the mosque sai after isha’i zan dawo” ahankali tadago kanta ta kalleshi, haryasa hannu a handle din saikuma gently yace “we have karatu a mosque” gyadamai kai tayi yabude kofan yafice itakuma tai shiru tana zaune awajen taji Mamie na kiranta. “Asmeey” dasauri tace “na’am” saita taso tafito Mamie tagani anan falon sama rike da kaskon wuta tasa turare aciki Asmeey tayi wajenta Mamie tace “kullum ko bana nan safe da yamma ki dinga sa turare a daki saiki kara tsaftace dakin sannan kiyi wanka kinji” gyadama Mamie kai tayi ta karba tajuya Mamie tace “sa kifito ki amsa abincinku ban kara nemanki awaje kuma sai gobe” ahankali tawuce daki ijiye turaren tayi waje daya tafito Mamie rikeda kula mai kyau da tray da plates ke ciki takalleta tace “zama ki iya daukan abubuwan nan” ahankali Asmeey tace “Mamie ki shigo” murmushi Mamie tayi tace “nida shigowa dakinku saikin haihu” akunyace Asmeey ta sauke kanta kasa Mamie tayi dariya ta ijiye mata komi akasa awajen tace “dinga dauka one bye one kina kaimu ku ciki” Mamie tawuce tasauka kasa Asmeey tashiga daukan komi one one harda ruwansu takai daki tai arranging bangare daya sannan tawuce bayi bayan tacire kayan jikinta zatasa a basket saitaji tana kunyan yamata wanki kuma but ina zatasa kayan dattin? Ahankali tacire tai folding ta ijiye da pant dinta saitaji ta kasa kawai ta dauka tawuce wardrobe tabude side nata ta ijiye kayan bangare daya daban sannan tafada bayi brush tafara yi tayi wanka da shower gel datai amfani dashi da safe na dove mai kamshi tadaura towel tafito daidai wayansa na vibrating dake kan desk.
Wucewa tayi wajen ta tsaya ganin number ne is a miss call sai taga watsapp message ya shigo. “Dan kanada mata is not restriction, I love you wallahi” shiru tayi saitakai wayan ahankali zata ijiye mistakenly ta danna watsapp yabude yakaita direct chat na yarinyar nan all messages data mishi na rannan suna nan almost 50 agabaki daya chat din magana daya Ya Hamad yayi “I’m married, I wish you the best!” Tundaga nan bai kara reply ba amman haushin da Asmeey taji yakamata sai taji kaman zata kama da wuta wayan ta dauka dudda kirjinta na bugawa samin kanta tayi da blocking number on watsapp tai deleting chat din sannan tadawo calls tai blocking number sannan tai deleting tana hararan wayan sannan ta mai wayan ta ijiye tajuya tawuce wardrobe mai ta shafa a gurguje ta fesa bodyspray da turare kayan bacci ta dauko vest da short farare masu kyau vest din v neck garesa da siririn hannu sai short din iya cinya mai kyau is not sexy but it looks damn sexy ajikinta nata wani damuba dan tasan hijab zata saka tai bacci tasa hijabi tazo tai salla tasake dago kai ta kalli wayan nasa ta harari wayan ranta sai baci yake saikuma chan Mom tafado mata arai mikewa tsaye tayi ahankali tawuce ta dauki wayanta dake kan table din tadawo ta zauna tana bude wayan gabanta na faduwa contact nata ta shiga but saitaga babu number Mom just na yan gidansu Baba ne ya goge? Tafadi ahankali, tanada number Mom aka saita shiga saka number zatai dailing number saita kasa sai hannunta yahau rawa gabanta na faduwa sosai ijiye wayan tayi tai shiruuu tuna Mom har yasa numfashinta yasoma destabilizing ahaka har aka kira Isha’i ta tashi tayi tai shafa’i da wuturi tana addu’a hannun nan ya warke tagaji yana hanata yin so many things, tashi tayi tai folding dadduman ta maida wayan ta ijiye kan table sannan ta zauna bakin gado tanajin hayaniya a falo.