← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 155 OF 161

Sashe 155

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washe gari haka ta shirya hijab tasaka tashiga keke sai rufe hanci yake taje plazan Baba but security suka hanata shiga mutanen da da idan tazo Hajiya Hajiya ake mata ana mata fadanci ana gaidata akace Alhaji yace kar akara bari tashiga da kyar ma ta iya samin Information kan yabar Bauchi yakoma kano one in a while yake zuwa duba shago jikin Mom yayi sanyi daganan ta tafi gidan Yayanta Alhaji Mahmoud, kasa shiga gidan tayi bataso yamata rashin mutunci agaban yaransa haka ta zauna awaje kudaje sai binta suke, around 4 yadawo a babban motansa tundaga nesa yake kallon Mom akofar gida kome sister shi tazama bazai taba iya kasa ganeta ba Salima ta lalace tayi baki, tayi duhu ga kuda sai binta suke, dan farin glasses dinta ya tsufa duk ya koke kaman wata makauniya, budemai gate akayi ya shiga da sauri Mom tashiga tashi tsaye tashiga gidan kashe mota yayi yafito saida yaji wari yakalleta saikuma ya watsar zai wuce ciki da sauri tasha gabansa taduka tahade hannaye looking pathetic tace “Yaya kamin rai! Yarana sun gujeni, mijina haka, duniya ta juyamin baya, kafana tun cizon karya ba lafiya, kamin rai Yaya!” Kafin takara magana yanunata da hannu cikin kakkausan murya yace “nabaki second biyar kitashi kibar gidana! Salima baki isa ki nunamin ni ban isa namiki fada kona gayamiki gaskiya ba sai yanzu da komi ya kwabe miki, Allah ya gwada miki iyakarki zaki nemeni kizo wajen, Wallahi wallahi bazan taimaka miki ba!” Alhaji Mahmoud yafadi azafafe yana kallon Mom yace “babu lallashin duniya daban miki ba ina gayamiki gaskiya amman kin gwammace ki rasa kowa sabida wani dan iskan yaro dakike bi? Harda kashe diyar ki da abin cikinta kaico! Ke bakiga komiba stand up and leave this house, stand up! Yau ina yaran dakike tunkaho kina fafa kina daga kafada cewa sai yanda kikai dasu? When I was telling you a day like this can come da yaran nan dakike gani kin gama dasu zasu juyamiki baya bagashi rannan tazo sooner than I even expected ba? Wacece ke! Ke din banza da wofi! Ke ba komi ba sai girman kai kina feeling kinfi mijinki da kowa nasa ilimi yau ina ilimin? Ina sanayyan manyan mutanen eh hajiyar kotu? Ina kudaden yanzu? Tashi kibarmin gida nace!” Yayi kan Mom kaman zaki takoma baya da gudu, Alhaji Mahmoud yakalli gateman yace “take this smelling woman out of my sight! I do not care kome zai sameki wallahi wallahi I don’t! Bakiga komiba duk wanda baiji bariba zaiji hoho! Go and pay for ur sins alone wallahi ko ajikina! Nayi nawa nayi iyakan kokari na kika maidani jahili baki tubababa Salima, dan da komi zai dawo miki ba chanza wa zakiyi ba, women like u can never change, get out of my sight! Ni ba dam Uwanki bane! Kuma baki bani tausayiba! Abinda kikayi ke binki, ga cin gado ga kisan kai” Mom ta tsorata bata taba sanin her very own blood brother can abandon her in this condition ba well daman ance yara maza basuda tausayi, agaban Yayanta mai gadi yajata yafitar yana jefar bawai beji ciwo aransa bane yaji wlh but yasan Allah ke kamata kuma daman yasa dole a day like this will come, zunubin kisan kai fa? Ga alhakin yarinya hmmm, Mom tayi kuka ahaka daga gidan kawai tawuce tasha around 4something tashiga motan kano sai wari take but tasha ne hakanan aka dauketa wajajen 6 mota tacika sai Kano……

TOM MOM ZATAJE KANO!

ASMEEY NA KANO!

MEZAI FARU?

KUNA GANIN ASMEEY ZATA YAFE MATA TAGA COMDITION NA MOM? CUS ASMEEY NA SON MOM SOSAI?

WAYYOO MOM TABANİ TAUSAYI😭
EPISODE 1️⃣4️⃣0️⃣

Today marks the 3rd week tun dawowansu Kano.
Rannan dasuka sauka washe gari aka fara gyara Asmeey dan wata mai gyaran jiki daga Chad Mamie tabiya tun tana Washington ta iso, ciki da waje ake gyara Asmeey while tana shan su rubutu daga sauransu, kullum rannan duniya suna waya da Ya Hamadi sau biyu ko sau uku, she’s sorrounded cikin yan uwanta su Ramla duk sun gudo wajen Mamie, like gidan Mamie yanzu akwai yara dan gidan Baba is just bayan layinsu, Ya Aysha tazo week dasuka dawo Nigeria, this week ma tazo tareda Ya Aya zasuyi just Saturday Sunday su koma, Asmeey is very happy matsalanta yanzu kadai a rayuwa shine wani jarababben kewan sex datakeyi, ko zama tayi ita kadai sai kawai tafara tuna moments nata da Ya Hamadi, sai kawai taji tajike, she wants to do it again, she wants to kiss him, hug him and do the sex dashi sosai, abinda ba wasa abin har tsoro yake bata ko magungunan datakesha ne oho but feelings takeji sosai.

Yau sunday dukansu suna kitchen din Mamie Ya Aya, Ya Aysha, Ya Ramla, da Asmeey suna aikin, fatan Asmeey sai sheki take tana glowing tayi kiba jikinta yasoma dawowa tana jefa kosai a wuta suna hira while su Mamie da Abba na falo tareda Gwaggo suna hira tareda Ya Mustapa, Ya Abdullahi da Ya Faisal, Hameed ne kawai baizoba, fitowa da kunu Ya Aya tayi Gwaggo tace “ai ina shirin zuwa kitchen din kunu kaman kuna sarrafasa daga farko sabida hira” Abba yace “kyalemin yarana suyi hira abinsu, zo zubamin nawa Aya” murmushi tayi tama Gwaggo gwalo tazo tadauki cup na Abba tasamai saiga Asmeey tafito da kosai a flask mai kyau Mamie tabita da kallo yanda Asmeey ke kara kyau ka kalleta saika kara tafi koda yaushe kyau and she’s very happy ijiye kulan tayi tadauki kosai daya a hannunta tazo kusada Mamie cikeda so takai bakin Mamie tace “Mamie dandana kiji yayi dadi ninayi” Ya Aya tace “kikayi mene?” Turo baki Asmeey tayi takalli Ya Aya Gwaggo ta kwashe da dariya tace “gaskiya tafadi kike tura mata baki” Mamie tabude baki ta gutsura tace “ni nasan y’ata ce tai kosan nan share Aya da Gwaggo kinji uhmmm yayi dadi” dariya Asmeey tayi takai ragowan bakinta ta tashi tawuce kitchen Mamie na binta da kallo hips dinta sun fito sosai magungunan nasa kiba ne koko ciki gareta? But last cikinta raman da ita yayi this one kiba zai sata? This is just sati na uku, ciki zai iya nunawa a 3weeks but she’s really suspecting pregnancy aran Mamie tace “Hamadi ba dama ka kama yarinya saika mata ciki ikon Allah! Yarona is very fertile” tai murmushin manya.
***

Around 1 nadare suka iso kano dan motarsu ta lalace a hanya, sama da kasa Mom ta kalla this middle of night gwara ta kwana atasha wani bench tasamu ta zauna tabuga tagumi tana tunanin rayuwanta duk wanda yazo zai zauna awajen saiya tashi sabida yanda take wari, tayi shiru kawai tana kallon kafan da tagaji bashine agabanta ba haka gari yawaye still tana zaune, fargaban zuwa gidan nan take, tana zaune ahaka har wajajen 8 tamike tanemi ruwa tasami gefe tai salla sannan tashiga tafiya gabaki daya tai butu butu keke ta tare yace zai kaita drop dubu uku ta kalli kudin hannunta sukenan gareta tabasa tashiga har unguwan gabanta sai faduwa yake gabaki daya sun chanza gidan anyi renovating anguwan ma sunsa titi which she’s sure sune sukasa gate din tayi ga security guda biyu awajen takarasa zata wucesu suka tareta. “Yes who are you?” Yadan koma baya sabida warin datake, ahankali Mom tace “masu gidan nake nema” kai tsaya yace “kidawo Friday rannan ake bada taimako not today” shiru M
Mom tayi tana kallonsa araunane tace “dan girman Allah kagaya musu Alhaji Abubakar nake nema ko Gwaggo! Sun sanni” kallonta yayi from head to toe saiya daga waya yana komawa baya Ya Mustapa na zaune a falo wayansa yayi ringing yakalla ganin security ne yasa yadaga kai tsaye yace “a woman is here she wants to see Gwaggo ko Alhaji! She looks like a begger wat do I do?”
Dan shiruuu Ya Mustapa yayi normally normally bazai fitoba but ambato sunan Gwaggo yasa saiyace “I am coming” mikewa yayi Mamie tace “ina zaka baka cinye abinci ba”? Anatse yace “yanzu zan dawo Mamie wata tazo neman taimako lemme give her something” yayi maganan yana ficewa yataba aljihunsa yanada yan 1k yaciro duka yarike a hannu yataho wajen gate din yasa hannu yabude kofa ahankali yakalli security batare dayama lurada Mom dake daga gefe sanye da dogon hijab ba yace “where is sh….” “Mustapaaa!”

EPISODE 1️⃣4️⃣1️⃣

Mom takira sunansa asanyaye dayasa Ya Mustapa yajuyo yakalli Mom to be honest saida yayi kusan 15secs yana kallon Mom kadın yaganeta cus this is not the Salima he use to know, tundaga kasa zuwa sama yabita da kallo yana maida kudaden hannunsa aljihu sannan yajuya zai koma ciki Mom tace “Mustapa kamin rai! Yafiya nazo rokonka, dan girman Allah kuyafemin dan Allah!” Juyowa yayi yama Mom wani kallo sannan kawai yakalli securities yace “don’t let her in” yawuce yakoma ciki ransa abace bude kofa yayi duk aka bisa da kallo cus yanayin fuskansa ya chanza Baba yace “lafiya Mustapa” murmushi ya kakalo yace “fine Baba” saiya kalli Asmeey dake dinning tanashan kunu tana hira da Ramla smiling looking happy yadan kwana biyu bai ganta ba cus yaje China finalizing production na company su sai jiya yadawo yaganta kallo daya yamata yagane the girl is pregnant again, koda wasa he will not want Asmeey taga matan nan cus she will remember everything which can cause harm to her little pregnancy dako a month baikaiba cus Mom tariga tabata traumatic experience, duk suna zaune awajen sukaji anyi mummunan buga gate nasu at d same time wayan Mustapa na ringing Abba yamike tareda Baba dasu Ya Abdullahi sukace wai lafiya wake buga gate haka Ya Faisal yabude kofa yafita da sauri suna jiyo ihu sosai wlh wlh saina shiga Ya Abdullahi yabiyota Baba haka Abba haka sai Ya Mustapa yabiyosu yama Mamie alamu da idanu datakai Asmeey sama, kawai jikin Mamie yabata Salima.
Chapter 155 · 0% Book details