Sashe 90
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Aka kiramai su Abba ya sanar dasu Hamad yaci gasan Microsoft, Hamad sai kallon kowa yake they’re so happy sai planning ake ana shirye shirye shi kansa is very happy tunani daya kawai ya tsayamai arai how will he travel ba matarsa? Yasan idan yaje he can do all he can tazo itama but for now dole yabarta yatafi but idan mamanta tadawo fa? Ya zaiyi? What will he do? How is he going to protect her now? Yana tunanin Abba yace “kutashi muje mosque” tashi sukayi suka tafi Mamie tawuce kitchen, wani magani tasaka a wuta tayi alwala anan bayin falo tai salla takoma maganin yatafasa wani sabon baho ta dauko ta juye komi tafito daga kitchen daidai Gwaggo na shigowa gidan tace “ina zaki da baho ruwan zafi haka Hamida” anatse Mamie tace “sannu da zuwa Gwaggo amfani dashi zanyi” tawuce sama, sallama Mamie tayi dakin shiru saita bude kofan ahankali Asmeey bacci takeyi bayi taje takai saita koma kasa ta hado abinci da shayi tadawo sama ta ijiye a gefe, taba Asmeey tayi da idanunta sukai suntum tace “Asmeey, Asmeey” bude idanu Asmeey tashigayi ahankali dasukai jaa sosai jikinta ba zafi ganin Mamie dasauri tabude idanunta duka sai kawai tashiga kokarin tasowa Mamie takamata ta taso da kyar kawai tasakinma Mamie kuka da kyar tace “Mamie zan koma dakinki nafison wajen” dan murmushi Mamie tayi tace “tom shikenan ya jiki meke miki ciwo?” Ahankali tace “komi” kamata Mamie tayi ta tashi da kyar, Mamie tariketa tana tafiya da kyar take taka kasa da Hamad ne da bata iya tafiyan ba, sukaje bayi, Mamie ijiye kunya tayi and help her sosai tamata abinda yakamata tai kuka kaman me but saikuma taji dadi Mamie tasa tayo alwala tafito salla tafarayi duk Mamie na jiranta sannan takawo abinci tabata taci sosai tasha tea taci pepper soup, Mamie tace “bansan wani magani zaki sha idan mijin a ki ya shigo saiya baki” gyadamata kai tayi Mamie tamike around 8:20 bayan tayi sallan isha’i tace “bari naje dakina nima na watsa ruwa” Asmeey ta gyadamata kai ahankali Mamie tafice.
Lamo tayi kishingide azaune kan gado dan Mamie tace “karta kwanta bata dade dacin abinci ba” shiru tayi tana tuna everything that happen tsakanin jiya da daddare zuwa yau da rana da sauri ta kulle fuskanta she can’t believe Ya Hamad baida kunya haka cus tagansa shiru shiru shi kadaine babu ruwansa agidan nan bawan Allah dashi, Ustaz but he turns out to be so naughty tadan tura baki, hannunta takai ta taba bakinta tai shiru saikuma tasauke ta taba boobs nata murya chan kasa tace “how can a big adult be sucking nono like a child?” Turo baki tayi saikuma tarufe fuskanta kunya takeji da tsoronshi but kuma she’s missing him ina yake 8:40 baidawo ba? Ina yaje? Where’s he?.
EPISODE 5️⃣6️⃣
Wuraren 9 taji ana kokarin bude kofan dakin, dasauri ta kulle idanunta tana azaunen, Hamad yabude dakin ya shigo, binta da kallo Hamadi yayi, ganin ta chanza kaya yasan tai wanka maybe Mamie ce tashigo, dan kunya yaji ya maida kofan yarufe yataho ahankali rikeda wata yar karaman paper bag yazo gaban gadon, Asmeey na zaune ahaka kawai taji Ya Hamad yawani irin rungumeta dayasa taji gabanta yawani fadi, murya chan kasa yace “kin tashi Matata?” Gyadamai kai tayi ahankali kirjinta na bugawa, dan dagota yayi kadan yakalli fuskanta murya chan kasa mai sanyi da dadin sauraro yace “tsorona kikeji?” Kaman bazatai magana ba saita gyadamai kai alamun eh, dan murmushi yayi ya manna mata kiss a kumatunta mai laushi yace “kidena tsorona kinji”? Murya chan kasa tace “toh kar…..ka…sake…min” shiru yayi yana saurararonta, gaskiya Asmeey taji jiki hatta muryanta yadawo kaman na yan yara, yayi sanyi karara, ta wahala, wani soyayyanta na fizganshi yace “tom naji but yanzu relax babu abinda zan sake miki, you made me the happiest man alive today” hannunta takai tarufe fuskanta ahankali, murmushi yayi ya kwashe hannun yawani rungumeta ahankali yace “nakawo miki abinci or your ice cream?” Girgizamai kai tayi alamun no, da kyar kaman wacce duka ciwon duniya yakama tace “naci abinci” ledan magungunan ta yadauka da bottle water yabude yabata da kansa tasha yasake hugging nata yace “I have a gift for you saisa ban dawo da wuri ba” dan tasowa tayi kadan yayi supporting nata tareda bata paper bag din, karba tayi ahankali tadan kalleshi amman kafin su hada ido ta sauke kanta nauyinshi takeji sosai yanzu, bude jakan tayi taga wani box haka na jewelry red, cirowa tayi ta ijiye jakan a gefenta tasa hannu tashiga bude box din ahankali kafin tagama budewa, wani simple sarka ne mai bala’in kyau yanada pendant na heart shape dudda batasan nawa bane but kana gani kasan is expensive sabida yanda yake kyalli wlh zai iyafin 50k but kyautan yamata bala’in dadi but anytime ya kashe kudi sai yadinga bata tausayi, ita she’s okay he doesn’t have to be going extra miles for her, sai kawai hawaye yafado mata daga idanu dasauri Hamad yace “why are you cryin…..” rungumeshi tayi dayasa yakasa karasa maganan yayi shiruuuuu kaman ruwa ya cinyesa,
ahankali Asmeey tace “thank you Ya Hamadi, babu wanda yataba bani abu danakeso kaman this, it’s so beautiful, thank uuu” murmushi yayi yaji wani dadi yadagota yace “kawo nasamiki” basa tayi yadauka yabude yasamata saikuma yadawo ta gabanta wowww! This is your thing! Yamiki kyau” wani murmushi tayi tana shafa wuyanta da sarkan, gently ya matso da kansa wajen wuyan faduwa gabanta yayi kafin ta ankara ya manna ma wuyanta kiss da necklace din, tashi tsigan jikinta yayi sosai da sauri tadan tureshi alamun bataso yadena dan jimm yayi sai yasauka daga gadon yawuce yadauko laptop dinshi yadawo gadon yazauna yajawota jikinsa ahankali sai tai lamooo sannan yashiga kunna system din yabude email din yace “read this” yasamata system din a cinyanta tafara karantawa ganin Hamad yaci wannan gasan dahar ya gwadamata yanda software ke aiki kawai saita yunkuro daga jikinsa ta taso zaune ahankali da kyar ajikinsa tadaura hannuwanta duka biyu abaki ta dukar da kanta tana wani kalan kara kallon rubutun dake system din tana karantawa in disbelief, so many abubuwa ne suka shiga taso mata especially maganganun Mom da yanda take downgrading family, especially Hamad datake kira da jobless, mental, menene, menene, wlh saitaji wani kuka mai kyau yazo mata na murna na farin ciki da jin dadi kai she’s just crying, Hamad yataso da sauri zai mata magana sai kawai tai hugging nasa so tight!
You know that feeling na you are proud of mijin daka aura! That is what Asmeey was feeling, Hamad na shafa mata baya yana murmushi cus yasan kukan farinciki ne, awani irin hankali tace “thank uuu for winning Ya Hamad! I am very happy! Very very veryyyy happy! Allah maka albarka kaji! Congratulations” Wani murmushi yayi mai sauti her prayer means so much to him and it’s special, do you how a man feels when his wife thank him for winning something? Murmushi yayi ahankali yace “thanking for marrying me despite me not having anything or given you anything! Thank you for staying with me under roof na iyayena, not all girls can do this, thank you for smiling while kina saman bike dina dudda ba mota nasaki ciki ba, I promise you I will take care of you to the best of my ability, I will give you kome kikeso, I will give you a proper wedding and komi like every other girl kinji Mrs Hamad” murya chan kasa with so much sincerity Asmeey tace “I am happy the way I am you don’t have to” anatse Hamad yace “I know! But ni I’m not happy the way you are, I am this type of man danakeso my care should reflect ajikin matata! I will give you the heaven on earth Husnah cus kin gama bani komi! You’ve made me the happiest man on earth! And u bring luck into my life, kinga yau damuka raya sunnar ma’aiki yau nasamu aiki” akunyace Asmeey ta rufe fuskanta kunya yakamata, murmushi yayi yaduko ya manna ma goshinta kiss yace “you are a special girl! Thank you for being decent! Thank you for allowing me to be the first man you know and in sha Allah I will be the only one u will know har abada! I love you Asma’u” akunyace tadago ta manna kanta a kirjinsa sai kawai ya kankameta ahaka dukansu zuciyansu na bugawa sukai shiru na kusan 5min, kafin chan ahankali Asmeey tace “Yayaa” cikin wata sassanyar murya na soyayya Hamad yace “na’am Babyn Yayaa” dan ijiyan zuciya tasauke ahankali tace “on 18th zaka tafi ka banni!”?
EPISODE 5️⃣7️⃣