Sashe 105
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Mom tashiga kada kafa, Baba yayi shiruuu yana binta da kallo shi tausayima take basa aure Rahama ne wlh dukko kudinta duktai wani iri cikeda tausasa murya yace “kinfi kowa sanin dalilin dayasa na aurar da Asma’u, ba gardama nazo muyi ba face sulhu amman idan kina ganin namiki ba daidai ba bari na miki tambaya daya kacal inaso kibani amsanta” Mom ta kallesa ahankali Baba yace “mesa kika tsani Asma’u diyar da kika haifa da cikinki?” Wani iri Mom taji taso kartai magana amman zuciya ya debeta tace “sabida Asmeey bad luck ce! Tun cikinta nadena ganin daidai arayuwana ba, na haihota the only dalili dakesa kai fada dani is Asmeey kawowa har yau sabida Asmeey ka sakeni nika saka sabida ita! Saisa na tsaneta” Baba yakalli fuskanta yana ganin tsana sosai he guess there’s nothing he can do only time can heal this hatred she has for that poor girl, yunkurawa Baba yayi zai bitterly Mom tace “kadauki y’ata ka aurama wani jakin dabban yaro mai matsalan kwakwalwa uwa uba jobless boy mara aikinyi yasamin yarinya a daki daya wanda ko nan dakin dasuke na gidan nan yafi wanda suka sata girma ciki sai hudu, look at room nasu mana yana daukan king size bed guda biyu nata da Ramla damasu Yusra but look at bukka room da aka sata akano itada miji na zama iyaye suna ciyarda su.”
Murmushi Baba yayi yadan cije lips yace “Salima kenan ba’ama Allah isgili sannan ba’ama bawa gori, Allah daya baki can give Hamad much more anjiman nan, and been quiet and shy doesn’t mean you have mental issue” Baba yadan fuzar da iska yace “tune into ko CNN kowani international news channel today or watch Microsoft broadcast today na new AI din dasuke ya talla this days I have a suprise for you, 2PM anjima don’t forget” Baba na maganan yabude kofa yafice.
Mom tabisa dawani kallo ganin sabida tayi maganan yarsa ma komar da itan dayace zaiyi baimayi maganan ba yafice kawai zuciyanta yafara tafarfasa saitaji kanta na sarawa dafa kan tayi ta gyara zamanta tahayo da kafafunta kujera tahau tana kwanciya she’s really sick, mesa Fawaz ke mata haka? He’s the only cure to her rashin lpy wayanta ta daga tai dialing number sa bayama shiga at all kaman yayi blocking dinta ko baya Nigeria ne? Ijiyan zuciya ta shiga saukewa me zafi idanunta na fito da hawaye masu dumi ta gefe batajin dadin rayuwanta karfin haline kawai dawata ce da tuni ta mutu cus a tsaitsaye a tsaitsaye ciwo take tana wajen ahaka bacci yayi awon gaba da ita wuraren 2 na rana tabude idanunta.
Wayanta ta dauka tana dialing number Fawaz again but baya shiga ijiye wayan tayi ta shiga sauke kafafunta ta yunkura zata tashi saitaji kanta ya sara komawa tayi ta zauna tamika hannunta tadauki bottle water dake wajen tabude takai bakinta ta kurba maganan Baba na fado mata dazu yanada suprise for her PM menene menene ma yace? CNN? Remote na tv ta dake nan kan table tasa hannu tadauka tana ijiye bottle water ta danna power button tv ya kunnu, TV ya kunnu tadauki remote na DsTV decoder ta chanza zuwa CNN daidai ana program din CNN da ga turawa dayawa ciki harda bill gates, Elon musk, Ambani, da other top world richest people hall din an cika makil, Mom tadan yatsine fuska tace “me mutumin nan yasa nake kallo”? Daidai mai hosting wata British woman tace “Ladies and gentlemen! Let’s welcome the star of night! Microsoft Talent Hunt Winner who design, create and invent the SOFT AI! Mr Hussein Hamad Abubakar!” Aka fara wani irin tafi camera na hasko Hamad dake zaune kan wani kujera sanye da black suit da tie awuyansa yasaka wani earplug a kunnensa guda daya wanda kaman a wajen aka başa sabida speech dazai bayar, yayi bala’in kyau yawani mike tsaye!
Mikewa tsaye Mom tayi tana zaro idanu tana wani kama kirjinta tana kallon Hamad na walking to the stage while presenter na bada short biography na rayuwan Hamad wani soft low plane music na tashi. “Mr Hamad is Nigerian born and brought up in Kano the northern part of Nigeria! He’s 33yrs has a bachelor degree in computer science engineering and MSc in software engineering and Inovation, he’s into Tech, acquired different certifications from the likes of Azure, AWS, Oracle, CSM, Sensor flow developer, Artificial Intelligence Practitioner, etc..” Daidai Hamad na karasa hayowa stage din looking handsome, charming and damn charismatic, gashinsa da coils nasa na kyalli ya tsaya elegantly ya kallo hall din, tamikamai hannu, karba yayi gently suka gaisa ta matsamata gefe ana tafi ba kakkautawa…. Dawani irin sauri Mom ta dauki wayanta har duhu duhu take gani ganin kaman karyane abinda tv ke nuna mata tashiga Google tay typing “Microsoft talent hunt winner” kawai taga hoton Hamad da kudin dayaci kimanin 500 million dollars kudin Nigeria 777 billion naira kawai waya ya kufce daga hannun Mom kanta na juyawa tana ganin duhu duhu, kirjinta nawani irin bugawa na bakin ciki da azaban hassada ta tafi luuuuuuuu ta zube kasa bata sake sanin inda kanta yake ba jini ya buga.
EPISODE 7️⃣2️⃣