← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 161

Sashe 34

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Juyowa Mom tayi taga Ammi da Mamie na magana tareda su Mama wanda akan girkin dasuke yi ne tawuce su abinta tashige bata ko kula any of them ba dudda Mamie was trying to talk to her.
Side dinta tawuce tana bude kofa Aya tace “Mom wat is Fawaz doing da Asmeey? Mom kin manta all his history ne? What if yabata ta”? Karasawa tayi tasami waje ta zauna tace “idan ta baci daman chan tanada niyyan baci ne, lokacin da Fawaz yayi kudirin miki wani abu ai hakan bai faru ba sabida baki da niyyan bacci” dasauri Aya tace “but Mom Faw……” “Ke!” Mom ta daka mata tsawa dayasa Aya tayi shiru, Mom tace “ki kama kinki kiyi abinda yakawo ki nan else that’s the door kibarmin gida” Mom ta nuna mata kofa shiruu Aya tayi ahankali tace “yakuri Mom ya salla ya kowa?” Ahankali tace “lafiya lau” Aya tayi shiru tadai daure tana jefoma Mom hira daya daya tana bata amsa har daga baya Mom tasaki jiki.
**
Tunda ta shiga motar kawai wani tsoro ya shigeta from kamshin da motan keyi na room freshener ko na menene was giving her anxiety suna fitowa saitaji gabanta na fadi, number 1 bata taba kula maza ba ita mata isa? With Mom akanta and lecturer ce a university nasu akuma department dinta even when bata da lectures she’s going to office na Mom sannan Mom checks her phone, ko wani be it Malam’ı ko student na nuna mata alamun so banata basu chance cus she knows wacece mahaifiyarta so bata taba saurayi ba saidai taga na yayinta dana Ya Ramla not her so balle ma ayi maganan ta shiga motan wani har suna fita to God knows where, abinda ke karasa gabanta na faduwa is also yanda yakama mata hannu yana tabawa agaban Mom baiji tsoro ba and Mom tagani she said nothing har anasa tana zama kusa dashi ana ciremata gyale, she wished Baba will appear and stop this outing rawa kawai hannayenta keyi tana wani irin numfarfashi kaman yana shirin daukewa tafara fidgeting fingers nata hannayen na rawa tajuyar da kanta tana kallon glass na mota, saukan hannunshi taji kan hannayenta data dunkule waje daya tana fidgeting akan cinyanta hakan yasa da sauri tajuyo ta kalli hannunshi daya daura kan nata sannan ta kalleshi wani murmushi yasakin mata sannan ya maida idanunshi kan hanya yace “relax you look tense you are with mijinki not dodo I’m your husband” zare hannunta tayi dasauri hakan yasa hannunshi yafadi kan cinyanta sai kawai yawani kama cinyanta ya matse yace “damn! Jikinki kaman cushion bala’in taushi” ture hannunshi tayi daga jikinta kaman zata fashe da kuka tace “stop touching me” juyoda uskanshi yayi ya kalleta jin tone nata kaman zatai kuka ta dauke kai yace “Wifey kuka zakimin dan na taba ki niba mijinki bane? Kawai daurawa yarage ko yau nagayama Mom I want it zata Iyayi idan naji bazan iya jira har sai bayan law school ba so relax banson rigima da gardama please” yakarasa maganan sounding serious dayasa Asmeey tasake tsorata yadan juyo yakalleta yayi murmushi yace “I love this clothes especially dinkin da akamiki I love yanda your things ke showing sosai ta sama” yanuna boobs dinta hakan yasa Asmeey tawani matse kanta jikin kujera taja gyalenta tana wuyanta da kirjinta da kyau bakinta yafara rawa sai kawai tafashe da kuka ahankali tace “ni dai ka maidani gida I don’t feel well” waigowa yayi ya kalleta ganin yanda take wani irin kuka kaman marainiya lips nata na rawa ta kankame gyalenta ajikinta gamgam ta shake wuyanta dukta tsorace yasa yace “what is this? Are you seriously crying kaman na satoki bayan da consent din mahaifiyarki nafito dake? I know yarinya ce ke har yanzu but what is this? Kina tareda mijinki kinamai kuka amaidake gida sai kace wata little baby” yasake kallonta ganin da gasken gaske kuka take yasa ya gangara gefen hanya ya kalleta ahankali yace “Wifey ni mijinki ne, iyaye sunsan da maganan aurenmu, sabida Mom tace bataso ina damunki sosai cus of school yaune rana na farko danake zuwa wajenki harma na daukeki mu fita amman shine kikemin kuka okay bari na kira Mom na sanar da ita” dasauri Asmeey ta kalleshi tace “dan Allah kada ka kirata” dakatawa yayi yakalleta ranshi adan bace yace “then ki share hawayen nan kidenamin kukan banza ba satoki nayi ba and kinji Mom kafin 7 magrib an maidake gida this is just some minutes after 2” gyadamai kai tayi ahankali takai hannu tana share fuskanta murmushi yayi yace “good job Wifey, my beautiful Matar sunna yauwa muyi sauri muje” ya kunna motan yaja motar gaban Asmeey sai bugawa yake.

Almost 12mins suka bata sukakai wani hotel mai suna Bigboyz hotel, parking yayi yana murmushi yace “this is my hotel ban dade da budewa ba last month, akwai hadaden dinning services, muje muci abinci” ahankali kanta akasa tace “banajin yunwa” jiyayi ranshi yabaci cikin kakkausan murya Fawaz yace “yanzu naga dalilin dayasa uwarki ke cemiki dakikiya jaka!” Dago kanta ahankali Asmeey tayi ta kalleshi, rufeta da fada yayi kaman ubanta yace “ni mijinki ne har gidanku ke har dakin Mamanki nazo na daukeki muka fita yes of course nasan kinacin abinci agidanku nakawo ki restaurant ko bakijin yunwa zuwa ake my dear, don’t be a fool tashi muje kona kira Mom and tell her everything you’re doing tunda muka fito” sosai Asmeey ke kallonshi bayan hannu tasa ta goge hawayen daya zubo mata da sauri hakan yasa yadafe kai yace “ohh no is this how hard dating small girls is? Cus menene yarinyar nan takemin haka har kaina yafara ciwo? Ya kikeso na lallasheki okay idan na rungumeki will it suffice?” Ganin Asmeey taki kallonshi bayan hannu tasa tana goge idanu yasa yabude kofa yafito yarufe yazagayo ta kofan da Asmeey take yabude kofan dasauri tajuyo shigowa yayi kai tsaye zai rungumeta baya takoma dagudu tace “wayyooo Allah na” tsayawa yayi yace “toh taso muje” Gyadamai kai tayi ya matsa gefe saukowa tayi ahankali ta kankame gyalenta maida kofan yayi yarufe yakalleta yanda tajuya sai kawai yasa hannu yakama hannunta dasauri takalleshi tashiga kokarin fizge hannunta takasa sai kawai yashiga tafiya da ita hakanan tabishi, Reception din suka shiga da akwai few people aciki yawuce da ita elevator wajen da sauri suka shiga ciki yarufe kofan fizge hannunta tashigayi yakalleta yahade fuska cus ranshi yasoma baci yace “banson gardama banson gardama Asma’u last warning” sosai taji yabata tsoro cus sai fuskanshi yawani juya kaman ba nashi ba kaman na wani mugu kaman ba Fawaz din dataga yanata murmushi dazu a falo kaman bawan Allah ba, tsorata tayi ta fizge hannunta daidai kofan na budewa sunkai 3rd floor din ta dake da karfin hali tace “bazan bikaba ni gida zani” takoma baya gabanta na faduwa yahade rai kawai ya fizge hannunta ya fincikota tafito kawai ta kurma ihu. “Wayyyoooo somebo……” duka Fawaz yakaima bakinta sai jini a lips dinta ta tsaya tana kallonshi jikinta na rawa cikeda karfin hali tasake bude baki zatai ihu tana komawa baya zata gudu ya fizgota yasa hannunshi ya danne bakinta yashiga tafiya da ita tana tirjewa zuwa dakin Room 414 yasa hannu daya yaciro key yabude kawai yawani kalan jefata ciki ta fadi akasa.

WAYYYOOOO!

SEE YOU MONDAY😎
💫UWA KO UKUBA?💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣4️⃣
Chapter 34 · 0% Book details