Sashe 104
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gida sukakai security yamai sallama bayan yakawosa har gaban dakinsa Hamad yamai godiya yashigo kayan jikinsa yarage saiya zauna akan kujera ahankali yayi screenshot na alert din yashiga watsapp yaturama Ya Mustapa yakirasa watsapp call wayan na gabda katsewa Ya Mustapa yadauka anatse yace “Hamadi naga hotunan u look good Alhamdulillah! And u speak so well Goodjob!” Ahankali Hamad yace “Yaya sun biyani I sent you the screenshot, inaso naturo maka kudin gabaki daya yanzu” dan murmushi kadan Ya Mustapa yayi yace “so kake EFCC su bincike ni?” Hamad yayi shiru baice komiba, ahankali Ya Mustapa yace “this is your money Hamadi! Your hard earned money hold kudinka and enjoy kudinka!”
EPISODE 7️⃣0️⃣
Shiru Hamad yayi jin abinda Ya Mustapa yace kafin ahankali yace “Yayaaaa” Ya Mutspa understand Hamad so well hakan yasa ahankali yace “tell me wat is ur plan akan kudin”? Dan ijiyan zuciya ya sauke ahankali yace “inaso nayi renovating gidanmu mu gyara gidan gabaki daya, sai business din Abba shima mu samai kaya mu gyaramai shago akasuwa” ahankali yace “inaso kamana establishing company na dukanmu mufara business, sai inaso kasayamana fili dazamuyi kaman 5 terrace more like a mini estate kowa na flat dinsa inaso dukanmu mu zauna tare, our children should grow up together, Ya Abdullahi nakeso yayi handling harkan ginin gidanmu da renovation na gidanmu tunda he’s good with those kind things da design, Yaya kai I want you to be in charge of the company dazamu bude saikaje China for survey and know wani business zamuyi, Ya Faisal nakeso yayi handling mota, I want to buy car for Abba da Mamie” yadanyi shiru saikuma ahankali yace “I want to buy car for Matana, saikuma ku” dan murmushi Ya Mustapa yayi jin Hamad na addressing Asmeey as matarsa wato kunya tasoma raguwa, ahankali yace “i want Mamie tahadama ni da Ya Hameed akwatin auren mu, but wedding din should be towards sanda gidanmu zai kammala, I want our house project yafara as soon as possible gobe ma idan za’a samu land asaya ko Yaya”? Gyadamai kai Yaya Mustapa yayi yace “okay” ahankali Hamad yace “I will buy MacBook and other things from here na aiko Yaya is for my wife zata fara rubutu” dan murmushi Ya Mustapa yayi baice komiba, anatse Hamadi yace “Abba da Mamie da Matana and su Anty Asiya suje Umara sai afara aikin gidansu Abba suna Umara ko”? Ya Mustapa yace “tom” Hamad yace “inaso a gyara masallacin anguwan mu, then kukai abinci and clothes gidan marayu akai ma asibiti kudi, kabama su Baba da Kawu kudi, with Munir and my other cousins Yaya kai zakayi komi, bayan su Mamie sun dawo daga Umara inaso every Friday ana abincin sadaka” murmushi Ya Mustapa yayi yace “toh Hamadi” he’s just so proud of Hamadi kudinsa dayawa billion dubu dari bakwai duka abubuwan nan dazaiyi ba lallai sumaci up to billions ashirin ba wai that is harda kampanimsu ma, anatse yace “I will seat with Yayyinka let’s make quotation na komi Hameed will be good at that shine sarkin lissafi sai musan nawane kudin yakama”gyadamai kai Hamad yayi, Ya Mustapa yace “go and rest we will talk later” ya katse wayan, yanada current account kawai yana office nasa yaga alert na 200 Billion Naira sai yaga kaman account dinsa na rawa ma ohh Allah kenan! Wai Hamad ne yayi kalan kudin nan dahar yana iya turo billion dari biyu ohh Allah! Message yama kanninsa yace “su zo gidansa akwai meeting bayan magrib” bayan magrib duk sukazo Anty Asiya na ciki Ya Mustapa ya sanar dasu komi da kudin da Hamad yaturo dukansu suka karni wayansa suna ganin alert din sai sukahau rawa Hameed yace “wlh gobe zanyi resigning daga bank dinnan” Faisal yace “nima” Abdullahi yace “ni da zan fara project na gida my first official project nawa banawasu ba ai resigning yakamani” murmushi kawai Musty yayi yana kallonsu yace “ku zauna let’s have calculation” nan suka fara, Abdullahi nada masu duba fili yakirasu gobe zasuje, Faisal nada masu saida mota Ya Hameed he knows harkan Umara yanada babban aboki agent nan da nan ya karbi kudin Umara wanda na manya zasuyi VIP 8million each, su goma harda Baba da Kawu banda matansu sabida ansan Mama na ganin Asmeey Mom kaman taji, Hameed ya karbi 80M na Umaransu ohh wai kudin Hamad ake rarrabawa haka, bawasu extra vagrant car za’a saya ba, Asmeey as per wife of owner Benz suka sayamata latest mai kyau yar 15M, sai Baba bayason wata flashy car Camry aka sayamai ta 13M, Mamie ta 13M itama sai şu Hameed irin Benz din Asmeey yakeso, sauran yayyin sukasai Toyota masu kyau suma Ya Mustu shi bai sayaba mitansa is very okay Faisal ya karbi kudin motocin sis wajen 12 aka gama komi kowa went home happy.
Driver sa Hamad yakira yazo yadaukesa Apple shop yaje duk wani abu na Apple saida ya siyama Asmeey, laptop, iPad, headphones, pen, charger, case, watch dakuma waya 16pro max yabita kudin komi yafito, sai kawai yasaki kanshi da shiga wani Dior shop yasaya mata jaka da takalmi fa kayan makeup da turaruka na doir, driver yakaisa wani delivery company yatura kayan Nigeria kano to Hameed danya karba yakaimata yawuce yakoma gida.
***
Yau Asmeey tadanji sauki Alhamdulilllah, saidai tayi zuru zuru ta rame, everyone is taking care of her agidan nan, ganin Munir kuma make her extremely strong at least ba ita kadaine karama a gidan ba, tana zaune a dinning itada Munir suna gyarama Mamie wake yana bata labari Mamie kuma na kitchen tareda mai aiki waya Asmeey dake wajen yahau ringing Snapchat call dan Munir yamata komi, dasauri ta kalli wayan dan Ya Hamad kadai ke kiranta kafin tamayi wani abu Munir yace “Oga ya kira iyyeee see blushing” dasauri ta dauki wayan tana hararansa tawuce dakin Gwaggo tabude kofa tamaida tarufe tadauki wayan takai kunne da yar karaman murya tace “hello”
EPISODE 7️⃣1️⃣
Dan ijiyan zuciya Hamad ya sauke jin muryanta tun rannan nan sai yau yake kiranta, cikin daddaddiyar murya yace “my baby” gyadamai kai tayi ashagwabe tace “ina kwana” ahankali yace “lpy lau, how are you?” Murya chan kasa tace “fine” tai shiru chan tace “Ya aiki?” Ahankali yace “Alhamdulillah! Kinci abinci?” Gyadamai kai tayi tace “eh kaifa?” Ahankali yace “nima naci” shiru suka sakeyi, murya chan kasa Asmeey tace “inaso naje nai kitso Yaaya” dan shiruu yayi chan yace “okay i will asked Ya Hameed yakaiki saloon on Saturday, yace yanaso yakaiki wajen Zee, do you want to go?” Gyadamai kai tayi tace “eh” anatse yace “tom kije na yarda” ahankali tace “Ya Faisal ya karbi passport dina dazu da safe” gyadamata kai yayi yace “okay” murya chan kasa yace “i miss you Asmeey sorry ban kiraki jiya ba” hawaye taji yazo mata da sauri tashare tai shiru batace komiba, murya chan kasa yace “an biyani jiya” wani murmushi tayi sosai tace “congratulations Yaaya Allah sa albarka” murmushi yamata yace “Ameen write everything kikeso and send to me okay”? Gyadamai kai tayi ahankali tace “tom” bayason yagayamata she’s going for Umara, or car or her laptop is suprise maybe gifts din suyi cheering nata up and lift her mood, ahankali yace “I have to go now, saina kira anjima take care ko”? Ya Hamad baida yawan magana idan yakira tanaso suyita hira kaman karya kashe but Ya Hamad bai iyaba, highest 2min-3min yagama magana, bayan hannu takai tashare fuskanta tace “tom bye” ta katse wayan saikuma tafashe da kuka kaman taita ihu she’s missing him sosai but it seems shi baya missing nata ta aikinsa yake.
***
Mom takoma Kano but as usual bata kula kowa ta lura Munir baya gudan kuma tasan sunyi hutun school girman kai yahanata ta nemesa kota kirasa dudda taga calls nasa kwanakin baya datana Kano but bata dagaba yau tanaso taje gidan Hajiya Ramatu da Yamma ta nemi Fawaz cus fadansu is turning into another thing damuwa yamata yawa sai rama take ga BP dayaki komawa yadawo daidai tana zaune adaki akai knocking tai shiru Gambo kadai ke shigowa side dinta gyaramata itakuma sallama take bude kofan akayi Baba ne yana sanye da faran shadda yaci Babban kaya ya tsare Mom da idanu dayaga ta ramemai a idanu she looks sick ma has been sick all this while saisa bata gida, dudda kalan laifuffukan datamai saiyaji tabasa tausayi.
Dudda ta karbe gidan the fact that duk haukanta batace subar gidanba shows da ragowan Imani a ranta, maida kofan yayi yarufe yashigo falon Mom dataga Baba yamata wani kyau tadauke kai daga kallonsa batare data gaidasa ba tana tuna marin daya mata da aurar da Asmeey dayayi without gayamata, zama Baba yayi kujeran dake facing nata yace “ina kwana Salima?” Shiru Mamie tayi kaman bazata amsaba tadaure tace “Ina kwana Baban Aya” Dan murmushi kadan yayi yace “lafiya kalau dafatan kin tashi lpy” gyadamai kai tayi tana kallon gefe duk sukai shiru sai chan Baba yayi dan guaran murya yace “tunda kinfi karfi kizo kibani hakuri nina biyoki inaso mu ijiye fadan nan na maidaki yanzu dakinki dudda kina ciki but nadai maida aurenmu” dan boyayyen ijiyan zuciya Mom tasauke dan tana son aurenta amman azahiri tace “bayan kagama cimin mutunci, ka mareni a bainar jama’a, ka aurar da diyata batare daka sanar dani ba”