← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 142 OF 161

Sashe 142

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abba yace “kunga likitan” Ya Mustapa yace “yes an sallemsu but sai gobe zasu tafi, za’a dinga zuwa gasa mata kashin agida, Abba Mamie Aya kumu tashi mu zagaya asibitin” dasauri Hamad yakalli Ya Mustapa Mamie tace “aiko iyakata dakin na waje na shiga mota shikenan ban taba zuwa wani waje adakin ba gasa babba” Ya Aya ma ta tashi su Munir suka tashi duk suka fice Hamad yazo Ya Mustapa yace “Asmeey kadai za’a bari adaki? Stay back my friend” yasa hannu yaja kofa duk suka wuce Hamad ya tsaya awajen saida yadena jiyo muryansu sannan yajuyo yadawo cikin dakin yazo bakin gadon ya zauna ahankali hannunsa yasa yakama hannun Asmeey yarike gently Asmeey tabude idanunta ahankali tadaura akansa dan duko da kansa yayi saitin fuskanta murya chan kasa yace “I’ve missed your voice, kimin magana” murya chan kasa dake fita yar kadan tace “Yayaaaa” wani yirrrrr tsigan jikinsa yatashi murya chan kasa yace “I love you Husnahhh” yayi maganan yana daura bakinsa kan nata yafara kissing sosai yana sauke ijiyan zuciya dasauri dasauri bargon dake kafafunta yajawo yarufa musu har kai sannan dawani irin sauri yasaki bakinta yadaga riganta sama yakai bakinsa kan nononta, rabon Hamadi dayasha nonuwan nan ko yataba su harya mance, guys Hamad is horny da abun kaman yasoma tabamai kai nono kawai yasamu but baimasan meyake ba yama manta ina yake, zuke mata kan mama yake, jikin Asmeey bari yake sosai her body is not use to it again, so take tama tureshi yadena cus bataso ko kadan takasa and nonuwan ma ciwo suke mata sosai, gabansa Hamad yashiga cirowa ahaukace daga cikin wando yama manta door is not locked so kawai yake yacita at all cost ya zubar da this particular water daya hanasa sukuni, wani tsoro yashiga zuciyan Asmeey hannuwanta suka shiga motsi tana tureshi amman baya bari saima wandonta daya fara kokarin ja kasa da kyar Asmeey tadaga hannunta ta danna wani danger boturi machines suka shiga kara sosai but Hamad baijiba yaja wandon kasa yazare yakai gaban gindinsa wajen, Asmeey da kyar tace “Yaaay…..” daidai ana knocking kofan wani irin dagowa Hamad yayi yakasa jaye gabansa dake saman gabanta precum na diddiga tsabagen how horny he’s, sake knocking akayi da kyar yadan dago yasa hannu ya maida gindinsa wando yana sauka daga gadon jiri kawai ya debesa…….
EPISODE 1️⃣2️⃣1️⃣

Mugun jiri ya debesa zai fadi nurse na shigowa, dafa bango yayi gaban Asmeey yayi mummunan fadi yabama kofan baya yana wani irin huci jikinsa na shaking idanunsa nadan juyawa nurse takallesu ganin patient din is fine, da kyar Asmeey tace “fru….it” tsayawa Nurse din tayi takalleta saikuma tace “okay lemme ask them to bring for u” tawuce ta fita Asmeey tasauke riganta kasa tacikin bargo taja wandonta sama takalli Hamad har lokacin yana ahaka ga idanunsa akulle jikinsa na rawa ya manna gabansa jikin bango kai Hamad na wahala, ahankali tadaura hannunta saman nasa, bude jajayen idanunsa yayi da kyar saida ta firgita idanunsa kaman jini ya zauna ahankali yarike hannunta yakai fuskansa sai ijiyan zuciya yake saukewa yayi shiru gabansa amike ahaka wajajen 10mins yajuyo hayyaniyan yan gidansu kawai yatashi yafada bayi yarufe, itama Asmeey tai kaman tana bacci ahaka suka shigo, suka zazzauna ganin tana bacci, chan Hamad yafito yazauna yana danna waya Mamie tace “meya sami idanunka haka?” Ahankali batare daya kalli any one of them ba yace “gashi ya shiga shine na wanke” Mamie tace “yafita?” Gyadamata kai yayi baiyi magana ba aka cigaba da hira.

Sai dare duk suka tafi, yau monday yau yanada office but he had to call them yagaya musu bazai shigo da wuri ba da sassafe yazo hospital din tareda Ya Mustafa sauran suna gida idanun Asmeey biyu Ya Aya ta shirayata cikin wani simple black abaya ta yana mata dankwalin akanta tayi wani irin kyau da Hamad ya kalleta saida ya dauke kai cus gabansa zai iya mikewa yakaraso cikin dakin Ya Mustapa ya gaisa da Aya, yakalli Asmeey yace “ya jikin patient?” Murmushi kadan tayi tace “fine” Ya Mustapa yayi clapping yace “yayy voice nata is gradually coming back, are you ready to go to your home?” Gyadamai kai tayi alamun “eh” Hamad yashiga gungurata su suka kwaso yan kadan kayansu dan jiya an tafi da most suka wuce waje sai kallon ko’ina Asmeey take asibiti kaman wani turai ohh turai ne fa mota suka wuce, gently Hamad yadauketa dan kallon fuskansa tayi shima kallonta yayi cikeda so saikuma yadauke kai Aya tashiga dayan side din shima ya shiga bayan Ya Mustapa yashiga gaba driver sa yaja motan, ijiyan zuciya Asmeey tasauke awani irin hankali ta daura kanta jikinsa, ijiyan zuciya Hamad ya sauke Asmeey na naman halakasa, awani irin hankali yakai hannunsa yakama nata yadan kalli Ya Aya bata gansu ba wayanta take dannawa har sukakai gida suna ahaka, parking akayi Hamadi yafito yadauki sabon wheelchair dasuka saya daga booth yazo ya ijiye yasa hannu yadauki Asmeey yasata akai ta sauke kanta kasa sabida Ya Mustapa da Ya Aya suka wuce suka shiga elevator Asmeey sai kallon gidan take, sama suka wuce har floor nasu Ya Mustapa yabude kofa ahankali, Baba Asmeey tagani rike da cake a hannunsa an rubuta Asmeey at 22 ga candle akai dakin anyi decorating da balloons sun sassaka hula sukahau tafi suna happy birthday Asmeey Happy Birthday Asmeey! Happy birthday Happy Birthday happy birthday Asmeey! Shiru tayi tanabin kowa da kallo na dakin yanda suke murmushi sosai suna clapping suna mata waka sun sassaka birthday cup cap akai especially Baba cus bata taba celebrating birthday ba, wani abu taji yataso mata kawai saita dago hannuwanta sai kuka Baba yataho dasauri yana dukawa gabanta yace “no more kuka yanzu ya isa ya isa, you’re 22yrs yanzu ko an adult goge hawayen” yayi maganan yana sharemata hawaye Baba yadaura mata cake din kan cinya yace “blow the candles” Hameed yace “make a wish kafin kiyi blowing” kallonsu tayi saikuma gently tadago kanta sama takalli Ya Hamadi dake tsaye bayanta da idanu ya gyadamata kai dawo da kanta tayi kasa saita lumshe ido azuciyanta tace “Ya Allah kabani another ciki na haifi Baby lafiya, Ya Allah kabarni da Ya Hamadi har aljanna, Ya Allah bless my home, protect me, my husband and all my love ones and my sisters, Ya Allah distance me from that evil woman and grant me happiness everlasting one” tabude idanunta ahankali sannan tai blowing candle akahau tafi Baba yasamata karamin rubber knife a hannu yace “yanka”yanko cake din tayi tadauka takalli Baba saita samai abaki murmushi Baba yayi tadan dago kanta takalli Hamadi saikuma tasauke kanta kasa cike da kunya Hameed yace “wooo woo wooo to kai Hamadi baka gane kaitakeson bamawa ba” awani kunyace Hamad kawai yasaki keken yawuce yafice abinsa yatafi office anamai dariya Ya Mustapa yashigo da ita dakin kowa yashiga cin cake kafin kowa na dakin yabata gifts.
EPISODE 1️⃣2️⃣2️⃣

Har dare duk ana gidan anci ansha itama Asmeey was very happy tana gida har wani karfi karfi taji dudda she’s worried Hamad bai wani zauna cikinsu ba cus sai bayan asir tadawo salla kawai ke fito dashi dan anan falo ake jam’i itama daga zaune take salla.

Wuraren 10 suka tafi Hamad ya sauka kasa rakasu Aya da Mamie aka bari agidan Aya takai Asmeey bayin dakinsu ta taimaka mata wajen wanka, Hamad yadawo gidan yarufe kofa, dakinsa yawuce he thought zaiga an kaimai ita daki ganin bata dakin sai yaji ransa yabaci sosai wlh, bayi yashiga yayi wanka yafito yayi turning room heater on cus sanyi sosai minus -2 degree suke, zama yayi abakin gadon yana bala’in huci.

Wanka tafito Ya Aya ta shiryata cream tasha tasamata body spray tasaka wani dan gown na bacci Aya tace “bamu da wajenki adakin nan muje kije dayan dakin” akunyace Asmeey tadan saci kallon Mamie dake magana da Ammi awaya tadan kalli Ya Aya saikuma Asmeey takama hannunta tarike alamun kaman tanaso tamata magana but tana kunya, ganin haka bude kofan Aya tayi ta gungurata suka fito ta maida kofan tarufe sukai falo gently taduka tashafa kanta tace “menene?” Dan shiru Asmeey tayi maganan na mata nauyi, ahankali tace “Yaya zaki cemai karyamin wani………uhmmmm” takasa maganan kanta na kasa, Ya Aya anatse cikin yar karaman murya tace “why? Asmeey kinji sauki! The only matsalan ki yanzu is kafafu suma nan da 2days zasu mike sanyi sukayi menene abin bata lokaci? Mijinki yayi namijin kokari watansa nawa rabansa dake? Ke baki gansa ba babu natsuwa ajikinsa?” Shiru Asmeey tayi takasa magana, hannuwanta Aya takama ahankali tace “Asma’u” dago kanta ahankali Asmeey tayi takalli Ya Aya, ahankali Ya Aya tace “I know you’re scared!But look at inda kike!” Tanuna gidan tace “you’re in an entire different world, nobody is going to hurt you again, it’s Hamad! He’s your husband! Please do this for him! This is the least he deserve from u after all the hurdles he’s gone through sabida ke kinji” gyadamata kai Asmeey tayi gabanta na faduwa Ya Aya ta tashi ta tura kujeran ahankali suka wuce wajen bedroom nasa Ya Aya tai knocking tace “Hamadi fito ka shiga da Asmeey saida safen ku” tajuya tai hanyar bedroom nasu tabude kofansu ta shige daidai Hamad na bude kofansa hada idanu yayi da Asmeey data sauke kanta kasa ahankali tana wasa da fingers nata dukowa Hamad yayi gently yasa hannu yadauketa daga kan kujeran chak gabanta yayi bala’in fadi, ijiye wheelchair yayi anan gefe yakashe wutan falon gabaki daya sannan yabude kofan dakinsa yashiga ciki sai kallonsa take wucewa gaban gadon yayi ya zaunar da ita ahankali tabi dakin da kallo dakin ya bala’in hadu wani karamin slice na cake tagani ga candle akai acikin paper plate yadauka yazo gabanta da lighter ya kunna ahankali yace “happy birthday to my better half! Mrs Hamad!” Dan murmushi tayi daya karama fuskanta kyau fararen hakoranta na bayyana ta hura candle din tasa hannu ta gutsiri cake din takai bakinsa ahankali yabude baki tasamai aciki shima ya guntdura yakai mata baki tabude taci murya chan kasa yace “I love you Asmeey!”
Chapter 142 · 0% Book details