Sashe 158
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
***
Ahankali Asmeey ke bude idanunta kadan kadan dake rawa sosai hannu taji saman kumatunta ana shafawa karasa bude idanun tayi Hamad tagani dab da ita yana sanye dawani black jacket yana kallonta sosai cikeda damuwa hannunsa daya kan kumatunta dayan hannunsa kuma rike da hannayenta, taga bakinsa yayi motsi but batajin abinda yake cewa all that is going on a mind dinta is admiration now this is the man datake so the only man a duniya dake bata wani kalan softest look, coolest look and geninue love look, this is her husband! Yaya Hamadin ta all she wants right now is a hug from here, hawaye ne suka gangaro hada gefen idanunta tana kallonsa hannu Hamad yasa ya share saiya duko yana kaman leka fuskanta hannaye tadaga tawani hugging nasa tsantsam ajikinta tafashe da kuka sosai, lumshe idanu Hamadi yayi yayi hugging nata back ahankali yana patting back nata murya chan kasa yace “it’s okay I’m here now” cikin wani kalan murya da batada karfi sosai tace “let’s go back to our house a DC! I don’t wanna stay here Yaya! I don’t wanna see that woman she’s scary! Take me home” lumshe idanu yayi yace “I need you to calm down Asmeey so that our baby will not get hurt” duk kukan datake sai yaji ta dakatar da kukan tadan rage yanda ta kankamesa hakan yasa yadan dago kansa yakalli fuskanta kaman yanda take kallonsa da kosawa ya maimaita abinda yace hannunsa yakai yataba cikinta yamata wani heartmelting smile yace “harna sake dirka miki wani cikin my brothers are calling me sharpshooter kekuma sharptaker” wani kai hannuwanta tayi kan fuskanta tarufe cikeda kunya tawani washe baki chin to chin zuciyanta namata wani dadi dukowa Hamad yayi ya manna ma hannayen kiss yace “Alhamdulillah Allah bless us yet again with another Baby! Indeed Allah is the most Benevolent Beneficent and the most Merciful! Ya Allah na gode maka, I’m not just good at sexing Asmeey harda iya mata ciki” akunyace akuma shagwabe Asmeey tace “Yayaaaaaaa” murya chan kasa yana kwaikwayenta yace “wattttttt?” Murya chan kasa tace “I’m shy! 🙈 kadena sa inajin kunya” yana murmushi yace “kika dinga korana kina banso banso I should give u months dana baki months da yanzu bamu samu baby ba, but see now dan haka don’t ever say no to Papi”dan bude idanunta tayi kadan ta kalleshi saikuma ta dauke kai tace “muje gida muyi….” Dasauri yazaro idanu nit believing wat he just heard yace “mene?” Juyawa tayi da sauri ta kife kanta a pillow tace “ni kamin! Inata tunanin abin kwanan nan, uhmmm I want” wani kwashewa da dariya Hamad yayi sosai kaman boss Asmeey tajuyo ta kallesa he’s laughing sosai fa looking very happy har cikin ranta tanaji kaman ta hadiyeshi wani burgeta yake murya chan kasa tace “Yaya I love you!” Chak ya tsayar da dariyan yajuyo ya kalleta yanda take kallonshi saikawai yace “ohh my Baby I love you toooo Asmeey I love this new you” yayi hugging nata, knocking kofan akayi ana budewa atare ana shigowa Hameed ne rike da basket Zeezee tama Asmeey breakfast
Akunyace Asmeey tayi baya zata fice Hamad yariketa yace “kunyan mara kunya asara ne” wani shegen kallo Hameed yamusu Asmey taboye fuskanta a kirjinshi ya ijiye yace “kumadai she’s on bed rest” wani kallo Hamadi yamai Hameed yayi dariyan mugunta sabida shi yasan meyake nufi da abinda yafadi Hamadi ma sarai yagane but Asmeey bata gane ba, Hamad yadauka zai fita kawia yaga Hameed yaja kujera yazauna Hamad yahade rai ya kallesa irin me haka ana haka saiga Ya Mustapa yashigo ahankali suka saki juna cikeda respect Ya Mustapa yayi kaman bai gansu ba yazo yaduba Asmeey yace kufito boys gynea ta zata zo dubata fitowa waje sukayi Hameed yace “kasan mother Inlaw ka na wajen asibitin nan zaune kaman mai bara kuwa?” Kallonsa Hamad yayi, Hameed yace “I’m sure awaje ta kwana, probably taga sanda aka fito da Asmeey she knows inda Ya Mustapa ke aiki dole tazo, but wats the meaning of her coming? So take takarasa zubarma da yarinyar ciki yarinyar is terrify of seeing her, nifa nakasa kulata dan zan iya shaketa Hamadi!”.
EPISODE 1️⃣4️⃣5️⃣
Shiru Hamad he knows ya tsani matan har ankai point din daya taba daura mata gun akai, looking back akwai so many things he learnt from Ya Mustapa, akwai kalaman da Ya Mustapa ya gayamai da har yau bai manta ba tun zamanin dasukai that first fight da Asmeey, he loves Asmeey so much with everything in him and this love Allah ne ya dauramai, koba komi Mom taci darajan yarta dayake aure, he hates her fa! She killed his child! Matarsa is like this because of her but then she gave birth to the woman he loves the most in his life! Dan haka taci moriyan haka, ciwo na kan kowa he can let her rot like this, ijiyan zuciya ya sauke yakalli Hameed yabasa hannu yace “give me ur car keys” ba musu Hameed yabasa, ahankali yace “stay here with Asmeey make sure taci abinci” gyadamai kai yayi yace “ina zaka gida?” Girgizamai kai yayi alamun no sannan yawuce yashiga motan Hameed yaja yafito daga asibitin ya kalli Mom dake zaune awajen kaman gurguwa ga yan kudade an jefamata akan hijab dan some thought mai bara ce, kashe motan yayi yafito yataho wajen ya tsaya tundaga kan designers gucci palm dake kafansa Mom tabi da kallo har zuwa fuskansa Hamad ya chanza fatarsa is screaming I’m rich now, yakara kyau da girma, faduwa gabanta yafara sosai tana wani mugun shakkansa da tsoro tadauka zai mata rashin mutunci kafin tai magana ma saitaga ya duka kudaden dake saman hijabinta yasa hannu yadauka batare daya kalli fuskanta ba cus baiso yatuna abubuwan datamai ya ijiye kudin a gefe kawai yasa hannunsa yakama hannunta yace “stand up Mom nakaiki hospital and get checked” kasa motsi Mom tayi kaman an kafata shiya dagata tana takawa da kyar tana kallonsa yawuce yakaita mita yabude baya yasata yarufe yashiga gaba yaja yafara tafiya anatse yace “kinci abinci”? “Ahh….” Saita kasa karasa maganan tafashe da kuka tace “Hamad dan darajan Allah kayafemin kayaku……” “It’s okay! Ya katseta cus baimaso, yace “na yafemiki just focus on your health” yayi parking gaban wani eatery yasayo mata abinci ya ijiye mata yakoma gaba yaja motan Mom tabude abincin ahankali kusan 2days ba abinci acikinta sai ruwa wani babban private asibiti yakaita sharp sharp aka karbi Mom yabiya kudin komi, private asibiti ne no much hassle cityscan aka mata aka gano problem nata she needs urgent surgery na ayanke kafan Hamad yayi shiruuuu tama basa tausayi doctor namata bayani inba hakaba duka kafanta zai rube yakalli Mom anatse yace “I will be here! Don’t be scared” kallon Hamad tayi da ada za’a gayamata wata rana zaizo da Hamad shine mai cetonta da bazata yarda ba but gasanan, yarda tayi tai signing form din akai admitting nata gobe zasuyi aikin Hamad yakira Mamie yagaya mata yana neman wacce zata zauna da Mamie a hospital he will pay, Mamie tagayama mai aikinta nan da nan tace yayarta bazawara zatayi daman bata aikin komi tana nema aka kirata ta tafi asibitin, Hamad yasayo musu komi harda abinci yabama care taker kudi a hannu tarike da numbersa Mom sai kallonsa take sannan yajuyo yace “natafi i will come later” Gyadamai kai Mom tayi takasa magana sai goge fuska take yawuce yatafi.
Yana driving Ya Mustapa yakirasa anatse yace “Hello Yaya an sallameta” shiru Ya Mustapa yayi yace “please she’s on bedrest karka takura mata kaje ka cire cikin” akunyace yace “okay” yataho hospital din a wheelchair suka Sa Asmeey sai kallonsa take yasata abayan mota yashiga gaba Hameed ma yashiga gaba tadauka gidan Mamie zasu taga sun tafi wani waje daban, Hameed sai murmushi yake baice komiba kansa na hanya yace “flat namu a gyare ko”? Hameed yace “of course cleaner every 2-2days take zuwa gyara ko’ina” Asmeey taga sunje wani estate mai bala’in kyau aka bude musu gate suka shiga dayake duk su Ya Mustapa sun dawo Areef kadaine a compound wani court na ball yana wasa da ball fitowa Hamad yayi aiko Areef yazo da gudu Hamad ya daukesa yana murmushi yaron sai dadi yakeji Asmeey na kallonsu Hamad loves kids Hameed ya karbi Areef yace “dauki Asmeey” bude baya yayi yadauki Asmeey tarikesa yawuce flat nasu ya shiga Asmeey tashiga kallon ko’ina ijiyeta yayi a parlor dan yasan matan brothers nasa are coming aiko sai gasu harda Zee dukansu suka gaida Asmeey Hameed yace “kumu tashi muje” fuk sun gane saisuka tafi Asmeey duk kunya yakamata Hamad yama kofan lock yazo wajen kujeran yazauna kawai Asmeey tawani shige jikinsa ta kankamesa yayi shiruuuuu she’s making him horny ga Yaya warned him sai kawai ya dauketa yatashi yace “this is our house everything here Baba yamiki he tried” Asmeey sai kallon komi take har kitchen ya kaita rannan suka wuce sama dakinta yakaita.
EPISODE 1️⃣4️⃣6️⃣