Sashe 123
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Security kiran Ya Mustapa sukayi Sir we couldn’t see them or trace car track nasu gaskiya gashinan ma mun juyo zamu koma gida.
Katse waya kawai Ya Mustapa yayi, cikin 10mins Hamad yayi parking mahaukacin parking yafito daga motan dabaima rufeba yashiga gidan da gudu da mutane ke cike yana kallon compound din da aketa hayaniya ga Mamie awaje dasu Gwaggo da dasu Ya Aya duk anci gayu ansaka anko but they look confuse Mamie na ganin Hamadi abirkice tashiga zuwa wajensa shima yana tahowa kafin yayi magana tarigasa tace “kazo ka dauki Asmeey ne ba’a sani ba Hamadi?” Chak Hamad ya tsaya yana kallonta daidai su Abba na zuwa dasu Ya Mustapa duk suka tsaitsaya Mamie ta kakkalesu trying to read meaning na confusion na face nasu tadai daure tace “wai Asmeey muketa nema Fadila tace Asmeey ta gayamata zataje waje ana nemanta shine nake tambayan Hamadi ko shine yazo ya dauketa” muryan Abba ba dadi kwata kwata yana kallon Hamadi daya tsaya chak yace “I think Salima kidnapped Asmeey!” Wani irin waigowa Hamad yayi kirjinsa nawani wawan bugawa yakalli Abba! Hakama Mom da su Aya dasu Ammi da Mama datafi kowa zare idanu, wani irin rawa rawa bakın Hamad yafara yace “Aaa……b……b……” yakasa magana Abba yace “security sun kira Mustapa sunce wata mata mai kama da Asmeey tazo ta aika aka kira Asmeey tafito tashiga motanta akaja motan da mahaukacin gudu aka taf…….” “Noooooooooooooo!” Hamad yayi wani mahaukacin ihu da saida gidan ya amsa yan biki aka juyo daidai Hameed shima yana shigowa gidan, zuciya Hamad yataba yayi wani irin ihuuuu hawaye nafitowa daha idanunshi. “Noooooooooo” yayi kasa dasauri Ya Mustapa yarikesa Faisal yayi wajen yan biki yace “biki is over atafi” securities sukazo aka shiga kora mutane duka waje aka rufe gate, Hamad jikinsa harwani kyarma yake yana kallon kowa barın Ya Mustapa daya rikesa yace “sh…..she will hurt my pregnant wife……. Asme…….” Kai Hamad yakasa magana sabida dukan da kirjinsa keyi, Mamie tajuya tama Mama wani kallo dayasa Mama ta fashe dawani irin kuka tace “wallahi wallahi banda hannu a zancen nan na rantse miki wlh bansan da zatazo ba” dasauri Kawu yace “meya faru”? Rai abace Mamie ta nuna Mama tace “matarka ranan datazo Kawu na kamata takira Salima anan backyard tana gayamata Asma’u nada ciki” Gwaggo tace “wlh wlh wani abu yasami yar nan sainasa d’ana ya watsamiki saki tunda dake da Salima yarana basuyi sa’an aure akanku ba munafukan banza da wofi, babbar banza kawai makira yar maula!” Ran Kawu abace yace “pray aga Asma’u dawuri inba hakaba this would be the end of aurena dake enough is enough! Yarinyar da ake protecting kece kikakai update na gulma”? Baba baya iya magana sai kiran layin Mom dayake da baya shiga, awani irin hankali Ya Aya ta duka sai kawai tadaura hannunta biyu a baki hawaye nafitowa daga idanunta na kuce, wani kalan numfashi Hamad yafara ajikin Ya Mustapa wlh kaman ana zaremai rai, kaman mai asthma, idanunsa na juyawa kirjinsa da zuciyansa kawai sun rikice Ya Mustapa yarikesa gam yace “Hamad kai, kai, Hamadi” dukansu sukayo kansa, Hameed yafashe da kuka yana taba kan Hamad yace “Hamadi Hamadi, Hussein, twin!” Mamie tafashe da kuka tace “Mustapa meya sami d’ana yake numfashi haka?” Dasauri Ya Mustapa yace “is heart nashi oxygen baya shiga da kyau tension yasa he’s not breathing well, give me water, ku bashi space he needs air” Ya Mustapa ya shimfida shi anan kasan interlock Abdullahi na kawo ruwa Hamad na wani irin numfashi dake tsorata duk mai imani Mamie ta kulle bakinta tana wani irin kuka.
“Huhhhhhhhhhhhh……….haaaaaaaaaa……….huuuuuuuummmmmmm” haka Hamad ke numfashi da haki very deep and husky idanunsa na rotating kaman wanda ke having panic attack episode, Hameed ya fashe dawani kalan kuka yace “this is wat I am saying! Abba me akeyi da yaran matan nan? Look Hamadi look at his condition! He will die for nothing akan that woman, Why did you make him marry that woman’s daughter why? Look at the pains Hamad is going through! Wlh wlh idan dan Uwana yamutu because of Salima saina kasheta nima! I will kil…..” kamasa Faisal yayi yace “Hameed!” Ahaukace Hameed yace “leave me alone Ya Faisal! My brother is my life! He’s the second me! I come to this world dsame time dashi! Me and him shared dsame womb together! If nobody is going to speak for my brother I will! And I will seek justice for him! Idan none of you wants to speak sabida zumunci I will speak today ko me za’amin amin! Who is Salima? Tafi karfin kowa ne agidan nan? Tafi karfin kowa ne in this family? Kullum zumunci zumunci an hanamu magana f*ck zumunci! F*ck respect din! I don’t care Kanin Babana ke aurenta I do not care! Enough is enough! Idan ku su Abba kun kasa daukan mataki akan Salima mu yaran zamu dauka cus Wallahi batafi karfinmu ba! If none of you is going to put her in her place I will! Yes I will! Who is she? Tazo har gidan nan and almost killed Mamie yanzu she come again ta dauki Matar Hamadi that is pregnant with his child! Wace kalan bakar azzaluma ce ita? Eh! See wlh idan babu wanda cikinku will charge this woman I will sue her and I will report her to the police! I will file a case zumunci nayi dagadaga dashi! She’s evil! She’s a witch and she’s a murderer! And she will pay!” Hameed yajuya zai fita Abba yace “Hame…..” Baba yace “barsa Yaya! Danko baije ba ni saina kai Salima kara to the police! Banda haka We need to track her musan inda takai Asmeey kafin tama yarinyar wani abu” yakalli Aya dake kuka yace “Asmeey ta fita da wayanta?” Ahankali Aysha tace “wayanta na wajena Baba” Baba yajuya shima sai kawai Kawu yabisa da Ya Faisal aka tafi police station.
EPISODE 9️⃣3️⃣
Duk suka tafi police station Ya Mustapa da sauran na kan Hamad dayakai kusan 30mins kafin numfashinsa yakoma daidai ya yunkura zai tashi Ya Mustapa yarikesa yace “u are not strong ina zaka?” Awani irin hankali yace “I have to find my wife and my child, she’s not strong Yaya, she’s weak, bataci abinci ba, I have to find matana I have to find herrrrr, hakki nane to protect her, Asmeey is fragile! She’s sensitive, that woman will hurt her” yawani fashe da kuka cus yakasa daurewa, idanun Abba da Ya Mustapa sukai jajur, Ya Mustapa yace “su Baba sun tafi police station they will find her and track her kaji” ture hannun Ya Mustapa Hamad yayi yamike tsaye da kyar zaiyi tafiya jikinsa yahau tangalewa, to be honest baimasan meke damunsa ba he’s lost and so is his body, Abba yarikesa yace “Hamadi! Hamadi” yakasa magana sai rike Abba dayayi wlh kaman zai rasu yace “Abba zata kashemini matana! Ta…..be….ra….” Yama kasa hada comprehension din but so yake yace idan tabata maganin bera fa, Abba yace “Hamadi Salima tayi kadan ta karbi rayuwan Asma’u wlh sai idan Allah ne yace lokacin Asma’u yayi! Hussain Hussain!” Maganganu Hamad keyi da bamasajin meyake fadi kaman ya haukace yana wani irin nishi Hamad baitabajin fear na loosing anything in his life ba sai yau, baitabajin lack of hope and strength ba sai yau! Zuciyansa yakasa functioning da kyau kai zokaga yanda Aya ke kuka da Aysha, su yayyinta ma basukai mijin nata birkicewa ba, Abba na rikeda Hamad gam ajikinsa yace “je dakina kubani ruwan zamzam namasa addu’a” cus Hamad is looking like wanda ciwon hauka zai kamasa bakinsa motsi yake sosai yana maganganun da ba’aji hawaye na fita yana wani irin breathing.
Gwaggo tace “shikenan za’a haukatamin jikana da bai dade da samun aiki ba Innalillahi wa innailaihi raji’una, Ya Allah ka gwadama Salima iyakarta, Ya Allah hakkin Hamadi da Asama subi matan nan” numfashin dazu Hamad yafara zai sheka. “Hmmmmmmmmm! Uhmmmmmm”Ya Mustapa yau sai kawai tafashe da kuka yakasa daurewa yace “Abba let’s take him to the hospital please! Ba iska a zuciyansa!” Hannu Abba ya daga masa yarike dansa da kyau ajikinsa yace “babu abinda yafi Allah!” Ya shiga tofama Hamad addu’a Abdullahi na kawo ruwan zamzam Mamie na kuka sosai tarike hannun Ammi ita kanta Mama kuka take yau tanajin nadama da tsanan kanta sabida gulman data hada……
***