Sashe 121
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da asuba Asmeey ta tashi tafara amai bana wasaba dan har saida Aysha tafito takira Mamie, Mamie itama takira Musty yace “gashinan zuwa” salla tayi da kyar dayazo saiya mata allura dan jikinta har yayi zafi yace “nan da 10 zata tashi lpy lau abarta tai bacci” Aya tace “wai Allah sa ba irin laulayin danayi zatayi ba mai bakin wahalan nan” Aysha tace “kaman ma nata tafi naki ke baki ganta ba” Asmeey bata tashi ba sai wajajen 11 amman da karfinta wanka tayi dan makeup artist tazo since, abinci aka bata taci tukunna, karfe dayane daurin auren Hameed kuma immediately zasuzo nan gida sabida ayi family pictures wuraren 12 dai aka fara makeup na Asmeey anan daki ga kayan dazata saka hadaddu idanba su dasukasan Asmeey nada ciki ba baby Wanda xaice Asmeey nada ciki dan bawai yafito bane kunga yanda Asmeey tai kyau kuwa haka aka gama aka shiryata cikin white dress nata dawata IG designer tamata men! The dress is giving makeup artist din tamata gyale tasaka sarka sannan aka yafa mata net aka fesheta da turare Ammi ta shigo tace “an gama? Mamie tace afito da ita tazo ta gaida jama’a aga Matar Hamadi” hakanan kawai Asmeey taji gabanta nata fadi Ya Aya tace “Ammi zoki kaita bari mu shirya muma mufito” cus basu saka ashobin su ba sai Ammi tazo takama hannun Asmeey suka fito tundaga staircase jama’an falo suka fara guda bana wasaba ganin Amarya aka tashi masu waya na ciro waya anama Asmeey hoto Mamie tafito daga dakin Gwaggo itama taci gayu sosai kawai saita tsaya hakanan taji kuka yazo mata dasauri ta juya yan falo sukace Maman ango na kuka taga amaryanta mai kyau dasauri Mamie tajuyo tace “karku samin yarinya kuka ba kuka nakeba zo Asmeey” takai hannu zara kama Asmeey sai kawai Asmeey ta rungumeta she always love Mamie but zama da Mamie made her to love the woman beyond son data taba mata da she learned so much from Mamie ciki harda tarbiyan yara da yanda ake zamanda yara agirmammasu dudda şuna yara, muryanta na rawa Asmeey tace “Mamie ina sonki ina sonki Mamie sosai you are the best mother I’ve ever had in my life” sai Mamie da Asmeey suka fashe da kuka, Mamie tadago tana kuka tana magana. “Baraki dena kuka ba akwai jama’a a waje basu ganki ba zaki bata gayunki” Ammi da sauran mutane sukace ai kema kukan kike dasauri Mamie ta tsayar da kuka ta sharema Asmeey fuska sama sama tace “ya isa ko” gyadamata kai Asmeey tayi Mamie tace “kaita ta gaida mutanen nan a kaita tsakar gida adanyi wasa kawayenta duk suna waje” Mamie tace “toh” Mamie takoma dakin Gwaggo dan wani magana ake kan gidansu Zee akan zasu kwana Hameed ya rantse baza’a kwana ba Gwaggo tace sai an kwana shine fa Gwaggo tahana Mamie sukuni Ammi na fita da Asmeey waje DJ yasa kida ashobe girls sukazo suka karbe Asmeey daga hannun Mamie sukace abamu Amarya Ammi tace “ai shikenan” takoma ciki abinta dan itama bata chanza kaya ba sukai fili da Asmeey akasa ciki aka fara rawa makeup artist data gama hada kayanta tafito tana murnushi tana kallon Asmeey dake rawa tafice daga gidan da gate yake abude.
Ko 2mins batayi da fitaba tashigo gidan ta taho filin wajen Asmeey takai bakinta saitin kunnen Asmeey sabida Asmeey taji tace “wata mata tana waje she looks like you tace nakiraki she’s your Mom wai security sun hanata shigowa and she wants to give u gift she’s going back to Bauchi now now” Hakanan gaban Asmeey kawai yafadi sai kuma ta gyadama makeup artist din kai tace “toh!” Makeup artist tawuce abinta, dan juyawa Asmeey tayi tabi kowa na compound din da kallo babu su Ya Aya duk suna sama suna shiryawa Ammi ma haka but can Mom do anything to her today with all this people around? Tasan su Baba na grin nan Kawu ma haka, Ga security ma awaje? Could Mom actually come here tayi wani abu ko to congratulate her da gaske? Koma menene mahaifiyarta ne and today is her wedding bari ta shigo da ita ciki, takalli wacce tazama kaman babban kawar yar makotansu tace “ina zuwa Fadila ana nemana awaje” Fadila ta gyadamata kai Asmeey tayi gate tana tafiya ahankali tafito motar kawai ta kalla ta gane itace ta rannan kuma bata kofar gidansu tana kofar gidan next house din gabansu saita tsaya turus to her biggest suprise leko da kanta Mom tayi daga bayan mota tayi kyau sosai her face looking simple tace “I am here princess come sauri nake” faduwa gaban Asmeey yayi sosai ganin Mom but ganin fuskanta is welcoming saita shiga tafiya ahankali gabanta na fadi sosai security basu cemata komiba tawuce har wajen motan dataga Mom ta bude mata baya, tsayawa Asmeey tayi batare data shigaba taga Mom zaune rike da wani gift da akai wrapping akan cinyanta, gawasu gardawan maza biyu agaban motan daya mazaunin driver daya a gefe duk sanye da bakaken glass kaman basusan me akeba Mom tana murmushi tace “shigo ki amshi gift dinki sauri nake airport za’a kaini nakoma kano gobe appointment dina” gyadamata kai Asmeey tayi kirjinta na mahaukacin bugawa ahankali ta yunkuro ta hayo tashigo motan ta zauna daidai zata juyo ta kallo Mom kawai taga Mom ta kama kanta tasa mata farin tsumma a hanci she was trying to fight back but cikin 2-5secs her eyes went blurrr batasan inda kanta yakeba ta sheme Mom tasa hannu tarufo kofan motan tace “let’s go” driver yaja motan da hatsabibin gudu……..
DU! DUDUDUDUMMMM! DUM! DUMMM!
WHAT IS HAPPENING?
INA ZA’AKAİ ASMEEY?
WAYYOOOO😭
EPISODE 9️⃣0️⃣
WAIWAYE BAYA KADAN!
On 16th of January Mom ta sauka a Kano around 11 na safe, daga airport tawuce as usual companin datake karban hayan mota takarbi exactly Range Rover jeep din data amsa last time tai registration tabada wani new number instead of normal regular number ta tai signing and make payment takarbi key suka tayata saka akwatinta tawuce ta tafi hotel nata takama suit zama tayi tai shiru tana lissafe lissafen abubuwa da dama.
Bayan Magrib kiran Mama yashigo da gudu ta dauka bayan jin news na cikin Asmeey zuciyanta yakusan bugawa da kyar tai cubing focus nata ta zauna akasa da sauri tai yoga tana kokarin rebalancing breathing technique nata.
Takai almost 20min tadawo daidai sannan ta tashi can Asmeey really open leg ma mahaukacin nan? Yanzu yarinyar nan bataji ko da dar ba yaron nan ya tabata yacire mata kaya ya sadu da ita ba sau daya ba ba sau biyu ba har tanada ciki? Yanzu Asmeey is not a virgin? Asmeey ta mance wacece ita arayuwanta? Did Asmeey just take her words for granted? Ciki fa? Ciki tsinannen mahaukacin nan yama yarta? Wow this is an insult to her face! Asmeey tazageta! Hamad ya zageta! Yan uwan mijinta sun zageta sun nuna mata she’s a nobody! Za’a iya aurar da diyarta batare data sani ba and she can not do anything about it sannan za’a iya kwanciya da yarta har amata ciki and there’s nothing she can do about that! Kai! Jikin Mom har wani kyarma yake! Ita dinnan! A Barrister! A Professor! Ita wayannan dakikan mutanen zasu cima fuska haka? Yanzu Asmeey zata iya yarda dan mutanen nan ya kwanta da ita dudda tasan makiyanta ne? Ita Asmeey zata sauna cikinsu har dansu namata ciki? Did Asmeey forgot all abubuwan data gayamata? Idan tai zaman aure da mutumin nan Allah ya tsine mata albarka? Idan ta kwanta dashi Allah ya tsine mata albarka? Asmeey ta manta? Ita Asmeey zatama kunnen uwar shegu tanuna mata bata isa ba? Lallai zata nunama yarinyar nan wacece ita, she will mercilessly deal with yar nan saitaga Asmeey tayi nadaman budema wani namiji kafafunta datayi, wlh saita ganama yarinyar nan azaban dabata tabaji arayuwanta ba! Wannan hawan jinin da kumburin zuciyan nan daya kamata sanadiyan Asma’u saita gwadama yarinyar kwatankwacin azaban dataji takuma ke kan ji har yanzu!.