Sashe 140
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wucewa wajen gadon sukayi Mamie tashafa fuskan Asmeey hakan yasa Asmeey tabude fuskanta kadan takalli Mamie kunya yakamata, hawaye Mamie tashiga sharewa tace “yarinyana kin tashi? Kinajin yunwa me zakici?” Tsayawa Asmeey tayi tana kallon Mamie cikeda so hawaye na cika idanunta, bakinta namata wahalan buduwa dan motsi lips nata sukayi hakan yasa Mamie takai kanta wajen bakinta tace “fada naji” dasauri Hamad ya kallesu murya chan kasa da baya fita kwata kwata dan bata iya moving muscles nata da kyau tace “kosai, kunu” dasauri Mamie tadago takalli fuskanta tana murmushi tace “aiko zan miki lafiyayyen kosai da kunu yau ga Aya” Mamie ta matsa gefe Ya Aya ta taho awani irin hankali akuma taushashe take kallon Asmeey takasa magana but her gaze says alot lumshe mata idanu Asmeey tayi tabude hakan yasa ahankali Ya Aya taduko she just hugged her little sister very tight tama kasa magana hawaye na fita daga idanunta ahankali she promise cewa this second chance da Allah yabasu da kanwarsu they will not take it for granted, she will show Asmeey wat a big sis means, bawai Asmeey bata sonsu bane no tana sonsu but da yanzu Asmeey zata shiga trouble data kira su gwara takira Munir cus Munir has always been the one standing for her, she will change it, she will be Asmeey biggest support system she will be her mother, she will make sure Asmeey ta aminta dasu and show her cewa she can come to them for anything sunkai kusan 10minutes ahaka sannan tadago takai hannunta tashare fuskan Asmeey, Mamie takara kallon Asmeey cike da farin ciki takalli Hamad dake kallon Asmeey tace “kaga kira gida fara kiran Baba Hamadi! Ni bari nakira Abban ku oh Alhamdulillah Alhamdulilah, Aya kira Aysha kai kai jama’a yau ina cikin farin ciki” wayansa Hamad yaciro yana kallon Asmeey data sake lumshe idanu she’s not strong at all, he wants to be there but Mamie da Aya duk sun tare wajen, wayan Baba yakira kafin yamayi ringing na farko Baba yadaga cikeda natsuwa yace “Hamadi ya wajenku? Yakuma mai jiki”? Dan murmushi Hamad yayi ahankali yace “Baba ta tashi just now” “Allahu Akbar! Allahu Akbar! Allahu Akbar! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Hamdan Kaseeran Dayyiban Mubarakan Fee!” Baba yafadi cikeda farin ciki yace “y’ata Asma’u na ta farka Hamadi?” Gyadamai kai yayi yace “eh Baba”
Baba yace “zata iya magana?” Girgiza kai yayi yace “ah’ah bazata iyaba Baba” Baba yace “Allahu Akbar na fahimta tayi watanni kwance ba magana ba harsu tafiya da sauransu wahala zasu dinga mata, Alhamdulillah dukanmu nan kap dinmun munyi visa dama jira muke ta farka muzo, in sha Allah yanzu zan kira Faisal asama mana next available flight zanzo na dubaku, yaushe za’a sallameku?” Ahankali yace “bansani ba but sai tayi physiotherapy adan gasamata kasusuwanta dasukai sanyi tafara moving jikinta just like before” Baba yace “ba shakka, to Allah muku albarka Allah bata lafiya ka gaidamin ita da Mamie da Aya” Hamadi yace “tom Baba” Ya Mustapa yakira ya sanar dashi saikuma yakira number Munir na Egypt danhar Baba yagama komi yaron na Egypt kullum saiya kira Hamad ya tambaya jikin sister sa ringing daya Munir yadauka yace “Ya Hamadi ina yini” batare daya amsa ba yace “Asmeey ta tashi” ihu Munir yayi da saida Hamad yacire wayan daga kunnensa saikuma yahau kuka cikin tsananin so yace “Yaya zakamin booking jirgi nazo even if it’s just a day naga Asmeey na koma?” Shiru Hamad yayi chan yace “wat about ur studies”? Dasauri yace “Yaya 2days trip won’t affect my studies I need to see my sister” Asmeey Hamad ya kalla da kaman bacci ya kwasheta he knows the way she loves Munir seeing him will brighten her mood more, seeing all her family too can help her overcome any atom of sadness left hakan yasa yace “okay I will book flight for you na gobe get ready” ihu Munir yayi yace “Ya Hamadi wlh I love you! You are the best cousin and best brother in law, thank you Ya Hamadiii” Hamad ya katse wayan, Mamie ta kallesa tace “muje namata kosai da koko” kallon Asmeey yayi saiya tashi suka wuce kaman karyaje gidan.
Around 6 Asmeey ta farka Ya Aya takira Doctors sukazo suka dubata ta tambayesu ko zata iya mata wanka aka bata dama suka tayata sa Asmeey awani wheelchair na wanka aka kaita bayi.
Yarinyar can’t really move her body cire kunya Ya Aya tayi gashinta tafara wanke mata da shampoo da conditioner sannan tamata brush kafin tamata wanka soso da sabulu da ruwa mai zafi sosai har tiriri fatanta yake sannan ta gasa mata jiki tafito da ita an ijiye musu new uniform na wando dogo da riga, Aya ta shafe mata jiki da man habbatu Sauda da duk Hamad ne yakawo tasa mata kayan sannan ta gyara mata gashin tai combing tashafa mai sannan tamata all back guda biyu yamata bala’in kyau tasamata safa sannan tadan fesa mata body spray sama sama Asmeey tai wani irin kyau sai kallon dakin take Ya Hamadi take nema kaman Aya ta lura da hakan tace “suna hanyan dawowa, zokihau gado” kamata tayi tahau da ita gadon taja bargo tarufa mata takoma taja wheelchair ta matsa daidai ana bude kofa dawani irin sauri Asmeey tabude idanunta Mamie ce sai Ya Hamad dake rike dawani basket mai bala’in kyau ya kallota ijiyan zuciya Asmeey tasauke ahankali tadan jaye idanunta daga kallonsa….
EPISODE 1️⃣1️⃣9️⃣
Mamie tace “yarinyana tayi kyau sosai wanka kukayi Aya?” Ya Aya tace “eh Mamie sunce zata iya wanka shine na wanke mata kan na mata kitso biyu” Mamie tace “yayi kyau sosai, Hamad bani basket lemme feed her” kawo basket din Hamad yayi yana kallonta, itama dan kallonshi tayi tamai wani raurau da idanu da sauri ya matso gefen gadon zai zauna Mamie tarigasa zama batare data lurada shi ba rike da bowl of Pap data deboma Asmeey dan dakatawa Hamad yayi saikuma yajuya ahankali yawuce couch ya zauna Asmeey tadan saci kallonsa ta sunnar dakai.
Mamie feed her, tasha kunu sosai but kosan was somehow hard for her to chew da kyar ta iyacin guda daya, but tasha kamu sosai, suna ahaka saiga nurses biyu sun shigo dawani wheelchair tace “Asma’u it’s time for physiotherapy” Mamie ta tashi daga gadon, Hamad yadan kalli Asmeey ba hula akanta Aya ya kalla suka hada ido dan dauke kai yayi yace “asamata hula” murmushi Ya Aya tayi tabude jakansu taciro hula tasama Asmeey sannan suka sata akujera suka fice da ita Hamad yabisu ba’a barsa yashiga dakin physio dinba but daga nan waje yana kallonsu cus transparent glass ne, kafin ma adagata kafafunta aka makala jikin wani machine da hannuwanta ma machine din yafara daga kafafunta sama da hannuwanta sama ahankali Asmeey nadan yatsine fuska abin kaman yana mata wahala kuşan 30min ahaka sannan aka kamata aka tsayar with so many people around her akace data gwada daga kafan suka matsa kokarin yi tayi but tai baya zata fadi dagudu Hamad yazo wajen but harsun riketa, jikinta na mata kaman batasan yanda ake komiba, kusan 3hrs tayi adakin sannan suka fito da ita aka komar daki Hamad yabisu akaso aka mata 2 injection aka kuma bata magani abaki bata wani bata lokaci ba sai bacci an gayamusu karsu damu zatai long sleep.
She slept all through d day har zuwa next day sanda ta tashi Hamad yatafi airport dan kusan su Baba da Munir sun sauka at dsame time.
Mamie kuma ya sauketa agida dan zatai girki gida zai wuce dasu suyi freshen up kafin hospital.