Sashe 50
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Itadai Mama ta lurada yanda aketa kuskus barinma wajensu Gwaggo dazu kuma tana flat din taga Ammi da Mamie da Abba da Gwaggo da Aya sun fito daga dakin Gwaggo ana ganinta sai akayi kaman an chanza topic which is so unusual koma meeting ne koda yaushe ana sata aciki abun kuma ya tsaya mata arai har zata kwanta saikuma tace bari taje tama Baban su Nana maganan bude kofan dakinta tayi tafito tawuce dakin Baba dake opposite her daidai zata bude kofan taji yana magana ko waya yake ko menene kawai saita tsaya tareda kare kunnenta Baban Nana yace “tunda kafadama Asmeey komi ai shikenan Alhamdulillah gobe wara haka tana dakin mijinta!” Wani irin rasss gaban Mama yafadi tazaro ido tana kara manna kunnenta dantaji da kyau taji Kawu na dariya yace “Hamadi da kunya Hamadi da kunya toh Alhamdulillah yadawo gidan tunda aka daura auren nadena ganinsa baya wuni agidan” wani kalan komawa baya Mama tayi tana daura hannayenta a kirji tana zaro idanu irin menakeji haka? Hamadi? Asmeey daura aure? Kai? Daura aure? Daurin aure dai? Kai aure aure dai data sani? Juyawa tayi da sauri takoma dakinta hijabi taja tasaka akan rigan baccin dake jikinta tasaka slippers tafito ahankali tasauka tawuce kofa ahankali tabude kofan ta leko tsakar gidan ganin babu kowa yasa ta shiga falla kafafu kaman zata tashi sama burintabkawai taganta dakin Mom.
Tasan yawanci basu kulle doors na flat nasu hakan yasa ta murza kofan ta shiga babu kowa a falo hakan yamata dadi tayi sama da saurinta, tana zuwa bata tsaya knocking ba tabude kofar flat din Mom ta shiga falon babu Mom sai kamshin turare da dakin keyi hanyar bedroom din Mom tayi tana kiranta da murya kasa kasa “Maman Aya, Maman Aya” Mom na kwance kan gadonta da kayan bacci waya take da Fawaz jin ana kiranta yasa tace “Ina zuwa Rayuwata” ta katse wayan dasauri tana mamakin wanda ya isa yafado mata flat ba sallama ba knocking ta taso tana bude kofa taga Maman su Nana dasauri cikeda isa tace “lafiya?” Gefenta Maman Nana tabi tashigo bedroom din Mom tajuyo ta kalleta tana maida kofan tarufe Maman Nana tawani zaro idanu zatai magana saikuma tari da sauri tasa hannu tadauki bottle water data gani tabude da sauri tanasha Mom ta karasa kan couch na dakin ta zauna ta daura kafa daya kan daya cikeda isa da iko tana kallon Maman Aya dake bankan uban ruwa, ijiye goran tayi da sauri sannan tazo wajen Mom dake kallonta cikin wishpering tace “Maman Aya wani mummunan zance naji kuma kin sanni bazaki taba samuna cikin masu cimiki amana ba Billahillazi” kada kafa Mom tashigayi dudda she’s feeling tense already cus she’s sensing bad energy but ta daure batason tai loosing steeze, Maman Aya tace “dazu da rana na shiga flat dinsu Gwaggo inama falo tareda Matar Musty Asiya saiga Gwaggo tafito daga dakinta ba, da Ammi da Mamie, ke harda Aya nakoga goro daga minti a hannuwansu araina nace Gwaggo ce taraba musu Gwaggo tashiga bawa yara minti tana cemusu suce Allah sa albarka sunata fadin haka” Mom ta natsu tana kallon Maman Nana kafin tace “yanzun nan Allah ya jiyardani dalilin meeting din” Maman Nana tasake dafa kirji, Mom tace “get to the point waya nake” Maman Nana takara rage murya tace “kaman fa aure Baba ya daurama Asmeeey da Hamad!” Dummmm! Dummm! DurummmDum! Haka kirjin Mom ke bugawa dan shi kansa kujeran datake kai saida yayi motsi ta zubama Maman Aya wasu kalan idanu da kallo da ita kanta saida ta tsorata tace “kwaran kwatsa abinda naji da kunine kenan yanzu kinga kayan bacci ne ma ajikina haka nasayo hijabi nataho na sanar dake amman kira Aya dan ni da idona naga Aya naga minti naga goro a hannuwanta wallahi tallahi” lumshe idanu Mom tayi trying her best to calm her self down da kyar muryanta har baya fita tsabagen bacin rai tanuna gadonta tace “phone” dasauri Mama tamike tayi gadonta tadauko mata wayan tazo gaban Mom da idanunta suke a runtse tana kallon fuskanta ita kanta ta tsorata tace “ga wayan Maman Aya” mika mata hannu Mom tayi batare data bude idanunta ba Maman Nana ta samata Mom tai shiru ahaka kafin ahankali tabude idanunta sun kada iya kadawa ta fuzar da iska tabude wayan tai dialing number Aya tana tafarfasa aciki cus betrayal din Aya yafi shocking dinta inhar anyi auren nan da gaske and Aya knows bata sanar da ita ba Aya will definitely see a different her entirely, number tai dialing wayan na gab da katsewa Aya ta dauka cikin muryan bacci tace “hello Mom” lumshe idanu Mom tayi cus muryan yarinyar is making her bones to cringe and shake in anger cikin tsananin zafi tace “I give you 10secs get yourself together and call me back Aya!” Kai wato dole yaran matan nan su dinga tsorata Maman su Aya nada zafi kuturun ubanchan heat harwani fita yake ajikinta da ita kanta Mama ta tsorata kaman munafuka tace “to bari naje ni Maman Aya” “ban sallameki ba!” Mom tafada da zafi kaman she owns Mama, Mama saitaji takasa koda motsi saiga kiran Aya Mama ta kara girgiza da lamarin Mom dan wlh 10secs din basu cika ba Mom tasa wayan a speaker dan yanda take fushi bamata so waya na zuwa wajen kunnenta. Cikide zafi dakuma kakkausar dakakkiyan murya tace “I have one single question for you Aya” dasauri Aya da muryanta harya fara rawa danta tsorata tace “toh Mom” Mom tace “banson surutu or long story I want yes or no as an answer am I clear!”? “Y….ye…yes Mom” Aya tayi maganan muryanta na breaking Maman Aya ta gyara zama tana kallon ikon Allah uba me matan nan tama yaranta dake tsoronta haka? Ina su Nana ke tsoronta infact su Nana ma su maidata shashasha idan tana musu fada ma kalli yanda Aya ke shaking and trembling a girl of 27yrs old, a registered nurse dake aiki working class woman me yarinya daya ke tsoron uwarta haka yau tana ganin abu, idan baka mutu ba baka gama ganin kallo ba, runtse idanu Mom tayi cus she wants to stay as calm as possible tace “Aya Babanki ya daurama Asmeey aure da Hamadi ko baiyiba”? Murya na shaking sosai Aya tace “uhnnn” takasa magana Mom tai shiru tana sauraro Aya tasan wacece ita bata repeating tambaya kuma tasan ba’a bata mata lokacin a amsa tambaya, cikeda tashin hankali Aya tace “….y….y…..e…..s Mom am…….” “Basss!” Mom tabude idanu tana daga mata hannu, Mom ta buga kirji muryanta nawani kalan rikida kaman namiji tsabagen bacin rai tace “Aya ni mahaifiyarki zaki yaudara? Kai! You betray me Aya”? Dasauri Aya tace “wlh wlh wlh Mom nima bansaniba banmasan Baba zaiyi hakaba saida yagama yaz……..” “Keee!” Mom tadaka mata wata uwar tsawa da saida Maman Nana tamatsa baya da gudu itama danta tsorata kawai Aya tafashe da kuka sosai awaya, Maman Nana na kallon ikon Allah, Mom tawani girgiza yatsa da kada kai kaman Aya na gabanta tace “habawaa Aya ke kinyi naki! Kin gwadamin taki wasar, wato kin goyi bayan ubanki ke dari bisa dari ya aurar da kanwarki to that jobless boy mai kama damai matsalan kwakwalwa, which I believe da ace his parents got him check he’s definitely suffering from a mental illness one way or the other, Babanki ya aurar da sister ki to a psycho and you kept Mute kika tattarakika tafi gidanki? Did you for once think of how yaron zai ciyar da kanwarki? How will he clothe her? Asibiti? Rashin lafiya? Tufatarwa? Menene menene ina yaga kudin all of that? Koko kinaso duk sanda Asmeey needs something sai yayyinsa sunyi karo karo an mata? Ni za’a dauki y’ata a aurama those people that are literally my sworn enemies they hated me and hated my existence? Ni zaki gwadama ke diyar ubanki ce?” Aya na kuka sosai tace “wlhy wlhy Mom bah……” “shut up! Ke dabba ce koko ke mahaukaciya ce da zakiji this kind abu bazaki sanar dani ba”? Mom tayi wani dariyan keta tace “now I get it! Kema you just want sister ki tafita daga hannuna at all cost kaman Munir ko?” Mom tawani gyada kai tace “gyara kunne ki kiji Aya na fada miki wani abu dabaki sani ba” Mom takada kafafu tabuga kirjinta tace “kinga Asma’u nina haifi yarnan da cikina and I own her entire life Billahillazi La’ilaha Illahuwa, ba Kano ba idan zasukai yarnan karshen duniya if I want her back she will come to me, babu wani wanda keda iko akan Asma’u sama dani kap duniyan nan, and zan gwada muku dukanku wacece ni muje zuwa the game is called 1 versus All, ni da ku duka, let’s see who will win and who will lose, Aya for now forget kinada wata uwa ko mahaifiya mai suna Salima good night” Mom takatse wayan Aya na kuka sosai trying to talk to her but ina, Aya tacigaba tacigaba da kiran Mom kawai Mom tasa wayanta a DND tana kada kafafu jikinta na kyarma na fushi Maman Nana dake daga nesa tace “kiyakuri and calm down Maman Aya, kema kinsan I will always stand by you duk runtse duk wuya ina sonki Maman Aya kome kikeso ki sanar dani zan miki shi amman dan Allah ki kwantar da hankalinki kinji Maman Aya, Wallahi Baban su Aya bai kyauta ba Sam Sam kuma nasan duk zugin Yayansa ne Baban su Doctor da Gwaggo, kigafa sabida acimiki mutunci sai aka aurar da ita ga wanda baida ko kwabo wanda har yanzu suke ciyarda shi, Allah natuba bawai inaso bane but amman inama laifin Hameed ai shi yanada dan sana’ansa yana aiki a banki ga yar motarsa yanada shi amman Hamad? Baki karya ba dakikace kaman yanada matsalan kwakwalwa dan wlh haka yake abu kaman mai tabin hankali, bayason mutane baya shiga mutane baya kallon mutane wannan wani irin aure ne su aurama Asmeey mara lafiya gaskiya gaskiya Baban Aya bai kyautaba cin mutunci yayi yawa sai kace shi kadai ya haifi yarinyar ai naga Asma’u yarkuce ku biyu kamata yayi kuyi shawara kafin komi”. Batare da Mom takalli Maman Nana ba tace “zaki iya tafiya” kallon mamaki Maman Nana tamata ganin yanda Mom tai shunning maganganun datayi kaman wata mara daraja saikuma tace “toh mu kwana lpy” tabude kofa tafice daga dakin Mom na zauna awajane tana karkadan kafa tana saka tana warwara tana jinjina abinda Baba yamata irin war gives him the right ya aurar da yarsu without consent nata? Hmm now he started this war on her nobody should blame her for any kind of outcome war dinnan zaiyi yielding suje zuwa, yanzu me zata gayama Fawaz? Mezata gayamai? Idan yarabu da ita fa? She can’t live without him? Idan yaji zancen nan she’s done Goddds wat is this Baban Aya fucked her up big time.
💫UWA KO UKUBA?💫