Sashe 160
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan ijiyan zuciya yara sauke sounding like a grown ass boy yace “Mom damuwa is not good for u keda zaki shiga operation room nan bada jimawa ba, let bygones be bygones, nayafe miki, after kin warke we will all start afresh, Allah have different ways of testing bayinsa and I believe koma meya faru haka Allah ya kaddara zai faru, I’m glad you’ve learnt and seek for forgiveness, kiyita istigfar Mom, Allah yabaki lpy, and we are all here for you” Mom tafashe da kuka sosai jin maganan Munir tace “My Munir is a big boy ya girma look at how he speaks I miss u so much Munir you are my soldier sojoji na” Hawaye Munir ya share anatse yace “I have to be in class yanzu Mom saina kira anjima” Gyadamai kai tayi tana share fuska tace “thank you nima na yafe maka kome kamin wanda na sani da Wanda ban sani ba, Allah yabaka mata tagari” ahankali yace “Ameen” ya katse wayan Ya Aysha tabama Hamad sai yayi dialing number Asmeey saiya wuce yadan fita waje tana dauka yace “are you ready to talk to her”? Gyadamai kai Asmeey tayi tace “eh” ahankali yace “Anty Asiya na wajen?” Gyadamai kai tayi tace “duk suna nan” asanyaye yace “don’t panic be strong, I love you Asmeey” ahankali tace “I love you too Yaya” gyadamata kai yayi saiya dawo ciki yaba Aysha wayan sai kawai jikin Mom yahau wani kalan rawa taba kowa tausayi muryanta kaman tsoron fitowa ma yake tace “Asmeey!” Faduwa gaban Asmeey yayi takasa magana but dukansu saida sukaji ijiyan zuciyan data sauke, Anty Asiya takama kafadanta tace “kira sunan Allah” ahankali Asmeey tace “La’ilaha illaanta subhanaka inni kuntu Mina zaleemin, Allahumakfinihim bima shi’ita” saitaji tasami wani karfi da natsuwa gabanta na rage faduwa tsoro da fargaban na raguwa aranta, murya chan kasa tace “Mom” wani sanyi Mom taji aranta ta goge fuskanta tace “where do I start from Asmeey? Marurrukan danami iya tsawon rayuwan danayi dake yafi dubu uku at a point I almost disfigured your face kumatunki daya yafi daya” Mom ta fuzar da iska Asmeey na wani irin daga hannunta daya ta daura kan kumatunta ta runtse idanunta tana remembering komi, Mom tace “koko can I count how many times i stripped you naked na wurgaki bayi na azabtar dake….” Tasake shiru, Mom tace “koko tabo tabunna daban dab……” “M…..om…..” Asmeey tafadi muryanta na rawa tana wani kalan numfashi Aysha tace “stop reminding her Mom” fashewa kuka Mom tayi tace “ni ba UWA ce gareki ba face UKUBA, sabida uwa, mahaifiyar kwarai bazata tabama diyarta abinda namiki ba Asma’u na, I looked at you rannan I was like I did this to you, Asmeey na azabartar dake, you know this morning I told the doctor inaso ayanke kafan nan nawa batare da an kashemin zafi ba nama kaina abinda namiki Asmeey” wani kalan rera kuka Asmeey tafara da kowa na dakin saida jikinsa yayi sanyi kai su Anty Asiya sai sukahau yima Asmeey kuka like yarinyar ita kadai tasan metaji, Mom na girgiza kai jikinta na tsuma tace “na cutar dake! Kunyan nama tambayeki yafiya nakeji, I can never ever forgive myself for wat I did to you, kome kikamin na yafemiki duniya walahira that’s wat I wanna tell you but for me ban chanchanci yafiya wajenki ba I can’t even ask! Wallahi I love you so much Asmeey! You are the most special daughter da Allah yabani, and I pray Allah yabaki yara dazasu soki kaman yanda kika soni Asma’u, dazasu jin kanki, zasu rufamiki asiri kaman yanda kika rufamini, na cutar dake na azabatar dake baki taba fadi, saidai kullum you will be thinking how to be a better daughter towards me, Asma’u Allah yamiki tukuicin Aljanna Firdausi for all the things dakika mini, Allah yamiki albarka, Allah ya albarkaci aurenki da Hamadi, Allah ya haskaka rayuwanki Allah ya daukakaki Allah ya kimanta rayuwanki yadaga darajanki da martabanki Allah yabaki lafiya, Allah yacire miki kunci damuwa da tunanin abubuwan dana miki, Allah ya suturta ki duniya walahira, nagode Asmeey for being my daughter, I love you so much my Baby, thank youuuu” kowa na dakin saida yayi kuka har Abba, Mom tace “ba Hamad wayans….” “Mom!” Asmeey takirata ahankali Aysha tamika mata wayan, Mom tace “na’am Asmeey” awani irin hankali Asmeey tace “you know duk abubuwan dakikamin bantabajin na tsaneki ba saida kika ciremin Babynaaaa….” Asmeey tashiga rera kuka tace “Mom na yafemiki nothing is important sama da health naki, stop crying kinji Mom, bakomi, Ya Hamadi always tell me kowa makes mistakes, and the bigger one of us are those ones that realized mistakes nasu suka nemi yafiya” Mom akwai wani kissa da aka gayamana na mutumin daya kashe 99 people yaje wajen wani Malam’ı ya tambayesa ko Allah zai yafe masa the scholar said no shima ya kashesa making 100 people, Mom I can’t remember the story da kyau but a karshe dai Allah ya yafemasa, the reason why I’m telling you this is I want you to have faith Mom! I want you to strengthen your iman, say your istigfar, promise Allah u will not repeat your past sins, the only laifi da Allah baya yafewa is shirka! Allah bayaso ahadasa da wani banda haka babu laifin da Allah baya yafewa!Stop thinking about the past Mom let’s close the chapter and move on, I am sorry for wat I did to you rannan bansan mesa nai haka ba I guess I was scared! Mommy” cikin wani murya tsinkakkiya Mom tace “na’am Asmeey” ijiyan zuciya Asmeey tasauke murya chan kasa tace “I love you so much Mom!” Fashewa dawani irin kuka Mom tayi bata taba sani Asmeey will say this ba, Asmeey tafashe da kuka tace “wlh I really do! Mom Ina sonki and I don’t want kiyi aiki ba akashe pain ba kinji Mom cus it’s painful I don’t want you to feel that pain” kunga yanda Mom ke kuka takama zuciyanta tace “wayyooo Allahna! Asmeey mesa namiki all abubuwan nan abaya? Why? Y’a tagari haka me jinkan mahaifiyarta” Asmeey na kuka tace “stop talking about the past na yafe miki and I will tell Yaya yakawoni hospital nazo na dubaki kinji karki damu Mom everything is fine, zan ba su Yaya hakuri dasu Munir dasu Ya Hameed kowa zai hakura it’s okay Mom kinji Mommy na” kuka Mom take ba kakkautawa sai Hamad ya karbi wayan anatse yace “I will call u later” ya katse.
Wayan Aya da Aysha suke rungume Mamansu Aya tadago kanta tana share mata fuska tace “stop crying Mom” tsagaita kukan Mom tayi saiga doctors sai sukahau fada akan mesa akesa patients kuka Ya Mustapa yakira Hamad yazo yafita yazo dashi Baba ma na waje daganan aka fito da Mom yaranta suka bita har gaban operation room aka hanasu shiga akai ciki da ita Mom tace “Allah muku albarka nagode” Aya da Aysha sukahau kuka Mom na basu baki surgery 1hr ne but just 30min da farawa sukaga nurses sai fita da shige suke da gudu sosai dukansu suka tashi gaban kowa na bugawa Hamad try to talk to one taki amsasa sai chan chief surgeon din yazo wajen Hamad kowa na kallonsa anatse yace “I am sorry! Mid surgery BP ta yayi mummunan spiking up! We did all we could but tarasa ranta!” Kowa ya sandare awajen Aya da aaysha atare sukai salati, Baba jikinsa yayi sanyi nan da nan mazan sukai abinda yakamata akai komi aka karbi gawan Mom while Alhaji Mahmoud ya sauka a kano shima, Hamad kuma yawuce gida dan yaje yataho da Asmeey while yama Munir booking flight dudda bazai samu salla ba but yadaizo ya sanar dashi Mom Salima tarasu.
EXCLUSIVE KUKA NAKE😭
EPISODE 1️⃣5️⃣0️⃣
Gidansu Hamad yashiga jikinsa duk yayi sanyi, su Anty Asiya duk sun sani hakan yasa yana shigowa duk suka fice, idanun Asmeey sunyi jaa basu dawo daidaiba sabida kukan datayi dazu, tana ganinshi tawani taso kawai ta rungumeshi tsamtsam feeling her confidence is back tace “an gama aikin Yayaaa?” Kankameta yayi back yakasa magana yadan fuzar da iska, ahankali Asmeey tace “Yayaa” asanyaye ya dago da fuskanta daga jikinsa ya manna mata kiss a kumatu yana kallon yanda take kallonsa kaman she’s trying to read something yamata murmushi yace “kinci abinci?” Gyadamai kai tayi tace “eh naci Anty Zee tamana kalallaba yayi dadi naci sosai da yaji” ahankali yace “Babyna baya bari ki kirani ki gayamin idan an miki kyauta ko”? Kunyane yakamata tai murmushi tace “bazan karaba, you look somehow Yaya” murmushi yamata yakama hannayenta yarike yace “Asmeey kinsan Allah shiya halitto mu yakawomu duniyan nan, kowa lokacinsa yakeci aduk sanda lokacin yacika dole yakoma ga Allah”gyadamai kai tayi gabanta na faduwa saita kankame hannunsa takasa magana, kara kissing nata yayi ahankali yace “please Asmeey be strong I am scared, I don’t want anything to do Babyn mu that is very delicate and kina bedrest, Asmeey” yakirata ahankali hakan yasa hawaye ya cicciko idanunta murya chan kasa tace “Mom ta……r….a….su?” He was suprise dayaji abinda tafadi but ahankali ya gyadamata kai yace “she didn’t make it out of the surgery” wani irin sanyi jikin Asmeey yayi shiiiiiii! Kai uwa uwace koyaya take kuwa! Duk iya muguntan datake maka aka bude baki aka gayamaka tarasu saikaji kalman ajikinka, sai kawai Asmeey ta fashe da kuka ta rungume Ya Hamad tama rasa mezatayi yariketa yana shafa bayanta yace “shiiii, Allah ya gafarta mata Allah yasa tahuta stop crying let’s go home tana chan gidanmu” ina Asmeey takasa daina, tashi yayi yawuce sama yadauko mata dogon hijabi har kasa da slippers tasaka yakama hannunta suka fice suka shiga mota matan yayyinsu suka bisu suka tafi gida.