Sashe 78
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asmeey tayi wani ihu tana layi zata tashi tai wajen Mamie Mom tawani ja gaban riganta tadauki jakanta ta finciki Asmeey kaman karya tafito da ita, Asmeey na ihu tana “Mamie, Mamie” amman Mom janta take, yau Sunday masu gini duk basanan mai gadi ma yafita matarsa ce kawai agidan, Mom awaje tai parking motarta, jan Asmeey take sosai akasa Matar mai gadi tafito da gudu but ayanda taga fuskan Mom da yanda Asmeey tai kama da Mom saita sandare takasa magana Mom ta fito da Asmeey waje, daidai Hameed na wani wawan parking motarsa agefe gindansu yafito da gudu, saiga motansu Abba da kawai yakirasu kai tsaye yace komenene su barshi sudawo gida ba lafiya, suna duk sukai parking suka fiffito, Hamad yafito idanunshi sun rikida yashiga takowa a zuciye da saida gaban Mom yafadi ganinsa, dasauri tasaki hannun Asmeey data zube awajen tana kallon Hamad tadan rude takai hannunta tasa ajaka tafito dawani black Nylon dayayi nauyi a hannunta, Hamad yasa gudu dan sundanyi parking nesa da gidan su, kafin ya iso Mom ta jefama Asmeey ledan wani red grinded yaji na zubewa tundaga saman kan Asmeey down to jikinta kawai tabude mota tashige taja motar da mugun gudu tabar wajen.
Asmeey tayi wani irin ihu da tunda aka haifota duniya bata tabajin kalansa ba. “Wayyyyoooooo Allah na namutu! Innalillahi wa Innailaihi raji’un, na shiga uku na lalace, azaba na mutu, wayooooooo azaba” she’s screaming in excruciating pains da top na voice nata tanajin azaban da tace maybe zare ranta akeyi Ya Allah! Hamad baiyi wata wataba kawai yarungume Asmeey batare daya damu da barkonon ba, ina Asmeey bamatasan wake kanta ba sabida kololuwar azaban burkono datakeji, tana wani irin bankarewa daga jikin Hamad dake kokarin daukanta tana kokarin yin tsirara tadaga duka hannayenta tasa asaman kanta kaman wacce tasamu tabin hankali! Ina Hameed jiyayi kaman ya halaka Mom yace “Wlh saina kashe matan nan” yabude mota Faisal da Ya Abdullahi suka bisa sukaja motar Abba yakasa motsi haka ma Gwaggo sunyi mutuwan tsaye, da sauri Ya Mustapa yayi wajen Hamad harya dauketa yashiga gida da ita ganin an fara taruwa awajen, garden ya ijiyeta yadauki pipe na ruwa yawani bude with full force yasamata tundaga saman kan Asmeey zuwa kirjinta da hannayenta idanunta ta runtse su, ya Mustapa yayi wajen motansa yabude yana neme neme Abba yarike Gwaggo dake wani kalan kuka suna shigowa ciki, tass saida Hamad yacire duk wani yajin kawai yasake daukanta Ya Mustapa daya kwaso magunguna yabiyosu da gudu yace “take her to bayi wash her body with soap and cold water with salt bari na dauko salt da ice a kitchen kuje”.
“Zan mutu, zan mutuuuuu na shiga uku wayyooo azaba, Innalillahi wa innailaihi raji’una” dakinsu dayake abude Hamad yayi Mamie yagani akasa tana kokarin motsi takasa idanunta sunyi jajir, wani irin ihu Hamad “Mamie!” Yana ijiye Asmeey yayi kan Mamie Abba da Ya Mustapa na tahowa dakin da gudu, hannu Hamad yakai zai daga Mamie Ya Mustapa yace don’t touch her akwai yaji ajikinka just handle Asmeey”Hamad yawuce da Asmeey bayi Abba yadago Mamie da sauri datake motsi da kyar tace “metama Asmeey take ihu haka? What happen to this poor innocent child”? Abba na shafa fuskanta yace “are you okay”? Gyadamai kai tayi tace “dan bugawa nayi bari naje wajen Asmeey she’s screaming” Abba yatayata ya dagota da kyar take tafiya tana dafa bango, bayın tawuce Hamad dake hada ruwa yana zuba salt da ice, yace “Mamie go and sit” ahankali tace “jeka Hamad” ihu Asmeey take banawasa ba bamata gane komi, Mamie yacire mata kayan ta wanke mata jiki tundaga kai tana kwara mata ruwan sanyin da aka saka ice da salt Asmeey na wani irin nishi, Hamad yazo dawani gown Mamie ta karba tasamata suka fito da ita kwantar da ita sukayi tana makyarkyata kawai Ya Mustapa yamata wasu allurai na instant bacci that’s the only way na calming yaji cases, Mamie dake tsaye tayi baya zata fadi dasauri Ya Mustapa yariketa bacci na fizgan Asmeey dahar wani zabura take na pepper daidai su Ya Faisal na zuwa sama ganin an rike Mamie yasa dukansu sukai kan Mamie! Mamie! Mamie!”Ahankali Ya Mustapa yace “bugawa tayi I will give her injection mukaita daki” Dasauri Hameed yadauki mahaifiyasa chak sukai dakin Mamie Hamad na binsu idanunsa yayi ja, allura Ya Mustapa yamata suka kwantar da ita dukansu suka zagaye mahaifiyarsu da shi kansa Abba saidai ya tsaya a gefe, Hameed yakalli Hamad dake wani kalan nishi yana kallon Mamie yace “you are burning too! Yaya akwai yaji ajikin Hamadi shima” dasauri suka zagayeshi, Ya Mustapa zai tabashi Hamad yace “leave me” saiga hawaye mai zafi yana wani irin huci yace “how dare she touch my Mom!”? Saiga hawaye kowa yasan Hamad loves Mamie sosai, Abba yace “ya isa tashi kaje ka cire kaya kai wanka ka chanza kaya yaji duk a hannuwanka da wuyanka” sauke Kansa kasa yayi yana wani kalan huci yabala’in basu tausayi, duk sukai shiru Hameed yayi tapping shoulder nashi yace “stop crying” Faisal ma yace “ya isa” dan sunsan shi yamafi kowa hurting his Mom and his wife, murya chan kasa yace “me Asmeey tamata that is so wrong take zuba mata yaji haka? Why did she hates her why? Why? Wat brought Mamie na into all her madness!? She thinks Mamie na yarta ne data saba duka and go scout free I will mess her up give me her number Hameed!” Ya Mustapa yace “kar wanda yabasa number ta that is idanma any of you nada number kenan, go and shower Hamad you are burning” Ya Hamad yadagasa yamike da kyar yafice daga dakin.
EPISODE 4️⃣4️⃣
Ahankali take bude idanunta da kyar kanta yayi mata nauyi, jikinta tabi da kallo an lullubeta da bargo, komi daya faru jiya nadawo mata dasauri tabi dakin da kallo especially wurin desktop din Ya Hamad datasan anan Mamie tafadi saitaga an maida komi daidai, dawani kalan sauri tamike ta tashi zaune tana dafa goshinta dataji yana mata ciwo tace “Mamie” dudda babu karfi ajikinta saukowa tayi daga gadon tana tafiya ahankali, Mamie kawai takeso taje tagani, bude kofan dakinsu tayi ahankali baiyi making sound ba tafito, tundaga wajen take jiyo muryan Gwaggo adakin Mamie na zubawa Mom ashar, cigaba da tafiya tayi daidai gaban dakin zatasa hannu tabude kofa kenan taji muryan Hameed yace “haba dan Allah just look at bakin cikin da Hamadi ya kwana dashi! This is what I said lokacin nan, what is the point na auro yar matan nan da lafiya ta da tunanina? This is the same reason yasa su Ya Musty basu taba kwadayin auren su Aya da Aysha ba, waye ita? What gives her the right ta taba mahaifiyar mu? Wlh wlh I said it jiya, Hamadi ma yafadi if anything happens to Mamie mu that woman will pay for it na rantse da Allah!”Faisal yace “kawai dai dan laifin wani baya shafan wani ne but mata irin Salima baka fatan wani abu nasu ma yashigo hannunka I am so angry God!” Ya Abdullahi yace “jikina har tsuma yake da ace damuka ganta awaje munsan ta taba Mamie da wlh sai na mata jina jini, saina fasa munafukin gilashin idanun nan nata, very stupid useless woman” Gwaggo dake kuka tace “wlh, wlh dan kawai Asama jikata ce babu yanda zanyi amman da wata ce da sainayi nadaman aurota da Hamadi yayi” anatse Ya Mustapa yace “duk ku yakuri Mamie is fine bagashi nan tana bacci ba” Ya Mustapa yace “Hamadi stand up kaje dakinku Mamie is fine” ahankali Asmeey taji Ya Hamad yace “I want to stay with Mamie Yaya!” Wani iri zuciyan Asmeey yayi sai kawai tashiga komawa baya zuciyanta na radadi tajuya da dauri takoma dakinta maida kofa tayi ta rufe ta jingina da kofan tana wani irin kuka feeling extremely bad because of ita Mom tayi hurting mahaifiyarsu, Mom tayi hurting Mamie all of them are angry with her, tip na hancinta da bakinta har wani rawa rawa yake tsabaragen yanda zuciyanta ke radadi, dago idanunta tayi ta kalli wardrobe nata tai shiru saikuma ta kalli karyayyen hannunta, “What is special about rayuwanta? Is all because of her zuciyan kowa ke lalacewa tundaga kan Mom, Baba, yayyinta Ya Aysha tace Mom bata magana da Ya Aya all sabida ita, Munir kullum jin haushin Mom yake all sabida ita, itama Mom haushin Munir takeji all because of her, Baba yasaki Mom all because of her, Mom tayi hurting Mamie all because of her, kowa is angry, ran kowa ya lalace even Gwaggo, tasan har Abba, Ya Hamadi too mai hakuri he’s angry sabida Mom ta taba mahaifiyarshi, yau ta farka ita kadai all alone ana cemai yazo wajenta yaki, kowa is angry with her anajin haushinta, as long as she’s here Mom will keep on coming and she will hurt Mamie sabida kowa na fita aiki agidan nan aiki, as long as tace zata koma Bauchi Baba bazai bari ta zauna ba he will be angry, how many more rayuwa da zukata zasu lalace sabida ita? Because of ita kadai ba’a zaman lpy a danginsu gabaki daya menene amfanin rayuwanta? She is the only one in best position na to end all this drama, all this headache, She’s tired! Kisan kai haramun ne but Allah can have mercy on her ya iya yafe mata duba da yanayin kalubalen rayuwanta ko? Ta tambayi kanta, already ita tsinanniya ce, duka bakin da Mom tamata sun kamata, Mom tariga tace she will never be happy gashinan tagani she’s not, gidan nan da kowa ke sonta kowa ke ji da ita yau kowa ya tsaneta, kowa na jin haushinta sabida abinda Mom tayi har Ya Hamadi! Har Gwaggo, nobody is here with her and she’s sick! She’s all alone! Kanta is banging but she’s alone, batada kowa, kawai sai Munir yafado mata arai.