Sashe 10
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
KANO
Wuraren 3 nadare yabude idanunshi, gently yatashi zaune yana yaye bargo he feels great and strong duk zazzabi yatafi hannunshi ya tattaba yadauki wayanshi yataba screen din yayi haske ya haska yatashi yana tafiya ahankali yawuce wajen wardrobe nasu yabude shima ahankali yaciro wani farin jallabiya mai kyau da new singlet and boxer da hula yawuce yatafi bayinsu tareda kunna wutan bayin, yakai kusan 30min aciki dan da dabara yayi wankan bai bari ruwa yataba wajen ba sannan yafito ashirye tsaf ya ijiye kayanshi cikin laundry basket yazo ya feffesa turare dakin yadauki kamshi sannan yahau kan dadduma yayi sallan ish’i sannan yatashi yafara kiyamun Layl.
Gentle and very soft kira’an shi kasa kasa yatada Hameed duk gidansu babu wanda yakai Hamad ilimin addini ya haddace Al Qur’ani kawai shi baiyi choosing rayuwan jama malamai baki da sauransu bane cus baison shiga mutane sabida yanayin shi ne but babu wani book dazaka kawoma Hamadi dabazai koyarda kai ba, gashi he loves novels but only Arabic novels yake karantawa. Tashi yayi shima ahankali yawuce bayi alwala yadauro yazo ya shimfida dadduma kusada shi ya tsaya yabishi sallan around 4:30 suka idar. Hameed yatashi yakunna wutan dakin yadawo kan dadduman yana kallon Hamad yace “yajiki?” “I’m not sick” Hamad yafada ciki ciki, hararanshi Hameed yayi yace “kaida ke kuka jiya pretender kawai” hade fuska Hamadi yayi, cikeda tsokana dan kawai yasashi yayi magana yace “ohh bakasan sanda kayi kuka ba ko wen u were having pains saiga hawaye sharrr a idanun yaron Mamie” tashi daga dadduman Hamadi ya yunkura zaiyi da sauri Hameed yarikeshi yace “yakuri yakuri toh! Zauna lemme go and make coffee for you” dauke kai yayi yay banza dashi Hameed yawuce yafita yasauka kasa ya shiga kitchen yasa ruwa a heater yadauko musu cups guda biyu ya zuzxuba instant coffeee ruwan na yafasa ya tsayaya yasamusu sugar da spoon yadauko yahayo sama yashigo dakin ya ijiye agabansa shima ya zauna, gently Hamad yasa hannu yadauki coffee yakai bakinshi ya kurbi kadan Hameed ma haka ahankali yace “an biyamu jiya nasama kudi a account” dasauri yakalleshi hade fuska yayi sosai bana wasaba, Hameed yayi murmushi yace “ni wlh bantaba ganin mutum abaibai irinka ba Allah idan da nine bana aiki kai kana aiki I swear ATM card dinka ma dani zai dinga zama tsabagen yanda zanci kudinka kaiko u hate nabaka kudi, you hate kaci kudina why eh Hamadi? Am I not your twin? Why do you hate taking money from me”?Kaman bazaiyi magana ba saikuma murya chan kasa yace “save your money kayi aure da Zainab” wani irin zaro idanu Hameed yayi, wlh, wlh Hamad baitabamai magana hakaba sai yau, dauke kai Hamad yayi kaman bashi yayi magana ba yakai tea bakinshi, Hameed yawani kwashe da dariya yace “Hamadi daman kasan ina soyayya da Zee? Duk wayan damukeyi kana pretending kaman bakasan komiba dama kasani? Iyye ikon Allah har wani so kake nayi saving kudi for aurenmu” dariya Hameed yahauyi sosai yana kallon Hamad da kaman bashi yayi maganan ba coffee yake kurba abinsa kuma yaki kallonsa, dan tsagaita dariya Hameed yayi yace “jiya I don’t know what got over me I almost kissed her” ijiye mug na coffeee Hamad yayi kawai ya yunkura zai mike da sauri Hameed yarikeshi yace “Hamadi wai I can’t gist with u, if I don’t tell you wats going on in my life wazan gayamawa? Besides ma idan baka koyi all this ba how will you get married? Tayaya zaka raya sunnan ma’aiki da iyalinka”? Fizge hannunshi Hamad yayi dasauri yayi hanyar kofa, Hameed ya kwashe da dariya yace “wlh matarka ba kunya zataci ba atoh banza kawai” bugomai kofan Hamad yayi da karfi, habawa me Hameed zaiyi inba dariya ba abun Hamad is too much shifa Hamad ko kallon mata baya iyayi, you will never see Hamad with any friend aduniya, you will never see Hamad a inda ake maganan banza, ko abu zaiyi on google idan irin advert din banzan nan yayi popping up yahakura kenan wlh, just look at yanzu because of conversation na kiss yagudu yatafi masallaci, Wlh he’s not sure Hamad yamasan yanda ake sex taraya da iyali, he remembers suna yara a fiqhu duk ranan da za’ayi wani baabi na wani abun kunya he will leave the class, Allah yama Hamad kunya da jin nauyin anything raw and bad he just can’t stand it, he just wants to see ranan da Hamad zaiso wata ko ranan aurenshi kai he will love to see matan Hamad da ciki cus yanaso yasan tayaya zaima matanshi ciki ko a ruwa zata sha Hamad fa ko kaya baya iya cirewa gabansa hmm, Allah ya kyauta.
Bayan sallan asuba kowa yadawo banda Hamad daya tsaya muraji’a sai wajejen 9 ya shigo gidan the way yake tafiya ka kalleshi saika kara kallonshi, yana taku cike da izza da natsuwa da haiba da kuma kwarjini, farin jallabiyan jikinsa nawani irin sheki, yau Saturday ko maybe saisa yaga motocin yayyinshi agidan dan yawanci on a Saturday sukanzo suyi breakfast tareda Abba ayi catching up rannan ba aiki.
Gently yayi sallama yashiga falon dukansu suka amsa Abba ne zaune akasa kan lallausan carpet dinsu yana sanye da jallabiya da yar hula akansa ga charbi a hannunsa yana kallon Hamad din, sai Ya Mustapha dake zaune kan kujera kusada Abba, sai Ya Abdullahi shima sanye da jallabiya zaune kan 2 sitter, ya Faisal na zaune kusada shi, sai Hameed dake zaune akasa kusada Abba, ga upan atampopi da lace sunkai kusan 50, each da shaddodi anan tsakiyan dakin, ahankali yakarasa cikin falon har zuwan gaban Abba anatse yace “ina kwana Abba” kanshi Abba yashafa yace “yaya karfin jikin?” Kanshi akasa yace “dasauki” tashi yayi yabama Ya Faisal hannu cikeda girmamawa yace “ina kwana” murmushi yamai cikeda so yace “ya jikin” gyadamai kai yayi yabama Ya Abdullahi shima yacemai “ya karfin jiki” hannu yabama Ya Mustapha kanshi akasa yace “good morning Ya Mustapha” anatse yana kallonshi yace “how are you? Wat time katashi?” Ahankali yace “3” yajuya zai wuce Abba yace “dawo kazauna cikin yan uwanka” ba musu yadawo ahankali yazauna kusada Ya Mustapa, Ya Abdallah yayi murmushi kawai daidai Mamie na shigowa falon duk suka gaidata Abba yace “Maman Dr zoki zauna kicirema kowa nasa inaso da safen nan Faisal ya aika da komi Bauchi” Gyadamai kai tayi tace “toh Masha Allah” Abba yace “Doctor tashi kadauki naka danasu Areef” gyadama Abba kai yayi yatashi yadauki shaddan su yadi goma ya isheshi shida yaran yace “Allah amfana Abba”.
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
https://chat.whatsapp.com/HOfjHAh3gw5502DZ5uJTWn