Sashe 75
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bude kofan Asmeey tayi taleko ganin ya zauna ya juya mata baya yasa tafito sadaf sadaf tazo tabude wardrobe tadauki wani simple gown kawai takoma bayi saka gown din tayi ta matse kanta sosai ta shanya towels din tafito tabude wardrobe din tadauko wani clean hijab tasaka tazo tadan kalleshi, dadduma tadauka ta shimfida tahau kai tafara salla, dan juyowa Hamad yayi yakalleta kafin ya maida kansa yacigaba da aiki, idarwa tayi tazauna awajen tai azkar sannan ta tashi ta linke dadduman ta ijiye, murya chan kasa tace “ina kwana Yaya” murya chan kasa batare daya kalleta ba yace “welcome back Mrs Hamad” awani irin kunyace ta juya dasauri tawuce wardrobe tana mamakin maganan rashin kunya da Ya Hamad yayi wai welcome back, welcome back to salla ko me? Tasa hannu tadauki cream ta shafa ta fesa turare tadawo ta zauna bakin gado tacire hijab da gashinta ya bushe, taasaba rayuwa ba taba waya so waya kwata kwata bai dameta ba, jin muryan Mamie akasa saita wuce tadauki gyale ta yafa tayi wajen kofa tace “natafi wajen Mamie”? Dan juyowa yayi ya kalleta idanunta na kasa yace “yes” dan murmushi taji ta juya tabude kofa, sauka kasa tayi Ya Hameed tagani cikin shiga suit yana zaune a dinning yanacin breakfast tai mamaki yau sunday aiki zaije ko mene murmushi tayi tace “ina kwana Ya Hameed” kallonta yayi yanda take murmushi aransa yace “meya mata suka shirya? Jama’a Hamadi fa dan iskan kansa ne” gyadamata kai yayi kawai zata wuce kitchen yace “yau su Abba zasuje gidansu Zee pray for me karsusa rana da tsawo” ahankali tace “Allah baka abinda kakeso” wani dadi yaji yace “kai yarinyar nan dole namiki kyauta sai kisha ice cream” yataba aljihu yazaro 5k zai bata dasauri tace “Yaya kabarshi Ya Hamadi yasayamin ice cream dayawa jiya” Mamie na jiyosu a kitchen tayi murmushi kasa kasa, Hameed yawani harareta yana kwaikwayan muryanta. “Ya Hamadi Ya Hamadi, Ya Hamadi wai ke kadaine me Ya Hamadin nan yaushe ma kuka shirya bayan kin gama throwing tantrums jiya” akunyace Asmeey tasa gyale tarufe fuskanta tawuce kitchen dasauri, Hameed yayi dariya ya maida kudinsa aljihu yace “nabama Zee nima tace Ya Hameed ne yabani” wlh yaso yaga yanda aka shirya kai Ya Musty bai kyauta musu ba wlh, dasauri yagama ci dan yau wani training za’a musu a bank ance suzo by 8 mikewa yayi ganin yayi latti yace “Mamie natafi kicema su Abba Allah bada sa’a karsu bari asa rana yayi tsawo Mamie” Mamie ta fito daga kitchen tana kallonsa tace “toh adawo lafiya drive ahankali please” Hameed yace “toh Mamie love you!” Murmushi Mamie tayi tace “Allah ya gyaramin Hameed” binsu Asmeey tayi da kallo aranta tace “nima Allah bama Ya Hamadi na aiki haka” tai shiru tana kallon Mamie saida taga fitansa daga gidan da mota ta juyo Mamie na son yaranta she just wish itane mahaifiyarta keso haka, taya su Mamie aiki tayi da hannu daya, around 8:20 su Ya Mustapa duk suka shigo gidan sunci manyan kaya all of them dan Abba yace su shirya harda Hamad duk za’aje gidajen Zee by 11.
Tsaf akai breakfast Hamad baya kasa Abba yakalli Asmeey dake kawo abubuwan daga kitchen da hannu daya yace “jeki gayama mijinki ya sauko yanzu zamu tafi” gyadama Abba kai tayi tawuce sama dakinsu tabude taga Hamad na fesa turare yasaka wani yadi na voil mai kyau milk da hula akansa, juyowa yayi ya kalleta dasauri ta sunnar da kai tace “Abba yace kazo” karasa komi yayi yakarso inda take tsaye yana kamshi yace “zamuje gidansu yarinyar Hameed” gyadamai kai tayi, yana kallonta anatse yace “I don’t know karfe nawa zamu dawo” gyadamai kai tasake yi ahankali, hannunsa yasa gently yakama hannunta, ahankali tadago kanta ta kallesa shima ita yake kallo, murya chan kasa yace “take care if you’re bored watch movie akwai a laptop dina, don’t go outside” gyadamai kai tayi ahankali, kaman karya bisu shi yayi zamansa but saita daure yau bataso tayi kuka but idanunta sun nuna bataso yafita, gently yashiga duko da kanshi, adan rude ta fizge hannunta zata juya yafizgota dasauri tajuyo gabanta na faduwa, runtse idanunta tayi lips dinta na rawa sosai tace “Ya…..pl….lease…..kar…ka….mi……..” sauke lips dinsa yayi kan bakinta ahankali yake kissing nata, baiso yasami erection fita zasuyi yasamu baya kwanciya dawuri yasa yayi kusan 30secs yasaki lips din sai kawai yasata ajikinsa yayi hugging zuciyansa na bugawa sosai nonestop, lamo tayi ajikinsa kirjinta na faduwa na tsoro hakanan batasan mesa ba, ahankali Hamad yace “saina dawo” sakinta yayi ahankali dasauri tawuce gado shikuma yawuce kofa yabude yafito yana saukowa anatse, su Faisal da Abba harsun fice da Gwaggo datace wlh sai anje da ita, Abba ne kawai afalo da Ya Mustapa duk sun mike suna magana da Mamie yana karasowa Abba yace “toh saimun dawo” Mamie tace “adawo lpy” takalli Hamad tayi murmushi tarakasu har waje duk suka shiga mota suka fice Mamie takoma ciki tana kwalama Asmeey kira tace “Asmeey sauko muyi hiranmu tunda mu kadai aka bari agida” dan saita kanta Asmeey tayi ta goge fuskanta, wlh bataso Ya Hamad na fita duk saitaji zuciya bata mata dadi, fitowa tayi ta zauna itada Mamie sukayi breakfast bayan Mamie tabata duka magungunan tasha harda na wajen Aysha tace “je dauko kipiya adakina namiki tsifa yana cikin drawer na, akwai wani saloon a anguwan nan sai muje idan kingama” tashi tayi tawuce sama dakin Mamie tadauko kipiyan tadawo ta kwanta tadaura kanta a cinyan Mamie tana murmushin jin dadi, Mamie tace “na so diya mace aduniya wacce zan dinga mata tsifa na gyara mata kai da sauransu amman kinga Allah bai bani ba, Doctor da AbdallahI kuma sai maza suke haihomin, dake da Matar Faisal Kady nakema addu’a Allah yabaku yara mata abani” akunyace Asmeey ta manna kanta jikin Mamie tana murmushi, Mamie tacigaba da mata hira she just wish this is yanda take da Mom, tuna Mom kawai saitaji gabanta yafadi daidai ana knocking kofarsu tareda budewa duk alokaci daya da Mamie da Asmeey dake kwance jikinta duk suka juyo ganin Mom taci wani lafiyayyen bubu tarike jakan prada ga glasses din nan a idanu tana wani irin kamshi tana kallonsu, ba Asmeey kadai ba har ita Mamie saida gabanta yafadi.
Dawani irin sauri Asmeey ta tashi daga jikin Mamie kawai jikinta yahau rawa lips dinta sukahau rawa ganin Mom take kaman ba itaba, tundaga kan yatsun kafa Mom take kallon Asmeey dataga tai mahaukacin fresh walh, tama kara kiba, tayi haske, fuskanta babu wannan redness dinnan na kuka kona mari skin dinta yayi smooth tana glowing, kawai gabanta yafadi ko yaron nan haryayi amfani da yarta ne idan yayi amfani da ita, mezata gayama Fawaz, saikuma cikin gadara tadauke idanunta dagakan Asmeey tadaurasu kan Mamie dake kallonta tace “kin barni a tsaye Hamida na shigo kokar na shigo? Ba tsiya yakawo ni ba”anatse Mamie tace “Allah ya rabamu da tsiya shigo Salima” shigowa Mom tayi tana rufo kofa sai kawai kafafun Asmeey suka kasa daukanta tashiga dukewa awajen Mamie na kallo kawai Asmeey tayi kneeling tsoro da fargaba yasa takasa bude baki tamayi magana.
EPISODE 4️⃣2️⃣