Sashe 46
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sauka tayi kasa yaran harsun gama breakfast sun fice waje Gambo kawai ke falon tana gyarawa tace “barka da saukowa Hajiya” ko kallon Gambo batayiba tawuce hanyar dakin Munir kai tsaye tabude kofan bai dade da tashi ba yayi wanka shiryawa yake yana kokarin saka rigansa na shaddan dayasa Mom tabude kofa tashigo dakin fuskanta a murtuke tana kallonsa, daukekai yayi daga kallonta dan bala’in haushinta yakeji rai abace Mom tace “baka iya gaisuwa bane ko bakinka ciwo yake”? Rigansa yakarasa sawa da kyar murya ciki ciki yace “good morning Mom” tsaresa Mom tayi da idanu yanda yajuya abinsa yana daukan agogonsa yana kokarin sawa tace “Aya na gidan nan har yanzu?” Da kyar yace “eh” kallonsa Mom take tace “okay yayi mata kyau, jeka kiramin Asmeey” batare daya kalleta ba yace “bazata iya zuwa ba” Mom jitayi kaman Munir ya watsamata garwashi ajiki amsan daya bata wat the hell! Ita Munir ke amsawa haka? Karasawa wajensa tayi tawani juyodashi tana kallon kwayar idanunsa da kyau tace “mekace yanzun nan Munir”? Sosai gabansa ke faduwa amman ya dake ya danne tsoron yakuma daure yaturo mata baki sosai cikin tsananin jin haushinta yace “nace miki bazata iya zuwa ba Mom” tassss! Mom ta yanka masa mari mai rai da lafiya tace “such insolence! Are you sick upstairs? Ni kakema magana gatse haka without respect? Are you talking to your Mom like this Munir?” Azuciye Munir yace “yes Mom namiki cus you are not the type of mothers da aka suffanta dake shiga aljanna” Munir yahau huci idanunsa na tara hawaye yanama Mom wani kallon tsana da rashin tsoro irin na yara, eyes nashi na looking kaman yana hararan Mom, Mom tace “ohh kayi girma ko Munir ni kake harara with those eyes kaman na aliens? Zakaci ubanka yau” tayi maganan tajuya tana neme neme abinda zata dakesa dashi taga charger laptop dinshi kawai tadauka ta cire ta taso tana linkewa tayo kan Munir dake kallonta har lokacin kawai tadaga wayan zata chaulamai rike wayan yayi azuciye yafizgo saida Mom tabiyosa kaman zata fado kansa dan kafafunta yau suna ciwo tadake tana kallonsa tace “dambe zakai dani Munir”? Yanama Mom wani kallo yana turo baki yaki magana, Mom takalli wayan tace “sake wayan nan, ka sake wayan nan nace” Munir yaki saki sai huci yake kaman zai rufe Mom da duka wlh, kana ganinsa kasan kawai dan Mom mahaifiyarsa ce da wlh saiya kaita kasa yau sabida yanda yakejin haushinta kuma ya zuciya, Mom ta bala’in girgiza ganin Munir is becoming fearless yanzu, tadake tace “is because of salla sannan kasa kayan salla da kaga other side of me” tai maganan tana yarda wayan kasa ta matsa gefe tanunamai kofa sounding super serious tace “wuce kaje ka kiramin Asmeey” azuciye Munir yana daga murya dan yasan dukanta zatayi tazo yace “bazanje ba!” Yanda Mom ta girgiza saida kafafunta sukai rawa saura kadan tai baya ta hana kanta dan kar Munir ya lura yadena tsoronta, Mom ta daki kirjinta tana huci kaman zata kama da wuta tace “Munir nike aiken ka kake cemin bazaka je ba?” Azuciye yace “I will not call Asmeey for you so that u will end up killing her completely cus she’s sick and her hand yayi breaking and you sent her with the man daya mata haka, wlh wlh wlh Allah yasa Baba yarabaki da Asmeey har abada” zabura Mom tayi tayo kanshi zata kaimai mari chak Munir yarike hannunta gamgam azuciye yarike hannun so baimasan ya matsema Mom hannu sosai ba kaman zai karya, Mom kaman zatai ihu yanda ya chapke hannunta amman ta daure tana kallonshi tace “dambe zakai dani Munir eh? Ni uwarka dana haifeka zakai dambe dani? Okay beat me” ta fizge hannunta tace “beat me nace tunda kadawo dan iska shaye shaye kafara ko? Saisa har kake ganin u can beat me, Wlh wlh I will deal with you nina aikeka kaki ko, zakaga abinda zan maka” Mom tajuya fuuu tayi kofa tabude tafice dasauri Munir yabude bayinshi yashiga kawai saiya fashe da kuka sosai yana kallon hannayensa, he’s very angry with Mom but kuma he’s hurting yanda yarike mata hannu and wlh a lokacin zuciyanshi har rayamai yake yama tura Mom tafadi akasa, yanaji itama ta karye especially a hannu sabida takasa dukansu dagayau, sabida yanda yakejin haushinta, da kyar yahana kanshi hankadata da hannunta daya rike, he just hates her sabida yanda tasan waye Fawaz ta aika Asmeey dashi, dayayi raping nata fa? Dawazai auri Asmeey? Tazama bazawara kenan fa, yakai kusan 4min abayin yatashi ya wanke fuskansa yafito sai kawai yaji baimason fitan daman fidan wani friend nashi zaije sai kawai yakarasa yasamak kofansa key yahau gadonsa ya kwanta.
💫UWA KO UKUBA💫
✍🏻M SHAKUR
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA🙈
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 2️⃣0️⃣
Ramla ce tashigo dakin Mamie da kayan Asma’u na salla, Ya Aya takarasa shafa mata mai dakuma magungunan da Ya Mustapa yabada adinga samata ajiki wajen duk wani tabo na duka dake jikinta, jikinta duk ciwo fuskanta bai sabe ba, tayi ja tana zaune da towel da hannunta karyayye, Aya tadauki jakan taga kayan salla ne tace “Ramla simple kaya zaki kawo or even better dauko jakan dana ijiye mata agaban wardrobe naku na jiya wannan ledan” dasauri Ramla tace “toh”tajuya tafice, Aya ta kalleta tace “kinkicin komi you have to eat kona miki noodles”? Gyadama Ya Aya kai tayi alamun eh, Aya tace “ohh har yanzu baki dena son indomie ba toh shikenan, meyake miki ciwo yanzu”? Ahankali tanuna hannunta, Aya tace “zai dena sannu ko, Aysha ma zatai magana dake takira dazu bari na kirata” gyadamata kai tayi, Mamie tashigo dakin da tray na shayi mai kamshi tace “kisha shayin nan Asmeey yana helping da healing kashi sosai” Aya tace “Mamie wai baki gajiya by now bai kamata kina all this work serving namu abinci ba” dan dariya Mamie tayi tace “Wlh I’m use to it, to yara maza gareni Aya dole nine zanyi serving nasu abinci, da Allah yabani mace da tuni duk bana abubuwan nan, Ma’u ya hannun yarage zafi”? Gyadama Mamie kai Asmeey tayi, Mamie tace “sannu kinji wai ina kayanta sanyi na shiganta” Aya tace “Ramla taje takawo” Mamie tace “toh bari naje naba yayyinku abinci” dasauri Aya tace “Mamie kibarshi bari naje na basu” dasauri Mamie tace “no zauna da Asmeey” tana fita Ramla na shigowa taba Aya ledan tace “ina zuwa” tafice Aya tabude kayan wani simple english gown taciro black ne tawuce wajen kofan ta rufe da key sannan tadawo tadagata pant tafara bata akunyace tashiga sawa Aya ta taimaka mata sannan tabata gown din tasaka yamata kyau gown din Aya tai murmushi tace “kinga yanda gown din yamiki kyau” tadauki tea tabata a right hand nata dakeda lpy tace “zauna toh bari naje makiki indomie” Ya Aya tafice yarage saura ita kadai adakin, dakin tabi da kallo hakanan kawai taji tsoro yakamata dasauri ta mike hannun data rike tea dashi na rawa kaman zata kabar da tea ta shiga tafiya dasauri da kyar tabude kofan daidai Ya Mustapa na shirin shigowa ta tsaya chak tana numfashi yace “Asmeey menene give me the tea” yasa hannu ya karbi tea yana kallonta yace “bakowa adakin ne?” Gyadamai kai tayi tace “Ya Aya taje kitchen” gyadamata kai yayi yace “muje” juyawa tayi ahankali ta shiga ciki ta zauna bakin gadon hannunta ya dauka yarike yace “yana hurting sosai”? Girgizamai kai tayi daidai Ramla na dawowa dakin yace “stay with her Ramla bayan kinyi breakfast I will come back namiki fixing drip” ta gyadamai kai dakinsu Hameed ya leka yaga dukansu sunyi wanka suna bacci maida musu kofan yayi yarufe yawuce dakin Abba inda nan Mamie take yanzu yayi knocking tareda sallama ya shiga.
Around 1 Abba yafito yana sanye da tufafi mai kyau da babban riga da hula yataho dakinsu Hamad bude kofa yayi Hameed yagani zaune kan gado yayi alwala yace “bazakaje masallaci bane” adan kunyace tuna abinda yama Abba dazu yace “Hamad nake jira yana alwala a bandaki” daidai nan Hamad yafito Abba yace “kumuje” turare Hamad yawuce ya fesa yana sauke hannun rigansa sannan yataho Hameed biye dashi suka fito sauka sukayi suka fito tsakar gida Baba suka hango shima yasha manyan kaya masu kyau ya kafa hula yana gaisawa da Yayan Mom da aminansa guda biyu dake wajen sai kuwa ustazun yaran gidan dan babban malamin bai sami daman zuwa ba.