← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 161

Sashe 67

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Koda Asmeey ta tashi dasafe bataga kowa adakin ba, wanka tashiga bayi tayi da brush tafito tafito da bra nata da panties dinta wanda ya wanke mata dan su bushe tazo yauma tayi tayi tasaka bra takasa haka tahakura pant kawai tasaka wani pink material tasaka na gown daya zauna ajikinta sosai kuma ya nuna shape na boobs nata sosai da nipples dinta dan soft material ne unlike atampa data saka jiya da baya nuna batasa bra ba, kwalli tadauka tasaka tadauki lip gloss tasaka tadauko simple earrings, daya ta iya sawa da kyar takasa saka dayan hakan yasa ta taho dashi ta ijiye kan desk din Ya Hamad saita koma ta feffesa turare ta rufe komi tazo wajen gadon tana kokarin gyarawa taji muryan Mamie tace “Asmeey” dasauri tace “na’am” ko dan kwali bata tsaya sawaba tafito Mamie ma bata sama hakan yasa tawuce kasa ta sauka kitchen tawuce Mamie na kitchen din tana juya abu a cup tajuyo takalleta dasauri Asmeey tace “ina kwana Mamie” kanta Mamie tashafa kaman wata yar baby yace “kin tashi lafiya dan kunnen fa wannan naga kinsa guda daya”? Da zuciya daya tace “idan Ya Hamadi yadawo zance yasamin dayan nakasa sawa” Mamie tace “tom gashi sha” karba tayi ta kalli maganin saita kalli Mamie
Mamie tace “da ice cream ne ai kin iyasha ko” dan dariya tayi takai abin bakinta tasha tana tabe baki sannan tabama Mamie cup din still tana tabe baki, Mamie tai dariya tace “bari yanzu zakisha pepper soup tun jiya nake dafawa sai yanzu yayi, bakinki zai dawo daidai” tabude kofan kitchen tafita baya dasauri Asmeey tabita a tukunyan kasa akai pepper soup din kuma akan murhu da Mamie tahada da duwatsu tadauko tashigo dashi, sake biyota Asmeey tayi kaman wata yar karaman yarinya Mamie tabude kamshi yacika kitchen din, Asmeey ta tsaya kusada Mamie tace “Mamie inason nama” dan dariya Mamie tayi tace “aiko zakicisu daban daban kwanan nan, kinga wannan shine ciccibi kawo plate na samiki” dasauri Asmeey tajuya tadauki plate cus pepper soup din smell delicious, Mamie tashiga samata da romo sosai, Asmeey tadauko spoon guda biyu tadawo kusada Mamie tace “ni da Ya Hamadi ne wannan ko Mamie”? Dasauri Mamie tace “a’a naki ke kadai ne” Asmeey tace “yamin yawa Mamie” Mamie tace “nasani but ki daure ki shanye ruwan, muje na ijiye miki a dinning” gyadama Mamie kai tayi Mamie tafito itakuma tana biyeda Mamie daidai sun bude kofa sun shigo Hamad da Hameed, kallo daya Hameed yayo wajen yadauke kai yace “morning Mamie natafi sama wanka office” yawuce sama dasauri baima jira amsan Mamie ba, Asmeey takalli Ya Hamadi daya hadarai yace “good morning Mamie” morning Mamie ta amsashi takoma kitchen, Asmeey tadan kalleshi danta gaidashi saitaga ya taho wajen gabanta yadan fadi the way he walks is so majestic, yana zuwa hannu yasa yadauki bowl na pepper soup din strictly yace “wuce ciki!” Gyadamai kai tayi tamike tsaye tajuya sumsumsum tawuce yana biyeda ita abaya har sama gado tawuce ta zauna ahankali shikuma ya shigo ya maida kofan yarufe yatako zuwa wajen yaduka ya ijiye abincin yataso kallonta yayi suka hada ido saiya juya yawuce wajen kujeransa zaija ya zauna saikuma ya tsaya anatse yace “don’t go out with those clothes without hijab today” gyadamai kai tayi ahankali tace “tom” zama yayi dasauri ta taso tazo wajen dankunnenta ta dauka batare data kalleshi ba adan hankali kaman wacce keda separate murya na wanda takema Ya Hamad daban wanda takema sauran mutane daban, ahankali akuma sanyaye tace “samin Yaya nakasaaaa” tayi maganan ahankali akuma shagwabe faduwa gaban Hamad yayi tsigan jikinshi yawani tashi baitabajin irin abin nan ba da saiya dake da kyar, saiya mike tsaye yanuna kujeran yace “sit” wani murmushi Asmeey tayi sai kawai ta zauna kan kujeran kaman jira take da sauri tana kallon desktop dinshi saikuma tadago kanta ta kalleshi hada ido sukayi yana kallonta cus baitaba sanin she can be this happy ba sai anan Bauchi, adan kunyace Asmeey ta sunnar da kanta ganin yanda yake kallonta gabanta nadan faduwa, zare idanunshi yayi daga kanta ya kalli dankunnen yabude earrings din yadan duko yazo wajen face nata yakai hannu ya zira dan kunnen a hole batare daya taba skin nata ba saiya zagayo ta baya zaisa mata barinman yana kallon yanda take da gashi a kwance a keyanta gwanin kyau hannunsa ya sauka wajen fatan kunnenta atare dukansu sukaji wani shocking a lalace Asmeey tace “wayyy…..” cus takasa daurewa dan tsayawa Hamad yayi yakalleta yaga ta runtse idanunta gam, gently yakarasa samata dankunnen idanunshi suka sauka gaban riganta dayaga nipples dinta sun fito sosai looking so damn pointed dasauri ya dauke kai jikinshi kawai ya shiga vibrating, yakalli fuskanta ganin tana kallon abinda ke desktop dinshi ahankali yace “yayi kyau?” Gyadamai kai tayi tace “sosai” murya chan kasa yace “I design it” wani murmushi tasakeyi tace “menene shi Yaya? It’s beautiful background din” murya chan kasa yace “is AI software I designed it for MICROSOFT” dasauri Asmeey ta kalleshi tace “Microsoft office na laptop?” Gyadamata kai yayi, cigaba da kallon screen din tayi chan she loves when he talks kodan hardly yake magana ne oho, tace “wat does it do Yaya”? Murya chan kasa Hamad yace “many things, all aikin da duka Microsoft office keyi aikin Excel, MS word, PowerPoint, menene menene this AI will do it once ka shigar da command in seconds you wanna see”? Dasauri ta gyadamai kai, wasu short data yasaka kawai abin yayi generating comprehensive Analysis within a blink of an eye Asmeey tace “wow, Ya Hamadi you’re a genius, wlh you are so brilliant” “kema you are very brilliant!” Taji Hamad yafadi ahankali dasauri ta kallesa hada ido sukayi ya zubamata wild eyes din nan masu kwalli kawai taji kunya yakamata sai kawai ta sauke kanta kasa takasa magana, ya tsareta da idanu shima, da yar karaman murya tace “Allah bada sa’a Allah yasa Albaraka, Allah yabaka nasara” sai tamike ahankali zata wuce batare data kalleshi ba, hannunta mai lafiya Hamad yakama chak ta tsaya kirjinta na bugawa fizgota yayi haka tataho ko kadan ba stamina shigowa jikinsa tayi kirjinta na bugawa sosai hannuwanta na shaking, jitayi shima kirjinsa na bugawa dum dum dum kaman yanda nata ke bugawa, ahankali yadaura hannunsa saman waist nata yadan lumshe idanu yanakai hancinsa tawajen gefen fuskanta yana shakan wani cool kamshi datakeyi, murya chan kasa dake shaking kadan yace “you look good and smell good Husnah!.” Wani sanyi Asmeey taji jikinta yadauka gabanta na faduwa toes nata da feet na daukan sanyi jin yanda Ya Hamad yariketa, dasauri tafita daga jikinshi tajuya taje wajen abincinta tsabagen rudewa dauka kawai tayi tana ci da sauri da sauri ya tsareta da idanu saikuma ya zauna yacigaba da aikinsa.

Around 10 tana zaune taji Gwaggo na “Ga Shatu ga Shatu mutanen telebijin Oyoyooo Oyoyoo” dawani irin sauri ta tashi hartayi kofa tajuyo kaman mara gaskiya suka hada ido da Ya Hamadi sumsun takoma tadauki hijabinta tasaka tadauki plate na abincin tafito daidai Aysha na karasa hayowa sama while Abba na tare da mai gidanta a falo, Asmeey na ganin yayanta tawani yi kanta da gudu ta rungumeta haba sai kuka kaman jira take, bude kofan Hamad yayi yafito ya kallesu Aysha tace “Ya Hamadi Ango” wani kallo yamata ta kwashe da dariya yawuce chan dakinsu itakuma taciro Asmeey tana share mata hawaye tace “muje ki gaida Habeeb saimu dawo sama”Aysha is just 25yrs, Aya 27, sai ita 21 Munir 20, Aysha nada kyau ita tafi kama da Baba falo sukaje mijinta ba yaro bane zai iya girman Ya Mustapa tsohon sojane Abba tafara gaisawa sannan ta gaidasa yace “Amarya Asama” Gwaggo tace “Asama ta tunda tazo bura’uba takemin agidan nan” Mamie tace “kai Gwaggo” hayowa sama sukayi suka bude dakin suka shiga Aysha tace “dakinku yayi kyau” kamata tayi suka zauna abakin gado saita dauki hannun Asmeey takalla tayi shiru tashiga bin Asmeey da kallo zuciyanta ba dadi jibi abinda halin Mom yasa akama kanwarsu, dudda tasan arziki na Allah ne bawai kuma ta raina Hamadi bane but duk jaraban Mom yasa akai komi hurry hurry ko biki ba’ama yarinya ba balle lalli ko gyaran jiki, baki tabude zatai magana Asmeey tace “kiramin Mom Ya Aysha” wani kallo Ya Aysha tamata tace “bazaki kiyayi kanki ba”hawaye ne suka zubo mata muryanta nadan rawa tace “tunda nazo banyi magana da Mom ba, ko jiya naso nakirata amman tsoro nakeji danaji zakizo nace zansaki kitayani kiranta saina bata hakuri kema kitayani” Ya Aysha tace “Asmeey look yanda Allah yarufa miki asirin nan ya fitar dake daga gidan nan hannun Mom just enjoy yourself kibar Mom idan kin haihu zaku shirya” Dasauri takalli Ya Aysha abin duniya yamata yawa sai kawai tafashe da kuka tace “nidai dan Allah ki kiramin Mom dina! I want to talk to Mommy, call my Mom for me”.
EPISODE 3️⃣5️⃣
Chapter 67 · 0% Book details