Sashe 69
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahankali Asmeey da voice nata yayi kasa sosai tace “eh ina zuwa cikina ke ciwo kadan” Ya Aysha duk sai tasha jinin jikinta, takai kusan 10min abayin sannan tabude kofan ahankali tafito Aysha ta kalleta da kyau ganin adaburce take tace “wai duk Mom ne”? Zama tayi kan gado murya chan kasa tace “Ya Aysha zaki tayani yima Ya Hamad magana yabarni naje Bauchi”? Ya Aysha tace “wajensa kikaje?” Gyadamata kai tayi, Ya Aysha tace “now I see” cikeda rashin gane metake nufi tace “pls Ya Aysha” idanu Ya Aysha tazaro tace “ke wai kin dauka na girmi Ya Hamad ne? Ko Ya Aya bata isa tamai maganan nan ba balle ni, he’s 34 if I’m not mistaken fa” saikuma takama hannun Asmeey asanyaye tace “I just wish Mom tahaifi wani Babban namiji that will stand for us and talk to her, but bamu dashi is just Aya and Ayan ma yanzu” sai tayi shiru sai kawai, tace “Asmeey tell me the truth me Mom tagayamiki”? Shiru Asmeey tayi tana kallonta ahankali tace “bakomi” Aysha tasan karya take wlh hakan yasa tasake rike hannunta tace “Asmeey bawai nace ki disrespect Mom ba but ki manta da duk komi and focus on marraige kowa nada problem a rayuwan nan but time heals komi, trust me keda Mom zaku shirya nan gaba, as long as we are all together with you kowa da kowa, is just mom that is the problem trust me itama she will come onboard kinji” gyadama Aysha kai tayi ahankali jikinta duk yayi sanyi kawai tana cikin tsaka mai wuya batada control na rayuwanta.
Rannan wuni sukayi tareda Ya Aysha data koya mata so many things abu kadan saitakai hannunta tashafa lips dinta tana tuna yanda Ya Hamad yamata dazu adakin Mamie, takasa mancewa duk Aysha na lura da ita aranta tace first kiss, sai bayan sunyi la’asar Mamie tahauro saman tace “Aysha ki sauko wai zaku tafi” tashi Ya Aysha tayi tace “sa hijabi muje ki rakani” hijabin tasaka ahankali tasa slippers Ya Aysha takama hannunta ganin hawaye ya fara tsatso mata a idanu tace “don’t worry zan dinga zuwa dubaki I promise, namiki order some kayan mata za’a kawoma Mamie zata dinga baki ki dinga sha sun hadu randa Ya Hamadi zakuyi wlh he will lost it” rufe fuska Asmeey tayi Ya Aysha tai dariya tace “be a good gurl okay and be helping Mamie da house chores once hannunki ya warke, everything is going to be okay, you are loved here kuma mijinki loves you as well” Ya Aysha ta manna mata peck a goshi sai hawaye fuskan ta sharemata tace “common muje” fitowa sukayi Aysha na rikeda ita suka shiga saukowa Abba na falon tareda mijin Ya Aysha da Ya Musty da Ya Faisal da dawowansa kenan daga aiki sai Ya Hamad shima zaune a falon da Gwaggo, Asmeey na ganin Hamadi saida gabanta yafadi dasauri ta tsaya kirjinta na racing Ya Aysha tace “muje mana” da kyar ta iya biyota suka shigo falon Ya Ayaha tace “finally ga ango nagani, wai Ya Hamad yamafi Amarya wuyan gani, Ango mai tsada” dan kallonta yayi ba wasa yadauke kai duk aka kwashe da dariya, Asmeey tadan saci kallonsa especially bakinsa dayayi kissing nata dashi dazu sai kawai ta runtse idanunta da sauri sabida tadaina ganin abun, kagansa a falon he looks so calm and innocent kaman bai mata wani abu dazu ba adakin Mamie, tashi suka yiyyi Gwaggo na zuba, Hamad yadan saci kallon Asmeey da kanta ke kasa yadauke kai duk akai waje Aysha takama hannun Asmeey suka fito.
Tunda tazo gidan sai yau tafito compound aiko akwai maza a compound din ana aikin gini da yashi dasu simenti duk wajen har wajen motansu sukayi sukai sallama da mutane Ya Aysha takalleta saikuma tai murmushi tace “bye Asmeey” gyadamata kai Asmeey tayi idanunta na taruwa da hawaye sai Mamie ta rungumeta ta gefe tace “don’t cry, Aysha come back soon” Aysha tace “tom Mamie in sha Allah” wucewa tayi tashiga mota hawaye yasauko daga idanun Asmeey sai kawai ta rungume Mamie ahankali tana kuka mara kara, Gwaggo tace “ni dai bansan da Asama da Hamadi wanne yafi shagwba ba jama’a! Mena kuka toh yanzu wakika rasa a gidan nan”? Abba yace “Gwaggo ki kyaleta, Maman Doctor kuwuce ciki” Duk wucewa sukai ciki Hamad yawuce zaiyi gate Abba yace “ba matarka ke kuka ba? Ina zaka?” Tsayawa yayi yadan shafakai saikuma ahankali yawuce ciki Ya Faisal yayi wani makirin murmushi Ya Musty na watsamai mugun kallo yawuce wajen masu gini yana magana dasu.
Dakinsu Hamad yabude ahankali bai ganta aciki ba but yaji karan ruwa hakan yasa yawuce ya zauna fitowa Asmeey tayi daga bathroom bayan ta wanke fuska hada ido tayi da Ya Hamad dawani irin sauri tasauke kanta kasa kunya takeji kaman zata shiga kasa saita kasa cigaba da tafiya tadan dago kanta ganin baya kallonta saita wuce tazo ta zauna bakin gado tadan dago kanta ta kalleshi hada ido sukayi da sauri ta kwanta agadon taja bargo tareda juyamai baya tai shiru takai hannunta tadaura saman bakinta tana runtse idanu tana wani irin nishi jitake kaman zaizo yakara mata abun dazu, tana wajen har aka kira magrib bathroom taji yashiga yadauro alwala yafito yakalleta yace “stand up and pray” gyadamai kai tayi hakan yasa yawuce yafita sannan ta tashi bayi ta shiga tayi wanka gabaki daya tafito wani gown tafara sakawa da hijab tai salla sannan tacire taso tasaka singlet da short yau black na bacci ta feffesa bodymist da sprays nata ta cire dan kunnen tazo ijiye aka kira Isha’i tazo tayi batajin yunwa kwata kwata taci abinci tareda Ya Aysha so ba batajin yunwa, dadduma ta linke tahau ta maida inda take ijiyewa tahau gadon kwata kwata batasan cewa tanason bacci ba sai in this house, yau batayi na rana ba so bala’in bacci takeji, hawa gadon tayi taja bargo tarufa tai shiru saikuma takai hannunta ahankali tana shafa bakinta runtse idanu tayi da karfi sabida yanda takeji tana remembering everything, the way mouth nasa taste ba wari or wani annoying taste saima wani zaki dataji abakinsa kaman irin bai dade da shan sweet ba yamata kiss din, saikuma numfashinsa sounds so fresh regal and calm just like personality dinsa, and he smells soo damn good yanda ya mannata a kirjinshi she felts so good kawai she was shy yanda boobs dinta suka mannu da jikinsa sosai, wani munafukin murmushi tayi taja bargon tana rufe kanta ganin tunanin nasa taji cikinta kawai na ciwo ahaka bacci ya kwasheta around 9.
By 9:30 yashigo maida kofan yayi ahankali ya maida yarufe yana kallonta yanda tarufe jikinta dan fuskanta ne kawai awaje tana bacci key ya murza a kofan saikawai yawuce gaban wardobe kaman bashiba kayan jikinsa yacire yarage dagashi sai singlet da boxer, boxer daya yacire yabar na cikin irin wanda ke kama gaba dinnan wlh gabansa kaman wani dankareren macijine awajen, zaro kayan dazai saka na bacci yayi yawuce bayi, baya taba iya bacci idan baiyi wanka ba he’s too clean wanka yayi yafito shirye tsaf ya jefa kayan daya cire a basket yadauko bargo da bedsheet ya shimfida akasa pillow yasa hannu yadauka yana kallonta ya ijiye pillow akasa saiya zauna bakin gadon yayi shiruuu yana kallonta ya tsare lips dinta da idanu everything that happens dazu na dawomai, lowering gaze dinsa yayi tareda sakin wani cute full smile dimples dinsa suka lotsa sosai, kaman ba Hamad ba tashi yayi sai kawai yawuce ya kashe wutan dakin ya kwanta akasa ahankali yana rufa.
Wuraren 2 nadare cikin Asmeey yafara ciwo data kasa daurewa dukko uban baccin dake idanunta, tun kafin bacci takejin ciwon but yanzu duk nauyin baccinta saida tabude idanu ahankali takai hannu ta taba maranta tana wani irin kwanciya tai gaho tana kama cikin, most of the times tanayin ciwon mara every months but sometimes ciwon cikin baya tsanani haka but yanzu jitayi kaman ana barka mata mara da reza sabida azaba, gadon tashiga tabawa ahankali bataji kowa ba ga duhu gashi babu waya ko any haske close to her awani irin hankali ta mirgino zuwa bakin gadon rikeda cikinta murya chan kasa tace “Yayaaaa” wani irin nishi tasaki tashiga kokarin saukowa daga gadon kawai tafashe da kuka ahankali ta sauko da kyar tana dukewa zatai tafiya taji kaman ta taka mutum dasauri ta duka kawai saita fashe da kuka da kyau kaman yar yarinya ta shiga tabe tabe tace “Ya Hamadiiii” daidai hannunta sunyi landing akan fuskansa, bude idanu yayi cikin bacci yaji mutum akansa tana tattabasa tana kuka tace “Ya Hamadi” yunkurowa yayi da muryan da baya fita sosai yace “Baby!!” dawani irin sauri Asmeey tahau jikinsa ta manna fuskanta jikinsa tafashe da kuka tana daga yar rigan jikinta sama tana rike cikinta da hannu daya tace “Yaya cikina zan mutu” ahankali Hamad yadaura duka hannuwansa biyu abayanta yarungumota jikinsa sosai yace “wat happen to your ciki?” Kasa magana tayi sai wani kalan kuka datakemai kasa kasa tana matse cikin, rudewa Hamad yayi yazare hannunsa daya daga jikinta yashiga tattaba kasan yana neman wayansa luckily yaga wayan yadauka da sauri ya kunna flash ya ijiye wayan a gefensu ya kalleta dawani irin sauri Hamad ya kaudakai almost half of chest dinta is outside sannan takara daga rigan sama dan flat cikinta gabaki daya awaje ga yanayin zaman datayi he could see she stained a little from her short.
EPISODE 3️⃣7️⃣