Sashe 153
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
BAUCHI
Rayuwa yama Mom zafi nothing is going write for her duk uban investigation da akayi danhar mai saida gold sukai arresting but karshe saidai aka sake shi baida yace bashi bane yaturosu, mai POS ma da aka cire mata kudi aka kamosa yace he can’t remember but an cire kudi sun basa charges investigation did not lead to anywhere, zobunan ta da kayanta masu tsada ta kwasa akwai wata dillaliya bayan layinsu taje ta saida mata tahada 250k taje tasayo wayan 150k tasai sim tai welcome back contant dinta duka basu dawoba bata taba sanin ba’a gmail take saving ba, bata iya bacci tana kulle idanu saitaga Asmeey da jaririya, karanta sai damunta yake dan ragowan change na abubuwan ta data sayar duk sunbi kudin magungunan kafanta, kafan nakara damunta sabida tafiya datake kullum zuwa junction ta nemi abin hawa ta tafi court ga cases nata sai fadi take har an fara gulma magana yafito kan mijinta yarabu da ita yamabar Bauchi sabida ta cuceshi and she’s going through alot bata cikin peace of mind so batada natsuwan fighting cases hakan yasa sai winning ake hakan yafara saka tafara loosing clients şubata barinta babu abinda ke damunta kaman abu uku rashin mota, rashin Fawaz da kafanta ga batada kudi, her big big people batada number su gashi jitake tafi karfin takira su Aya ko Aysha tarokesu kudi cus basu kirata ba ai har yau zata gwada musu ita tafi karfin takirasu saidai su kirata.
Yau kaman kullum last card nata 2k tai using tadauki drop har GRA she can’t count d number of times datazo gidan nan Fawaz bayanan yau datazo taga anata shigar da gadaje da kujeru wani bawan Allah tasamu tace “dan Allah Malam ina mai gidan Fawaz ni lawyer sa ce” yaron dasauri yace “ai yana Dubai yau dai zai shigo cus rannan asabar din nan ne bikinsa kayan Amarya muka kawo!” Wani abu Mom taji yadaki kirjinta kaman an sauke mata babban dutse akai Fawaz zaiyi aure, anatse Mom tace “wow wazai aura?” Yaron na murmushi yace “bakisan Maryama yar film din hausa ba”? Shiru Mom tayi dan Maryaman sune shegun yan film yan duniya ga kuruciya da kyau wani abu Mom tahadiye a wuya tajuya tajuya tashiga tafiya tana goge fuska da bayan hannu Fawaz zaiyi aure bayan yaşa she lost everything yanzu shi zaiyi aure and Hajiya Ramatu kota kirata ta sanat da ita ina kawancen?Kafa tasa ahanya tashiga tafiya batada ko biyar na hawa abin hawa tayi tafiya tayi tafiya tasami wani waje ta zauna sabida yanda kafanta ke ciwo tadanja riganta sama taga ciwon ya tsatsage tace “wai wani kalan annamimin kare ya cije ni ne ka warke mana da wanne zanji da mayaudarin chan ko da kafafu”? Mom tahau ihu akan titi sannan ta tashi tacigaba da tafiya wajajen 7:30 ta iso gida tama kasa shiga daki ta zauna anan waje tai shiru tana kallon gidan anya bazata saida gidan nan ba gidan nan zai iyakai 40m ko 50m ba cus yakai 3hecta filin ga gini standard almost 5nedroom flat each flat guda uku ba bq in yaso saitasai mota ragowan kudin taje tasai yar karaman gida kota kama Haya deep down bataso taci kudin marayu but this is the only thing she have left in her possession she’s hungry she’s feeling sleepy she’s sick kafanta but she’s afraid tashiga daki ta kulle idanu tai shiru kafin daga baya da kyar ta tashi tashiga flat nasu tawuce side nata tashiga bayi tana barin bayin abude tayi wanka da alwala tafito tahau kan dadduma tai salla tana lazimi zuciyanta na ciwo tana istigifari ahaka bacci barawo ya kwasheta.
“Saina kasheki Mom!” Taji muryan Asmeey dasauri Mom tabude idanu Asmeey tagani jikin kofa sanye da white clothes tarike karfen da aka cire mata ciki tace “I will kill you with this” ta taho da gudu tasokama Mom a idanu yabullo ta keyanta ihu Mom tayi sosai kaman mahaukaciya tamike tsaye tana taba idanunta da keyanta datajisu intact ashe bacci tayi mafarki ne not real gabanta na faduwa sosai zufa na keto mata tace “na shiga uku, wani kalan yarinya ce Asmeey data kasa barina na rayu cikin jin dadi, Astagafurllah Astagafurullah” Mom tashiga istigfar jikinta ma rawa ahaka har gari yawaye ba bacci.
EPISODE 1️⃣3️⃣7️⃣
Shiryawa tayi da sassafe tasa lace mai kyau tadauki handbag tana tunanin kudin dazata samu taje gidansu Fawaz tarasa gata bata shiri da kowa layinsu mutanen Ammi ne she always show them tafi karfinsu da tashiga ta nemi rance tawuce tafita tasa kafa ahanya ga yunwa wuraren 10 tun safe takai gidan su Fawaz tai sallama tashiga, Maman sa ma batanan Mom tai zamanta a parlor tawuce dinning da kanta tasama kanta abinci tahauci kaman jaka, tana wajen tanacin abinci aka bude kofa dasauri tajuyo Fawaz tagani anate da kananun kaya faduwa gabanta yayi dasauri ta taso tazo wajen yahade fuska cus yanzu aduniya bega wacce ya tsana kaman itaba yace “me kikazo yi anan gidan”? Dakewa Mom tayi tace “nazo nagaya maka bazaka lalaltamin rayuwa and ka kama zakai wani aure ba wlh, komi nawa ya lalace kasa nama yarinya mugunta yanzu narasa sukuni jibi yanda Allah ya maidani” yana wani kalan kallonta yace “tunda nake dake nataba cemiki kije kima yarki duka ko kimata wani abu” Mom kaman mahaukaciya tace “amman kaikace azubar da cikin da har yasa ta mutu yanzu ka kama zakai aure ka barni” wani dariya yayi yanuna Mom yace “ohh dama kin taba dauka I will ever marry mate din mahaifiyata as a wife ne?” Mom nawani kalan kallonsa cike da so saitaji hawaye yacicciko idanunta all wahalhalun datake this days bata taba kuka but when it comes to Fawaz shine last limit nata fashewa da kuka tayi tai kneeling agabansa tahade hannayenta hannayenta tace “Fawaz ni da kai have come a very long way tun Asmeey na karama, ana maganan morethan 20yrs, please karkamin haka wlh wlh ina sonka Fawaz sosai, don’t do this to me please ka aureni banda kowa I don’t have anything in my life yanzu yarana duk sun gujeni” tsaki Fawaz yayi zaiyi magana aka shigo falon Hajiya Ramatu ne taci gayu tazuba gwalagwalai takalli Mom dake duke gaban Fawax takalli Fawaz looking confuse dasauri Mom ta mike tsaye gabanta na faduwa takalli Fawaz takalli Mom tace “wats going on here? Why is Hajiya Salima kneeling and crying for u?” Fawaz fa kangararren yaro ne kuma baya tsoron uwarsa balle ubansa zaiyi magana Mom dasauri ta tare shi tace “ina cikin damuwa ne” Fawaz yamata wani kallo yace “Mommy cin kawarki nayi taji zanyi aure take kuka” wani kallo Hajiya Ramatu tama Fawaz daya daga kafada yanuna Mom yace “ask her haaa’a ina ruwana did I rape her ko ita taga yaronki ta nace tana bina” sosai Hajiya Ramatu gabanta ke fadi takalli Mom da kanta ke kasa kunyan duniya yakamata tace “Salima d’ana kike bi da gaske? D’ana kika lalatama rayuwa? Yaron da har yarki ya nema eh”? Kasa magana Mom tayi kanta akasa, ran Hajiya Ramatu na tsananin baci tace “get out of my house dagayau wlh ko waje aka ganki kome muka miki ke kikaja” mom tadago kai zatai magana Fawaz yadaga kafa yatokareta yace “ance get out!” Wani kallon Fawaz Hajiya Ramatu tayi yanda yatokare Mom cike da rashin girmamawa da raini da wulakanci tace “you see this is wat u get idan kanabin kananun yara da girmanka da darajan ka, get out you bitch” tsayawa Mom tayi taki motsi toh Hajiya Ramatu tasani mekuma yarage takalli Fawaz idanunta sunyi jajir tace “I want to demand for abu guda biyu, car and a money cus I have the right kodan sabida d’an da na haifamaka!” Dasauri daga Fawaz har Hajiya Ramatu suka kalli Mom, sai kawai Fawaz yashiga kwance belt dan for real fir real ransa yasoma lalacewa Hajiya Ramatu tace “d’a Salima”? Mom ta gyadakai tace “Munir dan Fawaz ne!” Wani dukan kunne maganan yama Hajiya Ramatu kadın tadawo daidai taji karan duka Fawaz na dukan Mom dukta inda yasamu yace “ni zaki lakama yaro akai ba Munir ba uban Munir do you think I look like those men da mata ke makalama yara it will not work here Shegiya mara daraja bakar muguwa mai bakın hali saisa Allah ke cin ubanki yanzu u lost everything I will never come back to you kama Fawaz Hajiya Ramatu tayi ganin Mom zata mutum musu a falo ya isa security takira security sukazo tanuna musu Mom datai kaman ta mutu tana haki ta jefa mata yan bundle na 500 aka tace “ku dauki akuyar nan kufice da ita kusata a abin hawa akaita gidanta” suka fice da Mom Hajiya Ramatu tayi balbale Fawaz da masifa. “Dan ubanka iskancin ka bai tsaya kan kananun yaran dakake durama ciki ba harna gaji da kashe wuta akanka, har tsofaffi kake ci” cikeda rashin kunya yace “Mommy wat is this? Tabani gindi karnaci Ha’a see me see trouble oo please don’t piss me off Madam” ran Hajiya Ramatu abace tace “ina gujemaka Fawaz karkaje ka kwaso kanjamau tunda kai duk wacce kasamu kaci kama ciki ba protection yaro kwata kwata baka da tarbiya da kama kanka” “shut up” yadakama mahaifiyarsa tsawa tai shiru yawuce dakinsa abinsa ko ajikinsa.