Sashe 143
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Gyadamai kai tayi tareda sauke kanta kasa gabanta na faduwa hakanan ta tashi daga ciwon nan as a very very different person tanason Hamad bawai bata sonshi ba but kawai bata so yatabata kwata kwata, gabanta faduwa yake, tunda ta farka take blocking kanta da brain dinta daga tuna abinda yasameta wannan karfen…… dasauri tasake kore tunanin bamataso ta tuna so haka kawai duk wani abu dazaije gabanta bata so, she feels kaman zata tuna abinda yafaru, kiss Hamad yamata a hannaye hakan yasa tadago idanunta ta kalleshi suka hada idanu, idanunsa sunyi jazur sun kankance, even though she’s small and bawai tasan sex bane sosai but this look in Ya Hamadi’s eyes shows a bala’in bukace yake da ita, she loves Ya Hamad so much, she wants him yayi shima ya sami natsuwan but wat will she do? Hannayenta Hamad yadaura kan fuskansa yana kallon nata fuskan shafa masa gemu Asmeey tayi kirjinta na bugawa gently yataho cikin jikinta yadaura fuskansa gefen wuyanta cikin wani kalan murya yace “I miss yhuuuu Asmeey huuuhhh!”Yawani sauke malalacin ijiyan zuciya awuyanta he loves Asmeey alot and he read alot on google plus yakaranta anyi karatun a masallaci kan karka fadama iyalinka hakanan bakai wasanni dasu ba da wlh ahaka zai fada mata sabida yanda yake abukace, ahankali yake kissing wuyanta da dane da yanzu tsigan jikinta na tashi but bataji komiba, hannunsa yakai ahankali yadaura kan fuskanta yajuyo da ita tai facing nashi tadan kalleshi saikuma ta sauke idanunta yamata kwarjini dayawa especially yanda taga idanunsa, awani irin hankali yace “you smell damn good” ya matso da bakinsa yayi kissing kumatunta lips din Asmeey na rawa tanajin nauyin yanda zata gayamai yabarta karya mata komi, ahankali yadaura bakinsa kan nata ya lumshe idanu yafara kissing nata yana shafa fuskanta sosai yana zuwa kunnenta Asmeey na kallonsa yanda yake sauke tagwayen ijiyan zuciya wani matsota yayi ya kwantar da ita ahaka batare daya raba bakinsu ba yataba bango wutan dakin yamutu, gaban Asmeey na faduwa sosai yasauke hannunsa wuyanta yakai kirjinta yafara yanutsanmata nono hawaye suka fito daga idanunta zafi ciwo suke mata, rawa jikinsa yafara yasaki bakinta dasauri yadago dan boxer jikinsa yacire ya yar yadagota yazare rigan baccin jikin Asmeey yafara rawa zai dawo jikinta, cikin mugun karfin hali Asmeey tajuya mai baya hawaye na saukowa daga idanunta takai hannu ta kankame kirjinta, dan tsayawa Hamad yayi saikuma ya tsallako yazo ta gabanta zai kwanta Asmeey tasake juyamai baya tayi facing dayan side din cikin muryanta kasa kasa tace “ni kabarni!” Wani irin dukan zuciyansa kalman Hamad yayi but still ya matso ya kwanta a bayanta ya jingino jikinsa da bayanta da sauri ta matsa gaba batamaso jikinsa yahadu da nata, cikin wani irin murya tagaji itadai bataso tace “I am not ready for this Yayaa!” Dudda dakin da duhu but tsayawa kuri Hamad yayi yana kallon bayanta cikinsa kaman zai kama da wuta like baitaba sanin haka masu aure keji ba idan you’re horny and wife naka reject you a gado ba sai yau, duk hakurin sa kawai sai yaji ransa na baci, like he’s a human but saiyahau tuna fadan Ya Mustapa akan kome Asmeey tafadi she’s a child he should look beyond her words and understand where she’s coming from and intentions nata, wani kalan iska yadan fuzar ya matso kusa da ita again yadaga hannu zai tabata Asmeey takara matsawa gaba dasauri tace “dan Allah karka taba ni banso! Karka matso kusadani banso! Banso kuma ka kusance ni! I know kai mijina ne amman kabani time! When I’m ready I will let you know in few months time but for now kadena tabamin jiki! Banso ko kodan!”.
OMO WAHALA FOR HAMADI!
BUT KUNSAN THIS IS A COMMON CHALLENGE COUPLE KE FACING OYA ADVICE HAMAD MEXAIYI??
YANDA ASMEEY TAMAI MAGANA YAYI KYAU???
HOW CAN THEY OVERCOME THIS PHASE?
IDAN MIJI NA CIKIN TSANANIN BUKATA, MATA NA RASHIN LAFIYA? MENENE SOLUTION???
RABON HAMAD DA SEX TUN OCTOBER 17th AND TODAY IS MARCH 11th SO WAT IS WAY FORWARD?? FOR HAMAD??
EPISODE 1️⃣2️⃣3️⃣
OMO WAHALA FOR HAMADI!
BUT KUNSAN THIS IS A COMMON CHALLENGE COUPLE KE FACING OYA ADVICE HAMAD MEXAIYI??
YANDA ASMEEY TAMAI MAGANA YAYI KYAU???
HOW CAN THEY OVERCOME THIS PHASE?
IDAN MIJI NA CIKIN TSANANIN BUKATA, MATA NA RASHIN LAFIYA? MENENE SOLUTION???
RABON HAMAD DA SEX TUN OCTOBER 17th AND TODAY IS MARCH 11th SO WAT IS WAY FORWARD?? FOR HAMAD??
EPISODE 1️⃣2️⃣3️⃣