Sashe 147
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ya Mustapa yace “meke maka ciwo yanzu?” Girgiza kai yayi yace “bakomi” gyadamai kai Ya Mustapa yayi yace “okay tashi kaje kai salla I left food for you a kitchen microwave it, zan dawo anjima da daddare na dubaka zan taho muku da dinner” gyadamai kai Hamad yayi Ya Mustapa yatashi yawuce wajen kofa haryasa hannu yabude kofa saikuma ya maida kofan yarufe yajuyo ya kallesa yace “Hamad!” Dago kansa ahankali Hamad yayi ya kallesa but kallon da Ya Mustapa yamasa yasa yasauke kansa kasa, Ya Musty yace “what happened last night karna karaji yafaru koda wasa! Matayen mu are called matayen mu sabida anytime muke bukatansu they’re available mu sami natsuwa ajikinsu, we are leaving gabaki dayanmu jibi dagakai sai Asmeey zakuyi rayuwa, u don’t expect me to be coming from Nigeria duk randa matarka tahana kanta na sama maka solution sarkin kuka!” Dasauri Hamad ya kallesa yadan turo baki kadan irin shi baiso acemai sarkin kuka and he looks so cute, hararansa Ya Musty yayi yasauke kansa da sauri, Ya Mustapa yace “enough with acting like a child Asmeey is 22, kai u will be 34 in couple of weeks dan haka start acting like a man and dominate your lafiya, softness doesn’t always work for mata sometimes saika nuna musu your iron side, yes akwai moments da zaka dagama mata kafa idan tanuna no but dole sai akwai valid reason period or wani abu but just like that bayan taci ta koshi don’t take that u are the man, kar this thing yasake repeating kansa am I clear?” Gyadamai kai Hamad yayi ahankali, Ya Mustapa yace “nobody will come to this house today, gobe dai zamuzo sabida ayi sallama jibi zamu koma Nigeria take care sainazo anjima” gyadamai kai yayi ahankali yace “thank you Yaya” ficewa Ya Mustapa yayi yafito falo Asmeey is still sleeping yawuce kofa yafice abinsa, Hamad yadan kara few minutes a zaune sannan yatashi yashiga bayi alwala ya dauro yafito yahau kan dadduman shima yayi salla ya sallame yayi shiru yana tuna last night kauda tunanin yayi cus yana sosamai rai idan yatuna abinda tacemai sai chan kuma he remembered the sex Ya Allah! Asmeey is sweet maybe ma saisa takemai yanga sabida taga yana mahaukacin jin dadin wajen, the way ya smacking every angle in that vijay was wild erection yasoma having hakan yasa ya kayda tunanin yamike daga kan dadduman ya linke yabude koda yafito saikuma ya tsaya hango Asmeey dayayi a falo tana bacci kirjinsa na bugawa kai wlh yanason Asmeey ba kadan ba he’s feeling kaman yaje yayi hugging nata wucewa yayi dakinsu, sai kawai yashiga gyara dakin sun bata zanin gadon chanza wa yayi yakai wannan washing machine sannan yadauki wayansa yafito he had 6miss calls duka secretary dinsa ce Mona wucewa yayi ya zauna kan kujeran da Asmeey take ahankali ya kalleta ganin tadanyi motsi daga zamansa normal normal bazai returning calls din saidai yamata dropping message but kawai sai yayi yasa wayan a speaker ya ijiye kan kujera gefensa yadauki system nasa yana kunnawa ringing daya Mona ta dauka cikin harshen turencin ta na turawa mai dadi sosai tawani kashe murya dan wlh Hamad na burgeta tace “Mr Hussain you are not in office today? Wat happened I’m quite worried cus this is the first time and I didn’t get any message from u” dan motsi Asmeey tayi tana bude idanu ahankali jin muryan mace da baiyi kama dana yan gidansu ba
Ganin haka yasa cikin muryan daba yabo ba fallasa yana danna system dinshi yace “got sick Mona” Dasauri Mona kaman zatai kuka tace “ohh no u mean sick sick? Wat happened to you? Do you need me to come over?” Dawani irin sauri Asmeey ta tashi zaune takkalli Hamad dake gefenta yana danna system dinshi ga wayan gefensa a speaker yana magana da mace taji kawai zuciyanta yahau zafi, dan rage murya kadan Hamad yayi yace “no Mona thank you for your concern you don’t have to come” dasauri tace “Mr Hamad u are always so formal with me I can be morethan ur secretary, I know you’re staying alone, I can come stay and keep you company, I will take care of you as much as I can cus you mean the world to me and our company!” Wani irin kallon Hamad Asmeey keyi abu ya tokaremata zuciya ganin yanda yake murmushi sosai yana magana da wata and agabanta, sanda yake garin nan tana Nigeria ai baya magana da ita haka, zuciyanta kaman ana soya gyada duk Hamad na kallonta ta gefen idanu, yayi murmushi kadan yace “thanks for your concern Mona! You’re the only lady that care about me!” Yadanyi shiru cus baisan zaima iya magana hakaba Mona tace “awwwn you don’t have to thank me I’m always here for you I love you Mr Hamad!” Saura kadan laptop na jikinsa yafadi but ya danne zuciyansa baisan dan maganan can lead to this ba yakasa daurewa yadan juyo yakalli Asmeey dayaga kallonsa take idanunta sun fiffito sunyi jaa kaman zata shakesa sai kawai yaji he loves the expression ya kalleta ya zubar yahade rai yace “thanks for the love Mona! I will see you tomorrow, take care” murmushi Mona tayi tace “take care of yourself too, i miss you alot today, can’t wait to see you tomorrow bye” ya katse wayan Hamad yaki kallon Asmeey yacigaba da aikinsa, zuciyan Asmeey wani kalan mahaukacin zafi yake takasa daurewa kaman mahaukaciya tace “kuma nafasa zama agarin nan tunda wata budurwan gareka su Mamie zanbi nakoma Nigeria” batare daya kalleta ba yace “kafin kutafi Nigeria I will ask them su nemamin auren Mona she’s a Muslim, a nan garin ba’a bata lokaci gobe za’ayi agama komi adaura mana aure, ku sai kuwuce Nigeria” yadanyi shiru chan yace “at least I’m 100% sure Mona bazata gayamin bataso na tabata ba sai in the next few months, ko bataso bataso ba” Hamad yasake shiru chan yace “dake kadaine mace a duniya da sai kimin yanga” yayi shiru wlh baisan he can say all of this ba Asmeey tai shiru tana kallonsa, she’s angry, she’s hurt kaman zatai hauka sabida yanda yayi magana da wata at d same time saitaji zuciyanta yamata badadi daya maimaita mata abinda tacemai jiya, kasa daurewa tayi takai hannayenta saman fuskanta tafashe da kuka da kyar tace “ai bazan karaba dan Allah kadena maganan kara aure” dan juyo da kansa yayi yakalleta, he said the whole aure thing jokingly baimasan yanda abin yafito daga bakinsa ba but the way Asmeey ke kuka God! So daman tana sonsa jiya tamai rashin mutunci! Dauke kai yayi yace “nope bakida capacity jure bukatata kin nunamin, I’m not a beggar! I can’t let you turn me to one every night gwara nai aure yafimin, aurenma wacce is crazily inlove with me, don’t worry bazan kara nemanki bama ki jika jikinki kisha.”
EPISODE 1️⃣2️⃣9️⃣